BARIKI NA FITO (BOOK 1) 1
BARIKI NA
FITO
BY
MARYAM
ALHASSAN DAN'IYA
(Maryam
Obam)
tsarki ya
tabbata ga Allah daya sake bani daman sake rubuta wannan Labarin yanda na Fara
lafiya Allah yasa in gama lafiya
GARGADI
WARNING
DAN ALLAH
BAN SON KORAFI IN MUTUM BAZAI KARANTA BA YABARI PLZ PLZ BANCE KAR AYI MUN GYARA
BA BUT IN ZA'AYI AYI TA HANYAR DAYA DACE
KADUNA
MARABAN JOS
Garin kaduna
gari ne mai tarin mutane Kala Kala Wanda yake da kabilu iri daban daban, wata
yarinya ce tsaye a kofar wani shago tasha wando 3quater tasa wata top d'amamma
kanta yasha attachment brown da ba'ki, kallon mai shagon tayi tace Garba bani
sigari kwali d'aya, yace wani iri? Tace bensin mana kasan ita nake sha, dariya
yayi yace hakane zee, d'aure fuska tayi tare da fad'in mai kace? Yace au afuwa
bariki na fito, kai ta d'aga alaman jin dad'i domin yakira ta da Sunan da tafi
so, mi'ka mata sigarin yayi ta amsa tare da bashi kud'in tayi gaba abunta,
mutumin dake zaune kusa da Garba, yace Kai duniya Ina zaki damu? Garba yace
maika gani? Mutumin yace kalla yarinya
karama wacce bata wuce shekara Goma shaba amma ta bata rayuwanta, Garba yace
Kai dai Bari ai Indai kana cikin wannan anguwan zaka ga wacce bata ma kaita ba
Wlh, duniya yanzu ta lalace, mutumin yace Kai Allah ya shirya mana zuri'a,
Garba ya amsa da Ameen.
Tafiya take
tana kad'a ledan da akasa Mata sigarin a ciki Tana y'ar wa'ka, wata yarinya ce
tazo da gudu tana fad'in bariki na fito, yanzu driver din wannan alhaji dinnan
naki ya wuce, ya dad'e yana jiranki baki dawo ba, kallon mai fad'a mata sa'kon
tayi tare da fad'in gwara daya tafi domin inda yana nan na dawo bama binshi
zanyi ba, taci gaba da fad'in laurat kin San wacece ni Indai kikaga nabi mutum
sau d'aya ban kara kulashi ba Kema kin San dalili, dariya laurat ta saki irin
ta y'an bariki tare da sakin shewa jin ta saki dariya wani dan daudu dake nesa
dasu yazo yana fad'in, ah wannan shewan da gani na k'aruwa ne, miye nawa kason?
Laurat tace Kai kaji Mayan kud'i, yace ke daka miye wani mayen kud'i sai kace
namiji ne a gabanki, kice mayyar kud'i, laurat ta d'aka Mai duka a kirji tare
da fad'in afuwan na tuba Ashe y'ar uwace tazo, fari yayi da ido tare da fad'in
yanzu kikai magana y'ar uwa, kallon bariki na fito yayi tare da fad'in Kedai
Wlh bariki baki da mutunci, tun dazu nake kiranki kinki d'aukan wayata, yanzu
fisabilillahi kin kyauta kenan, ki dinga zubar min da mutunci, tun dazu driver
din alh madu yake nan, yana jiranki amma shuru, kisa ya maidani karamar mace
kin kyauta kenan? Yana maganan yana kama kugu alaman ranshi ya baci, bariki na
fito ta kalleshi tace haba Hajiyata Kema fah kin San tunda naki dawowa akwai
dalili, yace miye dalilin naga dai kaman gudun wannan mutumin kike, yana sonki
da alkhairi kina gudu, ki duba kiga yau saida yaba driver dinshi dubu d'ari
yaban, amma saboda bura uba irin naki kiki d'aukan waya, tace Kai hjyta kefa
kin San haka kawai bazan dinga gudunsa ba haka Wlh ayabarsa karama ce yanda
kika san karamin yatsata, salati ya saki tare da fad'in nashiga uku Nayi gamo,
kice tsinken nashi karama ce? Ah bakya koma ba, Yooo Mai ake da maza, ah wai
bari zan baki wani, fari tayi da ido tare da fad'in yanzu naji Batu ta wuce
cikin gidan da take zaune inda matane Kala Kala gidan babba ne d'akuna a kalla
sun Kai hamsin wani akwai toilet a ciki wani kuma babu sai dai suyi amfani dana
waje wato general toilet kenan, wannan gidan ba gidan kowa bane saina wata
tsohuwar y'ar duniya wacce suke kira da magajiya, matane masu zaman kansu a
gidan, duk wacce ta fito bariki Indai tana da kud'i magajiya zata bata Haya,
sannan Idan kika had'u da d'aya daka cikin y'an daudun gidan zasu dinga baki
costumers Wanda zasu dinga zina dake suna baki kud'i, a cikin y'an daudun gidan akwai Hjy babba,
Wanda bariki na fito take cemai hjyta, sannan akwai habib, sai jamil, su uku ne
y'an daudun gidan Idan suka saki gaba kin bani, bariki na fito farkon zuwanta
gidan da Hjy babba ta Fara had'uwa sai yasa shine Uwar d'akinta, bariki na fito
kyakyawa ce ajin Farko ga diri Wanda ya amsa sunanshi diri, Doguwa ce tana da
kyau na bugawa a jarida, alh madu Sanata wanda Hjy babba ya had'a bariki na
fito dashi wanda haduwansu na farko dashi bata kara bari sun had'u ba, domin a
ce warta ayabarsa tayi mata karama tafi son babba wacce zata jita canciki
wannan kenan.
