Breaking News

NI DA KE 20


 ♣️♥️♣️

        *_NI DA KE...!!!_*

                  ♣️♥️♣️



```♥️Dole muyi rayuwa........♥️```





_By 😘😘feebyrh😘✍️_





page 2️⃣0️⃣

      Daga nan ta fice daga dakin kallonshi momy tayi cikeda mugunta shu'umin murmushi tasakar mishi tana cewa "koh wa xexo wallahi baxaka taba jin sauki ba haka xaka k'are rayuwarka jahili kawai macucin banxa....."wani irin kololon bakin ciki ya had'iye wani axabar xafi yakeji a ranshi ji yake kamar xuciyarshi xata fasa fatar jikin shi ta fita a yanxu yafi bukatar yabar duniyar ma gaba daya da irin wannan abun yarinyar da bata wuce ya matse ta a tafin hannunshi ba itace ke gasa mishi irin wa'innan mugayen maganganu daxe tashi a yanxu tabbas sai ya kusa kasheta coz yama fi jin haushinta fiyeda Salma wacce ta jefa shi cikin wannan mugun hali Wanda gara mutuwa dashi xaxxafan hawaye ne ya cika mishi sexy bold eyes d'inshi wa'inda sukayi masifar jaaaaaaa dariya ta fashe dashi tareda tapa hannu tana cewa " ba kuka yakamata kayita yi ba ka kira doctor mana yaxo ya agaje ka please.....kaji koh kuwa yasaka almakashi ka fasa da kanka coz kana matukar kwadayi.....tafada tana dariya handsome face d'inshi ta shafa "owwww ka manta kanada kudin da xaka saka mahaifina ya bud'e maka kafata kaci....toh why not kayi amfani da kudinka kabawa kanka lafiya....? kuma dai bara in tambayeka nawa ne da ubanka dahar xaka ja dani Ina magana kayi banxa dani toh wai ma ba kai bane ka lafta mun mugun mari akan nayi  ihu xaka keta mun haddi.....tafada tana dauko phone d'inta "nasan khal baya son ihu duk abunda xe saka shi hayaniya baya so koh toh ga wannan sai kayi duk uwarda xakayi....." kida me mugun sound ta kunna ta kure volume tareda makala eyepiece a wayar saka mishi shi a kunne tayi  tsaye ta mik'e tana cewa "ka tashi muyi rawa mana kaji....." xuciyar shi kawai ke bugawa idan ka daura eyes d'in ka a saitin heart d'in shi xakaga yanda yake beating da sauri sauri kamar xe fita hawaye kuwa sai wanke mishi fuska yake dan ji yake kamar dodon kunnen shi xe fita coz baya son abu da kara dad ne ya shigo dakin tareda sheikh alhassan da wani "ke mamana lafiya kika saka mishi wannan abun a kunne.....????"

  Jikinta ne yadau rawa da sauri ta cire tana cewa "karatun Alkur'ani ne na sheikh alhassan na saka mishi koh xeji damar abunda ke damun shi....." tayi maganar voice d'inta na cracking gaida sauran mutanen tayi ta fice sun girgixa sosai da lamarin na khal ajiyar xuciya sheikh ya sauke yana cewa "ba shakka wannan sihiri ne...."

     "haka muke hasashe...." cewar dad yana kallon khal "gobe xa'a sauke mishi kur'ani kuma kuma Ku cigaba da tashi yin nafila kuna mishi addu'u insha Allah komai xe daidaita....."

    "Allah yasa mudace...."

nan suka yi mishi addu'a daga nan suka bar gidan





Luba xe xaune tayi crossing kafarta daya kan daya maryam ce durkushe a gabanta sai kuka take xaro ido luba ta koma yi tana kallonta dakyau "ni xaki ciwa mutunci ki bata mun suna a duniya wallahi yau dinnan kisan yanda xakiyi da cikin nan inba haka ba koh na lahira sai ya fiki jin dadi......"

   dagowa tayi tana cewa "umma nifa banda laifi tunda ke kika tura ni neman miki kudi kar kiga laifi na kuma karkiyi tunanin dan ke nake kuka bakomai bake yiwa kuka ba sai irin wannan mugun halin naki..."

"rufa mun baki shashasha ita Firdausi da nake aikawa neman kudin kinga tayi ciki ne sai ke wacce batasan yanda xata kare kanta ba........









😘😘feebyrh

No comments