BARIKI NA FITO (BOOK 1) 17
*PAGE 17*
Ganin bariki
na murmushi yasa habib gane ta yarda da abunda ya fad'a mata, yace ko kefa, wlh
bariki wannan babban dama kika samu, yanda kike da kyau din nan, dama irin su
Yarima suka dace dake.
Dariya tayi
tare da fad'in Allah koh?
Habib yace
kwarai dagaske, daka yanzu sai ki dinga taka tsantsan domin gudun Kar asiri ya
tonu.
Bariki tace
hakane, Amma Kin San in za'ayi aure ana bincike koh?
Habib yace
na sani, nasan ana bincike, karki damu zanji da komai kud'i ne kawai za suyi
magana.
Bariki shewa
ta saki tare da fad'in kanki naja kawata.
Habib dariya
yayi tare da tashiwa yana fad'in Toh ni na wasa ne, Kinga Bari inje Inba katifa
ta, hakkinsa, yana maganan yana hamma
Bayan habib
ya fita bariki kwanciya itama tayi ba komai take tunani ba sai yau ace Yarima
ya gano gaskiya ko ita wacece, lallai tasan ranan akwai drama, d'an tsaki tayi
tare da fad'in inma ya gano Nasan rabuwa zaiyi dani, inya barni kuma ba komai
bane tunda dama ba sonsa nake ba.... A haka bacci ya dauketa.
**************
Hjy habiba ce
kwance tsirara ta d'age kafafuwa sama tare da bud'esu, haulat kuma tasa bakinta
cikin hq dinta tana tsotsa ta wajan (pin)
dinta wato d'an tsaka,
hjy habiba bata komai sai gurnani da sakin
nishi, tare da kara tura ma haulat kanta cikin hq din alaman ta kama mata
wajan, surutu take ta saki Ashhhhh wayyo dad'i baby shamin dakyau...... Gaba
d'aya Hjy habiba ta d'imauce,
ganin tana
kankame kafa alaman zata kawo, za tayi realising yasa Haulat ta cire bakinta
daka hq din dan bata son tayi realising da wuri.
Haulat
bakinta takai cikin na hjy habiba Tana kissing dinta Sosai.
hjy habiba data kusa realising gashi haulat ta
cire bakinta daka hq dinta, yasa take ta goga hq dinta a jikin haulat domin
tana son taga tayi realising.
Haulat ganin
haka yasa ta sauka daka kan hjy habiba amma bakinta na cikin nata.
Ganin haka
yasa Hjy habiba ri'ke kan haulat ta Fara mayar Mata da martani itama, shan
bakin junansu suke Sosai.
Haulat
tsotsan harshen hjy habiba take tare da had'awa da kasan lips dinta, yanda kuka
san ta sami swt
Lokaci d'aya
kuma tasa ma Hjy habiba hannunta cikin hq tana fingering dinta, ta wajan dan
tsakanta tasa hannunta Tana shafawa, Wanda gaba d'aya tsinin wajan ya bullo'ko.
Ganin haka
yasa Hjy habiba sakin wani nishi har wani tsalle take tana d'ago hq dan ta samu
tayi realising.
Haulat ganin
yanda takeyi yasa tayi murmushi, tare da cire hannunta daka hq din takai
bakinta kan pin din hjy habiba daya fito gaba d'aya dan ta kusa yin realising
cafkan pin din haulat tayi ta Fara tsotsa.....
Hjy habiba
wani irin ihu take saki da nishi mai karfi tare da mimmi'ke kafafuwa kaman kaza
ta kusa mutuwa in Tana birgima din nan, haka hjy habiba ta dinga yi, lokaci
d'aya tasa hannunta ta cire bakin Haulat daka hq dinta, tayi sauri ta juya tana
sauke numfashi da sauri, ga zufa dake ta faman keto mata kaman ta shiga river
Niger tayi wanka duk da kuwa d'akin akwai AC.
Haulat ce ta
matsa kusa da kunnenta tace mum kinyi realising ne?
Hjy habiba
kasa magana tayi domin har yanzu bata gama dawowa dai dai ba, kai kawai ta
d'aga ma haulat alaman eh.
