BARIKI NA FITO (BOOK 2) 3
BOOK 2
PAGE 3
A DUNIYA
BABU ABUNDA YAKAI KYAUTATA MA IYAYE DAD'I, WASU SUNA FATAN DAMA IYAYENSU NA
RAYE DA SUNGA GATA, WASU HAR KUKA SUKE SUNA FAD'IN SAIDA SUKA ZAMA WANI ABU
GASHI IYAYENSU BASA RAYE, AMMA KAI KE NAKU IYAYEN
SUNA RAYE BABU ABUN
WULAKANTAWA SAI SU,😭😭 IYAYE SU SUKA KAWO MU DUNIYA
MUSAMMAN UWA MAHAIFIYA DATA D'AUKI CIKIN MU TSAWON WATA TARA TAITA FAMA DA
LAULAYIN CIKI YAU CIWO GOBE LAFIYA, BATA TABA TUNANIN CEWA ZATA ZUBAR DA CIKIN
BA DANTA HUTA DA WANNAN CIWON LAULAYIN BA, ITA BURINTA KAZO DUNIYA SHINE BABBAN
FATAN TA D'ANTA YAZO CIKIN KOSHIN LFY, HAKA MAHAIFI TUNDA KAZO KOMAI SHI YAKE
SIYA MAKA NAJIN DAD'IN RAYUWA YA BIYA MAKA KARATU IN BAKA DA LFY YAITA FAMA DAN
YA SAMO KUD'IN MAGANI, MAMANKA HANKALINTA YA TASHI HAR SAI KA SAMI LFY WANDA A
LOKACIN INDA ZA'A FADA MA MAHAIFIYARKA ANA SON RAYUWARTA DANKA SAMU LFY WLH A
IRIN SOYAYYAR DA UWA TAKE MA D'ANTA ZATA IYA RASA RANTA DAN D'ANTA YA SAMU
LFY..... AMMA KASH KAI KUMA A DUNIYA
BABU WANDA KA RAINA BAKA GANIN KIMARSU KAMAN IYAYENKA😭😭😭 WLH DUK WANDA YA WULAKANTA IYAYENSA
YAYI ASARAN DUNIYA DA LAHIRA, SANNAN ABUNDA KAMA IYAYENKA KAIMA INKA HAIFA HAKA
NAKA YARAN ZA SUYI MAKA, DUK DUNIYA IYAYENKA SUNFI SONKA SO NA GASKIYA BABU
ZAMBA....
Habib salati
ya saki tare da tafa hannu yana fad'in na shiga uku an fasa aurena, bariki mai
zan gani haka??..... Oh ni habiba yau ga
bariki na kuka akan namiji wanda maza ke binta Tana musu iskanci...... Amma dai gaskiya bokan yarima ya iya
aiki.....
Bariki sauri
tayi ta share hawayen fuskanta tare da fad'in babu wani boka, sone kawai Ina
son Yarima, bazaka gane irin sonda nake mishi ba Wlh habib in......
Ke dakata
miye kuma wani habib y'ar A din da zaki sa kice habiba shine bazaki iya ba?
Gskya banso Wlh bariki Ina miki kawaici ban son in nuna miki koni wacece kar
nan gaba azo bincike zanyi aure ki fad'a mugun abu a kaina inda badan tunanin
haka da nakeyi ba Aida na dad'e da Karta miki rashin mutunci Wlh, karki kara
kirana da wani habib dan ba sunana bane in bazaki cemin habiba ba, kice min y'an
mata.....
Bariki ta
Katse shi tare da fad'in Allah ya kyauta.....
Habib yace
na gaba.... Dan wannan ya riga ya faru ni Wlh kin bata min rai
Bariki tace
Allah ya baki hakuri Kinga tashi kije ki siyo mana abunda za muci yunwa nake
ji....
Habib yace
in zaki tashi ki tashi mu fita gaba d'aya zaifi mana
Tace inna
fita muka had'u da Yarima fah?
