BARIKI NA FITO (BOOK 2) 22
BOOK 2
PAGE 22
Da sauri
tace Yarima Nasan na yaudareka, nayi maka K'arya, na boye maka koni wacece, but
Yarima na fad'a maka gaskiya yanzu.....
I hide d truth about me saboda ina tsoran karka gujeni yanda kake
nunamin kana kyaman masu aikata zina.....
Yarima nida kaina Nasan bai kamata komai ya sameni ba in aikata zina ba,
fushi da son kuntata ma Dad dina shiya jefani har izuwa hakan, duk da a lokacin
bani da wata hanya daya wuce in amshi abunda ya zomin..... Yarima ban San kowa ba Dad Dina ya koreni
saboda gudun kunyar duniya, bai damu da wani hali zan fad'a ba, Yarima na jure
sanda Dad dina ya koreni amma bazan iya juran inyi nesa dakai ba Wlh Yarima Ina
maka tsantsar so...... Yarima dan Allah ka bigeni ka mareni kamin komai Indai
hakan zaisa ka yafemin kamin duk abunda Kaga dama.....
Yace Zainab
na tabbata sanda kika had'u dani akwai mazan da kika ci gaba da bi n.....
Da sauri
tace Yarima daka lokacin dana tabbatar ina Sonka na dena hulda da maza, wlh
Yarima tun sanda muka had'u na daina aikata zina, na aureka cikin tsarki banzo
gidanka da kazantar kowa ba, sai da nayi istabra'i Kafin na aureka..... Kuka yaci karfinta Sosai
Yarima
rungumota yayi tare da shafa mata baya alaman tayi shuru..... Saida y bari tayi shuru tana sauke ajiyan
zuciya sannan yace..... Zainab am blind
of ur love..... When ever I try to accept you as my wife sai tsoro ya
kamani........ Ina tsoran karki k'ara
cutar dani.........
Idonta da
yayi ja tace Yarima ban taba maka karya akan sonda nake maka ba......
Murmushi
yayi tare da fad'in how will I know?? Bayan tun Farko da karya kika Fara
gabatar min da kanki keda wannan yaron daya fad'amin gaskiya a kanki daka
baya..... Zainab na baki dama ki kaini
kotu, Abba ya haramta min furta Kalman saki ba tare da wata hujja Mai karfi ba,
idan kika kaini kotu shida kanshi zai ban dama in rabu dake.....
Kallon
idonshi tayi tare da fad'in Yarima Idan na aikata hakan will you be happy???
kasa magana
yayi shima yana kallonta....
Taci gaba da
fad'in Yarima you can do whatever but I won't leave you
Yarima komai
zaka fad'a akai na Indai akan Sonka ne zan jure..... Even za'a saka min tsinin
bindiga ace in furta Kalman cewa ka sakeni Wlh bazan ceba... Yarima I was born to love you, only you k'asa
tayi tare da kama kafafunshi ta ri'ke Tana kuka tace Yarima dan Allah ka amshi
hakan a matsayin kaddara, Yarima nasan yanzu baka sona, amma dan Allah ka zauna
dani koda kullum zaka dinga dukana......
Jikin Yarima
Aliyu yyi sanyi ya tabbata Tana sonshi dagaske... Toh amma ya kasa mantawa da hotunan daya gani
daka idonshi.....
Lokaci d'aya
ya d'agota tare da share mata hawayen dake fuskanta yace stop it...
Ido ya d'an
kura mata, sannan yace give me sometime, zan yanke abunda ya dace...... Yana
fad'in haka ya fita....
Yarima Aliyu
yana son manta abunda ya gani ko yaji amma kishi ya hanashi.... Direct d'akinshi ya nufa, kwanciya yayi akan
gadon d'akin tare da lumshe ido, ba komai yake tunani ba sai yanda zai amshi
Zainab a matsayin mata...... Tunawa da
yayi da abunda limam ya taba fad'a mishi da sauri abubuwan suka dunga dawo
mishi kai....... Da sauri ya tashi
zaune....... Ya fara tunani lallai bai
taba ganin fuskanta a mafarki ba sai dai jikinta ko kuma yaga duhu, lallai wannan
ne duhun dake tare da Zainab, wato zina data aikata, lallai Allah ya nuna mishi
ba'a mishi wayau, sannan a rayuwa karka ce ka tsani Abu, ko baka son Abu kaza,
domin Allah zai iya jarabtanka da abun wanda gashi shine yanzu Allah ya
jarabceshi da Zainab wacce yafi so fiye da komai....... Lallai auran Zainab da yayi yana cikin kaddaranshi
domin kuwa Indai mutum yace baya neman zabin Allah shi wanda yake so zai zaba
zaiga ba dai dai ba, sannan ba'a ma Allah wayau...... Lallai Yarima ya gane
abunda yake nuna kyama akai shine Allah ya jarabceshi akai ya had'ashi da wacce
take aikata zina..... Ido ya lumshe yana
hawaye..... Lallai Allah ya jarabceshi a
hankali ya furta Allah ka bani ikon cin wannan jarabawan......
