DOCTOR NA'IM 8
Page8⃣
Na'im sai
dayayi kwana biyu kafun ya koma clinic. Aikuwa y tarar d tarin ayyuka. A cikin
satin kuma Abba y huce Dubai
Sam na'im cikin satin baya samun zama, a
kwai abubuya d yawa d yan kannen nashi suke son tambayarshi ammn basu samu dama
ba, ganin shi y gagara
sakamakon busyn daya shiga
Ranar wata
juma'ah, yana zaune a office dinshi. Tun safe daya shigo y kasa samun sukuni,
tunanin halin daya riski affan kawai yk. Tabbas yaron yana bukatar taimakon
kwararren likita kamar shi, ammn ta yaya? Ta yaya xai taimaka mishi bayan
mahaifinshi yana goyon bayan zalinci. Yayi tsaki daya tuna abin daya faru a
baya
Ya dago kanshi jin an murda handle
din kofar tashi. Kyakykyawar farar matashiyar budurwa ce data amsa sunan tana
hadaddiya ajin karshe, sanye tk cikin shigar doguwar riga kirar saudia
Ta karaso har cikin office din ta samu
guri ta zauna
Na'im da tun kallon farko dayayi mata
bai kara dago idonshi don ya kalle taba, yayi kamar baisan d xaman taba a gurin
Tayi mgn da
yar siririyar muryarta cikin sauti kasa kasa, haba na'im wai sai yaushe ne xaka
sauya halayyarka? Y kamata xuwa ynx kasan matsayin d irin soyayyar d nk maka a
cikin zuciyana..........yayi saurin daga mata hannu plz shubaila. I hv a lot to
do and I don't hv de time to hear all
dis rubish, can you move out plss✋y
karashe fada yanai mata nuni d kofa.
Ta marairaice murya kamar zatayi kuka haba
na'im kasan babbar damar dana bari kuwa kawai SBD soyayyar d nk maka? SHIN KASAN MATSAYIN DA AA YA TAKA A MANYAN
JAHOHIN AREWA KUWA? nace. Mikewa yayi y dauki key din motarshi d wayarshi yace
kinga wani AA da matsayin shi duk ke ya dama ni bnd lokacin sauraron wannan
rubbish din
Har yakusa kaiwa kofa shubaila ta kara
dakatar dashi ta hanyar fadin aikuwa dole kasan wayeshi ka kuma San irin
matsayin daya taka, domin a yau yazo d kanshi har gidanmu Neman aurena ammn SBD
kai, naki sauraronshi. Baiyi niyyar juyowa ba ammn jin furucin da tayi yasa shi
juyowar don har taso ta bashi dariya 🤷♂y daga mata kafada alamun ita ya dama
Bai ko kara
sauraronta ba y huce abin shi yana tunanin meyake gigita yan mata ne da wannan
AA din daya boye kanshi tsawon shekara d shekaru sai sunan shi kawai koda yake
wannan ma suya dama
Nikam nace yan canji na'im. SBD kudin shi suke
rububinshi 😂😂
Yana xaune a
cikin mota yana Neman layin mujaheed, kamar ance ya dago sai kuwa karaf idanunshi ya gane mishi ita. Kamar dai
waccan ranan ita da wannan matashin saurayin, ya runtse idonshi yana maimaita
innalillahi wa inna ilaihi raji un. Koda ya bude idonshi akanta ya sake saukewa
tana sanye da doguwar riga fitet tabi ilahirin jikinta gami da futo d
kyakykyawar surar da Allah yy mata. Ya kasa koda kwakkwaran motsi sai binsu da
ido kawai d yk. Babu ko tantama neehal ce wannan ba wai gizo idonshi keyi mishi
ba
Dai dai lokacin da tazo zata giftashi ta
tafi kamar zata fadi, saurayin yayi saurin tarota zuwa jikinshi
Na'im ya runtse ido yana jin wani Abu n
sukarshi har cikin zuciyarshi. Ya dafe saitin yana karanto duk addu'ar data xo
bakinshi
Ya kusa
minti talatin a gurin batare daya fahimci a wane hali yake ba
A sukwane ya dauki hanyar gida b tare d
lura d irin tukin gangancin d yake ba
💥💥💥💥💥
A dai dai
lokacin suna kitchen ita d raihan suna t practicing n wani girki d suka gani a
gidan television. Siyama n tsaye a gefe ita d maryam suna dauka. Raihan itace
me bayanin kamar yadda me gabatar d shirin takeyi duk sukanyi dariya yayinda
neehal take t harhada mahadan
Anan saleem
ya samesu shima da yk wani lokacin yakan biyewa shashancinsu harda basu
wayarshi wai cameranta yafi clear. Sunyi nisa d abinda sukeyi Sam basuji
sallamarshiba sai ganin shi sukayi ya fado kitchen din kamar an wurgo shi.
