MY UNCLE 12
Page 12
Da harara iman tarakashi tana fadin lallaima mutuminnan yarainani to wlh bazan kaimishiba saidai yakasheni wannan wani irin abune adakeka ahana maka kuka
Tafada tana kara murguda baki
Mikewa tayi tawuce zuwa dakinsu da batajin yau zata iya yimishi biyayya tayaya zaihana mata zuwa bikin babbar kawarsu amma yabari salma taje dama ita tasan tunbayauba uncle yatsaneta yanda yake nuna banbanci karara tsakaninta da salma
Haka dai tacigaba da tunane tunaninta har bacci barawo yayi awon gaba da"ita
Tabangaren Aliyu kuwa yanzu yake jiran iman takawo masa Coppy har akafi karfin awa biyu
Lalllai kuwa yarinyarnan saina koya miki hankali tunda har raini yafara shiga tsakaninmu Aliyu yafada cikin kunar rai
Tana kwance sai sharar baccinta take dayake kafin ta kwanta sanda tacanza kaya zuwa wata wata doguwar riga ta English wears mara hannu rigar takamata sosai tayi mata kyau pink colour ce mai duwatsu agaba ko dankwali bata dauraba gashi tayi banya gashinta duk yabaje akan filo
Azuciye Aliyu yanufo dakin nasu domin yazo falo baisametaba dukda cewa shiba ma'abocin shiga dakin nasu bane saidai idan takama dole
Kofar yatura cikin izza da takama
Yanashiga dakin ya hangota kwancebacci bacci wani irin duka yakaimata da belt din hanunsa
Dawani irin ihu tafarka tana ganinshine tayi saurin hada hannayenta dan Allah uncle kayi hakuri wlh baccine yadaukeni
maza kitashi yanxunnan idan kika yarda narigaki isa dakina wlh hukuncin dazanyi miki saiyafi Wanda zanmiki yanzu shasha kawai yafada yana juyawa aikuwa da sauri tadiro kasa komai bata tsaya daukaba ganin har yamurda handle din Kofar yafice
Aikuwa dagudu tawuceshi tashiga dakin nashi tana mayarda numfashi
Kan kujera yazauna itakuma tana tsaye jikinta sai rawa yake domin tasan halin Aliyu laifinda bakamasan kayiba yayi maka hukunci akai ballantana ita data aikata mishi dagangan aiyau tasan tashiga dari😀 bama uku ba
Ke kinfi karfin nasaki aiki kiyi ko saboda tsabagen raini kekina ganin kingirma ko maza kiduka akan kafafuwanki kuma kidaga hannayenki sama
Dan Allah uncle kayi hakuri wlh bacci yadaukeni zakiyine kosainataso na iskeki wurin sai muraba rainin dake tsakaninmu
Aikuwa dasauri ta'iso wurin taduka tayi Neal down tareda daga hannayenta Asama tayi hands up
Danna wayarshi yacigaba dayi yashareta
Batareda tsammaniba Aliyu yadago kanshi yaga kota aje hannayenta aikuwa yayi ganinda yayi masa lakani da mummunan gani dominshi Sam baima lura da kayanta da kuma gashinta dayake abude ba wani irin kallo yabita dashi Wanda shikanshi bai San kona menene ba
Uncle dan Allah kayi hakuri bazan karaba iman takatse mishi hanzari
Oyaaa close your eyes yafada uncle please wlh bazan karaba
Shut up stupid ina wasa dake close your eyes wlh kafin in kwada miki mari
Iman tayi saurin rufe idonta hawaye nazubowa daga idonta
Hakanne yabashi damar karema ko ina ajikinta kallo
Kallonta yake Sam yakasa dauke idonshi akanta Wanda yarasa meke damunshi wani irin kallo yakebin iman dashi Wanda baitaba yimatashiba idonshi baisauka ko inaba sai akan...............
INAYIWA DUKKANIN MAKARANTA LITTAFIN MY UNCLE BARKA DA JUMA'A ALLAH YASADAMU DA ALKHAIRIN DAKE CIKIN WANNAN RANAR SHARRIN DAKE CIKI ALLAH YAKAREMU KADA KUMANTA DA KARANTA SURATUL KAHFI ACIKIN WANNAN RANAR TA JUMA'A ALLAH YASA MUDACE AMEEN.
I LOVE YOU ALL MY FANS
💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋
No comments