Breaking News

HAYATUL MAHAYAT 33-34

 


🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸

         🦚🦚🦚🦚

               🦚🦚

                 🦚

_Story and written_

            ```By```

*NPEEDY A AJI* 


_Dedicated to_

*My yar amana*



```My Novels 

1-NAYI RAYUWA DAKE

2-SANADIN ACCIDENT

    2019

3-SAKAYYAR CUTA 

4-RUFAFFIYAR ZUCIYA

5-FURUCI MURDADDIYAR SOYAYYA

 HAYATUL MAHAYAT

         typing......✍🏻```


 *_____________________________________*


 *🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*

*🇦SSOCIATION🤝🏻*

 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*_____________________________________*




🅿 33 & 34 



Cusa kanta tayi cikin 'Kirjinshi Muzaffar  jiyayi kamar zai shid'e wani irin dumi yaji yana shigar shi hannu yasa yazuge zip d'in rigar shi sake jawota yayi cikin jikin shi yana sha'kar kamshin jikinta jiyayi gaba d'aya yana neman rasa natsuwar shi cikin sanyin murya Rayhana  tace 


" my Noor kasancewar ka atare dani yasanaji kaina amatsayin wata mai daraja kuma mai sa'a a cikin duniyar ka my Noor please  kayarda kabani dama nayima al'kawarin shafe duk wata damuwarka kabani dama kafin zuwan wannan  lokacin Rayhana  takafa tarihi cikin zuciyar ka kabani wani 'bangare cikin zuciyar ka inda babu wacce tazauna acikin shi bana nufin had'a matsayi da Nabilar ka domin nima ina tayaka sonta karka manta watarana zanbarka kamar yadda  Nabila  tabarka zanyi nesa da duniyarka amma bazan iya yin nesa da zuciyar kaba my Noor damuwa batadace da kai ba Murmushi  yafi yimaka kyau tamkar sanyin iskar 'korama nakeji idan naga Murmushin ka my Noor kabani farincikin tunda kahad'ani cikin wannan  kyakkyawan ahalin naka kasa momy  tazama uwa agareni tabbas  ni Rayhana  nacika mai sa'a cikin masarautar HAYAT "


Sake rungumo shi tayi shiko Muzaffar  yakasa tantance cikin bacci yake ko afarke mamakin yadda kamar Rayhana  ta iya irin wa'innan kalaman masu tsada yakeyi tabbas  bai ta'bajin irin suba ji yayi bayason tabari ahankali yace 


" Raihan " karo nafarko da Rayhana taji ya ambaci sunanta cikin wata siga murya a sanyaye tace " na am my Noor " lumshe idanun shi Muzaffar  yayi sabida jin sunan yakeyi har cikin kanshi sedayanisa sannan  yace 


" karki manta da yarjeje niyar mu bana sa'ba alkawari karki karkatar da Zuciyata dataki tawani 'bangare banason kiyi nasarar shiga Zuciyata kema kihana taki zuciyar shigar datawa cikin ta Thank u for  help me " 


Janye jikinta Rayhana  tafara 'kokarin yi daga nashi sake jawota yayi yace " hakan bazai yiwuba niyyarki kibani agaji amma kina niyyar barina bayan kin 'bata komi to baki isaba nasan kina kewar namiji tunda kin ta'ba tarayya dashi dan haka zanbaki yar 'karamar dama awannan daran tukuycin taimakona amma ba yadda kike zatoba Raihan sabida kinyimin 'kan'kanta kumani inada masifar kishi bazan iya shiga inda wani yashigaba zan had'a jikina danakine sabida girman kalamanki tabbas  najisu daban Raihan  "


