DOCTOR NA'IM 3
Page 3⃣
Washe garin
ranar ya futo kamar kullum sanye cikin shigan likitoci Sauri sauri
yk don Abba ne yake son ganinshi. Ya isa falon d sallama, da mumie sakina ya
soma hada ido aikuwa ta wurga mishi uwar harara
Ya samu guri
y xauna kusa d saleem yasoma d gaishe d abban. Sannan itama y gaisheta, a
dakile ta amsa Wanda ko kadan hkn bai dameshiba
Abba ya soma
mgn bayan yy gyaran murya. Toh alhmdllh kamar yadda a kwana kin baya mukayi mgn
daku to ginin gidajenku sun kammala, kuma insha Allah nan da wata uku masu xuwa
xan hadaku n aurar daku.
Dg hk y mika musu mukallan gidan yace xasu
iya xuwa su gani, dukkan ninsu suka karba suna godiya. Na'im jikinshi duk yy
sanyi hk kawai yk jinshi wani sukuku.
Abba ya danyi naxarinshi na yan mintuna
kafun ya kira sunanshi likita. Y dago y kalli abbn cikin dashewar murya yace na
am abba. A kwae wata matsalan ne? Aa ya fada yana girgixa kanshi
Abba yace
komai yayi kenan? Ya kara amsawa d eh Abba b abinda xance mk sae Allah y saka
maka d mafificin alkhairy y biyaka duniya d lahira kayi mana komae a rayuwa
bamu taba kukan maraici ba mun gode sosae y karasa fada yana me maida
hawayenshi.
Abba y daga
mishi hannu y isa banason jin irin wannan magan ganun kuma yaya nane ai bb wani bambanci tsakanin Ku dasu saleem,
xaku iya tafiya
Duk jiki a salube yk tafiyar yadda
kafafunshi suke shaking baya jin xai iya karasawa inda y nufa don hk y zauna
saman kujera gami d kwantar d kanshi
Abbas y
xauna kusa dashi gami d dafa shoulder dinshi ka fawwalawa Allah lamuranka na'im
shi kadai ne xai iya kawo karshen matsalolinka
Ya dan dago yana kallon Abbas din, zaiyi mgn
Abbas y daga mishi hannu basai kamun vayani ba nasan bb abinda yk damunka
gajiya ce kawai. Tun kafun kaje gurin aikinma har gajiya ta soma xuwa
Kakalo murmushi kawai yy don y gane mgn Abbas
y fada mishi dukkansu uxuri yk musu don basu San meye takamaiman matsalarshiba
kuma baisan ta inda xai soma fada musu ba donshi mutum ne dabae son fadar cikin
shi
Mikewa yayi
ya nufi side dinshi yana Jan kafarshi datayi mishi nauyi. Tana tsaye sanyeda
xunbulelen hijab yayinda saleem ke tsaye saitinta hira sukeyi sosai irinta
masoya kai d ganin su kasan suna matukar kaunar junansu. Wani mashi ya sokeshi
a dai dai lokacin daya karaso gurin.
Neehal d kamshin turarenshi y sanar d ita
xuwanshi ta kasa kwakwkwaran motsi yanda duk t diririce yasa ta dan b saleem
dariya yace ke ba wani nebafa yaya na'im ne
Na'im kuwa
ko ta Kansu baibi ba y shigewarshi duk d yanda saleem yk t xolayarshi ammn Sam
bai kula ba.
Yana
shiga falonshi y xube a kasan carpet kamar karamin yaro yasoma sambatu wayyo
Allah mum. Mum xanso kiga irin halinda na tsinci kaena. Mum n fada tsaka me
wuya. Ina ma Wanda y mutu yana dawowa, mum da xanso ki dawo kiga yanda n xama.
Babu Wanda yasanta kowa bai santaba, kowa besan wace wannan zuhairanba. Mum don
Allah ki fada mun waye ni? Menene asalina? Shin wacece wannan zuhairan d babu
wanda yasan komai game da ita? y karashe mgnr yana xubar d hawaye
Ya kusa
minti goma yana sambatu kamar zautacce kafun dg karshe y shige bedroom dinshi y
kwanta. Aikuwa xaxxabi me xafi y rufeshi
Wayarshi da
tk falo tayi ringing yafi sau goma bai masan tanayiba. Saleem ma da suka gama
hirarsu d neehal gaba yy don yasan halin na'im duk lokacin d ya ganshi a irin
wannan yanayin to ranar kam b sauki inka takura mishi xaku iya yin batacciya.
A bangaren
mummy sakeena kuwa tacika tayi fam hk kurum ta tsani ganin na'im bata kaunar t
bude ido t ganshi a gidan gashi ynx alhaji ibraheem don tsabar gata y dauki yarta daya tilo data
dora duk wani buri nata akanta ya bashi. Ita kuma tayi alkawarin indae tana
raye Siyama baxata taba auran na'im ba ( shirun d tayi tana nata shirin ne ta
karkashin kasa bataso y xargi wani Abu shiyasa ta kwantar d kai)
Bayan
futarshi ta kirawo siyaman a waya tace maxa ta shirya xata aiketa gidansu
muslihu
Yan mintina
kalilan ta futo shirye cikin doguwar riga blue black, dayake Siyama farace tas
tayi kyau sosae kamar balarabiya. Ta samu mum dinta a falon ta. Tana ganin
tilon yar tata tayi murmushi ita kanta tasan yar tata ta hadu b karya. Sai kuma
taja tsaki tuno irin yadda abbanta yk Neman karyarwa d kyar tata daraja, don
inya hadata d na'im y gama dasu tasan har cikin friends sai taji kunya ace
kamar Siyama xa a yiwa auran sadaka komai ubanta yy wa mijin
Siyama t
kwantar d kanta jikin mom din nata tace mum nifa ke nk jira ki bani sakon gara
n tafi da wuri don n dawo d wuri kada yy na'im ya dawo yy mun fada
Tirkashi
Wannan
mafari ne kawai
No comments