BARIKI NA FITO (BOOK 1) 3
PAGE 3
Bayan sun
shiga cikin guest house din, driver ya faka motar fita tayi ta shiga falon
gidan, a nan taga alh madu Wanda ya zauna ya saki tumbi yana waya, ganin bariki
ta shigo yasa ya
saki murmushi tare da kashe wayan da yakeyi, tashi yayi ya
nufeta yana dariya rungumeta yayi yana fad'in ganinki sai an yanka ticket, wai
Mai yasa kike gudu nane haba bariki, kefa kin San duk namijin daya dan dani
zumarki bazai so ya barki ba, d'an bata fuska tayi tare da fad'in hakane domin
na saba jin haka, toh amma Bari kaji nifa gaskiya kaje ka gyara gaban ka, d'an
shuru yayi can ya matsa kusa da ita yace haba bariki, ni yanzu gyaran Mai
zanyi? Nasan ayabata karama ce, nida kaina na sani, toh duk gyaran da zanyi ai
bazan kara mata tsawo da girma ba yanda zai shiga cikin Gindinki, yana maganan
ne yana kallonta, yanzu nasa a nemo kine dan Ina son zani London kuma tare nake
so muje, Idan muka je can sai in sai miki ayabar roba Kinga Idan nahau ki na
gama saiki kara da ita, dariya tayi tace hakane, cikin jin dad'i ta yarda yasa
yace yane muje daka ciki, tace cikin Ina Wlh jiya an cini na ciwu yau babu Mai
cina, d'an bata fuska yayi tare da fad'in sai yasa kike gudu na, haba bariki
Mai yasa kike bin kowa ne, kizo ki zauna dani komai kike so zan baki, tace
kasan jiki da jini bazan iya zama kai d'aya kake hawana ba dan na fad'a maka
matsalata dakai, ni damuwa ta ba kud'i bane kawai a'a ina bukatar ayabar da
nake so, sannan taya zan samu mijin da zan aura in banbi wasu ba,yace kaman ya?
Tace ko Kai inda ayabarka tamin dana aureka babu ruwana da kyau ko tsufan
namiji Indai ayabarsa tana aiki sannan jijiyar ta Tana harbawa yanda nake so
zan auresa, alh madu yace bariki tace Shina fito, yace muje mana kiban kin San
nifa ba wani dad'ewa nakeyi ba, tace nace maka babu Mai cina yanzu, hakuri
yaita bata akan ta yarda harda tsugunna mata a kasa dakyar ta yarda, ta Fara
cire kayan jikinta janta yayi sukai bed room, suna shiga ya fara murza mata
nononta baiyi ko minti biyu ba yasa y'ar karaman bananarsa cikin Gindinta, ido
ta lumshe domin wannan abun na alh madu haushi yake bata kwata kwata baya wasa
sai dai yasa ayaba kawai, bai san yayi romancing mace ba, tana cikin tunanin
taji y'ana fad'in shafa min nono na zan kawo shafa min nono na, hannu tasa ta
Fara shafa Mai nono, lokaci d'aya ya kankameta yana waiyo waiyo dadi dad'i
waiyo dad'i, sakinta yayi alaman ya kawo yayi realising, janyota yayi jikinsa
yana mai jin kamshin jikinta, ita kam gaba d'aya ya jagula mata lissafi gashi
ya janyo mata sha'awa shi yayi realising ita kuma koh oho, cire hannunshi tayi
daka jikinta ta tashi ta sauka 'kasa tare da jefar da filo tasa kanta akai tare
da nan nad'e karamin gyalenta tayi kaman shape din ayaba dashi, ta ajiye dai
dai saitin Gindinta ta wajan pin dinta wato d'an tsaka, Fara goga dan tsakanta
tayi a wajan tana nishi ta d'auki lokaci Mai tsawo tana haka Kafin ta matse
filo din Sosai ta saki wani irin nishi zufa ya ji'ka mata jiki duk da kuwa akwai
AC, bacci ne ya dauketa a wajan, alh madu duk yana kallonta ya rasa mai yasa
yake son yarinyar da yawa wanda yayi jika da ita, murmushi yayi sannan ya tashi
yayi wanka ya fita dan yana da meeting rufeta yayi a gidan dan Karta gudu inta
tashi dan yana son magana da ita, kuma yasan inta gudu Kafin ya ganta aiki ne,
ita bata ma San yana yiba Dan tayi nisa cikin baccinta.
Yarima Aliyu
ne cikin shiri, domin tafiya katsina, wajan mahaifinshi Ya nufa, inda ya samu
mum dinshi a wajan, zama yayi tare da gaidasu, cikin girmamawa, amsawa sukayi
cikin sakin fuska, mai martaba yace har an shirya? Yace eh Abba yanzu nake son
tafiya, mai martaba yaita saka mishi albarka tare da fatan alkairi, haka itama
mum dinshi tayi mishi addu'a sannan ya tashi ya fita inda motoci har biyar ke
jiranshi, fadawa suka bud'e Mai mota ya shiga sannan suka rufe, hanya suka kama
motoci har biyar domin Indai zai fita toh dole da fadawa ne, tafiya suke suna
Sharara gudu, wajan karfe biyu suka isa katsina inda aka tarbesu cikin mutunci
da girmamawa, wani hadaddan falo aka sauke Yarima Aliyu, inda cikin mintuna
kad'an aka cika mishi gaba da kayan abinci dana ciye ciye, ko kallon abincin
baiyi ba domin bata su yake ba, d'an tsaki yayi tare da fad'in inta kara minti
d'aya bata fito ba zan tafi, yana cikin wannan tunanin saiga Gimbiya zinatu,
ita da kuyanginta zama tayi akan kujeran dake kallon nashi, kallo d'aya yayi
mata ya kauda kai, cikin muryanta Mai za'ki tace Barka da zuwa masarautar
katsina, kai ya d'aga alaman yauwa, mamaki abun ya bata domin yanda take ji da
kanta harta mishi magana amma Mai makon amsa saiya d'aga mata kai, daurewa tayi
ta kuma fad'in bismillah naga baka ci komai ba, yace na gode bashi ya kawo
niba, inason inyi miki magana wanda wannan ne karo na farko da zan nemi alfarma
wajan wata, kallonshi takeyi Wanda tunda ta ganshi taji ta kamu, yace nazo nan
ne bisa tursasawan mahaifina, bada son raina nazo ba, inaso kice ban miki ba,
tashi tayi tsaye cikin hawaye tace kalleni ta Fara juyawa tace miye banda shi
da zaka ce haka? Maina rasa inada nasaba asali takama iko ina da kyau miye
banda shi, yace kunya baki da ita, ina son mace Mai kunya Mai boye jikinta ban
San mace Mai nuna tsiraicinta, kallon kanta tayi taga miye illar kayanta da
tasa doguwar riga ce tasa alkyaba akai, amma alkyabban ya bud'e ana ganin kayan
jikinta Wanda dinkin ya matseta Sosai har ana ganin nononta, tashi yayi tare da
fad'in zan koma, kiran sunanshi tayi da fad'in Yarima alfarman ka bata amsu ba
domin kamin, murmushi yayi tare da fad'in in kin shirya zaman hakuri da takaici
bismillah yana fad'in haka ya fice, direct wajan sarkin katsina aka kaishi suka
gaisa sannan suka kamo hanya....
No comments