BARIKI NA FITO (BOOK 1) 13
*PAGE 13*
Bariki
kallon Hon salis tayi tace oh, toh na kashe wayan, sai kuma me?
Dariya yayi
tare da fad'in ai kin San abunda nake so.
Kallonshi
tayi tare da fad'in yaushe muka gama? Bamu dad'e da gamawa ba fah, gskya a'a.
Janyota yayi
jikinsa tare da fad'in come on, bariki na rasa mai yasa Idan ina sex dake daka
nayi realising sai inji Ina son in kara inna wuce.
Bariki tace
uhm, kawai dai kace kana da jaraba, ai bazan iya zama dakai har ran alhamis ba
Wlh gobe zan koma.
Yace haba
bariki taya zaki koma gobe Bayan ba haka mukayi ba?
Tace bazan
iya da jarabanka ba, kana da naci, kafi son kaita cin mutum kaman tuwo, a'ah
gskiya gobe zan tafi ina da abunda zanyi ma inna koma.
Hancinta
yaja tare da fad'in babu damuwa, tunda hakan kike so.
Bariki
fuskanshi ta shafa tare da fad'in ina son mutum Mai fahimta.
Haka sukai
ta shan love ranan, Washe gari wajan 12 bariki ta gama shiri duk yanda Hon
salis yaso tayi hakuri amma taki, kiran haulat tayi akan zata zo inda take
Kafin ta wuce.
Haulat tace
sai tazo, Bayan sun gama wayan haulat dake manne jikin hjy habiba ta kalleta
tare da fad'in kawata zata zo yanzu, hjy habiba tace Allah ya kawo ta, wayan
hjy habiba ne yayi ringing d'auka tayi naji tace shigo mana hjy Umaima, tana
fad'in haka ta kashe wayan.
Bariki shiryawa
tayi cikin wata black jallabiya, tare da yafa gyalen jallabiyan, zo kuga kyau
iya kyau.
Hon salis
janta yayi jikinshi tare da fad'in you are so cute, kin ganki kaman balarabiya,
d'aukansu hoto ya farayi, bariki na manne akan kirjinshi yake d'aukan hotan, ya
d'auka da yawa sannan suka fita dan ya kaita inda ta fada Mai zata.
Bayan Hon
salis ya Kai bariki ya sallameta, da kud'i masu yawa tare da fad'in zai shigo
kaduna next week, ina fatan zan ganki?
Tace in kazo
muyi waya kawai, tare da fita daka motar, kiran haulat tayi akan ta fito.
Bayan haulat
ta fito, suka rungume juna, sannan haulat ta amshi akwatin bariki tace muje
tare da fad'in bariki Kinga yanda jallabiyan nan tayi miki kyau kuwa? Ni dama ki bani ita.
Bariki
murmushi tayi tare da fad'in ngd, inna cire zan baki.
Haulat tace
Kai ngd gskiya Sosai.
Bayan sun
shiga dangareren falon gidan, haulat ke gaba bariki na binta a baya, direct
wajan dinning suka nufa inda Hjy habiba da kawarta suke zaune suke cin lunch
Gaba d'aya
idon su hjy habiba dana hjy Umaima yana kan bariki.
Hjy Umaima
cikin ranta tace Masha Allah, har wani lashe baki take kaman tsohuwar mayya.
Bariki
gaidasu tayi suka amsa cikin murmushi, hjy habiba tace sannu da zuwa, zoki
zauna mana tare da nuna mata kujeran dinning din.
Bariki zama
tayi tare da fad'in ngd.
Hjy Umaima
ta kalli Haulat tace wannan kawar taki kyakyawa kaman balarabiya.
Murmushi
bariki tayi tare da fad'in ngd, inda ni balarabiya ce Aida naji dad'i.
Hjy habiba
tace bariki tasa abinci mana.
Bariki Fara
zuba abinci tayi,.
Hjy Umaima
tace haulat ya Sunan kawar taki?
Haulat tace
Zainab zee.
Da sauri
bariki ta d'ago tace haulat miye haka? Taya zaki canza min suna? Kallon hjy
Umaima tayi tace sunana bariki, domin tunda na fito bariki na canza ma kaina suna
zuwa bariki.
Hjy Umaima
murmushi ta saki domin taga yarinyar y'ar hannu ce, zata samu abunda take so,
Jan bariki tayi tayi da fira, inda daka karshe tace bariki ta bita gidanta ta
kwana mana gobe saita wuce.
Bariki tace
yau take son tafiya kaduna.
Hjy Umaima
taita bata baki haba bariki kwana d'aya dai.
Bariki tace
shikenan na yarda.
Jin bariki
tace ta yarda yasa Hjy Umaima fad'in Toh tashi muje dan dama yanzu nake son
tafiya.
Bariki tashi
tayi suka ma Hjy habiba sallama ita da haulat sukai waje.
Hjy Umaima
ta kalli hjy habiba tare da fad'in Kai yarinyar tayi, duk yaran da nake love
dasu kawai Inayi ne, amma wannan daka ganinta naji Ina Sonta.
