Breaking News

YAR AMANA 17-18

 *NUSAIBA*

      *'YAR AMANA☘️☘️*

*PAGE 17-18*

____ Sai da sukayi tafiya mai nisa sosai wanda 'YAR AMANA duk ta galabaita duk dauriyarta da qarma take d'aga qafa, suna cikin wanan halinne wani mutum mai qaramar mota qirar honda har ya wucesu sai kuma ya dawo sbd hanun da ABUDULJABBAR ya d'aga masa, da sauri ABUDULJABBAR ya nufi wajen mai motar  ya fad'a masa wata magana, ko me yace mar oho? Sai ga ABUDULJABBAR da sauri ya kar'bi kayan hanun 'YAR AMANA tare da kamo hanunta suka nufi wajen motar inda ABUDULJABBAR ya bud'ewa 'YAR AMANA bayan motar yasata tare da kayanta sai harararta yakeyi domin haushinta yakeji sosai dan shikam tabbas yayi baqin cikin had'uwarsa da NUSUIBA.



Ga ban motar ya bud'e ya bud'e ya shiga ya zauna a d'ayan gefen mai zaman banza sanan mai motar yaja suka tafi, suna fara tafiya wani baccin wahala yayi gaba da 'YAR AMANA, cikin awanni kadan Suka shigo kaduna inda Me motar kai tsaye ya wuco da ABUDULJABBAR har cikin unguwar su domin kuwa kowa yasan ABUDULJABBAR mutumin kirki ne, hon me motar ya danna aguje megadi ya bud'e musu get suka shiga cikin gidan sanan me motar yayi parking a parking space dake cikin gidan, ABUDULJABBAR ne ya fara fitowa amotar yana yiwa me motar godiya, sanan ya bud'e d'ayar qofar motar da 'YAR AMANA ke ciki ya daka mata tsawa yana cewa "ke VILLAGER tashi kifitar masa amota tinda bata rugarku bace"

Firgit 'YAR AMANA tayi tafara qoqarin fitowa Amotar, gurin fitowarma ta buga kanta ajikin motar ta sama tinda ba saba shiga tayi ba, ita tinda take ma bata ta'ba shiga mota mai murfiba, ko kallon qaramar mota ma, bata ta'ba yiba, 

Escort d'in ABUDULJABBAR kuwa suna ganinsa suka taso suna masa sannu da zuwa agurguje ya amsa sanan ya ja hanun 'YAR AMANA da take ta kalle - kalle jikinta na 'bari domin bata ta'ba kallon gida maikyau irin wanan ba,  be sake hanun taba har sai da suka shiga parlour inda suna shiga 'YAR AMANA ta fasa ihu tare da neman hanyar guduwa, shiko ABUDULJABBAR ya zata mugun gani tayi dan haka ya riqota yana tambayarta lafiya?


Itako 'YAR AMANA sai fisgewa takeyi ahanunsa,  tana ihu, tsawa ABUDULJABBAR ya daka mata tsawa sanan ta d'an nutsu kad'an tana cewa " dan Allah kabarni intafi rugarmu ka dubafa kaga garinku da gidan ku me kyau dan Allah karka cutar dani domin Baffana yace min a aljanun ma Akwai na qwarai"

Cikin 'bacin rai ABUDULJABBAR yace "ke Suwaye aljanun?" 

Cikin kuka 'YAR AMANA tace "ku mana tinda Gashi ka kawoni garinku, ga can wasu ma munbarosu abaya masu kaya iri d'aya nidai dan Allah Kad'on aljani ka tamekeni kamayar dani rigarmu" 

Cikin 'bacin rai ABUDULJABBAR yace " wlh kin isheni da surutu kar ki qara cewa komai, kuma dan rainin wayo escort d'in nawa suma aljanunne?"

