Breaking News

MY UNCLE 13

Page 13

Kallonta yake sam yakasa dauke idonshi akanta Wanda yarasa meke damunshi wani irin kallo yakebin iman dashi Wanda baitaba yimatashiba idonshi bai sauka ko inaba sai akan dan karamin lips dinta pink colour yabi lips din nata da kallo wani irin tunanine kebijirowa kwakwalwarshi Wanda yayi saurin dakatar da kanshi domin gani yake abunda kwakwalwarshi ki bijiro mishi dashi abunda bazaitaba yuwa bane


Ganin za'asamu matsala yayi saurin daka mata tsawa stupid maza kibar dakinnan  kafin in babballaki


Tayi saurin mikewa jikinta har rawa yake tabar dakin 


Wani dogon numfashi yaja tareda sauke nannnauyar ajiyar zuciya

Yabi Kofar da kallo


Haka dai su iman suka cigaba dagudanarda bikin kawarsu dan bata sake bari suka hadu da uncle ba domin gudun kada yakara hanata zuwa 



*************

Kwanaki sunja har yau satin Aliyu biyu da dawowa su aunty dasu ummah sunyi zura ido suji ko Aliyu zaiyi maganar tarewar iman amma shuru kakeji


Dan kowani kula iman din bayayi bare Susa ran zaiyi maganar tarewarta 

Dan haka Abba yakira meeting yakuma shaida musu iman zata tare Gidan Aliyu nan da 3month wani irin kuka iman ta fasa aikuwa ummah ta tashi dan takaici tafara dukanta saida Maman Aliyu takarbeta tana cewa haba hajiya ai bahaka za'ayiba abbanta ma fada yasanya   kamar zaiduketa sannan yashaida mata tarewa agidan Aliyu bafashi nanda wata uku kuka tadingayi wai wlh bata sonsa shikam Aliyu yamarasa meke damunshi danshi bayajin zai iya zaman aure da iman dan haka dole yasan abunyi 


Ahaka meeting din yawatse 


*************

2 weeks letter

Ba kowa agidan imance kawai aunty taje  biki ita kuma salma taje karbar dinki Aliyu kuwa tun safe yafita baidawoba


Ganin ita kadaice agidan yau taji kawai kananun kaya take ra'ayi dan haka wani pencil Jeans tasanya yayi bala'in kamata kuma yayi matukar fitar mata da coca cola shape dinta sai wata pink din Riga guntuwa Mara hannu itama tayi matukur karbar jikinta ko dan kwali bata dauraba kawai ta taje gashinta mai matukar tsayi da santsi tayi parking dinshi yazubo harkan kafadunta


 falon tafiti ahaka sanin ita kadaice agidan batada wata damuwa ta dakko lemo a kitchen tareda cup tafito falon da earpiece akunnenta sai 


Aliyu da tun lokacinda tafito daga kitchen yashigo falon yayi sallama amma kasancewar da earpiece akunnenta batamasan yashigoba rawama tashiga takawa kamar wata India sai motsa jikinta take tako ina


Wani irin kollo yakebinta dashi mayen kallone mai cike da ma anoni dayawa  kallonta yake yama kasa dauke idonshi akanta wani irin feelings ne yake bijiro mishi  baitaba tsammanin haka yarinyarnan takeba kwata kwata yama kasa controlling kansa jikawai tayi anrungumeta dawata irin zabura tayi kakorin kwace jikinta amma ina Sam takasa


INA BAKU HAKURI MASOYA LITTAFIN MY UNCLE KWANA BIYU KUNJINI SHURU NAYI HAKANNE DOMIN GANIN IRIN KAUNAR DAKUKE NUNAWA WANNAN BOOK DIN KUMA NAGANI FIYEMA DA TSAMMANINA KUMA HAKAN YAYI MATUKAR KARAMIN KARFIN GWUIWAR TSARA MUKU BOOK DINNAN FIYE DA YANDA NAYI NIYYA ADA  NAGODE NAGODE NAGODE  MASOYANA DA ADDU'O'INKU AGARENI INA MATUKAR GODIYA INSHA ALLAH YANZU ZAKU DINGA JINA AKULLUM YANZU AKAFARA


I LOVE YOU SO MUCH MY FANS💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋


No comments