Shafar sumar kanta yashigayi itako Rayhana  cikin zuciyar ta wani irin zafi taji tayi kudirin daga yau Muzaffar  bazai sake ta'ba koda yatsan hannuntaba jin hannun shi cikin rigarta yasata saurin ja baya yun 'kurawa yayi yahaye samanta jin breast d'inta ba yadda yazataba yasashi saurin sake cafkarsu cikin mamaki yake shafarsu tamkar maison gano wani abu rigarta yashiga 'kokarin cirewa dan yaga zahiri cikin sauri Rayhana  tari'ke hannun shi ganin haka yasashi du'kowa yahad'e bakinshi danata yafara sakar mata shi'umin kiss tuni wani irin tsoro yakama Rayhana  


Jin yadda lips d'inta suka farayin zafi yasata sa hannuwanta ta tallabo kanshi tafara 'ko'karin raba bakinta danashi cikin azama Muzaffar  yad'ago had'ida saurin d'age rigarta baisan lokacin daya furta " Woow " kasancewar akwai hasken wuta a cikin bedroom  d'in basu kasheba hannuwanshi har rawa sukeyi wajan cafkarsu rumtse idanunta  Rayhana  tayi sabida wata irin kunya data kamata 


Sosai Muzaffar yake matsarsu bakinshi yakai yafara tsotsarsu cikin salo da 'kwarewa itako Rayhana  kuka tafara saki  sabida zafi jin kukanta yasa Muzaffar  cire bakinshi daga breast d'in tureshi Rayhana  tashigayi tana kuka rumtse idanunshi  yayi yasauka daga kanta cikin sauri tasauka daga bed d'in fita tayi daga bedroom d'in baki d'aya cikin bedroom d'in Nabila  takoma tana sauke ajiyar Zuciya  had'ida share hawayenta rufe door d'in tayi tahau saman bed ta kwanta tanajin wani irin ba'kin ciki cikin zuciyar ta naganin 'kirjinta da Muzaffar  yayi 


Shiko tashi zaune yayi yadafe kanshi yarumtse idanunshi yanasake hango yadda breast d'in Rayhana  suke atsaye gasu a cike dam'ke hannunshi yayi yana tuna irin laushin su sauka yayi daga bed d'in le'ka parlour  yayi konan tazauna amma batanan zuciyar shi ta tabbatar mishi tana cikin bedroom d'in Nabila  komawa ciki yayi amma yakasa kwanciya domin kuwa yana neman agaji haka yadinga sintiri daga bedroom  zuwa parlour  ganin hakan ba zai fissheshiba yasa yanufi kitchen  Lipton  yadafa yasa lemon tsami maiyawa yasha sannan  yakoma ganin Sudees yamotsa yasa yakoma kusa dasu ya kwanta adaran wannan  ranar Muzaffar  bai iya rintsawaba 


A 'bangaran gadanga wato Aliyu jirgin dare yanufa zuwa Cameroon a hotel  yasauka se zuwa safe yanemi taxi zuwa inda zashi nunama mai taxi d'in address d'in inda zashi yayi cikin sa'a kuwa yasan gurin sosai sukayi tafiya wata 'kayatacciyar unguwa yakaishi bayan Aliyu yasauka yashiga tambayar gidan Alhaji  Jamilu amma kowa seyace bai saniba tsaye yayi cikin  takaici yana tunanin yadda zai gano gidan wata dalleliyar mota Aliyu  yaga tayi parking  agaban shi tsaki yaja yamatsa bud'e gilas din motar akayi cikin mamaki tace " wanike gani kamar haidar d'ina ? " cikin sauri yajuyo sukayi ido 4 da ita tsalle Aliyu yayi cikin sauri yabud'e motar yashi rungumeta yayi yace 


" Mama yau ga d'anki har gida " cikin mamaki ni Npeedy nasake kallon matar mahaifiyar Rayhana  nagani 😳 ko meye ala'karta da Aliyu ?  To baride muji 


Suna isa aka wangale musu 'katon get d'in suka shiga itada kanta tad'aukar mai bag d'in shi suka shiga ciki abinci tagabatar mai kala kala bayan yagamaci suka shiga hira fuskantar ta sosai Aliyu  yayi yace 


