BARIKI NA FITO (BOOK 1) 11
*PAGE 11*
Jefata kasa
yayi tare da kokarin cire mata brezia, ganin dagaske yake...
Yasa bariki
fad'in ka tsaya zan baka ta dad'in rai basai kasa min karfi ba.
Dariya Ya
saki tare da fad'in hakan shiya dace kiyi ba taurin kai ba tunda baki da wani
zabi daya wuce ki yarda dani.
Tashi tayi
tare da janyoshi jikinta tana shafa Mai fuska a hankali tana Mai tafiyar tsutsa
har wani kashe ido yake.
Yace bariki
kin had'u yau zanci dad'i.
Murmushi
tayi tare da fad'in hakane, haka ake fad'a toh amma a cikin d'akin nan Mai
datti za muyi? Haba gskya d'akin yayi kazanta da yawa, Indai a nan za muyi baza
muji dad'i ba ko kad'an.
Yace kuma
fah hakane, toh yanzu miye Abun yi?....
Kai Toh muyi a tsaye mana?
Tace haba a
tsaye kuma? Gskiya a tsaye ba wani armashi zaiyi ba, gwara muyi a kwance zaune
a tsayen ma, mu dinga canzawa.
Dariya yayi
tare da rungumo bariki har tana jin harbawan da ayabarsa take, yace Kai bariki
baki kama da sauran karuwan ba, kwata kwata bakya wari, wlh kamshin jikinki
dad'i.
Tace dagaske
tana maganan ne tana dan kawar dakai domin shidai in banda wari Babu abunda
yake, amma har yana da bakin cewa wasu
na wari.
Katse mata
tunani yayi da fad'in bariki dan Allah muyi haka in mun gama sai muyi wanka,
Kinga tunda kin yarda da condom zanyi.
Tace wow
shikenan Toh saika tube kayan jikin ka.
Fara tubewa
yayi cikin sauri.
Bariki
kallonshi tayi tare da fad'in wow haka ayabarka take da girma? Irinta dama nake
so cafkota tayi tare da shafa Mai.
Shiko kashe
ido yake yana wani sauke numfashi tare da fad'in Ashhhhh bariki kinyi wlh
Bariki murmushi
tayi saida ta bari ya gama fad'awa ya birkice sannan ta d'aga giwanta na kafa
ta buga Mai a ayabarsa.
Wani uban
kara ya saki tare dayin kasa yana zunduma ihu.
Riganta ta
d'auka tare da fita zuwa kofar d'akin tace wawa mara tunani, na d'auka Kai kana
da dabara tunda harka iya d'auko ni, ashe kai shasha Shane karamin dan iska sai
kaje kayi jinya ai tafiya tayi ta barshi yana ihu, gashi tsirara ya cire kaya
babu daman binta🤣
Bariki kam
fita tayi daka gidan, bakin titi tayi inda taga mota ana fad'in kawo kawo,
tambaya tayi nan ina ne? Aka ce mata hayin rigasa, babu shiri ta shiga mota dan
a kaita kawo daka nan taje gida.
Haulat ce
tsaye ita da habib tana faman fad'a Mai ta had'u da wani dan iska wai shi baya
cin mace ta gaba saita baya,
habib yace oh ni y'asu, so yake ya rarikeki?
Haulat tace
bar dan iska.
Yace wai ina
bariki tun jiya wajan rawa ban kara ganinta ba, gashi yanzu har d'aya da wani
abu.
Haulat tace
nima naje d'akinta bata nan, hala taje gidan wani kwartonta ne.
Habib ya
tabe baki tare da fad'in bariki ai akwai salon iskanci, toh amma naga in zata
fita dole ko ni ko Hjy babba wani yana Sani, itama Hjy babban dazu take tambaya
na Ina bariki, nace ban ganta ba tunda ba gadinta nake ba.
Haulat tace
na kirata ma bata d'auki waya ba hala tana can ta samu babban harka.
