DOCTOR NA'IM 7
Page7⃣
Toh bayan
anyi ar ba in mahaifiyar ni ima (ammi)taso abar mata su a gurinta sai dai
Ibrahim yace shi xai tafi dasu can gidanshi. Ganinsu xai debe mishi kewar
rashin da yayi Sun zauna a
garin katsina da yan kwanaki Allah yayi ma fa iza rasuwa sakamakon road
accident da tayi. Nan ma aka kara hargitsewa d
wani alhinin
Xaman kasar
Sam y gagaresu don hk Abba yace dasun kammala secndry schl xai futar dasu
abroad in yaso su kammala karatun acan
Haka kuwa
akayi Abba y turasu kasar egypt inda xasu karanci likitanchi a addinance
Saleem yayi tunanin in karatunsu y
kankama yawan damuwar na im xata ragu, sai dai kash abin saima gaba da yayi
Akwai wata
takarda da na'im yake yawan karantawa wadda saleem yasa mata bakar takarda. Duk
farin cikin d na'im yake muddin ya dauko ta to xai rasata, zaka ganshi cikin
matsananciyar damuwa don wani lokacin har kwalla yake zubarwa
Saleem yabi diddigin yaga abinda wannan
bakar takarda ta kunsa Amman ya kasa, domin kuwa naim ba rukon wasa yake mata
ba
Sun dan samu
matsala a farkon zamansu na rashin fahimta
Ammn Dg baya da saleem ya gane shi sai ya
sallama mishi. Kasuwancin Abba ya kankama sosae yayi kudinda ba wani karamin me
kudin daya isa ya kamoshi
Abba yana baiwa na'im kula ta musamman
Yayi aure suna chan kasar inda ya auro
mahaifiyar siyama wato sakeena. Wadda bata jima ba ta haifi yarta daya tilo
wato siyama
Siyama tana
d girman jiki SBD hk cikin shekaru kalilan ta kamo neehal sukayi kai daya
Abubuwa d
dama sun faru a xaman gidansu saleem, mummy sakeena ta sauya komai n gidan ta
kankane sai abinda taga dama akeyi kasancewar abban ynx baya samun xama yau
yana waccan kasa gobe wannan.
Neehal Sam bata samun kula a wajen
sakeena wadda babu ruwan ta da damuwar kowa a gidan aikin ta d kasuwancinta sun
fiye mata kula d tarbiyyar marayun yayan. Kuma a gaban mai gidan takan nuna
mishi komai yana tafiya dai dai tana kuma iya bakin kokarin ta
Alhaji
ibraheem yayan shi maxa uku, saleem,farouk da sadam sai kuma siyama
Ya dauko
yayan wani dan uwanshi muktar inda y hadasu ya rike a gidanshi ya dauki nauyin
komai nasu don ragewa dan uwan wani nauyin n rayuwa yaya uku y dauko abbas, sai
kannenshi mata biyu raihan d maryam
Shekaru sun
shude su neehal sun xama yammata yayinda suka maida hankali sosai wajen kula d
karatunsu
Naim da
saleem sun dawo dg kasar Egypt cike d dumbin nasara. Basu jima b suka samu aiki
a wannan babban hospital dake nan cikin garin katsina kowa d bangaran daya
karanta a cikinsu
Naim yy
karatu a bangaran psychiatric yayinda saleem yayi nashi karatun a bangaran
cututtuka kala daban daban
Na im y bada
gudummawa sosai wajen saita yaran kannanshi. Har takai suna bala'in shiga
taitayinsu idan suka gansh
Saleem bashi d xafi shiyasa wani lokacin
har shiga cikinsu yake aita hira kamar wani abokin wasansu. A hankali shakuwa
mai karfi ta shiga tsakanin neehal da saleem wadda dg karshe ta rikida zuwa
soyayyah
Na im ya
zage kwarai gurin ganin ya saitawa masoyan biyu hankali don y fahimci su
dukansu Kansu yana rawa. Farouk d sadam suma anyi england dasu suna xaune ne a gidan auwal kanin Abba Wanda
yk d xama acan
Rayuwarsu
suke batareda kwabar uwa ko uba ba, mummy sakeena sakacinta har akan yarta
gwadashi take yayinda Abba harkokin kasuwanci su kasha kanshi
Wannan yaba na'im damar shimfida nashi
dokokin. Ya soke duk wani party, xiyarar bb gaira bb dalili, da kuma ya wace
yawace d sunan shopping ko shan ice cream Wanda kafun xuwanshi hk suke gabatar
d rayuwarsu
Wannan shine
dalilin dayasa rayuwar gidan taci gaba cikin nutsuwa d tsari irin n addinin
islama
A halin d suke ciki ynx Abba ya hadasu
yace su futo d wadanda sukeso dukansu xai hada y aurar dasu tunda samarin sun
samu aiki yan matan kuma sunyi candy.
Saleem y gabatar d ni ima (neehal ) a
matsayin matar d xai aura Abba yayi na am
Haka Abbas m ya gabatar d kausar a
matsayin wadda yake so. Kausar anan kasan layin take Abba yasan mahaifunta
sosai. A bangaran naim ne aka samu matsala don kuwa shi bai taba tsayawa d mace
sunyi hira ma hk kurum b balle har yayi budurwa.
Ko a kannenshi ba sosai yk hira dasu ba,
idan kuwa abu ya xama n dole sai sunyi mishi to neehal yk sanyawa. Kullum Abba
yy mishi mgn sai yace a kara mishi lokaci har takai abban y gaji da kara mishi
lokaci dg karshe daya gane abin nashi inda inda ne, kuma itama siyama sai yawo
muslihu yake d hankalinsu sai kawai ya hadasu
Mummy
sakeena a kaf yayan gidan babu wanda ta tsana kamar na'im saboda ta lura
Ibrahim yana bashi kyakykyawar kulawa.
Wannan shine dan takaitaccen tarihin family
koki
Kuyi hkr fans ynx ne labarin zai soma
Ku biyo yar
mutam kano da katsina don jin cigaban labarin 👍👍👍
No comments