BARIKI NA FITO (BOOK 1) 7
PAGE 7
wai Mai yasa
wasu mutanan basu da adalci ne? Jiya nayi posting din page 6 amma har wasu sun
Fara korafi, tun Farko saida nace ban son yawan complain nace in Littafin baima
mutum ba yabar min kayana bance dole mutum ya karanta ba, sannan duk Wanda yaji
Sunan novel dinnan yasan akwai wani sa'kon da
nake son isarwa, wlh Wlh zagin wata bazai sa in daina rubuta abunda nayi
niya ba, in bai miki ba saiki barmin kayana wasu yayi musu, masu cewa yara zasu
lalace waya mutu waya tashi, ai wani baya lalata wani sai dai dama can a bace
yake, marubuci bamai bata tarbiya bane, sai dai yayi kokarin gyarawa tare da
fadakarwa ta hanyoyi da dama, na fad'a zan kara fad'a duk wata mai Ji da tashan
balaga ni zata nema gaba da gaba ta fad'i abunda ke ranta bawai a group ba, wlh
zagi da cin mutunci bazai ma maryam komai ba dan ko a jiki na, novel dai nawa
ne bana wata ba, so In bazaki karanta ba barshi inda kika ganshi dan Wlh bazan
d'auki rainin mata ko yarinya ba, dan badan ku nake rubutawa ba dan Masoyana
ne, so ina jiran duk wacce take ganin ta isa ta sameni gaba da gaba, In baki da
number na ki tambaya a baki, wlh duk wacce ta kara karanta novel dina ta zageni
Allah ya isa tunda bance mutum ya karanta ba ehem
Haulat
abinci taci ta koshi, ga nama nan Kala Kala, jin cikinta ya cika yasa ta tashi
tai d'akin Hjy habiba, koda ta shiga tsirara ta ganta ta wani tale kafa alaman
tana jira, Haulat murmushi tayi tare da fad'in Hjy baki kashe wuta ba? Hjy
habiba tace dan Allah zo muyi abunda za muyi Ina matukar bukata, Haulat hawa
gadon tayi, tun Kafin ta karasa hawa Hjy habiba ta janyota jikinta, tare da
kokarin cire mata rigan bacci, bayan ta cire mata rigan baccin idonta ya sauka
akan kirjin Haulat wanda babu laifi tana da nono amma ba wani Sosai ba, bakinta
takai kan nonon ta Fara sha, tare da lumshe ido, harshenta take sawa tana wasa
da nonon tun Haulat nadan basarwa harta Fara biye mata domin itama ta Fara
kamuwa, Haulat hannu tasa ma Hjy habiba a gabanta Tana sawa Tana turawa baka
jin karan komai sai nishin Hjy Habiba, lokaci d'aya ta d'an janye Haulat tare
da kwanciya ta d'aga kafa sama, alaman tana son Haulat tayi sucking dinta,
ganin hakan yasa Haulat ta gane abunda take nufi, dai dai saitin pin dinta wato
d'an tsaka Haulat tasa bakinta ta Fara tsotsa Hjy habiba bata komai sai nishi
tare da gurnani kaman wata zaki, hannunta nakan Haulat tana ri'ke da gashin
Haulat din, Haulat tayi a kalla 20mnt Tana tsotsan mata pin dinta, lokaci d'aya Hjy habiba ta saki ihu Mai sauti
tare da mikar da kafafuwa tayi saurin cire bakin Haulat daka gabanta, zufa ne
yake ta keto mata alaman tayi realise, nishi Hjy habiba ta dinga saki kaman
wata mara lafiya, tayi wajan minti biyar Kafin nishin nata ya tsaya, ganin haka
Haulat yasa ta saka hannunta a gaban Hjy habiba Tana mata wasa dashi, Sun
d'auki lokaci Mai tsawo Kafin Hjy habiba ta cire hannun Haulat a gabanta Tana
fad'in Kai ashe haka abun yake, kai Hjy Umaima tayi gaskiya, janyo Haulat tayi
tace naji dad'in yau, dan Allah ki ri'ke Amana Kinji? Murmushi Haulat tayi
alaman Toh, dukansu bacci ne ya daukesu.
Bariki sun
shigo garin abuja, Sun sauka a hotel, alh madu duk yanda yaso yayi wani abu da
bariki taki yarda haka ya hakura ya barta badan yaso ba, Washe gari jirgin
karfe Goma suka bi, dan zuwa kasar London.
