BARIKI NA FITO (BOOK 2) 23
BOOK 2
PAGE 23
Mi'ka mata
cup din yayi tare da zuba mata kayan ciki, a cikin bowl, Fara bata yayi ta amsa
ta Fara ci, taci babu laifi tace ta koshi domin ta k'osa tasha magani ta huta
da wannan rad'adin da takeji......
Paracetamol din ya bata guda biyu tasha, tana k'okarin kwanciya yace Nop
karki kwanta, idan akasha magani ba'a kwanciya....... Janyota yayi yasa kanta a kirjinshi tare da
shafa mata gashin kanta wanda saka attachment din da takeyi duk yasa ya zube,
amma duk da hakan akwai gashin babu laifi.......
Saida ya
Bari sukai wajan 10mnt a haka sannan ya kwantar da ita, wani irin mugun
sha'awar matar tashi yakeji, haka itama ta gefenta domin Yarima tunda yayi
kissing d'inta duk da tana period taji alaman kaman sperm yana zuban Mata cikin
pad....... Yarima fuskanta ya kalla tare
da sakan mata murmushi itama murmushin ta sakar Mai yakai mata peck kiss akan
goshinta ..... Ido ta lumshe a hankali ya furta good night my princess......
Da sauri ta
bud'e ido domin Sunan da taji ya kirata dashi, wanda tun suna
soyayya...... Yau gashi yace mata my
princess lallai Allah ya amshi addu'arta mijinta ya fara saukowa daka fushin da
yake da ita.....
Katse mata
tunani yayi da fad'in bye har yamai bakin kofa sannan ya tsaya tare da waigowa
ya kalleta yace hope da sauki??
Kai ta d'aga
Mai tana murmushi..... Shima murmushin
yayi tare da kashe mata wutan d'akin ya fita......
Yarima a
falo ya sami Gimbiya zinatu Uwar gida sarautar mata😀 tasha wata doguwar riga d'inkin ya kamata dam, atamfa
ce........ Tana ganin Yarima ya shigo ta
tashi da sauri tare da fad'in Yarima inata kira baka d'auka ba......
Yarima Aliyu
yace wayan suna bedroom dina, ban fita dasu ba....
Tace ok tare
da rungumoshi tana fad'in I miss you my love......
Yarima Aliyu
biye mata yayi dan dama a bu'kace yake Sosai, dan gaba d'aya zee Bariki ta gama
yamutsa mishi lisafi, Yarima dai ansha love da Uwar gida sarautar mata Gimbiya
zeenatu😀
****
Farhan koda
ya koma Abuja direct wajan mum dinshi ya nufa hjy habiba wacce take d'aki ita
da jamcy wacce hjy Umaima ta bata d'ani, gaba d'aya sun shiga duniyar shagala
farhan ya bud'e kofar domin a bud'e yake and kuma tasan farhan yayi tafiya dad
dinshi kuma baya k'asar..... Sai yasa basu damu dasu rufe kofar da key
ba...... Koda yake in Allah yaso tona
maka asiri duk dubaranka saita bace maka.......
Farhan furta
Innalillahi'wa inna ilaihirajiun yayi tare da fad'in tir tir tir....... Kuka yake Sosai kaman yaro k'arami....
Hjy habiba
da gaba d'aya jininta ya hau tare da fargaba da tsoro😭😭 not even hjy habiba Wlh even me ina
imagine abun ace a kanka ya faru d'anka na cikinka ya kamaka kana aikata wannan
mummunan aikin wanda Manzon Allah ( S A W) Ya tsine ma mutane masu aikata
wannan abun har sau uku a jere😭😭😭 kai Mata Wlh muji tsoran Allah,
dad'in Mai mace zata baki?? Mtswwwww
Farhan cafko
jamcy yayi ya fara jigba kaman ba mutum ba.....
Jamcy babu
abunda take sai ihu tare da ro'kanshi akan yayi hakuri ya daina dukanta, saida
yayi mata lilis sannan yace tasa kaya tabar gidan Kafin ya kasheta da duka.....
Da sauri
jiki na rawa ta Fara saka kaya, ta fita da gudu.......
