KIBIYAR AJALI 31-32 AdminSeptember 15, 2021 _*KIBIYAR AJALI.....!!!!*_ _(Sulke baya tare ta sai ta wuce)_ 🏹👑👩❤️👨💝Read More
KIBIYAR AJALI 30 AdminSeptember 14, 2021 *ZAFAFA BIYAR (2021) NA KUDI NE !(PAID STORIES) KAMAR YADDA KUKA SANI, LITTATTAFAN NA ZUWA MUKU NE GUDA BIYAR CHAS. DUKA BIYAR DIN AKAN F...Read More
KIBIYAR AJALI 29 AdminSeptember 13, 2021 *29....* _*KIBIYAR AJALI.....!_* _(Sulke baya tare ta sai ta wuce)_ 🏹🥰😍 Read More
KIBIYAR AJALI 28 AdminSeptember 12, 2021 28....* _*KIBIYAR AJALI.....!_* _(Sulke baya tare ta sai ta wuce)_ 🏹🥰😍 Read More
KIBIYAR AJALI 27 AdminSeptember 11, 2021 *2__7* *MASARAUTAR BASANNABAS* Bayan waziri sun gama waya da sarki Salman, ya tara manyan yan majalisa ya sanar dasu abinda su...Read More
KIBIYAR AJALI 26 AdminSeptember 10, 2021 *2__6* Tun da aka yi salla asuba ya dauki motarsa yabar masarautar Basannabas shi kadai ba tare da ya dauki d'an rakiya ba dan b...Read More
KIBIYAR AJALI 25 AdminSeptember 09, 2021 _*All characters/ some places/ Incidents, Portrayed in this novel are fictitious.. *_ _*(Duk mutanen ciki da sunayen wasu guraren da n...Read More
KIBIYAR AJALI 24 AdminSeptember 08, 2021 *24* Sanda aka bude min mota wai na fito, sai naji wani dummm.... A cikin kunne na kamar an cire min duk wani sauti, sai mag...Read More
KIBIYAR AJALI 23 AdminSeptember 07, 2021 2___3* *KHADIJAA* *Kukan* rabuwa da Mas'oud da nake yi ashe ba komai bane sai da naji ance Sarki Salman shine miji n...Read More
KIBIYAR AJALI 22 AdminSeptember 06, 2021 *2__2* *SAS* *Yana* zaune a bayan mota driver yana janshi, gaban motar tashi motar yan sanda ce masu kula da lafiyar s...Read More
KIBIYAR AJALI 21 AdminSeptember 06, 2021 *2___1* Samun kansa ya yi da jinjina kai alamar yaji sai dai tunanin sa yana ga yadda za'a daura aure baya garin sai kace na...Read More
KIBIYAR AJALI 20 AdminSeptember 06, 2021 2__0* Sallah ce kawai take ta dani, bayan ita kam babu abinda nake yi banda kukan zuci. Duk tunani na yana kan wanda ake shirin ...Read More
KIBIYAR AJALI 19 AdminSeptember 05, 2021 1___9* _Zakuga canjin sunan masarauta daga BARNABAS... zuwa BASANNABAS. Ko ince tun d’and’ano ma na canza. Na manta ban sanar ba.. M...Read More
KIBIYAR AJALI 17-18 AdminSeptember 05, 2021 _*17/18_* *MASARAUTAR BASANNABAS* Bashi da wata dama ko karsashi da zai kaiwa wani kukansa bare a asher...Read More
KIBIYAR AJALI 16 AdminSeptember 05, 2021 *Epi: 16* ________Satin Dije biyu a gadon asibiti tayi shar tamkar ba ta yi wani ciwo ba. Hakika mafi yawancin mutane musamm...Read More
KIBIYAR AJALI 15 AdminSeptember 04, 2021 *15* Gabaki d'aya sai hankalin mutane ya dawo kan Dije dake yashe a kasa. Shi kuwa sarki Salman tuni m...Read More
KIBIYAR AJALI 14 AdminSeptember 03, 2021 _14_ _NH_Jollof d'in taliya na dafa, kasan cewar na yi ta bana cikin nutsuwa yasa ta d'an fara cabewa kadan. Na...Read More
KIBIYAR AJALI 13 AdminSeptember 02, 2021 _13//KASBTSTW_ *BRITISH ENG LEARNING CENTRE* Idanuwa na shiga zarewa a lokacin da driver yai parking mot...Read More
KIBIYAR AJALI 12 AdminSeptember 01, 2021 *XII* *KANO STATE* **Abin ka da rashin sabo ga kauyanci da yake dawainiya dani, tunda muka fara tafiya i...Read More
KIBIYAR AJALI 11 AdminAugust 31, 2021 *11* *Ranar* wata sanyayyar asabar da damina, Muka tashi da babban tashin hankali a karkarar mu ta Durbun. Ba...Read More