Habib yace
taya zaku had'u Bayan bai san gidan ba
Bariki tace
na tura mishi address ai, amma Bari in tashi muje sai muhau keke napep Kar muje
a mota ya ganni Ina tuki
Habib yace
da an bani tashi muje
Tashi tayi
tasa hijab tare da kallon iyayenta na bariki tace ni zan fita sai mun dawo ga
kayan abinci nan in zaku dafa, kud'i ta dauko ta basu sannan ta fita
*****
Yarima bacci
yake Sosai
Gimbiya
zinatu kam tunda ta fita falo taci abinci ta koshi ta kwanta akan kujeran falon
ta Fara chatting ita da gimbiya Amina......
Gimbiya
Amina tace Kinga komai ya tafi dai dai dan haka saiki daina tsoro saiki cika
alkawari koh?
Gimbiya
zinatu ta bata amsa da fad'in karki damu my love dole In cika miki alkawari ai
kin nuna min kina sona tsakani da Allah, tunda gashi ta dalilinki ansa ana min
kallon budurwa Wanda nida kaina na zubar da budurcina cikin rashin sani.....
Gimbiya
Amina tace Kai zinatu ai kinfi kowa iya aikata barna, kawai ki sami yatsa ki
dinga turawa cikin hq, da candle ai dole ki zubda budurci
Gimbiya
zinatu tace Kedai bari ai rashin sanin abunda zai jawo min yasa nayi hakan,
kuma Wlh sha'awa yaja min, Wai ace aure da zakayi baka da zabi sai an zaba
maka, ni duk cikin masu zuwa neman aurena babu wanda zan yarda in had'a jiki
dashi dan basu min ba, sai yasa nake biya ma kaina bukata da yatsa ta ko Kindle
da ayabar roba da naje China na siya karama a zato na babu abunda zaiyi ashe
shine ma worst din zai kara bud'ani, saida kuraje suka daman Dr tazo tana
dubani tace infection ne nan na mata bayanin komai tare da ja mata kunne Kar
inji a bakin kowa, na nuna mata ayabar roban, tace min wlh zai iya sa in rasa
budurcina har ta tabbatar min a lokacin
nama rasa domin saka Kindle da yatsa uwa uba ga ayabar roba, na tsorata Sosai a
lokacin tun daka ranan na daina ashe ban tsira ba na riga na rasa har abada ba tare
da wani namiji ya sanni ba.....
Gimbiya
Amina ta bata amsa da fad'in Hmmm Allah ya kyauta, sai yasa ni nake Mai gaba
d'ayan budurci dai Nasan na rasa gwara Inci gaba tunda bazai dawo ba
Gimbiya
zinatu tace my love yanzu in bikin ki yazo ya zakiyi? Koda yake Nasan zaki
shirya komai tunda Nima gashi kin taimaka min
Gimbiya
Amina tace ai dole in taimaka miki tunda ina sonki, komai zan iyayi miki
Gimbiya
zinatu tace hakane nima very soon zan biyaki abunda kika min..... Ltr Bari inje
in duba Yarima inga ya yake ciki.....
Tana tura mata ta tashi tabar wajan dan zuwa d'aki taga wani hali Yarima
ke ciki.
Koda ta
shiga bacci taga yanayi murmushi tayi tare da fita tabar d'akin Tana fad'in ai
gwara kayi baccin Dan inka kira Dr zai gane kasha wani abu, shikenan asiri na
ya taunu in shiga uku
Yarima bashi
ya farka ba sai wajan 5, da salati ya tashi, yaji duk jikinshi yayi weak amma
haka Ya daure yayi toilet yayi wanka, bayan yayi wanka yaji karfi a jikinshi,
agogon dake manne a bangon d'akin ya kalla yaga 5:06 da sauri ya koma toilet
yayi alwala tare da fad'in wani irin bacci nayi haka?