Hjy habiba
kam, yanda ya sameta haka take bata motsa ba sai jikinta data rufe....... Farhan kallon tsana yayi mata tare da fad'in
I feel A shame to call you my
mother...... Hawaye na zuba A idonshi
yace what did I do to deserve a mother like you...... Lallai dole kik'i yarda
in auri haulat ashe abunda kike aikatawa kenan da ita..... Lokacin da haulat ta fad'amin koke wacece I
thought shairi tayi miki, amma Abunda na gani yau yasa gaba d'aya na tsani
kaina da abunda ke cikin rayuwa..... Inda nasan zanga wannan ranan da nayi
fatan sanda kike da cikina da bari kikayi, kin lalata yaran mutane, yaran cikin
ki, ko ince jikokin ki, let me tell you something Wlh Wlh Indai har Ina
numfashi maganan aurena da haulat babu fashi sai dai wani abu daka Allah, zan
aurota in kawota ta zauna matsayin sirikar ki..... Yana fad'in haka ya fita
fuuuu......
Hjy habiba
gaba d'aya kunyar duniya ta kamata ko motsi ta kasa, kuka ta saki tare dayin
nadama lokaci d'aya, lallai da tasan irin wannan ranan zata risketa data ro'ki
mutuwa, d'anta na cikinta ya kamata tsirara tana aikata mad'igo ita da yar
yarinyar cikinta, wannan Abun kunyar har Ina???...... Dakyar ta iya tashi tasa
kaya tare da nufa d'akin d'an nata amma koda ta shiga bata ganshi ba, baya nan,
cikin tashin hankali tayi toilet domin tayi wankan tsarki...... Gaba d'aya tsoro da fargaba ya sata gaba,
yanzu Idan farhan ya fad'ama mijinta shikenan ta kad'e..... Kuka take Sosai, koda yake dama mijin nata ne
ya kamata akan d'anta data haifa😭😭..... Zamu kuma waiwayo hjy habiba muji ya zata
kaya...... Bari mu le'ka gidan Yarima
Aliyu.....
***
Washe gari
da safe karfe goma dai dai Yarima Aliyu ya fito kai tsaye gefen gimbiya Zainab
ya nufa, koda ya shiga bai ganta a falo ba dama baiyi zaton ganinta a falo
d'inba, bedroom dinta Ya nufa....... A zaune ya ganta tasa wando 3quater da
wata top ta kamata, kanta babu d'ankwali......... Yarima Aliyu gaba d'aya idonshi nakan surar
Zainab,
Ganin Yarima
ya shigo yasa ta tashi da sauri ta nufeshi tare dayin hugging dinshi, tana manne
a jikinshi tace thank for helping me yesterday........
D'an cireta
yayi daka jikinshi tare da kallon fuskanta, karamin bakinta yaja tare da fad'in
ri'ke thanks d'inki bana bukata.....
Hope da sauki jikin??
Murmushi
tayi tare da fad'in Alhmdlh.
Ido ya kura
ma fuskanta, yana son Zainab dinshi da yawa ga wani kamshi Mai rikita zuciya da
takeyi.... Sai dai abu d'aya da yake k'okarin mantawa shine rayuwarta ta baya
wanda yake ro'kan Allah ya mantar dashi gaba d'aya......
Ganin yayi
shuru yana kallonta yasa ta d'anyi baya...... Janyota yayi jikinshi tare dayin
hugging dinta yana shakar kamshin jikinta, lokaci d'aya kuma ya saketa tare da
ri'ke mata hannu ya jata sukai kan gado, zaunar da ita yayi tare da d'aura
kanshi akan cinyarta, yasa hannunshi ya janyo mata kanta kaman zaiyi kissing
d'inta yasa baki y'a cizan mata hanci kad'an k'ara ta saki tare da k'okarin
tureshi daka jikinta...... Murmushi yayi ganin yanda ta bata fuska, yace sorry
my princess....... Kinyi breakfast
kuwa?? Kaita d'aga mishi alaman
eh.....
Duka shuru
sukayi na wani lokaci, sannan yace ya kamata mu tare a gidanmu na kaduna, ina
son in koma aiki, tunda na warke.....
Zainab tace
Niko nafi jin dad'in zama a nan.....
Yarima Aliyu
yace ok shikenan, sai In k'ara aure in zauna da matata a can K......
Da sauri ta
toshe Mai baki tare da fad'in plz Yarima ka daina fad'in haka, yaushe zamu
koma??......
Ido ya kura
mata yana kallon yanda ta ku'ke dan yace zai K'ara aure....... A hankali yace
Zainab Idan na k'ara aure how will you re.......