"Eh mana dukkanku aljanune wlh kuma kaima kasan ku aljanune amma ka yarda ka aure ni Shikenan nikam 'bacewa nima nasan zanyi"

ABUDULJABBAR kuwa cewa yayi "to 'bacewa ta bawa kuma tinda gashi na kawoki duniyarmu kamar yanda kema ta sanadinki naje duniyarku har aka had'oni dake sbd haka wlh mudin kika kuskura kika cewa wani waike matata anmana aure a rugarku to tabbas 'bacewa zakiyi ki tafi asalin duniyarmu wanda tafi wanan kyau kuma kina ga ninki acan mutuwa zakiyi sbd tsantsar kyawunta".


Yana kaiwa nan ya haye sama ya barta atsaye a parlour d'in sai kalle-kalle takeyi tana kuka domin ita bata ta'ba ganin guri irin wanan ba kuwa arayuwarta, ga wani azabar sanyi da takeji jikinta kuwa sai karkarwa yakeyi sbd tsoro da sanyin ac,  ga jiya tayi da tsayuwa dan haka tatafi can bakin qofa ta zauna shima tana jin sanyin tayis aqasan tatashi tana ihu dan azatonta wani abunne mai cutarwa haka 'YAR AMANA taci gaba da tsayuwa a parlour d'in tana kuka, ga yunwa ga gajiya da qishin ruwa.


Shi kuwa ABUDULJABBAR yana hawa Sama d'akinsa ya bud'e ya shiga ya nufi bathroom yayi wanka mai kyau sanan ya fito yasa jallabiya marar nauyi gadon sa ya hau da niyar ya kwanta amma sai yaji ina yunwa tama fi gajiyar dake jikinsa yawa, ga kuma yaji gidan shiru alamun ba kowa, qila yasan su Mum suntafi unguwa kenan, dan haka sai ya sauqo qasa, dan anan kitchen d'in Mum yake yasan, ba zairasa wani abuba da zaici, domin yasan FINAH ba abunda ta iya sai shirme, shi yama manta da yazo da wata baquwa yana sauqowa da niyar zai shiga kitchen domin yasamu abunda zaici kawai sai yaga 'YAR AMANA tana tsaye tana kuka ta toshe bakinta da hanunta jikinta sai karkarwa yakeyi, cikin tsawa ABUDULJABBAR yace " ke me kikeyi anan?" Amma shiru 'YAR AMANA takasa bashi amsa da yasake daka mata wata tsawar kawai sai tafad'i agurin tamkar macaciya, ai da gudu ABUDULJABBAR yazo ya d'agata da ita da buhunta dake hanunta domin taqi sake shi, daidai lokacin kuma Daddyn ABUDULJABBAR ya shigo parlour d'in bakinsa d'auke da sallama,  shi kuwa ABUDULJABBAR da saurinsa zai nufi sama tare da 'YAR AMANA ahanunsa kawai sai yaji muryar Daddyn sa yana cewa "ABUDULJABBAR" juyowa yayi yace "Na'am Daddy" " yaushe kadawo kuma wacece wanan da kayan fulani d'auke ahanunka?"

Dubanta ABUDULJABBAR yayi sai yaga idanunta alumshe amma jikinta sai rawa yake tayi, cikin sauri ABUDULJABBAR yace " yanzu na dawo Daddy amma dan Allah ina zuwa" sama yayi da 'YAR AMANA kai tsaye d'akin FINAH ya nufa da ita ya sawa qofar key, akan gadon FINAH ya shinfid'ar da ita, Sanan ya shige bathroom ya had'a ruwa mai zafi sosai,  dawowa yayi ya tsaya akan 'YAR AMANA, cikin Sanyin Muryasa NUSAIBA tashi kije kiyi wanka ga can ruwan zafi na had'a miki" itako 'YAR AMANA duk da halin wahalar da take ciki taji abunda ya fad'a mata kuma taji dad'in sunan da ya qirata dashi sunan ya mata dad'i sosai fiye da yanda tajishi abakin Baffa, amma ba za ta iya amsamarba sbd ko qarfin firta magana bata da shi, shi kuwa ABUDULJABBAR haushin qaleshin da tayi yaji dan haka ya mata tsawa yace "badake nake magana bane banfa son raini" gani yayi bakin ta yana motsi amma baijin abunda take fad'a gashi kuma rawar jikinta qaruwa yakeyi, dan haka kawai yaja zanin dake jikinta da qarfi ai kuwa take ya finkice wulli yayi dashi sanan ya cire mata rigar fulanin dake saman best d'inta sai yarage daga ita sai best da baqin qirin pant d'inta, bai san ya akayi ba kallon sa ya dira kan qirjin 'YAR AMANA da sauri ya kawar da kansa azuciyarsa yana cewa " qaramar yarinya da ita amma sai kayan manya"