Habib shewa
ya saki tare da fad'in ai bariki akwai jaraba yarinya sai son babban ayaba
yan..... Bai karasa abunda yake son
fad'a ba ya hango bariki ta fito daka keke napep duk tayi datti kaman wata
sabuwan hauka, salati habib ya saki tare da tafa hannu ya nufi bariki yana
fad'in Mai zan gani haka?
Haulat itama
zuwa tayi tana mamaki tare da fad'in bariki lafiya kuwa? Maiya sameki?
Tace ku
barni inje in huta tukunna, gaba tayi suka bita har d'akinta, tana shiga ta
fad'a toilet tayi wanka, sai gata ta fito da d'an towel ya tsaya mata dai dai
Giwa.
Habib yace
wai bariki maiya faru kin barmu cikin duhu?
Zama tayi
sannan tace hmm Wlh na tsallake Rijiya da baya, Labarin abunda ya faru ta
basu,.
Habib yace
na shiga uku an fasa Aure na, amma wannan Mai kid'an ko ri'ke'ken dan iska, yau
naga iskanci, yanzu yana can kin barshi a kwance kin kwashe mai kayan aiki?
Bariki ta
jefa ma habib filo tace ban son iskanci.
Haulat tace
oh Barka kice daya saka miki HIV oh ni haulatu da mun bani, wlh kisa a kame dan
iska.
Nan sukai ta
tattaunawa yanda zasu bullowa Abun.
******
Yarima Aliyu
yana zaune a bukka shi d'aya, hannunshi ri'ke da news paper yana karantawa,
yaji wayanshi yayi kara alaman Shigowan sa'ko, d'auka yayi danya duba, ido naga
ya zaro tare da furta yes Alhmdlh, ba komai ya gani ba sai sa'kon da habib ya
tura mishi wato number din Zainab dinshi, bariki kenan.
Dialing din
number din yayi harya tsinke batai picking ba, kara kira yayi shima shuru,
mamaki abun ya bashi Wai yau shine da kiran wani fiye da d'aya kuma duk anki
dauka, d'an shuru yayi yana nazari can yace Bari ya kara kira, dialing din
number din yayi yaji ance switch off, tashi yayi tare da mamaki toh mai ya sami
wayar kuma?
Jin karan
wayan yasa ya duba da sauri number ya gani d'auka yayi dan yana tunanin bariki
ce ta kira, amma yana d'auka sai yaji sabanin haka domin muryan Gimbiya zinatu
yaji,.
Tace Yarima
Barka da wannan lokacin.
Amsawa yayi
da yauwa.
Tace ina
fatan ka dawo lafiya?
Yace
Alhmdlh.
Murmushi
tayi tare da fad'in nayi missing dinka Sosai wlh, harna kosa in ganni kusa
dakai a matsayin matarka .
Yarima Aliyu
shuru yayi yana tunanin maganan gimbiya kwata kwata bata da kunya irin na
y'ay'a mata, komai ya fito mata fad'a take bata tauna zanje.
Tace hello,
Yarima Yarima kana jina kuwa?
Uhm kawai
yace Mata alaman eh.
Ganin tana
son damunshi da surutu yasa yace Mata sai anjima tare da kashe wayan.
Gimbiya jin
ya kashe wayan yasa tayi murmushi tare da fad'in duk ka gama abunda kake lokaci
kawai nake jira.
Yarima kam
dan gajeren tsaki ya saki, tare da fad'in maiya hanata d'aukan waya? Kuma har
yanzu bata kira ba?
Kara kira
yayi harya kusa tsinkewa aka d'auka.
Assalamu'alaikum
Yarima Aliyu
dam yaji gabanshi ya fad'i domin jin muryanta da yayi Mai dad'in ji
Jin shuru
yasa ta karayin sallama.
Amsawa yayi
tare da fad'in Barka da wannan lokacin.
Tace yauwa,
wa yake magana?
Murmushi ya
saki Wanda bai san yayi ba, yace sunana Yarima Aliyu, ina Nasan tunda kika ji
Sunan kin ganeni?