Katseshi
tayi da fad'in Yarima plz stop it, bana son wannan maganan plz......
Murmushi
yayi tare da fad'in lallai kam, ni ai next tym mata biyu zan aura a jere y'an
mata masu kyau.......
Hawaye ya
gani a fuskanta......
Dariya ta
bashi amma saiya dake tare da fad'in my princess na fad'a miki ban son wannan
kukan...... A hankali tace Yarima ya
zanyi?? Nima bason yi nakeyi
ba...... Amma Nasan ko naso ko ban soba
dole zasu zuba..... Yarima dama Nasan
zaka K'ara aure kodan ka kuntata min musamman ni dana bata rayuwa na tun....
Hannunshi
yasa akan bakinta tare da fad'in shhhhh keep quiet...... Zainab ni musulmi ne Nayi imani da
kaddara....... Annabi (S A W) Yace.....
Amani shine
ka yarda da Allah da mala'ikunsa, da littafansa, da Manzon ninsa, da Ranar
lahira, kuma ka yarda da kaddara ...... Mai kyau ko mara kyau......
Zainab Nayi
imani da had'uwa na dake yana cikin kaddara ta, kuma na yarda da kaddara......
Zainab a rayuwa yana dakyau ka nemi zabin Allah ako da yaushe, Kar mutum yace
shi yafi son Abu kaza, duk abunda Allah ya baka ka amsa ka godema Allah......
Allah yana jarabtan bayinshi ta hanya da dama..... Bawai dan baya sonsu bane, A'ah sai dan ya
gwada imaninsu..... Wasu suyi hakuri su
cinye, wasu kuma su kauce hanya...... Yadda da kaddara yana cikin imani, ni
musulmi ne Nayi imani da kaddara.......
Hannunta guda biyu ya kamo tare da matsewa yace Zainab...... Every man
needs a good wife whom he can trust with his heart........ Zainab trust shine soyayya but you break my
trust akanki tun Farko...... Now I try
to give you another chance....... But I
always scare karki barni n...... Da
sauri ta kwace hannunta dake ri'ke da nashi tace Yarima ......
I cannot
leave you down, because you are my life, our love is lyk a biggest garden in d
world......... I love you Yarima I
really do love me, plz stop ol d doubt dat u have on me, and trust me once
again...... Yarima Nasan bako wani
namiji zaiyi accepting dina ba d way I am...... Yarima Nasan kana sona sai yasa
ka d'aukeni a matsayin kaddara.....
Yarima Indai sonda kake min gaskiya ne you have to trust Wat I say......
Murmushi
yayi tare da fad'in Zainab any man who girl dat he loves lies to him at first,
he will always doubt her words......
Zainab plz karki k'ara breaking trust d'ina.... Habib ya fad'amin gaskiya akanki and d same
habib tell me dat you don't love me, u only marry me for money...... Am blind of ur love, I don't knw wat is right
or wrong, but just once in ur life try to accept me as ur husband dat you love
wit ol ur hrt...... Zainab karki taba yarda ki nunamin alaman cewa habib
gaskiya ya fad'amin Akan sonda kike min plz I will give you d money dat you
want, just to stay with me, ko nawa kike bukata zan baki, burina ki zauna
dani......
Kuka tasa
Mai sauti tare da fad'in Yarima shikenan yanzu bazaka taba yarda dani ba, wlh
Yarima komai na fad'a maka Indai akan son da nake maka ne, wlh gaskiya ne.....
Haba Yarima plz trust me once, and give me second chance to show you how much I
love you.......
Fuskanta ya
d'ago yana kallonta cikin idonta tare dasa hannu yana share mata hawayen da
takeyi...... Yace Zainab I will give you
another chance, but if you break my trust again....... Shuru yayi can yayi murmushi tare da fad'in
may be dat day I will die........ Da
sauri ta rungume shi tana kuka, kasa magana tayi domin kuka take
Sosai...... Yarima shafa mata baya yai
tayi alaman tayi shuru ganin bata da niyan shurun yasa ya janyota tare da fara
kissing dinta wanda yasa gaba d'aya jikinta ya mutu tun bata miyar mishi da
martani harta Fara....... Kissing din
junansu suke Sosai ko wannan su yana d'auke da sha'awar dan uwansa...... Sunyi a kalla wajan 10 mnt suna shan bakin
juna, gaba d'aya daka Yarima har Zainab jikinsu ya mutu, saketa ya d'anyi tare
da saka harshenshi cikin kunnenta yana tsotsa da sauri ta matseshi tare da
kankameshi Tana sauke wani irin nishi mara sauti....... Zainab gaba d'aya jikinta
ya mutu cire harshenshi yayi cikin kunnenta tare da saka bakinshi akan kunnenta
ya fara mata magana, when zaki gama period??....... Zainab na k'okarin yin magana amma ta kasa
domin duk wani miyau dake bakinta ya d'auke saboda gaba d'aya Yarima ya tsotse
mata shi....... Jin tayi shuru yasa ya d'agota suka had'a ido, da sauri ta rufe
nata tana d'an murmushi....... Iska ya
hura mata a fuska wanda yasa dole ta bud'e idon , gira ya d'aga mata tare da
fad'in tell me??? .......
