Breaking News

A GIDA DAYA 49-50


 🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾


      🌹A GIDA D'AYA🌹

            🏘️🏘️


🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾




    Story & written by mmn fareesa



Wannan shafin nakune halak malak hjy salmah Abba &mmn abdussamad🥰💔💞💓💖 Ina alfahari daku


Allah yabar mutum da masoyansa na gsky Muna tare insha Allah🙏🏻




🅿️ 49&50


......... Innalillahi wa inna ilaihir raju'un!Jamil kacuceni Allah ya isa tsakanina da kai.dama Kai matsafine?matsafi na aura ni kharat"ta fad'a tana sakin kukan bak'in ciki"arikice hjy rabi tace"yanzun mahmod Ashe asirine akamishi Kuma ya warke kenan? lallai duk Wanda yabiyewa son zuciya Yana tare da dana sani".Dole zuwa anjima naje naduboshi da jiki... Allah yasa Yaya hakeema ta yafemun"k'ila mahmod ya aureki inta hakura.....koya amince wlh bazata aureshiba nariga nasanar da alh mukhtar komai.akan abinda yafaru"sbd haka aure tsakaninta da muhseen bbu fashi..(muhseen d'an alh mukhtar yayan baban Khadija)abba yafad'a Yana tsaye abayansu.kasancewar shigowarsa kenan "yasami labarin komai akan abinda yafaru anata yayatawa agari da Media ma baki d'aya..da gudu kharat ta tashi ta nufi d'aki.abba yaja tsaki had'e da cewa kinji kunya rabi wlh"kinkuma bani kunya nima a idon jama'a ayi zaton nima kwad'ayi yasani yadda ya auri y'ata...shinwai alh sau nawa zanbaka hakurine?aikin gama yagama haka Allah yatsara sai hakan yafaru .nakumayi nadama da dana sani "fatana na shirya tsakanina da y'ar uwata.inkabani izini zanje da dare na nemi gafarar ta dan Allah.


Tab'e baki yyi had'e da cewa"tunda ta kwab'e Miki aidole kiyi nadama"kowa yatuba dan wuya tubansa bai yiba"sbd haka saikije ga hanya nan...Yana fad'in hakan yawuce part nashi...


Yaya mahmod kuwa  saida yyi Sallar azahar"kafin  yakira hjy tace"ansallamesu suna hanyar zuwa gidama.hakan yasa ya wuce gidan shima..


Zaune suke akan kujera 2 seeter"Yaya Yusuf nata yiwa angel nashi smile sbd ganin ta girma sosai"bbu kowa a parlourn sai su kad'ai .su hjy ma Basu k'arasoba...murya k'asa k'asa yace"my angel yakamata kizama amaryata tunda kin k'ara girma ko?rufe fuskarta tayi tana murmushi tace"um um Yaya ni yarinya ce har yanzun.hmmm ko bilkisu aiba yarinyace bace balle  ke my angel kinga dama kingama jarabawar ku ta *ssce*

sbd haka agidana Zaki cigaba da karatu Allah ba wasaba.. yafad'a cikin wata iriyar muryar dabatasanshi da itaba.shiru tayi tanajin tsoro aranta"hmmm!kimadena wani fargaba"Abba yace"dani dake da ummi da Tahir"sai kabeer da naja suk tare za'a yi bikinmu"da sauri tace Maryam da Yaya zeefa? murmushi yasaki kafin yace"zee d'in dai kebansa da wane za'a had'ataba.amma Maryam Kamal kesonta zurfin ciki yahanashi fad'in hakan.janye hannuwanta tayi da sauri tace"gsky naji dad'i"Ashe Yaya Kamal zai iya cewa yanason wata duk zafin ranshi.....lalalala my angel zansanar mishi fa"tana murmushi tace"nasan bazakaso a zaneni ba ai.dariya yayi yace"lokacin danima nasan ita yakeso"sadda Abba yace"su ummi suje Gurin Tahir .sbd Tahir yazab'i guda acikinsu"nima Yaya mahmod yasanar Mana Yana fad'a sbd beso hakanba.aikuwa arikice Kamal yace wace acikinsu Tahir yafitar?Yaya mahmod natab'e baki yace"ummi ce.alokacin naga yasaki ajiyar zuciya Yana cewa yazata Maryam ce.anan nake mishi dariyar meyasa Yana sonta be fad'aba?saib wani Kuma yamasa kutse.sai yace gudunsa kartace Bata sonsa...shinefa nasani.


