BARIKI NA FITO (BOOK 1) 18
*PAGE 18*
*GAISUWA GA
DUKA MASOYA NOVEL DIN BARIKI NA FITO, HARGA ALLAH BANYI NIYAN CIGABA DA RUBUTA
WANNAN LABARIN BA, BUT A RAYUWA YAU IDAN AKACE MAKA ALLAH DA ANNABI WLH AN GAMA
DAKAI, YAU KODA MARINKA MUTUM YAYI YACE DAN ALLAH YA KURI KASAN CUTANKA YAYI
AMMA TUNDA YACE ALLAH TOH YA KAMATA KA HAKURA, ALHMDLH DA FARKO RAINA YA BACI SOSAI
AKAN ABUNDA WASU TSIRARUN MUTANE SUKAMIN, BUT DAKA JIYA ZUWA YAU NA GANE CEWA
MASOYA NOVEL DINA SUNFI MAK'IYANSHI YAWA, A YAU LARABA TABAWA RANAN SAMU NI
MARYAM NA DAU D'AMARA WAJAN D'AUKAN ALKALAMINA WAJAN CI GABA DA RUBUTA MUKU
LABARIN BARIKI NA FITO, KUMA INSHA ALLAH BAZAN TSAYA BA HAR SAI NA DIRE, INDAI
INADA RAI DA LAFIYA, MASU ZAGINA KUMA KOFA A BUD'E TAKE DAN ALLAH KUCI GABA,
BARIKI DAI YANZU NA FARA, DUK WANDA BAI MISHI BA ZAI IYA BARI KAMAN YANDA NA
FAD'A TUN FARKO AM WARNING OOOO COZ DIS TYM BAZAN D'AUKI NONSENSE BA DOMIN DUK
ABUNDA ZAKU FAD'A SAI NA RUBUTA BAZAN BARI BA EHEM🤷♀
SANNAN INA MAI BADA HAKURI YANZU BA KULLUM ZAN DINGA POSTING BA SABODA WANI
DALILI NAWA BUT ZAN DINGA KOKARI INAYI INDAI NA SAMI LOKACI*
Mum ta kalli
Yarima da yake ta murmushi, itama murmushin tayi domin tasan d'an nata yayi
nisa cikin son yarinyar da yake son aura, cikin ranta take wannan tunanin tace
Allah ka bashi ikon yin adalci a tsakanin matayen nashi.
Tashi Yarima
yayi tare da fad'in bari inje inga Usman lil sis tace yana ta nemana.
Mum tace ok
ni kwana biyu Ina kake zuwa ne?
Yace mum inada
wani abune da nake zuwayi yana maganan ne tare da Sosa Kai.
Murmushi mum
tayi.
Fita Yarima
yayi direct wajan sister dinshi ya nufa Hafsat.
tana ganinshi ta tashi da sauri tana fad'in
bros kasan fah komai saida taimakon ka zamu iya, amma kana ta share mu.
Yace lil mai
kuke shiryawa? tunda gani nazo ai komai ya wuce
Tace bros
event din da za'ayi mun shirya komai harta kayan da bride din zata saka da
wanda kai zaka saka duk an shirya.
Yace taya
kukai haka?
Dariya tayi
tare da fad'in ai kace mu shirya komai, tunda ka bamu power ai kasan zanyi maka
komai my bros tare da saka hannunta a wuyanshi tana ja.
Dariya yayi
tare da fad'in Kar kiji min ciwo plz, gobe zanje wajan princess dita.
Tace katsina
zaka gobe kuma? D'aga gira tayi tare da fad'in bros bazaka iya hakuri har a
kawo ta bah?
Ja mata
hanci yayi da karfi, ihu ta saki mai kara tare da fad'in bros akwai zafi fah.
Yace sorry
my lil
Turo baki
tayi alaman bazata hakura ba
Yace lil am
so sorry, yanzu gani nazo inaso mu had'a hannu muyi komai tare.