Ganin haka
yasa Haulat ta janyo hjy habiba jikinta tare da kankameta a haka baccin Asara
ya d'aukesu
*******
Bariki ce
cikin wata riga y'ar kanti ta tsaya mata dai dai giwa, duwawun nan nata duk sun
fito tare da hips dinta, domin rigan robber ne, kuma ya kama daka kasan, duk
wata sura dake jikinta ya fito, kanta ko
d'ankwali babu ta fita waje domin siyo abu, had'uwa tayi da hjy babba da jamil
suna tafiya suna rangwada.....
Hjy babba
karasawa wajan bariki yayi yana fad'in, Kaga y'ar gidan Alh madu Mai babban
ayaba.
Bariki
dariya ta saki tare da fad'in aishi da babban ayaba sai a lahira In yana da
rabo.
Hjy babba
yace ah ke kika sani Abu na Allah, hala yaje an kara mishi girmanta.
Bariki tace
hjyta wani girma sai dai in badai baka aka yanka ba aka dasa Mai a c........
Hjy babba
yace dakata bariki ai wannan rashin mutunci ne, mai za'a yanka a jikina ni Ina
naga ayaba ni da nake da hq, gaskiya ban so ki daina kaini jinsin da banawa ba,
ai wannan cin fuska ne nida nake da abu a kwance maiya had'ani da zandariya
gskya ban so, yana maganan ne yana wani bubbude hanci shi'a dole ranshi ya baci
Sosai ance mai yana da ayaba🤣🤣
Bariki tace
yakuri hjyta tsokananki fah nake ai nasan ni dake duk d'aya ne tare da kokarin
Kai hannunta wajan ayabar hjy babba.....
Da sauri
yayi baya yana fad'in na shiga uku yau, bariki amma ke ko ri'kakkiyan y'ar bura
uba, mai zaki min? Yau na had'u da bala'i fyade kike shirin Yimin? Yana maganan
ne yana tafa hannu alaman mamaki bariki zata mishi fyade
Bariki
matsawa kusa dashi ta farayi tare da fad'in haba hjyta danna taba hq dinki Aiba
komai bane, Kema basai ki taba nawa ba.
Hjy babba
ganin haka yasa yace tsaya inda kike, Aini bariki kin fini iskanci, ina ni Ina
ke, keda kanki kin san bana bin y'an mata bana lesbians haka kawai in wage kafa
a dinga turamin yatsa, aje a bud'ani barni inkai budurcina gidan mijina yana
maganan ne tare da tabe baki.
Bariki
dariya take Sosai
Jamil dake
gefe yana magana da wata ganin abunda suke yasa ya karaso yana rangwada tare da
fad'in mai zan gani haka?
Hjy babba
yace jamila gane min hanya, bariki ke kokarin min fyade da safiyar nan ko
karyawa Banyi ba
Jamil ya
rafka salati tare da fad'in haba bariki duk y'an mazan da kike ci sai kin had'a
da Mata, gaskiya bama haka ance da tsohuwa tayi zina
Bariki tace
toh ke jamila naga ai taimakekeniya za muyi ku Mata ni mace komai nake dashi
kuna dashi, ni kuma yanzu sha'awa nake ji Sosai sai ku taimaka min tunda ance
ciwon y'a mace na y'a mace ne.
Jamil bud'e
baki yayi tare da fad'in oh bariki aiko munfi karfinki danmu bama harkan mata,
taya ina mace kina mace kice zaki wani abu damu,.... Toh mai za muji gaskiya ni
wannan maganan tafi karfina Bari inyi gaba tun Kafin ki danneni a wajan nan ki
batamin suna 🤣🤣
Hjy babba
yace jirani Nima ai ba tsayawa zanyi ba domin Wlh bariki sai ta mana fyade.
Jamil yace
da mun shiga uku muje gidan aurenmu miji yaji mu a wangale yana kokarin bude
kofa yaji shi a gate.
Hjy babba
yace oh da ranan anyi Uwar watsi, har sunyi gaba hjy babba ya tsaya tare da
kallon bariki tace mutumin ki yace karfe hudu dan Allah ki shirya,....
Gaba tayi
tare da fad'in sai nayi tunani
Hjy babba
yace kyaji dashi hq dai ban baki, y'ar duniya🤣🤣🤣
Jamil yace
so take ta lalata mu, gaba sukayi suna rangwada.
Bariki
shagon Garba taje mai saida kayan provision, siyayya tayi sannan ta juya zata
tafi wai gawan da zatayi sukai ido biyu da Mai kid'a, d'aure fuska tayi....