Hafsat n murmushi tace"aikuwa yau Zan sanar Mata Allah kuwa"Amma Kuma na lura akwanakin nan Yana sakata gyaran d'akinsa...kafin Yaya Yusuf yayi mgn su hjy da Khadija da ummi sunshigo parlourn..fuska asake hjy tadubi Yaya Yusuf tace" saukar yaushe?yace ".yanzun bada jimawaba hajiyata.zama hjy tayi tana cewa Khadija kushiga ciki ki kwanta ki huta tunda kinyi Sallah.dato ta amsa tana gaida Yaya Yusuf.ya amsa Yana gaisheda hjy.


Ummi ta yafito hafsat da hannu"kafin tagaida Yaya Yusuf ta wuce sashen hjy"tashi tsaye hafsat tayi zata bi bayan ummi"Yaya Yusuf bbu kunya yace"my angel guduwa zakiyi ?ko kunyar hjy kikeyine dazaki tafi kibarni?"da d'an gudu hafsat tabar Gurin tana murmushi.hjy tace"ai ita tanada kunya itada Khadija "saiku mararsa ta ta ido.yanzun haka yarinyar nan naja'atu tunda kabeer yace"Yana sonta tadena zuwa gidan nan sbd kunya.amma jiya agabana kabeer yake cewa ummi Wai tacewa naja'atu tazo yanzun gayanan yanajiranta ta gaida Yaya mahmod da jiki.kuma bata zoba"y'ar dariya yayi Yana cewa ai hjy zamanin da ne akeyin hakan ko? hararar shi tayi tana k'ok'arin tashi.ta wuce sashen anty...


Khadija kuwa bed room d'in hjy ta wuce"tasami Maryam na fesa air freshener sbd tagama gyarawa .antinmu kece a d'akin nan? Kasancewar dg anty sai hjy sukasan Khadija Bata lfy.aganin hjy sirrinsune be kamata afad'awa wani ba.ko ummi a compound d'in gidan suka ganta.shine suka shigo atare.. murmushi kawai Khadija tayi tana zama gefen bed"adedenan ummi ta shigo itama.zare wayarta tayi dake caji"zaro ido tayi tace"ya salam my hubbi yamun 5 miss call wlh"Maryam nadariya tace"saikiyi maza ki kirashi kafin ya mutu.gaba d'aya suka saka dariya"hakan yayi daidai da shigowar hafsat"


Anty Khadija sannu da hutawa hafsat ta fad'a tana k'ok'arin Zama"Khadija na murmushi tace"yauwa"kallon su ummi tayi tace"nazo muku da mgn babba"kuzo muje parlour.aida sauri ummi tace"Kai haba"Maryam na murmushi tace" magulmata kawai muje naji meye?


Zama sukayi, hafsat tace"Maryam keyashafa labarin"hmmm!inajinki to"albishirinki!nidai kawai kifad'amun banason Jan Rai.


Dama Wai ke Yaya Kamal keso yak'i fad'a"dafe k'irji Maryam tayi had'e da cewa dan ALLAH da gaske kikeyi ?


Hafsat tace"wlh kuwa.


Alhmdllh!wlh zuciya ta jima da kamuwa da son Yaya Kamal"shiyasa bana kula masu cewa suna sona.ummi na dariya tace"haka akeso ,Amma karki nunamishi komai saiya furta Miki da bakinsa....shewa sukeyi gaba d'aya....tsit sukayi sbd ganin Yaya mahmod ya shigo fuskarsa a had'e.


Yaya sannu da shigowa"hannu yad'agamusu kafin yace".my khady tana ciki ne?ehhhhhhh tana ciki!suka amsa Baki d'aya"bece komaiba ya wuce bed room d'in hjy...Khadija na kwance kan doguwar kujera.ya murd'o k'ofar yashigo"saurin bud'e ido tayi"rufe idonta takomayi.

