DOCTOR NA'IM 4
Page 4⃣
Mummy
sakeena tayi mata wani irin kallo kafun tace, ke nifa kinsan bana ciki d
shirme. Yanda kk tsoron naim dinnan ko ubankineshi sai hk, siyama ki fadamun
gsky ko dae kinasonshi ne?
Tayi saurin
girgixa kae aa mum wllh ni Sam bana sonshi shi kanshi yasan ni ba ajinshi bace.
Kawai dai kinsan halinshi bashi da wasa ne. Ni kuma ina tsoron karya duk wata
dokar daya shinfida a gidannan
Mummy sakeena taja tsaki ta mike ta shige
bedroom dinta
A xahirin
gsky siyama idan tace bata son na'im to tayi karya. Saboda ita ganin ta ko don
kyaunshi ya cancanci asoshi, balle kuma idan akayi duba da wasu qualities d yk
dashi Wanda ba duk maxa ba. Sannan yasan kanshi sosae. Yana d ajin da ko ita
kanta da take mace kuma take takama d kyau baxata nuna mishi ba.
Abu daya Allah y rageshi dashi shine kudi,
Sam bashi d kudinda xata shiga a dama d ita cikin manyan mata bayan auransu.
Ta dago kanta tana kallon sunan doctor AA,
inama Allah xai bata miji mai kudi hk irin Dr AA, data aureshi komai kiyayyar
dayake mata xata jure
Mum ta mika mata Leda viva tace anshi ni
shashasha kawai kina nan kina t saka shirme. Kice mata sauran bayanin sai munyi
waya
Ta falon
gidan ta biyo cikin takuntana isa d kasaita. Neehal ce da maryam kadae a falon
suna ta shirmen gabatar d program, a wayar Abbas suke dauka
Neehal tana ganinta tace aa yan mata ina
xuwa?
Ta dan yamutsa fuska wllh mum ce ta aikeni
gidansu muslihu. Raihan ta dago ta kalleta, oooh ynx ai n gane kan xancan
shiyasa bakinki yaki rufuwa Ashe gidansu masoyinta xata. Siyama ta kai mata
duka d pillow kefa yar iska ce wai masoyina da sa ranar yaya naim din xan kula
wani?
Neehal ta kalli agogo to suda sarkin
xance sai ki hanxarta tafiya don ki dawo d wuri kinsan halin yy na'im
Siyama tace wllh kuwa ni dama xaki rakani
muje tare
😳rufa mun asiri, hk kurum b tambayarshi mukai ba gara make kya fake d
aiken ki akayi nikuwa fa? Gashi kwana biyu daman n lura fushi yk dani
Siyama tai murmushi wae gara, ynx dae
kunga yafiyata sai n dawo. Dg hk sukayi sllm ta huce
Naim kuwa sosai yk rawar sanyi ta cikin
bedsheet har hakoranshi n kaduwa
Da kyar y lallaba y futo y falonshi ya
dau paracetamol akan fridge yasha y koma y kwanta
A hnkl xafin jikin nashi yasoma raguwa sai
gashi har y iya futowa falonshi y xauna don y samu wani Abu yasa a cikin shi.
Y dauki
wayarshi ganin missed call rututu. Tsaki yy yasoma duba num ban wani a
cikin kannen nashi
Bashi d num ban kowa cikinsu don hk y
futo xuwa saman balcony, yakuwa ci Sa an ganin maryam xata sauka, yace yauwa
don Allah ki turo mun neehal
Ta amsa mishi d to sannan t nufi kasan.
Suna kitchen ita d raihan ta sanar mata d sakon yy na'im, tayi mmk jin wai yana
gida.
A kofar
falon ta tsaya ta danyi knocking, dg ciki aka bata ixinin shiga. Karo n farko
data taba shiga dakinshi ta murda handle din kofar tare dayin sallama. Yana
zaune kasan carpet hannunshi dafe da kanshi idanunshi a rufe. Neehal ta lumshe
idonta tana Shakar daddadan kamshin dk manne d dakin. Komai n dakin neat kamar
b dakin namiji ba, lallai yayan nata karshe ne
Ta durkusa a
gefan shi cikin sanyin murya tace yy gani.
Ya dago d rikitattun idanunshi yana
kallon ta, kallon d yake sanyayar d jikinta kallon dayake sanya ta shiga
taitayinta kallon d yake sa xuciyarta yin daar
Tayi saurin maida idonta kasa don gujewa
wannan kallon nashi. Y sauke sassanyar ajiyar xuciya kafun yasoma mgn neehal
yunwa nakeji ki samomun wani Abu a cikin abincin da kk San ina ci tun kafun
ulcer ta illatani. Yanayin da yy mgnr y bata tausayi ainun, ta mike jikinta a
sanyaye ta fuce don hada mishi abinda y umarceta
Few minute t dawo d tray a hannunta ta
dora saman dan karamin centre table din dk gabanshi, da kanta t hada mishi
komai ta ajiye mishi a gabanshi. Y dago yana kallon ta ngd sist.
Tayi mishi murmushi kawai t juya xata futa
y kirawo sunan ta bata juyo ba tadai tsaya. Kina tafiya bazan ciba, sai kawai t
juyo ta dawo t zauna gefan shi duk a darare take t kagu y sallameta.
Yana cin
abincin ammn idonshi n kanta ita kuwa ta kasa dagowa sai wasa tk d zara zaran
yatsun Wanda su kasha ado da Jan lalle.
Kafun y Ankara har ya kusa cinye
abincin duk d bawani dadin abincin yk jiba kawai turawa yakeyi
Bayan y
kammala ta karaso gabanshi t durkusa tana har hada kayan Sam taki yadda su hada
ido
Caraf y ruko hannunta ta dago ba shiri tana
kallonshi. Shima ita yk kallo eyeball to eyeball
Ku gafarceni
ma karanta mu hadu a next page wani Abu
( neehal d naim uwarsu daya ubansu daya ) xamuji mafarin lbrn insha Allah
Taku har kullum
Mariyatu
lawal mhmmd
No comments