Hjy habiba
dariya tayi amma bawai takai zuci ba, domin dai itama hala dinne ta gefenta
domin bariki ta Mata amma tunda tana da haulat zata hakura, Bawai hakura da
bariki ba, a'ah sai tasa sunyi love koda sau d'aya ne, domin nonon bariki yayi
matukar burgeta abu a tsaye kyam.
Hjy Umaima
tace kawata na tafi na kosa muje Gida.
Fita sukayi
inda driver din hjy Umaima yasa ma bariki akwatinta cikin booth din motar hjy
Umaima Mai kiran jeep .
Ita da
bariki suka shiga baya driver yaja sukai gaba.
Bayan sun
karasa dangareren gidan Hjy Umaima, sai taga gidan Hjy habiba ma ba wani
had'uwa yayi ba, domin gidan Hjy Umaima yaci uban na hjy habiba had'uwa nesa ba
kusa ba.
Kamo hannun
bariki tayi tace muje in kaiki dakinki.
Binta bariki
tayi, inda ta kaita wani hadaddan bedroom, Wanda gado ne a ciki dai wardrobe da
AC da kujeru guda biyu sai karamin table a tsakiyan kujerun kaman dai d'akin
hotel.
Hjy Umaima
fita tayi tare da fad'in saiki huta ga tv nan in zaki kallo ga system can ma.
Bariki tace
ok.
Wayan bariki
ne ya fara kara bud'e jakarta tayi ta d'auka, ganin Sunan Yarima na, yasa tayi
murmushi domin ita dai ta rasa mai yasa Yarima yake bata dariya tare da sata
nishad'i tunda taji irin kallon da yake mata ba yanda sauran mutane ke mata ba,
shine mutun na farko da yake mata kallon Kamila Bayan ba haka take ba, jin wani
kiran ya kuma shigowa yasa ta d'auka tare dayin sallama.
Amsawa
Yarima yayi tare da fad'in gimbiya Zainab Anya ba zaki bari in ganki ba yau?
Murmushi
tayi tare da fad'in saurin Mai kakeyi haka? Zaka ganni insha Allah kaman yanda
nace maka, so nake ranan da bamu da islamiya inzo maraban jos gidan y'an uwan
mamana sai mu had'u.
Yarima yace
ok, izu nawa kike?
Murmushi
tayi tace ba Bari Idan muka had'u sai kayimin tambayoyi.
Murmushi
yayi tare da fad'in hakane, tunda gimbiya ta Mlm ce daka yanzu zaki fara
koyamin karatu.
Dariya tayi
tare da fad'in ni kuma?
Yace eh ke
mana.
Tace taya
zan koyama yarima karatu?
Murmushi
yayi tare da fad'in da inje in koya a wani waje ai gwara gimbiya ta, ta
koyamin, yace Zainab ku y'an wani gari ne?
Dam taji
gabanta ya fad'i domin batai expecting zai Mata wannan tambayar ba,.
Yace hello
Zainab ya kikai shuru? Jin murya yayi kaman ana mata magana, yace I will call
you later.
Hjy Umaima
ce ta shigo mata da akwatin ta tare da fad'in gashi kin barshi a mota, jin
muryanta yasa Yarima ya kashe, Bayan hjy Umaima ta ajiye mata akwatin fita
tayi.
Bariki ajiye
wayar tayi ta Fara kuka domin tambayar da Yarima yayi mata Wanda batai tunanin
zai Mata shiba, ido ta lumshe tare da fargaban had'uwa da Yarima dan taga Idan
harta bari suka had'u ko taci gaba da mu'amala dashi zai sa ta tuna baya kota
canza ra'ayi akan abunda zuciyarta ta kudiran Mata, a hankali ta bud'e ido tare
da fad'in no it will not happen, I have to stop all dis thing zan had'u da
Yarima zan nuna mishi koni wacece Indai badan hannu bane zai rabu dani inko dan
hannu ne bazan bashi fuskan yasan daka inda na fito ba, sannan daka ranan zan
rabu dashi.
Bariki dai
haka taita zama a d'aki sai dai in taji kiran sallah tayi, koda dare yayi Bayan
sunyi dinner Sun gama duk ta Lura da hjy Umaima tasan abunda take nufi,
kallonta kawai take, koda bariki ta koma d'aki wanka tayi tasa night gown dai
dai giwarta komai na jikinta ana gani, gadon d'akin ta hau Bayan ta kunna AC,
jin an shigo d'akin yasa tayi kaman tana bacci.
hjy Umaima
ce ta shigo itama gadon tahau tare da rungumo bariki ta baya, hannunta tasa
akan nonon bariki tana shafawa tare da murza Mata su, wani irin ajiyan zuciya
take sauketa tare da kara kankame bariki.
Bariki ganin
tana son wuce gona da iri yasa ta saki ihu mai karfi tare da fisge jikinta ta
Fara surutai, kaman mai aljanu tayi baza baza da gashin kanta tana ihu.