" Mama lokaci fa yayi dayakamata kikoma gida Allah kaka yana matu'kar  kewarki kowa yana d'auka kin dad'e da rasuwa amma shi yakasa yarda dahakan Mama ni 'kad'ene nasan kina raye nima sanadin karatun danayi anan Allah ya had'amu dan Allah  mama " 


Dakatar dashi Mama tayi dafad'in  " bazai yiwuba haidar idan har nakoma gida yanzu zanfama wani ta'bo dake cikin Zuciyata sabida nasan mahaifinmu bazai yarda narayu da farinciki naba kasancewata anesa yafimin farinciki dukda cewa nayi muguwar nadamar aykata wannan kuskuran Aliyu  yaya bayanin wanda nasaka aykin bincike akan shi ? "


zama Aliyu  yagyara yace 

" nayi kuma nagane yana nan lafiya  amma ayanzu  baya cikin 'kasar BIHAR  yatafi wani ayki yau kimanin wata 11 kenan amma inada tabbacin yana lafiya amma Mama  meyasa kike bin duk wani matsin shi  ? " 


Murmushin takaici Mama tayi tace 

" shid'in d'anane wanda ko mahaifin shi baisan yana rayeba Ibrahim  shine yarona na 3 kafunshi nahaifi biyu duk sun mutu tun kafin ayi suna shikuma na haifeshi a saudiyya ganin shi yarayu yasa nazauna dashi acan dukda damuwar da mahaifin shi yayi akan nadawo amma naki yaje kusan sau babu adadi amma na'ki yarda muhad'u sabida wani dalili ganin Ibrahim yaciga 5 yrs yasa nahau girgi daga saudiyya zuwa BIHAR  nakaima dangin mahaifin shi shi akan cewa mahaifin nashi baya raye nikuma nakomo Cameroon cikin nuna alhinin mutuwar Ibrahim  sosai muka samu matsala da Jamil wanda yake amsa sunan Alhaji Tanimu ayanzu  ina matu'kar  kewar Ibrahim  inakuma son kasancewa tare dashi amma hakan bazai yiwuba Haidar sabida  wani dalili amma dan Allah karka tambayeni wane daliline yanzu yaran shi nawa  ? " 


Jin jina kai Aliyu yayi yace "  4 1 mace 3 maza amma Mama bayanshi bakisake haihuwa bane ? " 


Hawayen saman fuskarta tashare tace " na'kara dayawama kuwa sun kai 6 amma ayanzu babu ko 1 atare dani " cikin nuna mamaki yace " har wannan yarinyar taki wadda natafi nabari Mama ina Raihan har ina hango girmanta ayanzu  Mama hardafa tsaraba nayi mata " 


Cikin takaici Mama tace " Aliyu Rayhana tana raye amma ayanzu  bansan inda takeba amma inayimata kyakkyawan  zato haidar banaso kowa yasan wannan maganar harda shi kanshi mai gidan canza maganar  tayi dafad'in  nikam Haidar  har yanzu bakayi aure bane ? " 


Canzawa fuskar Aliyu  tayi cikin damuwa  yace 


Anyimin auran fansa da d'aya daga cikin ahalin masarautar HAYAT  kaka ne yatilasta hakan dan ramuwa akan d'aukeki da Abba Jamilu yayi kuka gudu kukayi aure shine aka auramin Zarah  'yaga Sarauniya Kilishi sosai akasani na azaftar da ita Mama Ummi nama haka dady ma haka tabbas Zarah  tafuskanci wula'kanci da tozarci cikin masarautar mu amma ayanzu tana gidan su da tsohon ciki bisa sanadin saki 1 danayi mata kuma mukace ba cikina bane amma har yanzu matsayin matata take dan namayar da ita amma ayanzu Zarah  ta tsaneni tace bazata dawo gareniba hakama Ummi tace nida Zarah  har abada shiyasa nabar musu BIHAR  "