Sallah
Yarima yayi azahar da la'asar Bayan ya sallame
yasa wata farar shadda tare dasa ba'kin hula yayi kyau Sosai sai gashi
ya fito falo gimbiyar na kwance akan kujera tana danna waya....
Jin motsin
mutum tare da kamshin Yarima yasa ta tashi da sauri ganinshi tayi cikin shiri.....
Kallonta
yayi tare da fad'in where is my phone?
Ganin jikin
nashi ya watsake yasa tace Bari in d'auko maka, sama ta haura Jim kad'an sai
gata da wayoyin Yarima, bashi tayi ya amsa .....
Tare dayin
gaba ya fara tafiya...
Da sauri
tace Yarima Ina zaka? Ga abinci a dinning...
Yace Nop am
not hungry yana fad'in haka yayi gaba abunshi domin babu inda yake son zuwa sai
kaduna wajan Zainab domin yasan yanzu tana can tana tunanin ko lfya may be ma
tayi fushi dashi koda ya fita fadawa suka zube suna Mai gaisuwa tare dayi mishi
kirari, ganin yayi gaba yasa suka tashi suka bishi direct wajan motocinshi ya
nufa tare da shiga wacce ake fita dashi in zasu fita amsan key din yayi tare da
fad'a ma fadawanshi bana bukatar ku biyoni yana fad'in haka ya tada motar yayi
gaba abunshi
Gimbiya kam
ita a halin yanzu bata damu da fitan Yarima ba tunda bai gane ita ba virgin
bace farin ciki ne fal cikinta kiran gimbiya Amina tayi tare da fad'a mata ta
shigo dan Allah Yarima ya fita
***
Bariki na
zaune ita da habib wajan cin abinci, bariki dai ci kawai take amma ba dad'in
abincin take jiba, dan gaba d'aya bata jin dad'in komai a bakinta, burinta
kawai taji yarima ya kirata.......
Shi kam
habib ci yake cikin jin dad'i da kwanciyan hankali, ganin bariki bata ci yasa
ya tabe baki tare da fad'in iska na wahalar damai kayan kara, ni Wlh yanda nake
dinnan banga saurayin da zaisa in dinga shiga wannan halin ba , haba bariki dan
Allah kici abinci mu tashi mu tafi kin San yau akwai wasa zamu gwaggwaje duwai
Bariki tace
Kai gskya ba tare zamu koma ba, dan Yarima yace min zaizo kuma na tabbata
zaizo...
Habib yace
kince wayarshi a kashe? Taya zaizo Kinga in zaki tashi ki tashi muje yanzu
karfe nawa da har kike tunanin zai zo dan Allah tashi muje yau y'an nishad'i
aka kira Wasan zaiyi dad'i yau.
Bariki tace
uhm nifa yanzu kasan ban cika.......
Habib yace
miye wani ka? Waye ka Ina mace akan wani dalili zaki dinga kaini jinsin da ba
nawa ba ? Gskya banso yana maganan yana bata fuska.....