Tace yauwa
bros yanzu gobe zaka katsina din?
Yace Nop ba
katsina zani ba, kaduna zanje.
Tace kaduna
kuma? Gidan sis zaka?
Yace so much
question, na wajan kowa zani ba, wajan new bride dina zanje.
Tace new
bride how?
Yace Idan
aka gama wannan bikin very soon zan kawo ta
Hafsat tace
what? Bros mata biyu? Kai gaskiya bros kayi hakuri, baka ga mum ita d'aya bace
wajan Abba ba, kuma na tabbata gimbiya zinatu bazata ji dad'i ba.
D'an bata
fuska Yarima Aliyu yayi tare da fad'in are you my sister or what?
Tace bros am
your sister infact am your favorite sister.
Yace OK so
support me if you are my sister, the gal that am talking about she is my
choice, nd gimbiya zinatu zabin su Abba ne, ko bakya son in samu tawa zabin?
Tace inaso
mana my bros kawai naga ko wannan ba'ayi ba and u r talking t.....
Yace enough
Ina Usman?
.tace dazu
mukai waya yace gashi nan zuwa.
Tashi yayi
tare da fad'in in yazo ki fad'a mishi ya sameni tare da barin d'akin.
Hafsat tace
Kai bros baka da dama yanzu ko auranka ba'ayi ba amma kana maganan wani auran,
any way am ur sister Ina son abunda kake so, am in ur side......
*********
Hjy babba ne
tafe yana rangwada tare da sharba hannu yana watsa su shi'a dole yana yanga,
jefo mishi abu yaji anyi akai, yace na shiga uku zasu kashe ni.
Wani dan
takashin uba ne wanna, yake neman kassarani ya rage min farashi.
Jin an jefo
mutum kanshi ya fad'i kasa yasa Hjy babba sakin ihu tare da fad'in sun
kassarani, khairat ya gani an jefota kanshi ita da wannan saurayin nata da
sukai fad'a kwanaki.
Tashi hjy
babba yayi yana fad'in oh ni zasu min Illa haba bawan Allah ai wannan rashin
mutunci ne, taya zaka turo mace haka, gashi ka turota ta fad'o kaina innta
illatani Kai zaka aureni?
Mutumin ya
kalli hjy babba yace dallah Yimin shuru dan bura uba, in aureka kana gardi ta
ina zan cika, oh ta duwawu K......
Hjy babba
yace Kai Mlm Wlh kalleni tun daka sama har kasa kasan duk inda ri'kkiyan karuwa
take mara mutunci Toni nakai, wlh Idan ka kara kirana dakai sai Nayi tsirara
munci Uwar juna....
Su habib ne
da jamil suka karaso suna fad'in lafiya y'ar uwa keda wa?
Hjy babba
yace nida wannan mara mutuncin nake, yana magana yana nuna mutumin
Habib ya
kalli mutumin dake ta faman huci kaman zaki, yace gskya Mlm baka kyautawa akan
me zaka dinga fad'a da Mata kafa San mu rauni garemu, wlh wasu mazan basa
tausaya mana.....
Jamil ya
cafe da fad'in ni na rasa irin wannan dalili, sannan in suka kwaso guntun
sha'awan su wajanmu suke zuwa, ayaba na rawa suna kad'a ta sai sun shige cikin
hq suke samun sa'ida, shewa suka saki tare da tafa hannu sannan suka juya suka
buga duwawu....
Mutumin ya
kalli su habib da hjy babba da jamil, yace kattan banza dana hofi, kallon
khairat tayi yace ke kuma zamu had'u y'ar iska fuuuuuu yayi gaba
Habib yace
oh kunga dan iska mu ka gaya mana iskanci wani irin iskanci ne bamu Sani ba Mai
karaman ayaba, kallon khairat tayi yace amma ke kam Kinyi Asara ni yaushe zan
yarda ka dinga dukana Bayan nike d'ibe ma sha'awa, haka rannan kukayi kodai
ayabar tasa babbace da kika li'ke masa?