Murmushi
tayi tare da fad'in eh habib yayi min bayani, gaidashi tayi tare da fad'in am
so sorry ban san kai bane tun Farko, sai yasa bamu gaisa ba, dan banso inyi
magana da wanda ban sani ba a waya,domin ba mutunci na bane.
Yarima Aliyu
yaji dad'in maganan ta, yace hakane ana son mace ta zama mai kamun kai, Zainab
akwai magana da dama da nake son fad'a miki amma ina son sai kin bani dama mun
had'u.
Tace Anya
kuwa? Gaskiya akwai matsala,
Cikin damuwa
yarima yace matsalan me?
Tace ba'a
Bari na Ina zance da kowa, Idan dad dina ya gammu zai ce ka fito, ni kuma ba
zanso hakan ba.
D'an
murmushi Yarima Aliyu yayi yace Zainab Aini haka nake so, kin San tun yaushe
nake son ki kuwa? Bani da wani buri daya wuce in aureki.
Gabanta taji
ya fad'i, tace a ina ka sanni?
Yace in my
dream.
Murmushi
tayi tare da fad'in kaban dariya Sosai.
Yarima yace
am serious sai yasa nake son in ganki akwai alot of thing da zamu tattauna,
kuma a gidanku nake son mu had'u dan a sanni.
Tace eh nima
zanso hakan amma sai dai gaskiya ban tunanin haka, domin inaso Kafin in auri
mutum in san halinsa shima ya san nawa mu fahimci juna, Kafin yaga iyayena,
domin na tabbata Idan aka baka dama a gidanmu ko bamu fahimci juna ba dad dina
zai baka ni.
Yarima Aliyu
murmushi ya saki tare da fad'in, Zainab inaga ganin iyayen naki shiya dace,
amma tunda kince kina son mu fahimci juna, babu damuwa a ina zamu had'u?
Tace zanyi
tunani sai in fad'a maka amma ba yanzu ba.
Yarima Aliyu
yace duk abunda gimbiya tace hakan za'ayi.
Murmushi
tayi tace toh har an bani sarauta?
Yace matar
Yarima gimbiya ce ai.
Kashe wayan
tayi alaman wai taji kunya.
Yarima Aliyu
murmushi yayi tare da mamakin kansa Wai yau shine yake fira da mace haka, d'aga
hannu yayi yana ma Allah godiya daya had'ashi da mace ta gari,.. Hmm Allah sarki yarima😞
Bariki tana
kashe wayan ta Fara dariya Sosai harda hawaye, habib dake zaune kusa da ita,
yace ke dawa haka? Tace Yarima wanda kika had'ani dashi.
Habib yace
oh ni habiba Wlh Abun yaban mamaki naji yanda kike wayan kaman wata ustaziya
Ashe da Yarima kike, kai bariki.
Dariya tayi
tare da fad'in hmm so nake in gwadashi in naga dagaske badan hannu bane in rabu
dashi, in kuma dan hannu ne sai mu Shana, nidai fatana Allah yasa babban ayaba
garesa.
Habib yace
kaji salo, amma dai bariki da iya shege kike, toh Inba dan hannu bane kuma yana
da banana babba taya zaki Shana dashi?
Bariki tace
haba nice fah, sunana bariki koh ba dan hannu bane Indai naga yamin sai munyi
love, Danni ba aure a tsari na, shima dan bai San koni wacece bace yake fad'in
yana son ya aureni.
Habib yace
hmm toh yaushe zaku had'u? Tace gobe Abuja zani nida Haulat zata wajan
kwartuwarta ni kuma zani wajan kwartona Hon salis, inna tafi sai Thursday zan
dawo sai inga Yarima Aliyu Friday ko Saturday inga wani irin mutum ne shi da
kake kuzanta shi.
Habib tashi
yayi ya kama kugu yana fad'in Wlh bariki banda mutunci sai in tube inyi tsirara
mu daku, akan me zaki dinga cemin kai, gskya banso.
Kuyi manage
da wannan yau kwata kwata bana jin dad'in typing din saboda kaunarku da kuke
nuna min yasa na muku😍
~MARYAM
OBAM~
No comments