BARIKI NA FITO (BOOK 1) 19
*PAGE 19*
Kasa d'aukan
wayan tayi, harya tsinke wani kiran ne ya kuma shiga cikin wayan, tsoran d'auka
take sai take ganin kaman zaiga inda take, da sauri ta juya ta kalli alh madu
dake kwance yana nishi kaman jakin Kano.....
Tace zan
wuce yanzu
D'ago dakai
yayi dakyar yace ki bari gobe mana, ko kin kwana ai babu abunda zai faru tunda
kina jini.
Tace inada
uzuri ne sai yasa kuma dole inje in aiwatar dashi, tana maganan ne cikin gadara
Alh madu
yace ok ai kin iya tuki koh?
Tace eh
Allah yasa motar akwai mai?
Yace akwai
full tank ma, d'auko mata Leda yayi ya bata yace ga ayabarki kin barta acan
baki tawo da ita ba, ya kara bata wani ledan yace ga tsarabanki.
Amsa tayi
tana fad'in Kai shine ka kawo min? Tana maganan ne tare da bud'e ledan, ta
d'auko ayaban roba d'aya tace ngd tare da maidawa suka fita tare.
Motar ta
shiga wanda sit din motar duk Akwai Leda, key ta mata tana murmushi
Alh madu
yace gskya bariki ya kamata kibar gidan da kike ki dawo nan inma bakya son nan
zan baki wani gidan kiyi ta zaman ki zai f......
Tace mubar
wannan maganan nan gaba za muyi zan tafi.
Yace OK
Fita tayi
tana tuki cikin kwarewa, sakin motar take tana sharara gudu domin Alla Alla
take taje gida danta kira Yarima, dan bata son ta kirashi yaji tana hanya.
Koda bariki
ta karasa gida, rasa inda zatai parking din motar tayi, domin yau sati sai
kid'a akeyi Wanda kwata kwata ta manta yau akeyin wasa, dan haka daka baya ta
faka motar ta d'auki ledojin da alh madu ya bata tayi cikin d'akinta, tana shiga ta ajiye ledojin tare da doka ma
Yarima kira, harya tsinke bai d'auka ba, d'an jinkirtawa tayi kozai kara kira
amma taji shuru kara kira tayi ba'a d'aga ba dan haka ta Fara tunanin ko
lafiya, haka ta zauna a d'aki taki fita wajan wasa domin Kar Yarima ya kira Kafin
ta koma d'aki kuma ya tsinke, haka taita zama shuru shuru Yarima bai kiraba,
gaba d'aya duk sai taji babu dad'i ko kadan nocking taji ana mata cikin murya
irinta kasala tace Waye?
Muryan habib
taji yana fad'in Waye in banda ni.
Tashi tayi
ta bud'e Mai kofar
Shigowa yayi
yana karema d'akin kallo kaman wanda yake neman wani abu, zama yayi tare da
tabe baki yace oh Aina d'auka keda wani ne a d'akin kika rufe kofa nake jin
muryan ki kaman an danneki.
Bariki tace
kaji dashi ....
Fuska ya
murtuke yace ke dawa?
Tace dakai
mana
Yace Toh ai
wannan rashin mutunci ne, mai yakai mace jinsin maza, gskya ban so, ke din
shine ba zaki iya fad'a ba.
Tsaki tayi
tare da fad'in kyaji dashi.
Habib yace
in Kinje wani ya bata miki rai ai saiki sauke musu tun a can ba'a nan ba, ana
magana kina wani bo'karewa kaman budurwa taga saurayi
Bariki tace
ni bama wannan ba, Yarima ya kiraka kuwa?..
Yace na
shiga uku an fasa aurena yace zai kirani ne? Maiya faru badai kin bata Abu ba?
Duk a tare
ya jefo mata wannan tambayan.
Tace a'a
naga kiranshi ne kuma na kira bai d'auka ba, gashi har yanzu bai kira ba.
Habib yace
au Ashe fushin akan soyayya ne.
Tace kaman
ya?
Yace bariki
son Yarima ya dad'e da kamaki, har Abun yakai danya kira baki d'auka ba sannan
kin kira bai d'auka ba abun ya dameki? Wannan Shi ake kira soyayya ....
Bariki shuru
tayi tana d'an nazari, domin maganan habib yana neman sata cikin damuwa again
ga rashin kiran Yarima ga habib yana son sata tunani....
