BARIKI NA FITO (BOOK 1) 12
*PAGE 12*
*OH MY GOD🤦♀ WAI
INA RUWANKU DA DUK ABUNDA NASA A NOVEL DINA EH NASA BATSA NASAKA DIN KUYI
ABUNDA ZA KUYI NASA NACE NASA AIKIN BANZA AIKIN WOFI, WLH NI NAFI KARFIN WATA
SHEGIA TA ZAUNA TA DINGA FADAMIN MAGANA, BATSA KOH? NACE NASA KUMA ZANCI GABA
DA SAWA IN KUKE DA WUTA SAI KU SANI MUNAFUKAN BANZA DANA HOFI, AI IHU KUKE
BAYAN HARI DUK WATA SHEGIYAR DA TAKE GANIN ITA TA ISA TA NEMI NUMBER DINA A
BATA, INA DAI DAI DA KO WACE GUNTUWAR MUNAFUKA, NASAN ABUNDA NAKEYI BAWAI BAN
SANI BA, KU DUBA
SAURAN NOVELS DINA KUGA IN AKWAI WAJAN DA NASA BATSA , WANNAN
LITTAFIN YA BAN BANTA DA SAURAN, WLH DUK WACCE TA ISA KO TAKE GANIN ITA WATA CE
TA SAMENI TA PRIVATE TA FADAMIN ABUNDA BA DAD'I TA GANI, LITTAFI DAI NAWA NE
BANCE KU KARANTA BA BALLE KUJE KU WARE GROUP KUNA ZAGINA, KUMA BADAN KU NAKE
RUBUTASA BA, SO IDAN KUN ISA KO KUMA INCE IN KUN HAIFU KUMIN MAGANA TA PRIVATE
INA JIRA MUNAFUKAN BANZA DANA WOFI Y'AN GABA DA FATIHA😡*
Bariki
dariya tayi tare da fad'in Kut, tube toh, tube sai inga girman nononki kiga
nawa.
Habib fuska
d'aure yace gskya banso, Inba rashin mutunci ba, ina kika ga Nayi siffa da
maza?
Bariki tace
matso in nuna miki.
Habib yace
au iskanci zaki min?
Dariya tayi
tare da fad'in haba kawata Habiba, wasa nake miki fah.
Habib ya
tabe baki tare da zama yace gskya ban son wannan Wasan, ina d'iya mace ki dinga
kirana da gardi Mai yakai mace jinsin maza?
Bariki tace
Kedai magana bata wuce miki, Kin cika mita, kaman wata tsohuwa.
Habib yace
ai dole inyi ance da tsohuwa tayi zina, tace bana haka.
Bariki
dariya tayi Sosai, sannan tace kawata amma wannan Yarima din ina fargaban
had'uwa dashi, kawai Ina ji a jikina akwai wani abu a tare dashi.
Habib tabe baki
yayi tare da fad'in wani irin Abu kuma?
Tace shine
mutum na farko daya ganni a cikin bariki yace zai aureni.
Habib yace
dakata, waya gaya miki yasan kina bariki? Tun rannan na miki bayani.
Tace dazu fa
da muke waya cewa yayi ya sanni, dana tambayeshi a ina sai yace min in his
dream.
Habib yace
oh ni habiba ke yanzu bariki dan yace haka shine kike wannan tunanin? Toh Bari
kiji Wlh bai San kina bariki ba, ranan da yake mini kwatancenki nace kodai
bariki? Baki ga yanda yayi shock ba, da naga haka saina wayince.
Bariki tace
toh fah, amma yana da aiki, dan nasan Indai badan hannu bane Indai yasan wacece
bariki bazai kara nema na ba.
Habib yace
Toh ke Bari zakiyi yasan koke wacece? Aini Wlh inda za kiji shawarata ki
aureshi mu samo iyayen bariki in kin shiga kin tatsa ki gudu.
Bariki
dariya tayi tace haba kawata, ai wannan cuta nayi, in gudu inje Ina? Bayan bai
sakeni ba, ai babu inda zani da igiyar auran wani a kaina, sannan bazan iya
auran shiba Indai dagaske mutumin kirki ne domin bai dace dani ba.
Habib yace
kyaji dashi tare da tabe baki, yace ai Muma mutanan kirkin ne.