Dakyar ta
iya furta me zan fad'a ma?????...... Tayi maganan ne cikin kasala
Yace abunda
na tambaya
Tace me
kenan
Hancinta
yaja, ta saki y'ar k'ara kad'an...
Dariya yayi tare da fad'in abunda ya hanani taba matata......
Ido ta
lumshe cikin jin dad'i da kuma kunya, na farko taji dad'i Yarima ya sake da
ita, na biyu har yana son yin sex da ita, sai yasa taji kunya,...... Uhm ashe dai Bariki anada kunya🙄 bari inyi shuru Kafin team din
Bariki suyi min caaaaa 😆😆 dan naga basa kaunar a fad'a mata
magana🤣
Janyota yayi
jikinshi tare da fad'in tell me my princess......
Tace Yarima
kwana hud'u nakeyi.......
Murmushi
yayi tare da fad'in soon zan zama ango......
Uhm kawai ta
iya cewa....
Yarima cikin
ranshi yace Zainab bata dad'ewa wajan gama al'ada sabanin wasu matan da har
kwana 8, 9, sunayi wasu kuma kwana uku Sun gama, Yarima yace Inda Zainab Tana
cikin masu dad'ewa daya cutu, domin yana matukar bukatar matarshi........ Jin yayi shuru yasa Zainab fad'in
Yarima......
Uhm kawai
yace tana manne a jikinshi ya rungumeta alaman ina ji.........
Tace Yarima
Ina Sonka
Dariya yayi
tare da fad'in dagaske ko wasa.....
Uhm ai kaima
ka sani...
Murmushi
yayi tare da fad'in ban riga na sani ba sai nan gaba.....
Ta gane abunda
yake nufi dan haka bata k'ara cewa komai ba sai dariyan da takeyi K'asa
k'asa....
A hankali
yace nayi magana da Abba akan Dad d'inki.....
Da sauri
taja jikinta daka nashi tana kallonshi tare da zubda hawaye tace
Yarima..... Sai kuma tayi shuru
In Mai
karatu bai manta ba kwanaki Yarima yayi magana da Mai martaba su biyu Toh
maganan mahaifin bariki yayi mishi, amma bai fad'a ma Mai martaba cewa shine
mahaifin matarshi ba, kawai ya nemi alfarman cewa Mai martaba ya bama sheik
musa monguno goran gayyata domin akwai wata lacca da ya cema Mai martaba yana
bukatar sheik din yayi....... Mai
martaba yace ma Yarima sheik din baya Nigeria ya koma k'asar misra da zama
wajan shekara biyu ko uku da suka wuce.......
Sai dai Yarima ya nemi wani Mlm din, Amma Mai martaba yace ma Yarima zai
gwada tuntubar sheik din in ya yarda zai zo Toh....... Kunji yanda Yarima yayi da abbanshi ......
Labarin
yanda sukayi damai martaba ya bata, sannan yace mata ina son fad'ama iyayena
koke wacece a gaban dad d'inki, domin dole sai Sun san gaskiya, tunda wa incan
ba iyayenki bane na gaskiya....... Hmmmm
idan iyayen Yarima suka San gaskiyan wacece bariki zasu yarda d'ansu yaci gaba
da zama da ita??? 🙄🙄🙄 muje dai zuwa muga yanda zata kaya.........
plz daka yau
zan fara tsallaken kwana d'aya Kafin nayi posting, idan Nayi yau bazanyi gobe
ba, ina fatan zaku fahimta🙄🙄
NOT EDITED:
AITA HAKURI DA TYPING ERROR
MARYAM OBAM
No comments