Saleem yana ganin shi yace aa kaikuma dg ina?saleem yy maganar ne b tare daya
lura d reaction din fuskarshiba a lokacin, su kuwa bakinsu har karkarwa yk
wajen yi mishi sannu d xuwa, sun furgita sosae ganin yanayinshi kamar zai
rufesu d duka. Ya nufi inda tk a tsaye rike d wuka ya dankota yayi tsakiyar
falon da ita ya wurgar , duk suka biyo bayan shi cike d firgici ita kuwa zuwa
lokacin tuni ta soma kuka
Saleem yana tsaye gefe baice mishi uffan ba
yaga iya gudun ruwan shi
Ki fadamun
waye wannan Dan iskan guy din dana ganki dashi? Ta zaro ido cikin muryar kuka
tana fadin wllh yaya bb Wanda n kula ni wllh ban kula kowa ba k tambayi su
raihan ma. Ya juya gurin su yana nunnunasu d yatsa suma duk zan dawo garesu ai
duk bakinku daya, y nuna kanshi ni neehal ni zaki yiwa hk? Wato ke zaki futa
zakka a family dinmu ko? Neehal t kara firgicewa ta mike tana kuka t isa gaban
siyama tana fadin siyama kiyi wa yy na'im bayani Ina naje? Yy k tambayesu don
yau tare ma muka yini dasu b inda naje wllh........
Keee! Idan kk kara musamun saina tsinka miki
mari yy kamar zai kai mata duka sai kuma ya fasa, sai lokacin saleem yazo ya
dafa kafadarshi haba na'im ya kamata kasan abinda kk fada fa ni kaina ina gd 4
more than 30 mint kuma n tabbatar b inda sukaje yau, ya kamata
kayi.........kaga saleem daman n dade da sanin kai kk goyawa yarannan baya suke
abinda suka ga dama to wllh gaba dayanku da sannu zan...
Sai kuma ya
fasa karasa abinda yy niyyar fadan y nufi upstairs, saleem yace me ya hanaka
karasawa ai daka karasa ubanmu toh wllh nima Sam bazan lamunci k takurawa
yarannan hk kurum bb gaira bb daliliba akan me? Idan kai kana sama dasu nikuma
ina sama d dukkanninku kuma a ynx zan nuna mk shiru shirun d nk maka bawai
tsoron ka nk ba shashasha kawai
To pha🤔ni dai kam nace Allah y yayyafawa abin ruwan sanyi
Saleem y
zaro farin han kici a aljihunshi ya mika mata kiyi hkr my one dg yau na'im
bashi d ikon taka kowa a cikin gidan nn b tare d kunyi mishi wani kwakwkwaran
laifi ba
Duk abin nan
d yk faruwa akan idon mummy sakeena, a ranta tace that's very gud hk nakeso ka
farabin matakin danakeson naganka a kai d sannu xaka ruguxa kanka d auran ka a
gurin alhaji Ibrahim na'im
Indai ina
raye siyama tafi karfin ajinka mitsiyaci
Kaka kara
kaka
Ynx lbrn xai
soma kudai Ku biyo
Yar mutanen bauchi d ....Ku chanki
sauran😜n sadaukar d page dinnan ga kawata ameeniyata mahadin
meeymah wato Ameenat zakary Hassan
No comments