     Hmmm my khady badai fushi kikayi daniba?kina raina tun d'azun"uffan batace ba.tsugunnawa yyi daidai saitin k'afafunta"ahankali ya aza hannunsa kan k'afafunta"motsa k'afafun tayi"had'e da turo baki.murmushi yayi yace"my khady tashi ki kalleni Koda bazan samu amun mgn ba.ni wannan kunyar takice banaso kinji?

      Cikin shagwaba tace"koka fita kona had'aka da hjy.ai dama yanzun  hjy takice ke kad'ai ,d'azunfa kamar tadakeni akanki... yafad'a Yana shafa k'afafunta zuwa saman cinyarta"kasancewar  doguwar riga ce ajikinta.yayaaaaaa!miye haka nidai banaso"hmmm! yafad'a Yana matso da fuskarsa saitin tata fuskar"sajen sa yadinga goga Mata saman fuskarta da gefe... bud'e Baki tayi da nufin mgn yahad'e bakinsu ,Yana bata hot kiss..saida yagaji dan kansa yasakar Mata baki"ahankali yatada ita zaune.still idanunta arufe tana maida numfashi"


Saman cinyarsa ya azata "yarungumota ta jingina da kirjinsa ya aza kansa akafad'arta.kafin yace I miss you my khady.yaya kaje anjima zanzo dan Allah saimuyi fira ko? tafad'a cikin marairai cewa"meyasa ake korata?in hjy tazo taganmu ahaka fa?"hakane Kuma"promise me zakizo anjiman?eh Yaya Amma dan Allah karkamun abun jiya"my khady kidena tsorona kinji?jiyanma nakasa jurewane wlh"Amma ni naganki mu zauna ahaka shinafi buk'ata ba wani abu ba..to nadena Yayana"banace kicanzan suna ba"tana murmushi tace"mekakeso nakiraka dashine?kece Zaki zab'a ai ko?hakane to Zan zab'a din.yauwa my honey"yanzun ya jikin naki Ina fatan bbu wata matsala ko??


Ahankali tace"eh yanzunma zanyi wanka nashiga ruwan zafi sainasha magani"naji sauk'i akan d'azun"to alhmdllh naji dad'i my khady.yanzun dai anan Wai hjy ke nufin ki zauna?eh Amma karka damu zandinga zuwa gurinka.yauwa tawan kokefa.yaya kaci abinci kuwa naga duk fuskarka ta f'ada?rabona da abinci tun jiya da dare"zaro ido tayi had'e juyowa suka kalli juna.yakashe Mata ido d'aya.kafin yace"Dole na damu my khady sbd kina kwance kema bakiciba ,idan naci wani abu banyiwa kaina adalciba.shagwab'e fuska tayi had'e da cewa nifa banaso kana Zama da yunwa harfa 3 tayi dan ALLAH....nadena my khady tunda bakyaso"yanzun muje kaci abinci a parlour ko....motsin bud'e k'ofar sukaji"da sauri Khadija ta zamo dg jikinsa ta zauna kan carpet..hakan yyi daidai da shigowar hjy.


Da ido ta bisu dashi"kafin tace"wato kana nan ko?kekuma kinyi shiru limi Yana Miki dad'in Baki ko?nifa hjy zuwa nayi naga ya jikin nata"gata kitambayeta kiji"ko minti 5 banyi da shigowaba ko my khady? Da sauri tace"eh yanzun yashigo ai...kinjidaiko hjy? tunda kince....yanzun ai kaga jikin nata ko?to tashi ka fita banason jin komai.ta fad'a tana binsa da kallo.hakan yasa yatashi ya fice"cike da shauk'in k'aunar khadija.hjy taja tsaki had'e da wucewa toilet"bbu jumawa ta fito tace Khadija tashi kishiga kiyi wanka"ki gasa jikinki sosai kina jina?da to ta amsa ,hjy ta fita sbd tabata wuri ta sake.toilet din Khadija ta wuce..


Sosai ta gasa jikinta"lokacin data fito tasamu troley nata akan bed da wayarta asama.murmushi tayi tace"my phone nayi missing naki wlh"Gurin mirror tashafa Mai da turaruka.ta bud'e trolley d'in taga kayantane aciki"sabuwar atamfa tasaka.ta d'aura d'an kwalin akanta"kafin tazura hijab tayi sallar la'asar"bayan ta idar ne taduba wayar taga message d'in Yaya mahmod...