Matsowa yayi
kusa da ita, yana wani sakin shegen murmushi, saida yazo gab da ita ya tsaya
yace bariki kinyi kokari kin tsira a harin dana Kai miki na farko, na yaba
miki....
Bariki kawar
da hancinta take domin babu abunda yake sai tsami....
Yaci gaba da
fad'in wlh bariki saina ciki, tunda na kwallafa raina a kanki saina d'ana irin
zumarki, tunda na ganki miyau na ya tsinke.....
Marinshi
tayi tare da fad'in dan Kaga ban d'auki mataki akanka ba tun Farko shine har
kake da izzar da zaka kuma nufana gaba da gaba, bari kaji Wlh ni bariki bako
wani Kare ya isa yayi haushi in kulashi ba, ni bariki nafi karfin mutum irinka
karamin dan iska.....
Murmushi
yayi tare da fad'in bariki wannan ne kuskuran da kika aikata min na uku, wlh
bariki Indai Ina Raye saina ciki, ke har kina da bakin magana kice ba kowa kike
biba, karki manta tunda kika fito bariki dole kowa ya nemeki, inaso ki sani ki
rubuta ki ajiye sai na kwanta dake nasa kin kashe min ayabata inko hakan bai
faru ba daka ranan nabar sana'ata ta kid'a har abada domin na kasa ciki abunda
nayi niya.
Bariki
dariya tayi tare da fad'in challenge, ina son haka, bari kaji ni bariki nafi
karfin d'an iska irinka Kazami irinka Wlh duk ranan da kayi gigin aikata wani
abu na rashin hankali saina kashe ka har lahira rannan na bige maka
ayaba.... Matsawa tayi kusa da kunnenshi
tace wannan karan yanketa zanyi da wuka tana fad'in haka tayi gaba.
Jin haka
yasa yayi saurin saka hannunsa akan ayabarsa..... Ganin tayi gaba yasa yace
saina nuna miki ni d'an halak ne
Bariki tana
shiga d'akinta taga wayanta na huta, da sauri ta nufi wayar tare da d'auka,
taga an Mata 2miscall duka kuma Yarima ne ga message din daya mata kaman
haka....
I'm thinking of u wonder where you are
tonight
I wish that
I could hold u tight
I'm thinking
of u
Wish u could
stay
But u r so
far away, so far away
Baby I can't
wait to see our marriage I really love you so much...... Bazan yi magana da kowa ba sai naji voice
dinki....
Ta karanta
message din wajan sau uku tana murmushi, bata san lokacin data danna mishi kira
ba, jin an kashe line busy yasa ta kalli wayan kiranshi ne ya shigo wayan
*YARIMA NA* da sauri ta d'auka tare dakai wayan kunnenta tayi sallama....
Amsawa yayi
tare da fad'in morning stolen princess.
Tace stolen
princess? Tayi maganan ne kaman zatai kuka.
Murmushi
yayi tare da fad'in yes u stole my heart... Nd u don't want to give me urs
Bata san
lokacin data sake wani murmushi ba tare da lumshe ido....
Yace Zainab
u r d first girl dana ke zama da ita inyi fira haka, nd Kece mace ta farko dana
Fara rubuta ma Text messages in my life, Zainab what I knw iz dat sonki yasa
nake miki haka, and I can't do anything just to have you.
Bariki jin
maganan Yarima take har cikin ranta da duka gangan jikinta, takan rasa mai
Yarima yake dashi da yafi sauran samarinta, ita dai tasan bawai tana sonshi
bane, amma shine kadai yake magana da ita taji bata son ya Bari sannan takan
sami nutsuwa Idan suna waya, takan rasa mai yasa ko wace kalma Indai ya fito
daka bakinshi take jin dadinta ba, ta rasa dalilin hakan ga wani irin kwarjini
da yake mata Sosai......
Katse mata
tunani yayi da fad'in my princess ya ake ciki da maganan saukan ki? Mai kike
son shiryawa?
Gabanta taji
ya fad'i, domin tama manta data mishi karyan zatai sauka, tace Yarima babu
abunda nake shirin yi, kawai ana sallaman mu a islamiyya Indai na amshi shada ta,
shaidan tayi sauka kenan, shikenan.
Yace no Ina
son kiyi wani abu, karki manta koke matar Waye, I knw ur friends zasu zo miki
gida, so zaki shirya musu Walima.