Tashi Mama tayi tsaye tace " maiyasa kukayi hakan gaskiya  kunyi zalinci dole Allah ya tambayeku Haidar  mahaifiyar Zarah tari'ke d'an uwanka batare da cutarwaba amma shine kuka sakamata da mafi zalinci a rayuwa to iname baka umarnin kasan duk hanyar dazakabi wajan goge lefinka wannan umarninane "


Cikin damuwa Aliyu yace yace " amma Mama ay bamusan cewa Ibrahim  d'a yake agarekiba seni yanzu danasani kuma kinsan ke da Abba kune kuka hassasa wannan  muguwar  gabar wadda har yanzu akeyin ta " rai 'bace Mama tace " oho ku babu alkairi agareku ko dan Allah  kudenayi tamkar bakusan darajar d'an adam ba ay muyakamata lefin ya'kare kammu ba wa'inda bama sanan lokacin da aka aykata lefin maiyasa  basa ganin lefina tunda ay seda yardata Jamilu ya aureni kuma ay sune suka nuna rashin yarda har hakan tasa mukabar BIHAR  wannan ma da yardata hai........ " 


Shigowar Alhaji Tanimu yasa Mama yin shiru gaidashi Aliyu  yayi ya amsa babu yabo babu fallasa yashiga cikin bedroom d'in shi kai Aliyu  masauki Mama tayi sannan tanufi bedroom d'in 


BIHAR 

Bayan Rayhana  ta idar da sallar asuba tanufi bedroom  d'in Muzaffar  zaune tasameshi kan abin sallah da alama baisamu zuwa masallaciba kawar da kanta tayi daga gefanshi tanufi gurin yara cikin mamaki yake kallonta cikin dakakkiyar murya yace 


" karki sake kitashesu kibari har sesun tashi " d'an turo baki tayi tace " suna bu'katar jin dumin mahaifiyarsu ayanzu  zamu koma cikin wancan bedroom  d'in mu kwanta " 'daukar Sudees  tayi tanufi hanyar fita tashi Muzaffar  yayi yasha gabanta yace 


" lalle wato harkin samu damar mayarmin da magana ko to sede ki kwanta anan ko kifasa tafiya da yaran kitafi ke kad'ai ki kwanta " mi'ka mishi yaron tayi amsar shi yayi yazubama 'kirjinta ido tamke fuska yayi yace " kinaso nasake matsarsune kike sake turosu suna tsokanata  ? " rai 'bace tace " bazan ta'ba bu'katar  hakan ba cikin mamaki yasa hannu yajawota yace " idan kuma ni nabu'kaci hakan fa? " kokin manta acikin yarjejeniyar mu akwai biyayya  ? " cikin dakewar Zuciya  tace " amma kene kace babu rayuwa irinta aure sannan  nifa 'karamar yarinyace ? maizan iya yima wannan  se Nabila  " cikin sauri tafizge hannunta tafita 


Tsaye Muzaffar yayi yana mamakin yadda ta'iya maiyarmai da magana 'kwafa yayi yace " zanyi maganinki bazai yiwu ki renaniba " kwantar da Sudees  yayi shima ya kwanta yana tuna irin laushin jikinta da yadda breast d'inta suke rai 'bace yace " bazai yiwuba tayaya zandinga tuna wani abun daga jikin wannan  yar yarinyar ay seta rainani hmmmm " da 'kyar yasamu bacci yayi gaba dashi 


cikin muguwar  damuwa Arfat tatsuguna gaban Mu'azzam tace 


" Doctor  dan Allah  kasaurareni narantse da Allah  wannan cikin nakane Doctor  kaceci rayuwata wallahi  nashirya baka kulawa naha'kura da Muzaffar  kai dashi duk abu d'ayane  k........  " 

