BARIKI NA FITO (BOOK 1) 2
PAGE 2
Yarima Aliyu
d'ane d'aya tilo wajan Mai martaba Alh Murtala, sai mahaifiyarshi Khadija,
bawai Ina nufin shine kawai d'ansa ba a'a shine d'a namiji kwaya d'aya damai
martaba yake dashi, yana
da y'an uwa Mata su biyar, akwai rukayya tana aure a
garin katsina, sai salamatu Tana aure a garin adamawa, sai Fatima wacce take
aure a garin kaduna, sai Aliyu shine d'a na hudu wajan Mai martaba, sai aysha
wacce take aure a garin abuja, sai Hafsat wacce ita bata da aure domin bata
dad'e da zana waec ba, Aliyu dogo ne amma ba Sosai ba sannan kuma ba gajere ba,
yana da tsawo dai dai misali, shiba fari ba kuma ba ba'ki ba, saboda hutu fatar
jikinshi har walkiya takeyi tana wani shinning da she'ki, yana da faffadan
kirji ga idonshi fari Sol kaman madara yana da kyau na kin karawa, Aliyu yayi
bala'in had'uwa ya wuce tunanin duk mai karatu, mahaifinshi duk yafi sonshi
cikin y'ay'ansa kodan shi d'aya ne d'a namiji oho, Aliyu bai cika son magana ba
gaba d'aya rayuwanshi a kasar waje yayi, a nan yayi karatu tun daka primary har
zuwa degree dinshi inda ya karanci doctor a fannin mata, sai yasa yake kallon
ko wace mace a d'age dan yasan komai dake jikin mace sai yasa har yau baiyi
aure ba duk da mahaifinshi Ya bashi kashedi na karshe akan yaje katsina yaga
y'ar sarkin katsina su daidaita da y'ar sarkin katsina, domin wajan sau uku ana
zaba mishi mata yace baya so, Aliyu yana da bala'in kishi Sosai tun yana karami
koda kaya aka siya Mai yaga wani mai irinshi Toh har abada bai kara saka kayan,
abun ya had'e Mai biyu ga kishi ga jinin sarauta Wanda yasa mutane suke ganin
yana da wulakanci, sannan magana bai dameshi ba, in kuka ga yana magana harda
dariya toh yana wajan mum dinshi ko Mai martaba ko y'an uwanshi, amma inka
ganshi zaka d'auka baya dariya, Aliyu yana da kwarjini Sosai Mata da yawa suna
burin samunshi a matsayin miji domin guy din ya had'u Sosai.
Aliyu tunani
yaita yi akan wannan mafarkin da yakeyi, tun yana secondary school yake wannan
mafarkin, tun yarinyar bata girma Sosai ba yake ganinta sai dai har yau bai
taba ganin fuskanta ba, abun yana matukar damunshi, har Abun yakai ya kawo ya
fara zana yarinyar jikinta da suranta Mai kyau da diban hankali sai dai
fuskanta ne dabai gani ba, ido ya lumshe tare da tashi ya shiga toilet, shower
ya saki akanshi ya dad'e ruwa na dukanshi Kafin yayi wanka ya fito, kimtsawa
yayi cikin kaftan tare da malin malin yasa rawaninshi domin zashi wajan Mai
martaba ne, yayi kyau Sosai ga kamshi na tashi na fitan hankali, fita yayi daka
d'akin inda fadawa suka zube a kasa suna zuba mai gaisuwa baiko kallesu ba, suka tashi suna binshi tare
dayi mishi kirari Allah ya taimaki Yarima d'an sarki jikan sarki kaima gobe
sarki ne, an gaida Yarima Mai jiran gado, takawanka lafiya, Yarima, haka sukai
tamai kirari har ya shiga cikin inda mahaifin nashi yake, koda ya shiga yaga
abban nashi shida wazirinsa waziri ganin Yarima Aliyu ya shigo yasa ya tashi ya
basu waje, Yarima Aliyu zama yayi inda ya fara mi'kawa mahaifin nashi gaisuwa
cikin girmamawa, mai martaba amsawa yayi tare da fad'in ina fata kaji sa'kona wajan
Waziri? Yace eh naji Abba, amma Abba dole goben zan tafi? Mai martaba yace eh domin haka muka tsara da
sarkin katsina dan haka a goben zaka tafi, yace Toh Abba Allah ya kaimu lafiya,
mahaifin nashi ya amsa da Ameen, tashi yayi tare da fad'in bari in shiga gefen
mum, fita yayi direct har wajan mahaifiyarshi inda kuyangi keta mata hidima,
ganin d'an nata yasa tace su fita su bata waje, fita sukayi su duka Aliyu zama