Hjy babba
yace Atoh taya ni tambaya ai wannan iskanci ne, kuma mu babu wanda bamu Sani
ba.
Khairat tace
Kubar dan iska ina dai dai dashi Allah yasa ya dawo yaga yanda zan Mai Dan
tsinanna
Habib yace
Mai zaki Mai ya wuce ki jashi d'aki ya danneki, karki kawo mana wani sabon
salo, da cika baki gaba habib yayi yana rangwada
Jamil da hjy
babba ma sukai gaba hjy babba tana fad'in aiko anyi Asara ni ayaba duk girmanta
in naga iskanci yayi yawa ai na barta, shewa suka saki
Hjy babba
d'akin bariki yayi ya Mata nocking ta tashi ta bud'e, tana hamma,.
Baki hjy
babba ya saki tare da fad'in mai zan gani haka?
Bariki da
bacci ke idonta tace kaman ya?
Yace amma
dai bariki baki da mutunci, karfe hudu fa nace ki shirya zamu wajan alh madu.
Tsaki tayi
tare da fad'in inje in mishi me, ni hjyta dan Allah ki barni in koma bacci na.
Hjy babba
yace oh yau naga sabon salon iskanci, so kike mutumin nan ya daukeni karaman
mace? Yanzu in baki zo munje ba zai dinga min kallon karaman mace gskya maza ki
shirya muje, yana maganan yana bud'e hanci alaman bariki ta bashi haushi.
Tsaki ta
kuma saki tare da fad'in bari in shirya in Naje ai abunda yake so ba samu zaiyi
ba.
Hjy babba
yace kyaji dashi lokacin da zaku shige ciki ku kunshe ana baki ayaba Aiba sani
zanyi ba, dan Allah kiyi sauri dan appointment din hudu ya bamu.
Bariki tace
toh yaushe kuma ya fara aiki da lokaci?
Hjy babba
yace in Kinje kya tambayeshi
Bariki
jallabiya tasa tare da yafa gyalen rigan, ta feshe jikinta da turare sannan
suka fita.
Bakin titi
sukai inda suka hau mota suka nufi guess house din alh madu.
Bayan sun
karasa suka shiga ciki, nocking hjy babba yayi Jim kad'an aka bud'e
Alh madu ne
ya bud'e kofar yana Washe baki ganin bariki yace Kaga manyan mata maganin kanana
bariki kina abunda kike so
Fuskan
bariki a murtuke domin tunda taga alh madu taji ranta yana baci Sosai.
Alh madu
ganin fuskan bariki a murtuke yasan har yanzu tana fushi, kallon hjy babba yayi
yace Bari in sallameka tunda ka kawo min abunda nake so.
Shiga ciki
yayi ganin ya shiga yasa Hjy babba ya kalli bariki yace miye haka kin wani
d'aure fuska kaman bakar kumurci.
Hararan hjy
babba bariki tayi tace nifa gskya tafiya zanyi
Hjy babba
yace dan Allah Kar kimin haka, ai wannan tozarci kike shirin yimin.....
Ganin alh
madu yana nufosu yasa Hjy babba yayi shuru, mi'ka ma Hjy babba kud'i yayi tare
da fad'in ina godiya sai munyi magana
Tafiya yayi
yana godiya
Alh madu
janyo bariki yayi dake tsaye ta tamke fuska yace haba bariki ke bakya yafiya
ne? Nasan nayi laifi kuma ana fushi dani kin San rashinki kin San ya naji kuwa?
Dan Allah kiyi hakuri komai ya wuce ni na rasa mai zanyi ki Fara so na.
Bariki ta
tureshi daka jikinta yace so fah kace wani irin so?
Yace na aure
mana Wlh bariki Ina son in aureki
Tace dan
Allah mubar wannan maganan raina yana baci Sosai, mai kake son fad'amin.?