Tace Yarima
bani da burin inyi h......
Yace enough
my dear, gobe in nazo zami arranging, so amma ina so kisa a ranki dole zaki
Walima domin a tayaki murna, al'qur'ani fah kika haddace, ba karamin abu bane,
ake murnan birthday ba balle wannan mai dalili.
Murmushi
tayi tare da fad'in hakane Yarima.
Yace yau
baki ce Yarima na bah?
Tace uhm sai
kazo zance
Yace
shikenan babu damuwa Ina zuwa shi zaki fara fad'a min..... Dan shuru yayi sannan yace my princess Mai
kike ji a kaina?
Shuru tayi
ba tare da tace komai ba domin ta fad'a duniyar tunani, Yarima bazan iya cewa
Ina jin wani abu a game dakai ba, nd kuma bazan iya cewa bana ji ba, dan a
halin da nake yanzu Ina cikin rudani a game dakai.....
Katse mata
tunani yayi da fad'in tell me dear.
A hankali
tace Yarima our promise is 2moro koka manta ne? Gobe kace ka bani in fad'a maka
mai nake ji.
Murmushi
yayi tare da fad'in u r right, hakane, Bari nayi hakuri zuwa goben.
Murmushi
tayi tare da fad'in Allah ya kaimu.
Ya amsa da
Ameen, tare da fad'in bari inje inga mum da Abba, I will call you later.
Tace OK ka
gaida mun su.
Yace insha
Allah tare da kashe wayan.
Bariki
kallon wayan tai tayi domin ta rasa mai yasa Yarima Aliyu ya banbanta da sauran
mazan data Sani, shi d'aya ne yake mata abu taji dad'i Sosai, sannan shine
mutum na farko tunda ta fito bariki wanda tayi ma karya, ido ta lumshe tare da
tambayan kanta Mai yasa? Mai yasa kodan shi bada iskanci yake nema na ba?
Yarima Aliyu
Bayan ya kashe wayan tashi yayi ya nufi gefen mum dinshi, inda ya sameta tana
waya da sister dinshi rukayya dake aure a garin katsina, yaji mum Tana fad'in
rukayya tun gobe zaku tawo, mai yakon ku bari saura kwana uku biki? Ban San mai
take fad'ama mum dinba naji tace eh hakane bikin yarima na guda, Allah ya kawo
ku lfya.
Bayan mum ta
kashe waya ta kalli Yarima da yake ta wani cin magani.
Tace lafiya
kuwa Yarima?
Yace mum kin
tuna alkawarin da kika min?
Tace name
fah?
Yace kince
Indai na sami wacce nake so zaki tsayamin?
Mum tace ban
manta ba Ina sane yarinyar an yarda tayi aure ne yanzu?
Yace eh mum
Ina son yarinya ya......
Mum tace ya
isa Yarima ban son shirme, ai sai kayi hakuri har a gama bikin ka sai Ayi
wancan maganan, Indai an bincika yarinyar tana da hali Mai Kyau tunda inda sun
yarda tun Farko aida da ita za'ayi.
Yace mum
halinta yana da kyau domin ranan Saturday dinnan ma zata haddace al'qur'ani Mai
girma.
Mum tace
Masha Allah, hakan bada kyau, ashe hafiza Yarima na zai auro kai Masha Allah
naji dad'i Sosai sai dai Ayi fatan Allah yasa karatun nata ya amfani al'umman
musulmai baki d'aya.
Ya amsa da
Ameen.
Sannan mum
din tace Indai kana son inyi maganan auranka da ita, sai ka bada hadin kai
wajan wannan bikin naka, kasa hannu Ayi komai dakai, ni kuma Na maka alkawari
bayan bikin ka da wani lokaci zansa Ayi bincike Indai babu matsala sai ayi
komai.
Hugging mum
dinshi yayi tare da fad'in babu ma matsala insha Allah my mum, Nasan zaki yima
Mai martaba bayani.
Murmushi
tayi tace insha Allah, kai dai kawai ka saki jiki Ayi komai dakai.....
murmushi
Yarima yayi domin yasan tunda mum tace haka kaman ya gama samun Zainab dinshi
ne, dan yasan koda anyi bincike bata da wani mugun hali, yarinyar dako magana
kunyan yinta takeyi.....
~MARYAM
OBAM~
No comments