Yarima Aliyu
duk da ya sauko amma bai Bari Zainab ta fahimta ba, inta gaidashi ya amsa ya
fita shikenan abunda ke had'asu......
Abun na damun bariki Sosai ita kullum a ro'kanta shine mijinta ya yafe
mata ya amsheta a matsayin mata.....
Yau Yarima
Aliyu a gidan zintau yake tunda ya fita daka gidan bariki baiko k'ara wai
wayanta ba..... Wajan magrib cikinta ya fara ciwo alaman za tayi period and sau
da yawa in zatayi yakan zo mata da ciwon mara Sosai wani lokacin kuma baya
mata, Toh wannan karan yazo da wani irin salo, Tana zaune a falo daka ita sai
wata riga dai dai giwarta domin daka yanzu tayi d'amarar janyo hankalin mijinta
kota wani hali, k'asa tayi tana juye juye kaman zata mutu, harda kuka saboda
azaba......
Bayan an
fito daka sallah magrib Yarima Aliyu direct gefen bariki ya nufa wanda yaji
kawai yana son ganinta, duk da ba komai yake had'asu ba dan yanzu daka gaisuwa
shikenan, bayan Yarima ya shiga yayi nocking murd'a kofar falon yayi ya shiga a
k'asa ya ganta ta ri'ke ciki Tana kuka......
Da sauri ya
nufeta yana fadin Zainab what wrong with you???? Mai ya S.....
Ganin jini a riganta yasa ya gane period takeyi, d'aukanta yayi cak ya
nufi bedroom d'inta da ita bai ajiyeta ko ina ba sai toilet suna shiga ya fara
kokarin cire mata rigan, tare da fad'in sannu, cire mata rigan yayi gaba d'aya
idonshi ya sauka akan kirjinta Wanda suke a tsaye kyam....... Gaba d'aya Yarima
ya shiga cikin wani hali, lokaci d'aya ya juya tare da fad'in kiyi wanka ki
fito cikin wani irin murya Mai Kama da kasala, yana fad'in haka ya fara
k'okarin fita..... Da sauri ta ru'ko
hannunshi..... Tsayawa yayi cak ba tare
daya waigo ba....
Tace plz
help me bazan iya ba.....
Uhm Yarima
dai kasa juyawa yayi domin kirjinta Sun tafi dashi and baya son nuna mata Kar
taga kaman ya shiga wani hali, and hakan zai bata daman taga kaman taci bulus
akan abunda tayi mishi duk da ya daukeshi a matsayin kaddara..... Juyawa yayi idonshi suka k'ara sauka akan
kirjin bariki, da sauri ya kawar da Kai domin Indai yaci gaba da kallo zai iya
bada kanshi......
Ganin tana
nishi alaman tana jin jiki yasa ya, tara Mata ruwan zafi a cikin bath,
d'aukanta yayi cak ya sakata a ciki, a hankali ta lumshe ido........ Alaman
taji dad'i data shiga ruwan zafi....
Yarima Aliyu
ganin jikin Bariki da yayi, yaji yana matukar jin sha'awa, fita yayi da
sauri.... Koda ya fita a gadon d'akinta ya zauna yana jiranta ta fito, idonshi
a lumshe gaba d'aya surar jikin Zainab yake gani, ido ya d'an bud'e yana
k'okarin ya cire abun a ranshi.....
Lokaci d'aya kuma shaidan ya kiyasta Mai yanzu haka taita bud'ema wasu
y'an iskan jikinta??..... Wani irin
kishi yaji ya taso Mai lokaci d'aya ya tashi yabar d'akin...... Kofa ya fita
direct d'akinshi ya nufa inda ya kwanta akan gadon d'akin.... Tunani ne barkatai cikin ranshi.... Lallai Indai yayi imani da kaddara dole ya
cire duk wasu munanan tunani akan Zainab dinshi..... Jin kiran sallah isha'i ya tashi ya nufi
masallaci.......
Koda Yarima
Aliyu ya dawo daka sallah direct gefen Bariki ya nufa, kai tsaye bedroom d'inta
ya shiga...... Ganinta yayi kwance akan gadon d'akin towel ne d'aure a
jikinta.......
Nufanta yayi
tare da fad'in ya cikin ya daina miki ciwo??
Kaita
girgiza alaman a'a...
