BARIKI NA FITO (BOOK 1) 6
PAGE 6
Gabanshi
yaji ya fad'i domin sak yarinyar da yake gani a mafarki, dan irin jikinta da
yake gani, gashi yau dinma cikin hijab take bai san lokacin da yace ma driver
dinshi su tsaya ba, driver
din tsayawa yayi ganin motar da Yarima yake ciki ta
tsaya yasa sauran motocin da suke binshi suma suka tsaya, bai jira Sun bud'e
Mai motar ba dakanshi ya bud'e kofar, koda ya fita baiga bariki ba bai ga Mai
kama da ita ba, d'an shuru yayi yana d'an tunani kodai imagination ne nakeyi,
kai ya girgiza kai no ita na gani lumshe ido yayi yana ganin fuskanta tana
murmushi, yayi wajan minti biyar a tsaye a wajan sannan ya shiga mota suka fara
tafiya, gaba d'aya yarima Aliyu ya rasa mai yake mishi dad'i toh mai yake
damunshi? Kai Anya kuwa? Ban yarda ita bace gizau ne kawai inda itace sanda na
fita Aida na ganta, wannan tunanin da yayi yasa yaji cewan ba ita bace kawai
imagination ne
GARIN ABUJA
Magajiya
jummai ce zaune a wani dangareren falo, da alama tana jiran fitowan Mai gidan
ne, tayi a kalla 30mnt tana jira saiga wata mata ta fito kallo d'aya zaka ma
matan kasan babbace a kalla zata Kai 40yrs, matar cikin wata jallabiya mai
shegen tsada ga hannunta sun sha zobunan zinari, ganin matan tana nufo ta yasa
magajiya jummai ta mi'ke tsaye tana fad'in Barka da fitowa Hjy, matar murmushi
tayi tare da fad'in zauna mana magajiya, bayan magajiya ta zauna matar tace
kwana da yawa? Magajiya tace Hjy Habiba Wlh kuwa tun sanda mukai waya kika ce
zaki nemeni, Hjy Habiba tayi murmushi tace Wlh kuwa magajiya kin san kiran da
nayi miki akan matsalata ne, magajiya tace har yanzu Hjy habiba wannan matsalan
bata kawar ba? Hjy habiba tace Hmmm kedai Bari Wlh abubuwa sun jagule, ina
tsoran hulda da naza Wlh kwanaki saura kad'an Asirina ya taunu, magajiya tace
garin ya hakan ta faru? Hjy habiba tace Wlh muna cikin d'aki nida yaron da kika
had'ani dashi muna tsaka da soyayya saiga Mai gidan ya dawo, kuma bai fad'amin
zai dawo ba ranan, jin kaman karan an rufe kofa yasa na tashi da sauri na bud'e
kofa na hangoshi yana haurowa, da sauri na boye yaran cikin wardrobe, koda ya
shigo ina mishi oyoyo kallona yayi yace lafiya kike zufa haka? Nace mishi banda
lafiya ne bai san zufan cin ayaba bane, magajiya tace Kai kin tsallake Rijiya
da baya, Hjy Habiba tace Kedai bari, yanzu kiran da nayi miki na yanke hukunci
zan daina mu'amala da maza dan wata kawata taban shawara akan in fara hulda da
Mata, Kinga duk namijin da yaga mace bazai maka zargin komai ba, magajiya tace
hakane Hjy amma zaki ji dad'in macen kuwa? Naga da maza kika Fara, Hjy habiba
tace toh ya zanyi miji ne Allah ya baka ga tarin dukiya ga komai amma babu
kayan aiki, ni kuma gani mabu'kaciya ce, magajiya tace gaskiya Indai miji baya
gamsar dakai ai gara ka nema ma kanka mafita yanzu dai tunda kin bar harkan
Maza zan had'aki da yarinya d'aya, inna koma yau gobe zata tawo, Hjy habiba
tace a'a yanzu driver zai tafi dake sai ya tawo min da ita, sannan dan Allah
ban son kazama Mai tsafta nake so, magajiya tace karki samu damuwa zan baki Mai
tsafta, bayan ta sallami magajiya da kudi mai yawa tare da atamfofi da less
sannan tasa driver ya kaita, koda magajiya ta koma garin kaduna Haulat ta had'a
driver dashi suka koma garin Abuja.
Yarima Aliyu
sun karasa cikin kaduna direct gate din gidansu sis dinshi suka nufa inda Mai
gadi ya wangale gate, da gudu Hafsat ta fito ta rungume Yarima Aliyu tana
fad'in Wlcm bros, dariya yayi tare da fad'in thanks my lil sis, shiga cikin
falon gidan sukayi, inda Hafsat take cemai yau dai Allah yayi zan bar gidan nan
in koma wajan mum dina, yarima murmushi yayi tare da fad'in ina sis Fatima
take? Kafin Hafsat tayi magana suka ji muryan Fatima Tana fad'in babu inda
zaki, Yarima Aliyu yace karki zama mai son kanki mana, yau satinta nawa a nan?