Habib yace
wani uzurin Nasan ya ri'ke shi, amma Nasan ai bazai ga kiran bariki yaki d'auka
ba.
Murmushi
tayi tare da fad'in toh Allah dai yasa lafiya
Habib yace
Ameen tare da janyo ledan dake gabanta Yana fad'in miye wannan kuma?
Bud'ewa yayi
yaga ayaban roba da sauri ya saki sukai k'asa yace Mai zan gani? Namiji da suna
Hajara
Bariki tace
abunda idonki ya gani, ko kina sone in baki d'aya?
Habib yace
inyi me dashi barni in mutu maza su kaini
Bariki tace
inda nake sawa Kema nan zaki sa, tunda duk abu d'aya garemu.
Habib baki
ya saki tare da fad'in, bana haka ance da tsohuwa tayi zina.
Bariki
dariya tayi tare da fad'in kyaji dashi in banda son ganin gulma daka ganin abu
a Leda sai a kama a bud'e ai gashi Kinga abunda bai dace ba.
Habib yace
ah na gani kam wannan zandariya haka naga abu babba da karama Kala Kala, d'auko
katuwar ciki yayi yana tabawa yace wannan ai sai takai ma mutum har cibiya
Bariki tace
zo kisa mu gani
Habib yace
wai miye haka ne? Naga ke burinki kiga tsiraicina? Toh niba haka nake ba, nono
ne kina dashi ina dashi hq gareki shike garan, kowa yaga nasa mana, in banda
sabon salon iskanci mutum saiya dinga harin na wani.
Bariki
dariya tayi tace toh miye dan naga abun y'ar uwata mace, Aiba komai bane
Habib ya
ri'ke kugu yace oh ni habiba yau naga takai na, bariki Wlh in baki fita hanyar
tsiraicina ba zan Karta miki guguwan iskancin dake kaina.
Bariki tace
oho dai koma dai miye in an isa a bud'e in gani
Habib yace
bariki kodai Kema kin Fara neman mata ne? Naga kin d'age sai Kinga tsiraicina,
toh inma kin Fara ni bana haka dan bana cin mata ni sai maza inji ayaba tana
shiga tana fita
Bariki tace
ta ina zata shiga tare da sakin dariya
Habib yace
bariki Wlh zan Karta miki rashin mutuncin dake kaina yanzu,
Tace yakuri
kawata, gobe yarima zai zo zamu gidan nan
Yace an gama
kice mijinki zai zo gobe tare da sakin gud'a
Bariki tace
au har ya zama mijina?
Habib yace
insha Allah ai wannan a rubuce yake
Wani irin
murmushi ta saki cikin jin dad'i Wanda bata san tayi ba, tace taya zan aureshi
ba tare da wani matsala ba?
Habib yace
Aina fad'a miki dattawa zamu samu, masu ruwan mutunci su zauna a matsayin
iyayenki, Kinga Idan akai haka an wuce mataki na farko sannan sai a sami gida a
anguwan kanawa irin dai na Talakawa a matsayin nan ne gidan ku.
Bariki tace
toh Idan akai bincike fah? Kasan fah dole suyi bincike Wlh ban son a sami
matsala
Habib yace
ah da naga ni d'aya nake wannan Abun yanzu harda ke, gskya Yarima ya mamaye
zuciyarki, karki damu nasan koda za'ayi bincike ta wajan sarkin anguwan za'ayi
zan shirya komai
Bariki
murmushi tayi tace Allah yasa Kar Abu ya kwabe dan Ina tsoro naga wannan
Yariman kaman zaiyi bin kwakwafi.
Habib yace
ai koma dai miye karki damu ni zan shirya komai Indai da kud'i ai an wuce wajan
Bariki tace
hakane
Habib yace
yau bazaki rawan bane?
Tace Wlh
babu inda zani Kar in fita Yarima ya kirani.
Habib yace
ah toh ni bari inje in dan karkad'a duwawu in girgije inji dad'in rayuwa, fita
yayi
Ganin ya
fita bariki yasa ta rufe kofarta tare da d'auko wayarta ta danna taga har yanzu
Yarima bai kira ba, tunani ne Kala Kala suka cika ta tare da tambayan kanta
kodai wani abu ne?
Kwanciya
tayi dan tana fashin sallah, tunanin maganan habib take da yake ce mata
soyayyan Yarima ya kamata, ido ta lumshe tana tuna haduwanta da Yarima murmushi
taita saki lokaci d'aya tace gskya Yarima ya had'u, amma hakan bashi bane yake
nuni da ina sonshi ba, toh mai yasa kika damu dashi Sosai haka duk wannan
maganan tana yinta ne cikin zuciyarta. Jin karan wayanta alaman kira yasa ta
tashi da sauri ta d'auka...