Yace OK bari
in d'auko miki paracetamol kisha it will help you, to reduce d pain..... Tashi
yayi ya fita jim kad'an sai gashi ya shigo da maganin tare da bud'e fridge din
d'akin ya d'auko ruwa, yana fad'in Kai it so cold, Bari in d'auko wani a
kitchen......
Duk Tana
kwance tana jinshi.
Jim kad'an
sai gashi ya dawo, tare da d'agota yace tashi kisha.....
Cikin sanyin
murya irin ta mara lafiya tace Yarima banci komai ba, tunda safe....
Da sauri ya
kalleta yace why?? Mai yasa zaki dinga
wasa da cin abinci? So kike ulcer ya kamaki??
Tashi muje kici......
Tace a'ah na
koshi ka barshi kawai....
Kallon
fuskanta yayi wanda hawaye ya fara zuba.....
Ido ya
lumshe tare da bud'esu lokaci d'aya, yace oh shit, mai yasa kuka baya miki
wuya?? Plz stop it Zainab ban son ganin
kukanki.....
Cikin rawar
murya tace Yarima plz ka dawo kaman da.....
Yarima Ina bukatar soyayyarka da kulawanka, Yarima plz ka yafe min,
Yarima inada rauni, wannan horan da kakemin yayi tsauri da yawa, pls Yarima ka
dawo kaman da..... Wannan ciwon da
nakeji ba komai bane akan rad'adin shareni da kakeyi, Yarima Ina son in jure
inga sanda zaka sauko, amma na kasa bazan iya jura ba, plz Yarima d...... Kuka
yaci karfinta Sosai
Rungumeta
yayi tare da matseta a jikinshi Sosai, kaman wani zai kwaceta, lallai yana son
Zainab, baya son ganinta cikin damuwa, wannan yana d'aya daka cikin abunda yasa
bai hukunta Wanda suka tayata aikin boye mishi ko ita wacece ba, saboda son da
yake mata......
Tana manne a
jikinshi tace Yarima plz ka amsheni yanda nake, na tabbata sonda kake min ya
ragu Sosai, amma Yarima koda sau d'aya ne a rayuwa ka k'ara bani dama sau
d'aya, just trust me once.....
D'agota yayi
tare da kura ma fuskanta ido, murmushi yayi lokaci d'aya, tare da fad'in
Zainab...... Kin San mai yasa nake zaune
dake har yanzu??? Just because I love
you..... Zainab sonda nake miki shiyasa
nace kiyi nesa dani coz you don't love m......
Da sauri
tasa hannunta a bakinshi ta toshe Mai tare da fad'in Yarima......
My love for
you is true and it's surfaced the day I first saw you, And I love you more than
I will tell you.......
Idonshi
nakan Nata yace Zainab..... Trust is d root of love for a lover.... But you break dat root gaba d'aya jijiyan
jikina ya tsinke sanda na gane duk abunda kika fad'amin karya ne.... If a lover
looses trust in his partner he will immediately shut down and withdraw........
But Zainab I stay with you just because I love you..... I try to give you another chance but whenever
I see your face.... Dan shuru yayi
sannan yace it make me scare, kullum Ina tsoran karki k'ara tarwatsa min
rayuwa...
Tace Yarima
just trust me once... Wlh Yarima in kaci
gaba da yanda kake min zuciya na zai buga, zan iya r..
Bakinshi
yasa cikin nata ya fara kissing dinta, yana tsotsan bakinta kaman yana shan
lollipop.......... Yayi wajan 5mnt yana mata haka Kafin ya cire bakinshi cikin
nata..... Bariki gaba d'aya wutar jikinta ya d'auke, Yarima Aliyu idonshi na
kanta ya Lura da yanayin data shiga...
Lokaci d'aya
ta kama cikinta alaman ya murd'a mata tare da sakin y'ar k'ara........
MASOYA GA
DAMA TA SAMU FAH TA YANDA ZAN NUNA MUKU INA JIN DAD'IN COMMENTS D'INKU DA
SHARHIN KU AKAN WANNAN NOVEL DIN.... DAKA YAU DUK WANDA YAKE COMMENTS NAGA
COMMENT DIN YAMIN ZAN SAKA SUNANSHI A CIKIN WANDA ZAN SADAUKAR MA PAGE DIN
GABA, DAKA GOBE ZA'A FARA DAN HAKA YAU INA SON GANIN COMMENTS DA SHARHI DOMIN
MUTUM YAGA SUNANSHI A PAGE DIN GOBE CIKIN WANDA ZAN SADAUKAR MA PAGE
DIN... WANNAN DAMAN GABA D'AYA FANS DINA
NABA MAWA, NA FACEBOOK, WHATSAPP, WATTPAD DUKA
MARYAM OBAM
No comments