Hjy Umaima
wacce cikinta ya diba ruwa dan tsoro ta tashi zata gudu
Bariki
kamota tayi tare da Jefata kan gadon, tace ina zaki? Tana mata maganan ne da
tsawa, tace nace ina zaki? Tunda kika tada mu sai kinyi abunda kike son yi,
amma bada bariki za kiyi ba, damu za kiyi, dariya bariki ta saki mai sauti.
Iya tsoro
hjy Umaima ta tsorata domin ta gane ba bariki bace aljanu ne suke mata magana,
hjy Umaima harda sakin fitsari dan tsoro, tare da hawaye tana bama bariki
hakuri akan tayi Mata afuwa .
Ganin ta
saki fitsari yasa bariki ta waiga tana dan dariya Don Abun yayi mugun bata
dariya, ganin ta juya baya yasa Hjy Umaima tayi d'akinta da gudu tare dasa key.
Bariki kam
ganin ta fita ta kwanta tana ta dariya tare da fad'in tsohuwar banza har abada
bariki bazata aikata lesbians ba, wani hawaye ne mai zafi ya zuban Mata tare da
fad'in na tsani wannan abun, kuka take Sosai tare da burin Safiya yayi tabar
garin ta koma inda ta fito.
Washe gari
koh hjy Umaima bata jira fitowanta ba bariki tabar gidan, dan bata ma tunanin
zata fito Indai har tana cikin gidan dan ta tsorata Sosai da bariki, bariki
drove din mota ta d'auka har kaduna karfe Goma da wani abu bariki takai gida
d'akinta tayi direct dan tana bukatar hutu.
Saida dare
bariki ta fito shima dan taji yunwa na kokarin kasheta ne, direct shagon Garba
tayi ta siya madara dan nata ya Kare, dasu bread, tare da had'awa da sigari,
tazo zatai cikin gidan sukaci karo da hjy babba.
Hjy babba
yace lah na shiga uku wani gardin ne yake kokarin hada jikinshi da nawa?
Bariki tace
Kai hjyta ta.
Yace au dama
Kece ai nasha ko y'an mazan nan ne, kin San haka suke sai su bugeka da gangan
dan kawai Su taba jikinka.
Bariki
dariya tayi tace Allah ya kyauta musu.
Yace Ameen
tare da fad'in jibi fah mutumin ki zaizo kuma yace ranan yake son ganinki.
Bariki tace
hjyta haba nafa fad'a miki bazan ganshi ba.
Baki hjy
babba ya saki tare da fad'in OH ni, bariki amma baki da mutunci Wlh, Bayan na
fad'a mishi zaki ganshi sai ki watsa min kasa a ido kisa ya dinga min kallon
karaman mace, da mutunci na kisa ya daina gani.
Bariki tace
naji Toh zan ganshi saboda ke amma fah Indai dan yazo ne yasa wannan karaman
ayabar tasa cikin gindina karma ya fara.
Hjy babba
yace oh ni zata lalatani Kinga Bari inyi gaba tunda sauran mutunci na, gaba
yayi yana rangwada.
Bariki
dariya tayi can kuma tayi shuru tace gobe alhamis jibi jumma'a alh madu zai zo
jibi, gobe Ya kamata inga Yarima, Tana shiga d'akinta ta doka ma habib kira
tare da fad'in kawata zo d'akina dan Allah tare da kashe wayan.
Ba'a wani
dad'e ba saiga habib yazo yana fad'in lafiya wannan kiran kaman na kashe miki
wani.
Bariki tsaki
tayi tare da fad'in kawata kina da matsala
Habib tabe
baki yayi tare da fad'in tsaka ma da tayi Allah
tsine Mata yayi.
Bariki tace
Ka dai ji dashi.
Tashi yayi
tare da ri'ke kugu yace bariki Wlh kina kaini bango zan miki tujara a cikin
d'akin nan, yana maganan ne tare da hararan bariki
Bariki tace
sorry kawata zauna kiji abunda yasa na kiraki,
Zama yyi
tare da fad'in wlh bariki Kar ki bari in miki tujara dan banda mutunci, akan
wani dalili zaki dinga had'ani da y'an maza Ina mace na.
Bariki tace
Kedai baki da hakuri
Yace zawo ne
ni.
Tace ni bari
kiji kiran da nayi miki akan maganan Yarima ne, ina son gobe mu had'u a wani
Gida zamu hadu?
Habib yace
ah Allah sarki kice dan mutunci, karki damu kawai goben ki bashi dama zan
shirya komai
Tace an
gama, message tayi ma Yarima tare da fad'in gobe insha Allah zamu hadu da
yamma.
Habib yace
bariki harna kosa goben yayi ki ganshi kiga yanda ya had'u kai inama ni yace
yake so Aida na aureshi da yaga yanda ake zuba soyayya🤣🤣
Bariki
dariya take Sosai har tanayin kasa dan dariya...... 🤣🤣🤣🤣🤣
~MARYAM
OBAM~
No comments