kusa da ita yayi tare da d'aura kanshi akan kafad'an mum din, murmushi tayi
tare da fad'in waya tabamin dan lelena? Yace mum Abba yace gobe zani katsina
ganin y'ar sarkin katsina, mum ni Wlh bana son zuwa kwata kwata, ni nafi son
inga wacce tamin in aura ban San auran hadin nan, mum tayi murmushi tare da
shafa Mai fuska tace son kasan nan gidan sarauta ne dole auran hadi za'ayi maka
sannan inaso ka sani Indai bason ganin fushin mahaifinka kake ba dole gobe ka
tafi katsina, yace mum dan Allah kiyi min wani abu mana ni akwai wacce nake so,
mum tace wacece a ina take y'ar wacece? Duk a tare da jefo Mai wannan
tambayoyin, shuru yayi domin bai San sunanta ba Toh y'ar wa zaice ma mum tunda
bai taba ganinta ba sai a mafarkin shi, shuru yayi tare da lumshe ido yana mai
jin zafin abun, mum ce ta katse shi da fad'in ya naji kayi shuru? Bakinshi ya
tsinta da fad'in mum yarinyar karama ce bata gama karatu ba saita gama za'a mta
aure, mum shuru tayi can tace toh Kaga mahaifinka bazai Bari kace zaka jira
wata ba, dole ka tafi kt gobe kuma Kaga yayi ma sarkin katsina magana, yace mum
ya....... Dakatar dashi tayi tare da
fad'in ban son rigima kawai kayi abunda mahaifinka yace ni nayi maka alkawari
duk Sanda ka kawo wacce kake so din zan tsaya maka har sai ka aureta, rungume
mum dinshi yayi cikin jin dad'i, Sun dad'e suna fira Kafin ya fita, d'akinshi
ya koma inda ya d'auko zanan yarinyar da yake gani a mafarki Wanda yayi ya
d'auko yana ta kallo, a cikin ranshi yake fad'in kina da kyan jiki Allah yasa
haka Fuskanki yake da zuciyarki, murmushi yayi tare da ajiye zanan domin jin
karan wayanshi.
Ganin haske
ya bud'e yasa bariki ta tashi tare da kallon Hon salis Wanda yake bacci abunshi
gashi ya wani manneta a jikinsa kaman ance Mai zata gudu, d'an kokarin Fara jan
jikinta daka nashi tayi, a hankali ya furta haba ina zaki ina son wannan fatan
naki Mai laushi, tace sakeni inje inyi wanka sallah zanyi gashi har rana ya
fito Banyi sallah ba, zumbur ya tashi yana 'Kare mata kallo yace kina nufin
kina sallah? Wani irin kallo ta watsa Mai tare da fad'in maika daukeni? Tana
maganan ne tana tafiya, toilet ta fad'a tayi wanka sannan ta fito tasa kayanta
sannan ta bud'e jakarta ta d'auko hijab tasa, sallah tayi Bayan ta idar Hon
salis yace amma bariki Zanzo insan koke wacece, tace ba abunda ya kawo ni ba
kenan, na riga Na baka abunda kake so tun jiya duk ka tsotse min ruwan jiki,
dariya yayi tare da fad'in ai ruwan jikin ki bazai taba karewa ba, domin fita
yake kaman famfo, har wani kara yake Tsit Tsit dariya bariki ta saki tare da
fad'in kaga lokacin tafiya na yayi zan wuce, yace haba ki zauna mana gobe zan
bar garin saiki tafi gaba d'aya, tace inada uzuri amma inda hali zan iya
dawowa, d'auko check yayi ya rubuta mata 500k mi'ka mata yayi tare da tashi ya
matseta a jikinsa yace komai naki yayi Ina jiran dawowanki, ayabarsa ta kamo
Wanda yaji wani zir har saida taji jijiyar ayabar na harbawa sannan ta saki ta
fita, dariya yayi domin ya gane tsokanan shi tayi gashi ta tafi ta barshi da
sha'awa. Koda ta fita bank taje aka bata kud'in sannan taje bakinta tasa kud'in
a ciki, direct gida ta koma inda Tana sauka a mota taga driver din alh madu har
zata wuce komai ta tuna kuma oho yasa ta nufi wajan driver din, tace Yadai?
Yace oga yace inzo in d'auko ki yana son ganinki kaman Kar taje sai kuma ta
zaga ta shiga tace muje inji lafiya yake turoka kullum naga dai jiki nawa ne Sai naso zan bada, shidai driver
baice komai ba sai tuki da yakeyi dan zuwa guest house din mai gidan
nashi.......
No comments