Ilove u!

       da ilove u too!tamishi reply"tashiga what's app"Maryam ta shigo hannunta rik'e da plate dake shak'e da kayan fruit"ta ajiye agaban Khadija .kafin tace"hjy tace kisha kifito ku gaisa da abdallah inkin gama"tana murmushi tace"Ashe abdallah yazo?Maryam tace eh Yana parlou ma...


Zama Maryam tayi"Khadija Kuma Tasha fruit d'in sbd sunmata dad'i"calling d'in Yaya mahmod tayi"bugu 2 yad'auka Yana cewa"amincin Allah yatabbata agareki !tana lumshe ido tace "taredai my only one...lalala my khady duk nikad'ai keda wannan sunan haka?"eh Mana"zanma sake maka wani"yazamana suna 5 ko 4 zandinga kiranaka dashi"kice nazama d'an gata kenan?eh Mana"to ya alk'awarinmu?karka damu Yana nan fa"dama Abdallah yazo yanzun shine nakira na nemi izinin fita gunsa mu gaisa.lumshe ido yayi kafin yace"my khady kinyi kota Ina Allah yabarmu tare"baranazo mu gaisa nima dashi ko?tunda abdallah banaki bane ke kad'ai.murmushi Khadija tayi kafin tace"ai dama taimaka Masa zanyi mugaisa Kaine yayansa ai.yana murmushi yace"hakane bara nazo to...dg haka takashe wayar.


Tashi tsaye tayi sbd Gurin yarage Mata zafin sosai"sai abinda ba'a rasaba"tafice zuwa babban parlourn gidan.


Tun kafin ta iso ta hango bilkisu tsaye"tana cewa hjy dan Allah wanene wannan?hjy na murmushi tace"sunansa Abdallah!shima yayankine ai...bata fuska tayi had'e da cewa nidai ba Yayana bane hjy su Yaya mahmod dasu Yaya Hakeem sune yayuna"sai Yaya Yusuf yafi kowa kirki wlh anan gidan..hjy na murmushi tace"kodan sbd Yana Baki kud'i wani lokacin ko?Khadija na murmushi tayi sallama" ta zauna kan kujera tana murmushi tace"hjy sannu da hutawa"yauwa khadija.abdallah dake zaune yanata kallon bilkisu da mamakin surutun ta"yace"anty Khadija Ina wuni?tana murmushi tace"lfy qlau kwana2!bakada kirki abdallah.hmmm adebar maganar anty Khadija Ina Yaya mahmod?gani d'an k'anena !Yaya mahmod yafad'a Yana Ida shigowa parlourn.


Bilkisu tayi saurin cewa Yaya dan Allah wannan ba Yayana bane ko?bilkisu gidanku nace.cewar hjy cike da jin nauyin shirmen bilkisu"had'e Rai Yaya mahmod yayi "yabanko Mata harara.kafin yace dg yau sunansa Yaya  Abdallah d'an uwankine shima"kinji kobakijiba?jikin bilkisu na rawa tace naji wlh kayi hakuri dan Allah karka dakeni..tsaki yaja had'e da cewa fita kibamu wuri...sum sum tafice"


Abdallah na murmushi yace"Yaya Ina wuni?"lfy qlau abdallah yagidan?yace Alhmdllh Yaya naji dad'i da Allah yabaka lfy "Allah yatsare gaba"Yaya mahmod fuska asake yace ameen...suna had'a ido da Khadija suka sakarma juna wani tsadaddan murmushi.. hakan yafaru akan idon hky"tashi tsaye hjy tayi tana cewa" Khadija tashi kikoma ciki"tamkar Yaya mahmod yyi mgn sai Kuma yayi shiru...


Kallon Khadija yyi da ido yake Mata tuni da zatazo anjiman?


Khadija kuwa d'aga mishi kanta tayi"ta wuce ciki"kafin hjy tqbi bayanta..


Yyinda Abdallah yanata latsa Nokia d'insa abinsa"

Yaya mahmod na kallonsa yace"Ina takardunka abdallah? d'ago kansa yyi suka had'a ido"kamanin Khadija yagani afuskar sa"Abdallah yace"suna gida yaya.ok gebe insha ALLAH ka kamun kajiko?zaka koma skul"yanzun shekaran ka nawa? abdallah na murmushi yace 17yrs"Yaya mahmod na murmushi yace"Wai my khady 2 yrs tabaka?eh Yaya cewar abdallah shima Yana murmusawa"tashi tsaye Yaya mahmod yayi Yana kallon abdallah yace zomuje karakani wani guri"dato ya amsa suka fito.


