DOCTOR NA'IM 5
Page 5⃣
Kamar
baxaiyi mgn. Saikuma yasoma d fadin neehal zaki iya tuna wata zuhaira?
Ta xame hannunta dk cikin nashi tana
girgiza mishi kai. Y sake sauke ajiyar zuciya yace ki tuna dae tun kafun
rasuwar mum fa
Tayi rau rau d ido xata soma kuka jin
ya ambaci mum, ta kai dubanta ga katon hoton mum din nasu dake manne a falon
nashi. Tasoma girgiza kai hb yaya, taya kake tunanin zan iya tuna abinda kai
baxaka iya tunawaba? Lokacin d mum ta rasu duka shekaru n nawa a duni........
Ta kasa karasawa SBD kukan daya taho mata.
Kuka sukeyi sosai bb me rarrashin wani. Allahu akbar rayuwa Allah y jikanki mum
Allah yy miki rahma yasa aljanna firdausi makoma abinda take fada kenan cikin
muryar kuka. Ta mike zuwa g hoton t daukoshi ta rungume tsan tsan a kirjinta
kamar wani zai kwace.
Hotonsune su hudu ita tana m yar karama
sai naim shima dae b wani babba bane saiko abi da mum dukkan ninsu suna dariya
sun rungume yayan nasu
Allahu
akhbar rayuwa dg ni imar har Ahmad din ynx basa raye doron duniya
Da kyar t iya jan kafarta ta futo dg
dakin SBD nauyin d sukayi mata ko tray din bata tsaya hadawa ba. Ranar kam
tasha kuka, har taso t tsorata su raihan sukaita tambayarta ko wani abun ne ya
samu yy na'im din? Sai dai kawai t girgiza kai b baki
💥💥💥💥
Kwana biyu a
tsakani naim baya futa aiki. Hkn yasa
mujaheed yau daya tashi aiki yabi bayan shi
Ya samu jikin nashi d sauki. Yayi tayi mishi
fada na rashin zuwa asibiti a bincikeshi sosae a bashi magun gunan daya kamata
Ya dan jima
sosae kafun dg baya suyi sallama ya huce. Kafun su tafi matarshi tayi mishi
kira y kusa goma wai y dade. Naim yaja tsaki yace hk dae yan wahala kawai.
Mujaheed yai dariya yace kwanan nan dai xa a gane dan wahalan tsakanin mu dakae
😄hummm badai xakayi auran b. Ina ga futa m denawa
xakayi in ka samu chocolatie dinka 🤣
Naim ya kai
mishi duka kaifa dan iskane. Mujaheed y goce yana mishi dariya
Yana xaune a dakinshi case din affan ya fado
mishi a rai. Tabbas shi kanshi yana son taimkon yaron sae dai fa baxai taba taimk
mishi b muddin mahaifinshi bai gyara kuskuran d sukayi ba a can baya.
Abbas ne suka shigo tare d saleem suka xauna
suna kallonshi, dg fuskar saleem y hangi bacin rai kwance. Sai dai y basar yana
fadin aa mutumina kwana biyun nan fa ng wani fresh kk meye sirrin ne?
Abbas yy murmushi yace ai ni wllh b
abunda xaka cemun tunda har xaka iya yin rashin lfy har ka sanarwa d bare mu
muna nn bamu sani ba. Ynx ma wai sai su farouk da suke wata kasa. Sai a bakinsu
naji
Naim yayi
murmushi yace Abbas kenan, kaima ka soma biyewa maganganun saleem kenan?
Eh in ma na biye mishi mgn ganunshi ai
gsky ne ka nunawa duniya cewa baka dauke mu a matsayin damu muka daukekaba, mun
gode kuma sosae ka nuna mana matsayinmu, kaga dg yau xamu tsaya iya matsayinmu
ko b hk bah saleem? Saleem yace kwarai kuwa Abbas.
Naim yace HB wai y kk hk ne? Ku fahimceni.
Mana su kansu bawai n fada musu bane kawai dae...... Ynx dai don Allah kuyi hkr
ciwon kaine fa kawai nayi fama dashi. Hum ciwon kan ne kawai kuma zai hanaka futa
aiki?
Haba guys Ku dena wannan yawa ne, kunsan
halinafa ni ban iya terere irin nasu oh oh ba. Y karashe fada yana kallon
saleem.
Saleem y galla mishi harara ammn aika iya
rikeshi a ciki sai y kusan kasheka aji
Su dukansu sukayi dariya, da HK y
shashantar d xancen suka buge d wani hirar
Waiwaye adon
tafiya shin wanene doctor na'im? Wacece neehal? Kuma mene ne dangantakar dk
tsakanin saleem,Abbas, siyama, raihan,
maryam, damasu Kansu yaya d kanwar
Ku biyo ni a page 6 don jin tushen lbrn?
Taku har
kullum
Mariyat
lawal mhmmd
Meeymah
Godiya t
musammn g auntie n ummu meenal d kuma dauka cin class mate dina n kuzaifatul
yaman.
Ngd sosai d kwarin gwiwarku gareku
Miss u oll
Allah y bar so d kauna💞
No comments