'Daukarta yayi cak yayi cikin bathroom d'in da ita, ruwan zafin da ya had'a ya jefata aciki harsai da 'YAR AMANA tayi 'yar qara sbd zafin ruwan, shi kuwa ABUDULJABBAR yasan inyabiyeta ba Wankan zatayi ba, har FINAH tazo tasa mesu dan haka kawai yacire jallabiyarsa ya ratayeta yarage daga shi sai qaramin gajeren wando, shima cikin ruwan ya shige sanan ya kamo 'YAR AMANA jikinsa wani irin mungun shocking sukaji ya ziyarcesu dukkansu biyun, amma haka ya daure ya cire mata best da pant dake jikinta ya rintse idonsa dan karma ya ga tsaraicinta yashiga yimata wanka ba qaqautawa da farko gashinta kanta ya wanke mata tas sanan yadawo jikinta

Innalillahi wa inna ilaihi raj'una, wani yanayi ya tsinci kansa sbd tsantsi da laushin fatar 'YAR AMANA jikinsa tamkar auduga haka yake sbd laushi, itako 'YAR AMANA tana ji yake mata wanka amma bata da qarfin hanawa  dan haka tarufe idonta kawai, hanunsa yakai kan qirjinta ai take ya kusa sumewa acikin ruwan, nan da nan yanayinsa ya sauya duk wata yunwa da gajiya da yakeji basu hanashi shiga halin sha'awa ba,  ai tini yaji aduniyarnan ba abunda yakeso sai kasance da mace, dan rabonsa da mace, har yamanta domin ba ya samun yanda yakeso agurin FINAH tini zuciyarsa tafara rayamar abubuwa akan 'YAR AMANA ji yakeyi kamar yayi abunda yakeso da ita, amma ina bazai iya ba duk da yasan matarsa ce ita domin ya biya sadakinta kuma shedu sun shaida saide bazai iya yimata komai ba, domin shi kawai ya yarda ya aureta ne dan yate maki rayuwarta, yana cikin wanan halin yaji bugun qofa da miyaryar daddynsa, dan haka da sauri ya cucud'awa 'YAR AMANA jiki sanan yanad'ota a towel ya ajiyeta kan gadon ya koma yasa jallabiyarsa ya dawo ko mai bai tsaya shafawa 'YAR AMANA ba ya d'auki wata baqar abayar FINAH yasa mata,ai kuwa da yake FINAH qaramin jiki ne da ita, tini 'YAR AMANA ta kusan cika rigar, baqin qofa ya nufa ya bud'e qofar, yana bud'ewa Daddy ya kifamar mari cikin fushi yace " ABUDULJABBAR wace yarinya ce ka shigo da ita gidan nan nake tambayarka?"

"Matata ce Daddy" wani marin ya kuma ki famasa "matarka ABUDULJABBAR?

'Yar fulani fa nagani d'auke ahanunka wacce baza tawuce sa'ar IKIRAM ba, ina yarinyar maza fito da ita munafiki kawai wato 'ya'yan mutane kafara biya ko? Ina tarbiyar da muka baka ABUDULJABBAR? Abunda bakayi da yarintaba shine zakayi da girmanka ABUDULJABBAR?"