Washe gari
Yarima Aliyu tunda yayi sallah asuba, bai koma bacci ba, karfe 8 ya shirya
cikin manyan kaya Wanda yake kara mai kyau, fita yayi fadawa suka bishi, suna
Mai kirari direct wajan mahaifinshi ya nufa, yana shiga zama yayi a kasa kaman
yanda ya saba, gaida mahaifin nashi yayi cikin girmamawa, amsawa mai martaba
yayi cikin murmushi tare da fad'in ya gajiyan hanya? Yace Alhmdlh Abba, d'an
shuru sukayi su duka can Mai martaba ya kira sunanshi da Aliyu, amsawa yayi
tare da fad'in Allah ya taimakeka, mai martaba yace Aliyu zaka tafi garin katsina
zakai sati d'aya a can danka saba da matarka da zaka aura,kaman yanda al'adan
masarautar can take, sannan gobe nake son kayi tafiyar, Aliyu ranshi yaji ya
baci amma babu yanda ya iya tunda umarnin Mai martaba ne bawai shawara ba, amma
duk da haka saida yayi karfin halin fad'in Abba mu irin namu al'adan naga bama
haka, mai martaba yace eh hakane amma su irin tasu al'adan kenan dole kuma
mubi, Aliyu yace hakane Abba amma da naso in bud'e asibiti na a cikin satin
nan, mai martaba yace maganan bud'e asibitin nan ka Bari sai Bayan aurenka,
yace Toh Abba tashi yayi tare da fad'in Allah ya kara maka lafiya, amsawa da
Ameen Mai martaba yayi sannan Yarima Aliyu ya fita ranshi a jagule, koda ya
fita gefenshi ya shiga inda yaga an jera Mai breakfast a dinning zama yayi
kuyangi sukayi saving dinshi, tea ne da chips nd egg sai sandwich da meat ball,
dasu pepper soup din kayan ciki, tea din kawai yasha sau d'aya ya ajiye cup din
tare da tashi yayi cikin bedroom dinshi, koda ya shiga kayan jikinsa ya canza
zuwa Kananan kaya, wajan hotan bariki yaje daya zana, ya kafa Mata ido, jin son
yarinyar yake har cikin ranshi, d'aukan wayanshi yayi ya d'auki hotan zanan,
fita yayi yana fita fadawa suka bishi dakatar dasu yayi tare da fad'in ku tsaya
a nan ban son ku bini, key din mota ya amsa ya shiga gaba wajan mazaunin driver
yaja motar ya fita, tuki yake yana sharara gudu akan titi, cikin minti 30 ya
Iso inda yake son isa, a dai dai wajan da yaga bariki ya tsaya, kallon mutane
masu shiga da fita daka anguwar ya dingayi, shiga cikin anguwar yayi wanda
farkon Layin da yabi tanan ne gidan dasu bariki suke gidan magajiya jummai,
ganin mata marasa kamun kai suna shiga da fita daka gidan da yake hangowa yasa
ya tsaida motarshi, matan ganin mota kiran Prado yasa suka fara sintiri dan suna
ganin ko Waye yazo d'aukan mace ne, yana nan cikin mota abun yana bashi mamaki
irin wa Innan matan marasa tarbiya, hango habib yayi yana shiga keke napep
Yarima tunanin inda yasan yaron yake, lokaci d'aya ya tuna ai ranan da yaga
yarinyar da yake tunanin gizau ce ya ganshi a gefenta, tada motarshi yayi dan
ya tsayar da habib din amma su habib sun bace Mai dan bai San ko wace mota ya
shiga ba tunda akwai masu keke napep da yawa a wajan, ganin Sun bace Mai yasa
Yarima Aliyu bugun sitiyarin motar tare da fad'in shet, y'a dad'e a wajan
lokaci d'aya kuma ya fara tunani toh tunda na ganta tare da wannan yaron kuma
kalli daka gidan daya fito Anya babu wani abu kuwa? Kai ya girgiza tare da fad'in Kai no Nasan ba
haka take ba, ko daka yanayin shigarta zai nuna maka yarinyar Kamila ce May be
tazo gidan y'an uwanta ne koma a nan gidansu yake dan yaga akwai gidan mutane
Sosai a anguwan, tada motar yayi ya kama hanyar gida tunanin inda zaiga
yarinyar yai tayi domin gaba d'aya bashi da wani burin daya wuce yau ace ya ganta
sunyi magana, bayan ya shiga gida direct wajan limam yaje dan suyi magana,
bayan yaje wajan limam sun gaisa yace Allah gafarta Malam akwai wani abu da
yake damuna, nan Mlm yace name fah Yarima?