Yau kafata kafarta, dariya Fatima tayi tace ai nima na gaji da zama da ita,
Hafsat ta zaro ido tare da fad'in bros ka zama shaida daka yau na daina zuwa
gidan nan, dariya Yarima yayi yace Kunfi kusa ai, tace dagaske nake bros muje
kaci abincin dana dafa maka sai mu wuce, daka Yarima har Fatima dariya suka
saki dan jin yanda Hafsat ta d'auka da zafi, Yarima yace Kinga ni bana jin
yunwa zomu wuce kawai dan zan biya hspt dina, fatima tace haba Aikam sai kaci
abinci kiran masu aikinta tayi tace su d'iba abinci sukai ma fadawan Yarima
amsawa sukayi da toh ranki ya dad'e, Hafsat jan hannun Yarima tayi sukai kan
dinning abinci ta Fara zuba mai Chinese rice da pepper chicken, yarima ba wani
abinci mai yawa yaci ba, ya tashi ya koma kujeran falon ya kalli Fatima yace
Ina yaran ban gansu ba? Tace suna gidan kakarsu, yace ok tace ya maganan bikin
ka Wai? D'an tsaki yayi tace Yadai lafiya? Yace nifa wannan auren bawai Ina
sonshi bane, fatima tace shine ka yarda har aka tsaida rana? Yace nifa bada
yardana akai wannan abunba Mai martaba ne ya yanke hukunci, tace ikon Allah, ai
tunda aka tsayar da komai hakuri za kayi musha biki jin Fatima nason damunshi
akan maganan bikin yasa ya kalli Hafsat tare da fad'in tashi mu tafi, dariya Fatima
tayi tare da fad'in au bazaka zauna mu tsara abunda za'ayi da bikin ba? Fita
yayi daka falon ba tare da yace Mata komai ba Hafsat itama binshi tayi dan dama
already ansa Mata kayanta a mota, sunyi sallama da Fatima sannan suka wuce,
direct u/sarki suka nufa inda asibitin Yarima yake, ginin babbane gashi gidan
sama Mai hawa biyu , duba asibitin suka farayi, saboda girmanshi Hafsat tace
Kai bros na gaji Bari in huta, murmushi yayi tare da fad'in muje kawai tunda
naga inda ya kamata in gani, tace bros yaushe zaka Fara aiki a hspt din? Yace
nan da sati biyu insha Allah tace Kai
gab da bikin ka? Ka Bari Bayan aurenka mana, yace Nop saboda ban son zama da
matar da ake kokarin li'kamin sai yasa nake son Fara aiki yanda bazan dinga
ganinta kullum ba, Hafsat tayi dariya tare da fad'in ni Nasan Abba ma zaice ka
tawo da matarka, murmushi yayi tare da fad'in ta ina zomu wuce Kar yamma yayi.
Kama hanya sukayi koda sukaje wajan da yaga bariki dazu sai waige yake ko zai
ganta amma baiga koda Mai kama da ita ba, Sai wajan karfe shida suka shiga
Gida, koda suka sauka gefenshi ya wuce direct, d'auko drawing dinshi yayi ya
fara zana fuskan bariki a wajan fuskan jin ana kiran sallah magrib ne yasa ya
dakata da zanan ya nufi masallaci bai dawo ba saida yayi sallah isha'i, koda ya
dawo gefen mum dinshi yayi suka gaisa sannan ya Mata saida safe tare da fad'in
ya gaji, tayi murmushi tare da fad'in Allah ya kaimu, but kayi dinner Kafin ka
kwanta. Yace Tom mum tare da fita, d'akinshi ya shige yaci gaba da tuna fuskan
bariki yana zanawa cikin lokaci kad'an sai gashi ya zana fuskan bariki sak
harda murmushin da takeyi da wayan data ri'ke tanayi, A hankali ya furta itace
fuskan ya zauna a jikinta, d'aukan zanan yayi yasa ata wajan gadonshi inda zai
dinga hango hotan, rataya zanan yayi tare dayin baya yana kallon hotan, shuru
yayi na wani lokaci tare da fad'in she is d one, I have to find her, irinta
nake son aure mace Mai suturta jikinta Mai kame kanta.