Hannunta
yaja sukai waje tare da rufe Mata ido tsayawa sukayi sannan ya bude Mata ido
mota ta gani kiran matrix mi'ka mata key din yayi yace plz am so sorry a daina
fushi dani domin bazan iya hakura dake ba.
Bariki
murmushi tayi tare da amsan key din tace wow gaskiya na gode, kallon motar tayi
ta rasa mai yasa kowa ya Mata kyauta bata jin wani dad'i amma yarima Idan ya
Mata har cikin ranta take ji.....
Alh madu ne
ya Katseta tare da fad'in ina fatan an huce yanzu? Kai ta d'aga alaman eh komai
ya wuce, tace amma saina rama Marin da nasha.
Murmushi
yayi tare da fad'in ga fuskanta mara Indai zaki huce.
Tsaki tayi
tare dayin murmushi tace ba yanzu ba sai nan gaba.
Gira ya
d'aga mata tare da fad'in muje ciki ko dan Wlh Ina mugun sha'awan ki, Kinga
ayabata tunda ta ganki take harbawa.
Kallon wajan
ayaban tayi tace d'an iska inda Mai babban ayaba ne da yanzu ta cika wandon
amma Abu ko ganinta Banayi kuma yace a tashe take.....
Katse mata
tunani yayi da fad'in muje koh.
Tace muje
Ina, ai hakuri za kayi domin jini nakeyi sai na gama.
Alh madu
shuru yayi amma kallo d'aya zaka mishi ka gane ranshi ya dan baci domin ga
dukkan alama a matse yake.
Yace bariki
dan Allah muyi a haka Wlh I.....
Tace dakata
dakata dan Allah mubar wannan maganan taya zaka cini Ina jini ai zunubin sai
yayi yawa, amma inada mafita muje ciki....
Binta yayi
sukai ciki, ita ta tayashi tube kaya, sai da yayi tsirara ga yar karaman cillanshi
a tsaye
Bariki ciro
Condom tayi cikin jakarta tare da mi'ka mishi Tana murmushi tace gashi kasa sai
muyi Kar kasa haka in sami ciki
Alh madu
amsan condom din yayi tare da ciro d'aya a cikin kwalin ya bud'e zama yayi akan
gadon d'akin ya bud'e kafa yar ayabanshi ya kamo yana kokarin sa condom din
amma daka yasa sai yaga ya shige inya tashi condom saiya fad'o domin condom din
yama ayaban girma
Bariki na
tsaye tana kallonshi tana dan dariya ciki ciki, tare da fad'in tsohon banza ai
yau duk nacinka baka cina.
Alh madu
yace bariki wannan Abun babu dai dai size dina ne? Wannan yayi min girma yaki
zama
Bariki tace
yaki zama fah kace wannan size din sukayi kuma ko wani ayaba yana shiga Indai
bata yara bane, Tana maganan tana dan murmushi kasa kasa.
Alh madu
yace nidai dan Allah muyi haka Wlh marana har ya fara murdamin
Tace in
kamin ciki fah, ince Sanata madu yamin ciki?
Shuru yayi
yana nazari
Tace kawai
bari insa a siyo kanwa kasha koh tare da d'aga Mai gira.
Alh madu kai
ya kifa yana Mai jin zafi domin cikin shi ya fara ciwo dan ruwan sperm ya taru
kuma yana bukatar fita
Ganin yanda
yayi yasa bariki take ta dariya kasa kasa tace d'an iska an tsufa amma ana
cinye y'ay'an mutane ganin yanda yakeyi yasa ta nufeshi tare dasa hannunta Tana
mishi wasa da ayaban ta dad'e tana Jan ayabar tare dayi mishi tafiyar tsutsa
har sperm ya fito da yawa nishi ya fara tare da fad'in Kai yau naga abu
Ganin ya
kawo yasa bariki ta tashi domin taji karan wayanta, nufan wayan tayi taga
Yarima na, daburcewa tayi tare dajin tsoran d'auka wanda ta rasa dalilin
hakan......
No comments