"Wlh matata ce Daddy dan Allah kabani minti30 zanzo inmaka bayani" komawa d'akin ABUDULJABBAR yayi Sanan kulle qofar, shiko daddy mamakine ya daskarar dashi agurin, cande da yaga tsayuwar baza tamasa ba sai yakoma parlour yana tambayar kansa to me ABUDULJABBAR yake nufine? Amma design bari yajira sauqowarsa.



Shiko ABUDULJABBAR yana komawa cikin d'akin ya nufi kitchen, itako 'YAR AMANA tana jin duk abunda ke faruwa tsakanin ABUDULJABBAR da Daddynsa, azuciyarta kuwa cewa tayi ashe aljanuma suna da iyaye? Itakam Shikenan tasan qila yanzu itama tazama aljanar tinda anmata aure da aljanni Gashi harma wanka yamata kuma yaga jikinta itakam tashiga uku Shikenan yanzu ba ita ba mutane.


Shi kuwa ABUDULJABBAR tea mai kauri ya had'o a kitchen d'in FINAH tare da soyeyyen kwai, ajiyewa yayi aqasa akan center kafet, sanan ya d'ago da 'YAR AMANA ya zaunar da ita ajikin gadon,  kofin tea ya miqa mata ya tsareta da ido, ba musu takar'ba hanunta na rawa takai bakinta tana Bissimillahi azuciyarta kuwa cewa takeyi "Shikenan yau kam har abincin aljannu zata ci, shan tea d'in tayi kadan taji yayi mata dad'i, azuciyarta tace " lalle aljanu sun iya kunu ashe haka kununsu yake da dad'i ? Domin kuwa arayuwarta bata ta'ba shan shayiba, dan abincinsu daga fura sai tuwo shima tuwon ba kullum ba sai de fura da nono, nuni ABUDULJABBAR ya mata da soyeyyen qwan dake shinfind'e a plet, amma ta tsaya tana kallon kwan dan batasan ta ina zata fara ciba, shi kuwa ABUDULJABBAR gutsurowa yayi ya kaimata baki ba musu ta bud'e bakinta takar'ba, ta tauna wani dad'ine taji ya ziyarceta, ai kuwa batasan lokacin da ta bud'e bakiba tace masa " wanan abincin aljanune kona 'Yan aljanna?

Domin Mallam yana bamu labarin Aljanna yace abunsu dad'ine da shi yafi na duniya dad'i dan Allah Kad'd'o a ina ka samu?"

Shi kuwa ABUDULJABBAR sbd da takaici ji yayi kamar ya kifamata mari amma ya daure yaringa d'ura mata kwan harta ci me yawa, sanan shima yaja sauran yafara ci da ruwan tea d'in, 'YAR AMANA kuwa bata dire kofinba sai da ta shanye tas, sanan taqara d'aukar kofin tana juyashi tana kallo, kallon ABUDULJABBAR tayi tace " Kad'd'on aljani dan Allah intambayeka mana?" Shi sbd mamakima tsayawa yayi yana kallonta, can tace dan Allah Kad'd'o kadena kallona wlh idonka tsoro yake bani, anya kuwa kai kad'on aljanine? domin kuwa ayankinmu Akwai rugar da Akwai kad'd'od'i acikin ta shi yasa ma mukejin yarensu amma wlh kafisu kyau kasan su baqaqene kai kuwa farine tas harma kafimu fari mu fulani, anya kai daga duniya kake kuwa?"

Wata tsawa ABUDULJABBAR ya daka mata yace "you are very stupid" tashi yayi ya d'auko mayafin FINAH ya nad'a mata sanan ya kama hanunta sbd karma ta masa qauyanci, qasa suka sauqo inda suka samu Daddy zaune akan kujera.....

Hhmmm wai ina labarin FINAH ne?

Muje zuwa dan yanzu wasan sai fara

Dan Allah inkinkaranta kiyi min shere asauran groups please

*ASSTAGAFIRILLAH, WA ATUBU ILAIKA*🤲

No comments