Bariki koda
ta karasa guest house din alh madu baya nan, shiga falon tayi ta cire hijab din
tare da fad'in kai kaman dole zafi duk yabi ya daman, kunna AC din falon tayi,
bata dad'e da zuwa ba saiga Alh madu ya dawo, wajan bariki ya nufa yana dariya
tare da fad'in Wlh duk wayan da mukeyi jinki kawai nakeyi ban yarda zaki zo ba,
tabe baki tayi tace bariki bata magana biyu, janyota yayi ya rungumeta tare da
fad'in muje ki taimaka Kimin wanka, jan jikinta tayi daka nashi tare da fad'in
a'a Kar muyi haka, gwara Kar kasa ma kanka komai dan babu abunda zai shiga
tsakani na dakai har sai mun siya ayabar roba, dan Wlh na gaji kai inka biya
taka bukatar Niko oho, kai ya girgiza tare da fad'in bariki bariki baki da dama
baki tsoran fad'an abunda ke ranki, tace ai bazan cuci kaina ba, amfanin zunubi
Romo, ciki yayi dan ya samu yayi wanka tace mutum sai jaraba shiba komai ya iya
tsinanawa ba, ko minti biyar bayayi yayi realise, yabar mutum da wahala tsaki
tayi jin karan wayanta yasa ta nufi kujeran data ajiye jakanta, bud'e jakar
tayi tare da d'auko wayan ganin Sunan Hon salis yasa tayi dan tsaki tare da
fad'in daka wannan sai wancan, wayan tsinkewa tayi bata dad'e da tsinkewa ba
saiga wata number ana kiranta dashi kaman Karta d'auka sai kuma ta d'auka, tare
da fad'in hello, daka can gefen akace haba bariki Wlh kinyi kuskure ni zaki
wulakanta Wlh tunda na Kwadaita dake saina sha zumarki, dariya tayi tare da
fad'in kayi mistake babba na fad'amin wannan maganan zan nuna maka ni nawa
barikin na fad'a da cikawa ne wlh sai nasa an horar dakai, an gaya maka bariki
ko wani shege da d'an iska take bi, ai bariki tafi karfin d'an tasha irinka,
wlh gindin bariki bako wani namiji ba, kashe wayar tayi tana huci alh madu daya
fito duk yaji abunda take fad'a yasa yace bariki Wlh bakya ji, sau nawa nake
fad'a miki kibar wannan gidan da kike kizo ki zauna a nan, tunda sai lokaci
lokaci nake zuwa, kallon alh madu tayi tace zamana a inda nake yana da dalili
wanda ba kowa zai san da hakan ba, kawai ka barni inda ka ganni, yace bariki in
gida nane baki son zama zan kama miki wani gidan ki zauna koma in sai miki,
tace Alh madu mubar wannan maganan dan Allah, yace shikenan kin dai shirya ko?
Dan abuja zamu tafi yanzu tacan zamu tashi, tace eh a shirye nake, haka ta fita
ba tare da tasa hijab dinba kanta babu d'an kwali, alh madu ne yake ja mata
akwatin Bayan sun fita driver dinshi ya amsa yasa a mota suka kama hanyar
abuja.
Bayan su
Haulat Sun isa abuja cikin dare, Hjy habiba ta tarbi Haulat cikin girmamawa,
domin taga Haulat babu laifi gaidata tayi ta amsa tare da fad'in muje kiyi
wanka sai kizo kici abinci, Haulat tace toh, har toilet takai Haulat tare da
fad'in ko inyi miki wankan Haulat tace a'a na hutarshe ki, bari inyi dakai na
sai inzo a Fara aiki, dariya Hjy habiba tayi tare da shafa fuskan Haulat tace
tunda na ganki naji ruwa ya fara zubar min domin kinyi min Ina fatan zaki
ri'keni hannu biyu? Haulat tace karki samu damuwa, fita Hjy habiba tayi Haulat
wanka tayi sannan ta fito tasa wata rigan bacci gaba d'aya jikinta ana gani,
falo ta nufa inda Hjy habiba Ke zaune tana jiranta, ganin Haulat yasa Hjy
habiba ta Fara tsuma tashi tayi ta karasa wajan Haulat din tana zuwa tasa
bakinta cikin na Haulat ta Fara kissing dinta itama Haulat din martani ta Fara
mayar Mata tare da tsotsan harshenta, Hjy habiba gaba d'aya ta rud'e domin tana
cikin muguwar sha'awa da bukata, hannunta tasa akan nonon Haulat Tana murza
Mata su duk wannan abunda suke a tsaye
suke dan jan jikinta Haulat tayi tare da fad'in yunwa nake ji Hjy, Hjy
habiba tace haba ya zaki min haka ki bari mu gama mana, Haulat tace Idan na koshi zaifi armashi
dakyar Hjy habiba ta Bari taci abincin, tace ma Haulat in kin gama ga d'aki na
can ki sameni ciki, Haulat ta amsa da toh, koda Hjy habiba ta shiga d'aki
tsirara tayi tare da d'aga kafa Tana jiran Shigowan Haulat......
MARYAM OBAM
No comments