Ganin Sunan
Hon salis yasa ta saki tsaki dan a zaton ta Yariman ta ne, sai kuma taga akasin
haka
Har wayan ya
tsinke bata d'auka ba, wani kiran ne ya kuma shigowa, d'auka tayi tare da
fad'in hello
Yace bariki
manya, bariki ganinki sai anyi Sa'a inma an ganki sai kinso ki zauna.
Murmushi
tayi Mai kama da Ya'ke tace ya akayi?
Yace lafiya
just call to say hi
Tace nagode
ya abuja hope komai lafiya?
Yace lafiya
sai dai I miss dat ur sexy body nd ur swt hq
Murmushi
tayi tare da fad'in dama Nasan kiran kenan
Yace Toh
bariki Kece ai saida haka, kin San Allah ya miki baiwa Sosai, kullum Indai
mutum zai ciki ruwa zuba yake baki da bushewan hq kina da ni'ima Sosai gskya
Kinji dad'i kyanshi ai mutum ya sameki ya killace ki waje d'aya, yaita cinki
shi d'aya
Murmushi
tayi tare da fad'in bariki ba haka take ba, inda ina bukatar hakan da baka cini
ba.
Yace hakane,
yaushe zan ganki ne?
Tace yaushe
nabar abuja? Kai Hon salis kaima fah kana da jaraba
Yace haba
bariki kina zuwa fah kika wuce kema kin San banji wani dad'i Sosai ba, inda so
samu ne mu zauna harna sati d'aya ko biyu Ina baki ayaba Kinga ai in kika min
haka zan gamsu Sosai
Tace uhm Toh
yanzu dai zan kwanta inna samu lokaci Zanzo.
Yace godiya
nake sai na jiki tare da kashe wayan
Bariki shuru
shuru Yarima bai kirata ba, abun ya d'aure Mata kai tayi mugun shiga damuwa
kodai an gayama Yarima wani abu ne? Kai Anya kuwa? Mai yasa Bai d'auki wayata
ba Mai yasa bai kuma kirani ba? Anya ba'a sami wasu y'an iskan da suka fad'ama
Yarima ko ita wacece ba? Inko hakanne tasan Yarima har abada ya barta tashi
tayi ta Fara sintiri a d'aki kaman wata soja Mai parade, mai yasa ban fad'a
mishi koni wacece ba tun Farko Mai yasa na mishi karya? Gaba d'aya ta kasa
sukuni sai kaiwa da komawa takeyi.
Jin karan
wayanta tayi alaman sa'ko ya shigo dan haka da sauri ta d'auka taga Yarima ne
ga abunda yace.....
Baby are you still awake?
Da sauri
tayi mishi reply da yes am awake.
Ko minti
d'aya ba'ayi ba sai ga kiran yarima ya shigo wayan ta, da sauri ta d'auka tare
dayin sallama
Amsawa yayi
da fad'in my princess sorry u call me bana kusa
Wani irin
kishi taji hala yana can wajan wacce zai aura, wata zuciyar ce tace Aiba a nan
take ba ajiyan zuciya ta sauke tare da fad'in eyya babu komai, tace ya shirye
shiryen biki
Murmushi
yayi yace Alhmdlh muna tayi, Kema ya kamata kizo ki tayani
Ranta taji
yana mata zafi, wato shi har murna yake zaiyi aure, harda wani inzo in taya
shi, Toni miye matsayi na a......
Katse mata
tunani yayi da fad'in ya naji kinyi shuru, hope lafiya?
Tace uhm Ina
jinka
Yace OK ya
shirye shiryen Walima? Ina fatan kin Fara inviting friends dinki koh?
Tace a'a ai
kace in jira kazo mu tsara komai, dama ina jira ne kazo muyi magana ni nafi son
a fasa Walima din I...
Yace OK as you
wish good night, naga kaman u r tired so go nd rest gobe zan aiko miki da sa'ko
tunda bakya son yin Walima din so basai nazo ba take care yana fad'in haka ya
kashe wayan....
Bariki
sororo tayi tana kallon wayan tana mamaki, mai Yarima ke nufi kodai yayi fushi
ne?????
~MARYAM
OBAM~
No comments