**********
Haulat da
bariki sun tafi Abuja tare inda suka hau drove din mota, gidan Hjy habiba suka
nufa inda Mai motar zai sauke haulat ita kuma bariki ya kaita hotel din da Hon
salis yace Mata, bayan sun shiga gidan Hjy habiba Haulat tace ma bariki ta
shigo su gaisa da Hjy habiba mana.
Bariki tace
Kai Wlh sauri nake, baki ga yanda Hon keta kirana ba, ki bari zansa ya kawo ni,
koda zuwa gobe ko jibi.
Haulat tace
shikenan sallama sukai akai gaba da bariki domin zuwa hotel din da Hon salis
yake.
Bayan Haulat
ta shiga gidan Hjy habiba a falo ta ganta zaune daka ganin alama zuwan haulat
din take jira.
Ganin Haulat din ta shigo yasa Hjy habiba
tashi da sauri ta rungume haulat tare da fad'in I miss you so much my baby.
Haulat
dariya tayi tare da fad'in mum I miss you too, yau gani a gabanki zaki murje
duk wata kawata da kikayi.
Hjy habiba
idonta nakan Haulat tace hakane, Kinga muje ciki dan Wlh a matse nake bazan iya
jira ba.
Haulat
dariya tayi sannan tace muje mum
Bayan sun
shiga d'aki Hjy habiba rungume haulat tayi tare da fad'in nayi missing din
bakin ki, Kafin haulat tayi magana Hjy habiba tasa bakinta cikin na Haulat ta
Fara tsotsa kaman tana shan lollipop, tana kamo harshen haulat tana wani tsotsa
tana saki tare da tsotsan lebanta.
Haulat
kokarin cire kayanta ta farayi amma ta kasa domin Hjy habiba kissing dinta take
Sosai, ganin haka yasa ta hakura da cire kayan yasa itama ta Fara mayar Mata da
martani, kamo nonon hjy habiba tayi ta Fara murza Mata su, sun d'auki lokaci
suna haka Kafin Hjy habiba ta cire bakinta a cikin na Haulat tare da tube
kayanta
Kallon
haulat tayi tare da fad'in kalla yanda ruwa yake zuba a gaba na?
Haulat kallo
tayi tare da sakin murmushi tsugunnawa tayi takai bakinta ta Fara sucking
dinta, shan gaban Hjy habiba take Sosai baka jin karan komai saina nishin Hjy
Habiba hannunta nakan Haulat tana kara tura mata kanta ciki alaman ta dinga
tsotsan mata Sosai.
Ganin hjy
habiba ta fita hayyacinta yasa Haulat cire bakinta daka gindin hjy habiba tare
da janyota sukai kan gadon d'akin, d'aga kafan hjy habiba d'aya tayi sama ta
shigeta suka had'a gindinsu waje d'aya suka fara murzawa hjy habiba bata komai
sai sakin ihu tare da gurnani Tana fad'in wayyo dad'i Ashhhhh zan mutu lokaci
d'aya tayi sauri tayi baya, tare da sakin nurfarfashi alaman tayi realise.
Bariki ta
karasa hotel din da Hon salis yake Mai suna SV CHROME, tambaya tayi a reception
no din d'akin.
Sukace suna
zuwa, kiranshi sukayi tare da tambaya ko Yana da Bakuwa? Ban San mai yace musu
ba naga Sun kashe wayan.
Tare da nuna
mata lift suka ce mata second floor zata ga d'akin, lift ta shiga Ya kaita
second floor din, inda taga number din d'akin, nocking tayi.
Ya bude kofar tare da rungumo ta yana fad'in
ganinki sai anyi sa'a.
Murmushi
tayi tare da cafko Mai banana dinsa tace na danyi missing ayabarka duk da tana
da naci.
Dariya yayi
tare da fad'in bariki ai Kece akwai dad'i inna Fara cinki har banso in tsaya
wlh
Tace toh
fah, ban taba ganin mutum irin haka ba.
Yace gashi
kin ganni tare da kashe mata ido ya janyota sukai bedroom domin d'akin hotel
din akwai falo akwai bedroom anyi falo dinne koda kayi ba'ki suna son magana
dakai sai su zauna a nan.