" dakata 👉🏻 Arfat  niba shasha sha bane dazaki rainamin hankali bazan ta'ba yarda da wannan  cikin ba sede idan gwaji nayi natabbatar da jininane sannan nayarda sannan  har yanzu Zuciyata tana tsananin tsanarki Arfat  banako son ganin wannan  fuskar  taki kisani maganar aure babu fashi 3 yrs nakwashe inada aure amma kamar bani dashi dan haka lokaci yayi dazan nemo wacce zatabani kulawa irinta aure " 


Mi'kewa Mu'azzam  yayi cikin sauri Arfat  tami'ke shan gaban shi tayi tarungume shi sosoi cikin  jikinta wani irin yanayi Mu'azzam  yaji amma yayi saurin tureta cikin karfin hali yabar parly 


Cikin dabara Ummi tad'auki wannan  box d'in tanufi part d'in mamy wato mahaifiyar Samha takoyi sa'a tana cikin bedroom  saurin aje box d'in tayi a tsakanin cushion  sannan  tace " ashe kina ciki nufar cikin bedroom d'in tayi zama tayi kan sofa tace 


" yaya kike dama cewa zanyi yaushe zakibama  Nura dama yadawo  ? " 

Damuwa ta bayyana saman fuskarta tace " agaskiya ba yanzuba sabida har yanzu  cikin bincike sukeyi sun'ki barin maganar ga wannan  uban binciken yadawo Ibrahim  " 


Ajiyar Zuciya  tasauke tace " to Allah ya kyauta amma Nura yayi kuskure yajefaki cikin masifa " ta'be baki mamy tayi tace " yajefani koya jefamu idan asiri yatonu ga dukkammu yatonu bamu kad'aiba " mi'kewa Ummi tayi tace Allah  yasake rufamana shi " tafita 


Jin kukan su Shureem  yasa Rayhana saurin shiga cikin bedroom d'in jin 'karar saukar ruwa yasa tasan Muzaffar  yana cikin toilet  daukarsu tayi tanufi bedroom  d'in ta ayanzu  wanka tayi musu tashiryasu itama kwankan tayi d'aya daga cikin kayan da yaya Ibrahim  yakawo maga tasa wata had'add'iyar Arabian gown golden colour tasa simple makeup  tayi ta gyara gashinta zuwa baya batare data kamashiba wani irin kamshi Rayhana  takeyi mai sanyaya zuciya d'aukar yaran tayi suka fito parlour  madarar su tahad'a musu tana basu 


Dede lokacin Yaya Ibrahim yashigo hannun shi ri'ke da yaronshi Murmushi Rayhana  tayi ta amsa sallamar tashi tayi takamo hannun yaron shiko 'karasowa yayi yadauki Sudees  ya d'agashi sama yana juyawa kuka Shureem  yasaki yana mi'ka hannu dede lokacin  Muzaffar  yafito cikin shigar 'kananan kaya se zuba 'kamshi yakeyi kallo d'aya Rayhana tayimai ta kaudakai 


'daukar Shureem  yayi shima yashiga d'agashi yana sakin dariya nufar gurin Rayhana  yayi yace " kiyi maza ki rufe wannan  sumar komawa yayi yazauna kusada yaya Ibrahim  suka gaisa tagefan ido yake kallon Rayhana  'kirjinta yadawo yazubama ido ta'bashi yaya Ibrahim  yayi yace 


Yade kamata karage tunani maido hankalin shi yayi kan yaya Ibrahim  ajiyar zuciya yaya Ibrahim  yasauke yace " Aboki kadaure kayimin bayanin yadda kisan Nabila  yakasance da batan Twins  " 


Iskar Muzaffar  yafesar daga bakin shi yace " kayi ha'kuri yaya amma bazan iyaba katambayi Mu'azzam ko Muzanbil  zasu sanar da kai k........ 


" My Noor ni zanyimai bayanin komi amma kafin nan ga break can akan dining  kufarayi tukun " cewar Rayhana  shiko yaya Ibrahim  sake kallon ta yayi yanajin tamkar itadin watace a rayuwar shi shiko Muzaffar  baisan maiyasa yakejin dad'in wannan  saban sunan da Rayhana  tasa mishi 


Daga Al'kalamin.....🖊


NPEEDY A AJI 🌸🦚🌸


Comment and share  please

No comments