Nan Yarima ya fara bashi Labarin abunda yake faruwa dashi da irin
mafarkin da yakeyi tare da fad'a ma Mlm tunda yaga yarinyar a zahiri bai kara
mafarkin ba tun daka jiya amma koda baccin minti biyu zanyi saina ganta amma
daka jiya ban kara ganinta ba, Mlm yace shikenan kaje zan nemeka, tashi Yarima
yayi tare da fad'in ngd Malam.
Washe gari
Yarima ne cikin shiri, dan tafiya garin katsina, kallo d'aya zaka mishi ka gane
yana fushi Sosai, fuskanshi a d'aure ya fito, karo yaci da Hafsat tace yauwa
bros wajanka dama Zanzo naji ance yau zaka tafi katsina? Yace eh ya akayi?
Ganin yanda ya Mata maganan tasan ranshi a bace yake, tace haba my bros zuwanka
katsina bashi bane an d'aura auren ba, sannan Idan kayi auren bashi bane zaisa
ace ba zaka kara aure ba, yace hakane lil sis, muje inma Abba sallama da mum,
direct gefen iyayen nashi suka nufa inda ya gaidasu cikin girmamawa, nan sukai
tasa Mai albarka, mai martaba yace tashi kuje ban son rana ya fito baku tafi
ba, tashi Aliyu yayi shida Hafsat suka fita, Hafsat itama sallama tamai sannan
Aliyu ya wuce.
Bariki ce
zaune a wani dangareren falo Wanda fad'an tsaruwan falon bata lokaci ne, tasa
wani 3quater tare da wata top Shara Shara duk ana ganin jikinta tare da Kalan
bra din da tasa, idonta a lumshe daka gani tana tunani ne, jin an tabata yasa
ta bud'e ido, ganin alh madu tayi da ayabar roba wajan Kala hudu, da Doguwa
siririya da Doguwa Mai kauri, sai y'an kanana guda biyu, amsa tayi tana dariya
tare da fad'in wow, tashi tayi da sauri tayi cikin d'aki, tana shiga ta Fara
cire kayanta Tana cikin cire kayan saiga Alh madu ya shigo yana murmushi yace
Bari in farayi sai kiyi naki, d'an daure fuska tayi dan haushin ayaban alh madu
takeji, ganin yanda tayi kicin kicin yasa yace haba bariki gafa ayabar roba na
baki kince saina sai miki za muyi wani abu, tsaki tayi tare da karasa cire
kayanta tahau kan gadon d'akin tace sai kazo kaci ai, da sauri ya tube kayan
jikinshi yahau gadon kamo y'ar karamar cillanshi yayi yana kokarin sa mata,
tace dakata alh madu Wai kai baka san kayi romancing mace bane haba dan Allah,
yace haba bariki Wlh ni duk ban iya wannan abun ba, bata lokaci ne bawai, dan
Allah barni in shiga marana ya fara murd'awa, bata kara magana ba sai fuska
data tamke, haka yayi abunda zaiyi ya gama ko minti hudu baiyi ba Ya fara sakin
nishi, bariki kam saboda takaici ko ayabar roban batai amfani dashi ba, bayan
ya gama tayi tsaki ta shiga toilet tayi wanka ta koma falo tana fad'in Wlh ita
dole ma su rabu da wannan tsohon banzan dabai iya komai ba, kwata kwata abu
kaman nasa yatsa na a ciki wlh na gaji, koya matanshi suke dashi oho, Suma
Nasan shegun bawai jin dad'in Abun nashi suke ba, kawai kwadayin dukiyarsa yasa
suke zama Wlh domin babu macen da zata ga ayabar alh madu ta zauna dashi Indai
lafiyayyar mace ce, tsaki ta saki jin muryan alh madu tayi yana fad'in haba
bariki wannan tsakin haka? Hararanshi tayi tare da fad'in gaskiya alh madu Wlh
na gaji kai ayabarka karama gashi baka wasa da mace sai dai kasa ayaba kawai,
nifa gskiya mutum ce ba dutse ba, inaga gwara mu hakura mu rabu kawai, murmushi
yayi tare da fad'in bariki kenan Aida zan iya rabuwa dake da tuni nayi kodan
cimin mutunci da kikeyi kina kiran ayabata karama, ke kina tunanin zan iya
barinki ai cikin biyu za'ayi d'aya koki aureni ko in kinyi aure muci gaba da
abunda muke, kuma wlh dole ki zabi d'aya, tashi tayi tana kallonshi........
No comments