Koda bariki
ta shiga d'akinta toilet ta fad'a tayi wanka, tun tana bayi take jin nocking,
amma bata fito ba saida ta gama wanka, ta fito d'aure da towel a jikinta Wanda
ya tsaya dai dai cinyarta, kofar ta nufa ta bud'e taga d'aya daka cikin y'an
daudun gidan ne, tace habib lafiya wannan bugun kofar haka? Yace nifa ban son
rashin mutunci miye wani habib d'an A din da zaki kara kice Habiba shine kike
kyashi gaskiya bariki na fito ban San diban albarka, dariya tayi tare da fad'in
haba kawata shigo daka ciki mana, shigowa yayi tare da zama yace Kinga ni abun
karuwa ya kawo ni, wlh wani ba'ko ne yazo nan daka abuja shine yace in had'ashi
da yarinya kyakyawa Mai tsafta, toh yana fad'in haka nace bari inzo Wajanki dan
kaf matan gidan nan kin fisu, tashi dan Allah ki shirya muje in kaiki danshi
wannan mutumin da lokaci yake aiki, tashi tayi tare da d'auko Mai dinta
kallonshi tayi tace Bari in shirya to sai in fito, tabe baki yayi tare da tashi
yana fad'in naga ai duk abu d'aya garemu miye na wani boye boye, fita yayi tare
da fad'in kiyi sauri dan Allah, ta amsa da Toh bata wani dad'e ba ta shirya
cikin wani shegen less Mai Kalan red wanda akayi mishi wani tsinannan dinki,
gaba d'aya rabin nononta a waje yake domin kayan yayi mugun kamata riga da
skirt ne, duk wani sura dake jikinta ya fito, wani karamin Gyale tasa a kanta
sannan ta fita, inda ta sami habib yana jiranta, tana zuwa suka nufi titi inda
suka hau keke napep har zuwa Bafra hotel inda ba'kon ya sauka, direct number
din d'akin daya fad'ama habib suka nufa, sukai nocking ya bud'e kofar, bayan
sun shiga idonshi nakan bariki wacce ta gama tafiya da hankalinshi, bayan sun
gaisa da habib d'auko kud'i yayi yaba habib tare da fad'in wannan tayi, dariya
habib yayi tare da amsan kud'in ya wuce, mutumin matsowa yayi kusa da bariki da
take taunan cingam, yace y'an mata baki ce komai ba, murmushi tayi tare dakai
hannunta kan ayabarsa, shikam cak ya tsaya dan tunda ta shigo yaji mugun
sha'awan yarinyar ya kamashi, a hankali ta furta abun naka babu laifi, dariya
yayi tare da fad'in ai sai kinma jita ta shige ki, dariya itama tayi tare da
fad'in sau nawa kakeyi a lokaci d'aya? Yace Inayi sau biyu sau uku, tace ok
kayi kokari amma Kafin nan Waye Kai dan sai nasan mutum nake yarda dashi, yace
sunana salis dan Majalisan tarayya ne ni, tace yyi tashi tayi ta Fara cire
kayan jikinta saida tayi tsirara sannan ta kalleshi Wanda Ya kafeta da ido
kaman Maye, tace nayi kuwa tana magana tana juyawa, tashi yayi ya kamo nononta
dake tsaye kyam ya fara shafasu lokaci d'aya idonshi yayi ja Dan tsabagen
sha'awa, shafa mata nono yake yana murza mata kan nono din duk wannan abunda
sukeyi a tsaye suke, jin ayabarsa tayi tana harbawa kamo shi tayi ta Fara wasa
dashi lokaci d'aya ya jefata kan gadon d'akin.....
MASARAUTAR ZARIA
Kwance yake
a makeken gadonshi Wanda kallo d'aya zaka ma gadon ka gane an kashe naira wajan
had'ashi, an kashe millions of naira wajan kayan gyaran d'akin domin ya had'u
sai juyi yake akan gadon daka gani mafarki yakeyi, tashi yayi a furgice duk
yayi zufa duk da kuwa akwai AC a d'akin, ruwa ya d'auko yasha tare da ajiyan
zuciya ya rasa mai yasa yake mafarkin yarinyar nan a kullum ya kwanta bacci
Wanda mafarkin da yayi yau ya ganta tana fad'in yarima na Kai nake jira kullum
dan Allah kazo ka fitar dani daka cikin wannan 'kangin kokarin matsawa yayi
kusa da ita dan yaga fuskanta amma Kafin yakai inda take ta ruga da gudu, ya
fara binta kenan wata mota tazo da gudu saura kad'an ta bigeta shine ya farka,
abunda yake bashi mamaki shine kullum yana mafarkin yarinyar amma bai taba
ganin fuskanta ba, yana yawan ganin yarinyar cikin hijab da nikaf, wani zubin
kuma cikin duhu, abun yana damunshi amma koma dai miye dole ya sami limam ya
mishi bayani abunda yake faruwa.... Waye
wannan guy din ku biyoni domin jin ko Waye
No comments