Zatai magana
karan da wayarta ya farayi yasa hankalinta yayi wajan wayar tare da d'auka da
sauri dan taga Sunan Yarima ne akan screen din wayar.... Tasa a kunnanta tare
dayin sallama
Amsawa yayi
har tana jiyo ajiyan zuciyarshi alaman yaji dad'i data d'auka yace my princess
Ina gab da gidanku plz ki zauna da Phne dinki dan bazan gane ba ko kisa wani
yazo bakin titi ya tawo dani
Tace ok bari
habib yazo muna tare shima yazo tayani murna mumma fita amso Abu ne yanzu zamu
dawo saiya tsaya ya jiraka
Yace OK tare
da fad'in saina karaso
Bariki
kallon habib tayi tace Yarima na hanya muyi sauri zaka tsaya a titi ku karaso
gidan tare
Habib yace
oh ni habiba yanzu Ina gansamemiyar budurwa in tsaya a bakin titi sai kace na
fito good evening, tabe baki yayi tare da fad'in hakanan zanyi hakuri in tsaya
tunda Yarima ne zai zo, zadai kisa y'an Maza suyi ta kallo na
Bariki dai
bata ce komai ba tayi gaba ganin haka shima ya bita kud'in abincin ta biya
sannan suka fita suka hau keke napep direct u/kanawa sukayi inda aka sauke
habib a bakin titi ita kuma aka karasa da ita
Koda suka
isa ta biya kud'in Keken tayi cikin gidan inda taci Sa'a duka iyayen bariki din
data samo suna nan harda namijin yana zaune yana kallo zama tayi ta musu
bayanin Yarima yana nan tafe, ta kalli mahaifin nata na Bariki Mlm musa tace
dan Allah kayi komai yanda na fad'a ma ban son a sami matsala
Mlm musa
yace baki da damuwa zainabu daka yanzu Ina son ki dinga cemin Abba ita kuma ya
nuna Uwar bariki ta Karya yace ita kuma ki dinga ce mata Umma dan Kar mutane su
gane kin San Gidan akwai mutane, sannan
Idan Yarima din yazo ya tafi akwai wasu shawarwari da zan baki
Bariki tace
hakane Abba ngd..... Suna cikin haka
saiga habib ya shigo yana fad'in tashi kije yana waje yana jiranki
Tashi bariki
tayi ta feshe jikinta da turare sannan ta kalli habib tace karka manta kayi
komai yanda muka tsara
Habib yace
babu damuwa komai zai tafi dai dai amma ki daina cemin kai kice min ki
Bariki dai
fita tayi tunda ta fito idon Yarima Aliyu yake kanta ya rasa wani irin so yake
mata da baya ji baya gani, tabbas yana son zainab wanda Abunda yasa yake kara
Sonta harda irin shigar mutuncin da takeyi komai nata a rufe, ba irin y'an
matan yanzu ba da suke nuna tsiraici a
waje ba a gniñsu hakan shine Wayewa koyin haKan shi zaisa su sami mazajan
aure,Wanda duk wani namiji mai kishi bazai auri macen dake fito da tsiraici
waje ba sai dai yayi lalata da ita inma kikai shigan mutunci mutumin banza
shakkar yi miki magana zaiyi dan baiga fuska ba domin yana yin shigarki zai bashi
tsoro, duk namiji mai kishi bazai auri mace Mai fidda tsiraici waje ba, mace
Mai tallan kanta waje ba..... Zuwan bariki ne ya Katse mishi tunani
Da sallama
ta shigo cikin motar tare da rufe kofar motar,
Amsawa
Yarima yayi tare da fad'in my princess Barka da yamma? Ya taro?
A hankali
tace Alhmdlh tare da fad'in ya amarya?
Murmushi
yayi tare da fad'in amarya tana lafiya.
Bariki ta
d'anji haushi amma saita dake dan karya gane tana kishi
Yace nasan
my princess ta gaji yau Sosai
Cikin ranta
tace uhm maza kenan, Allah kadai yasan irin abunda yayi da matarshi Kafin yazo nan amma yazo yana
mata dad'in baki yanzu.....
Karan
wayanta ne ya Katseta kallon wayar tayi taga Alh madu ne da sauri ta kashe karan,
tare da tunawa yace Mata yau zai zo,
idon Yarima
na kanta yace pick your call
Kafin tayi
magana wani kiran ya shigo kallon Yarima tayi taga shima ita yake kallo, kara
kashe wayan tayi karan ya d'auke.....
Hannu ya bata alaman ta bashi Phne din
Gabanta taji
ya fad'i, sai tayi kaman bata ga hannun ba
Duk abunda
takeyi idon Yarima na kanta murmushi yayi tare da fad'in Zainab mai kike boyewa
bani phone dinki......
plz kuyi min
hakuri ba kullum zan dinga muku posting ba saboda wani dalili amma inna sami
lokaci zan dinga kokari Inayi kullum din
MARYAM OBAM
No comments