Suna k'ok'arin fitowa  bilkisu tana k'ok'arin shiga"suka had'a ido da abdallah"saiya Mata murmushi"ita Kuma saita harareshi.da ido yanuna Mata Yaya mahmod.da sauri ta girgiza kanta ta wuce... k'ok'arin shiga mota suke saiga nura anbude mishi get yashigo.


Hakan yasa Yaya mahmod yadakata.my man  yakuma da dawowa?d'age gira Yaya Nura yyi kafin yace"me ruwanka da dawowata?inso kake kaji to Gurin iyalina nazo naganta....wata dariyar shakiyanci Yaya mahmod yasaki"kafin yace"Dole ayi kamun k'afa aguna inbahaka ba nak'i bada k'anwata wlh...hakafa ne abokina subutar Baki ne ai...Ina wuni?lfy qlau"Ina kasami me Kama da khadynka?k'aninmune!Yaya mahmod yafad'a atakaice"


Nura yace saikundawo"nima  na wuce gun iyalina..


Dariya kawai Yaya mahmod yayi suka shige mota shida abdallah.


Boutique ya wuce dashi"yamishi siyayya sosai ta k'ananun Kaya da turaruka"

Sannan sukaje yasiya mishi irinsu agogo takalmi huluna da suaransu"Abdallah har kukan farin ciki yayi ya rungume Yaya mahmod.yaya na dariya yace"karka damu Ni yayankane"yanzun gida zan ajiyeka karka sanarwa dakowa nine na siyamaka kajiko?dato abdallah ya amsa"har bakin k'ofar gidan Yaya mahmod ya ajiyeshi kafin  yaciro 20k yabashi.wlh ni bazan k'arba Yaya !wannan ma nagode k'warai Allah yyiwa dukiya albarka yabarku tare da anty khadija.


Cikin jin dad'in addu'arshi yace ameen"Amma indai  matsayin daka d'aukeni d'ayane da Khadija ka amsa abdallah kajiko?zaka iya siyan wani abu in buk'atar hakan yataso..godiya sosai abdallah yamishi Yana shiga gida"shikuma ya wuce...



Nura na tsaye Yana jiran fitowar zee sbd yakirata tasan da zuwansa.


Sallama ta mishi kanta ak'asa"ya amsa Yana binta da kallo"ahankali yace"baby nah irin wannan shanyawa haka ?ba haka bane Yaya Nura kayi hakuri dan Allah"tafad'a cikin sanyin murya"ah ah nifa balaifi kikamunba.yanzun kinsan menakeso dake?kanta ak'asa ta girgiza Kai.sonake ki kalleni yanzun"kefa nayiwa wankan nan"Amma bazaki yababa"murmushi tayi tana rufe fuskarta... subahanallahi meye wancan?da sauri ta d'ago kanta suka had'a ido"wani kallo me kashe jiki ya aikamata dashi Yana murmushi yace". matsoraciya Kinga gashi kin kalleni ko?inafatan wankan yayi bbu k'arya ko?tana rufe fuskarta tace eh Mana!Ina fatan bbu wacce ta kallemun mijina ko?

Cikin jin dad'in kalamanta yace"ai bbu wacce ta Isa tayi hakan.ni nakine ke d'aya my zee"

Yanzun hajiyarmu tace"nace tana gaidaki sosai...kafin tayi mgn Abba da daddy suka iso zasu shiga cikin gida.


Cike da kunya nura yagaidasu"daddy d Abba sunyi farin ciki sosai akan ganinsu tare"musammun sbd sun san nuran mutimin kirkine...



Bayan angama sallar isha'i"hjy na zaune tana lazimi"yyinda Khadija ke zaune kan bed,ta jingina da fuskar gadon"suna chats da Yaya mahmod.akan shifa ita yake jira tazo mishi fira"ita kuwa dariya yabata"Wai tazo mishi fira saikace itace mijin bashiba...


Assalamualaikum!hjy rabi tayi sallama ta shigo...✍️

No comments