Hon salis
shafa nonon bariki yake yana fad'in nononki gwanin sha'awa, gasu a tsaye kyam
dasu.
Kallonshi
tayi tana murmushi tare da fad'in gashi kana son zubar min dasu sai murzasu
kake
Yace haba ai
nonon nan naki ba masu zubewa bane.
Hannunta
tasa akan banana dinshi Tana shafawa a hankali tare da murzawa tace koh?
Gira ya
d'aga mata alaman eh, tare da fad'in nifa na kosa in shigeki.
Tashi tayi
ta tube kayan jikinta
Idon Hon
salis na kanta tare da aiyana abubuwa da dama, yarinyar tana da kyan jiki Sosai
gata da dad'i komai......
Katse Mai
tunani tayi tare da hura Mai iska a fuska, janyota yayi ya fara romancing
dinta, shafa mata nono yake yana murzawa ta dai dai saitin kunnanta yace
nononki yana rudani.
Murmushi
tayi ba tare da tace komai ba.
Hannunshi
yake kokarin sa mata cikin Gindinta tayi sauri ta ri'ke tare da fad'in ban son
kayi fingering dina kawai ka shigeni.
Tashi yayi
tare da fad'in kice kin kosa kiji ayaba cikin Gindinki
Dariya tayi
Sosai
************
Yarima Aliyu
yana zaune ba komai yake tunani ba sai bariki wacce tayi gaba da zuciyarshi,
jin ansa Mai hannu a fuska an rufe Mai ido yasa yayi murmushi tare da fad'in
lil sis.
Dariya Tayi
tare da fad'in taya kasan nice bros?
Yace
turaranki da kuma wannan dan karamin hannun naki.
Dariya tayi
tare da fad'in bros tun dazu nake nemanka yau bikin ka saura sati d'aya da
kwanaki amma baka ce ga abunda kake son yiba.
Tsaki yayi
tare da fad'in lil sis na baki dama kiyi duk abunda ya dace
Hannunshi ta
ri'ke tare da fad'in babu damuwa, jibi usman zai zo sai muyi tare, Usman dan
waziri ne yaje wani course ne a kasar Japan abokin Yarima ne Sosai
Yarima yace
ok tare da tashi ya nufi gefenshi, domin so yake yaji muryan bariki
Koda ya
shiga kiranta yayi amma harya tsinke ba'ai picking ba, kara kira yayi shima dai
batai picking ba jefar da wayan yayi tare da kifa kanshi akan filo.
*********
Bariki kam
ana can ana shan love ita da Hon salis bata ma San ana kiranta ba, bayan sun
gama taje tayi wanka sannan ta d'auki wayanta taga kiran yarima domin duk
numbers dinshi tayi saving da Yarima na.
Doka Mai
kira tayi, kashe wayan taji anyi Tana cikin mamaki sai gashi ya kirata ta
fahimci baya son ci mata Kati ne sai yasa data kira ya kashe.
D'auka tayi
tare da fad'in salamu alaikum .
Amsawa yayi
tare da fad'in gimbiya ta.
Murmushi
tayi tare da fad'in ina wuni?
Amsawa yayi
tare da fad'in jiya kuma babu sallama sai a kashe waya?
Tace kayi
hakuri Ina islamiya yanzu ganin kiranka yasa na fito dan in d'auka,.
Yace eyya
sorry ki koma I will call u later.
Tace OK tare
da kashe wayan, ture hannun Hon salis tayi daka kan nononta tace banso baka ga
Ina waya bane?
Yace na gani
danki kashe wayan yasa na miki haka
Yarima kam
murmushi yayi cikin jin dad'i domin ya sami irin matar da yake son aure ba irin
gimbiya zinatu ba mara kamun kai, amma ita zainab kunyan magana take dashi in
suna magana ma dakyar takeyi, ido ya lumshe tare da fad'in I really love you my
angel , a hankali ya furta I can't wait to see you.
*plz ku kara
hakuri Nasan ina muku kauran rubutu 2dyz dinnan sai a hankali I dnt knw why ban
son typing daka na Fara kaina yake ciwo, amma yanzu na yanke ba lallai in dinga
typing kullum ba Indai kuna son rubutun yafi haka in kuma muci gaba a haka toh😉*
No comments