Breaking News

NI DA KE 19

 


♣️♥️♣️

        *_NI DA KE...!!!_*

                  ♣️♥️♣️



```♥️Dole muyi rayuwa........♥️```





_By 😘😘feebyrh😘✍️_





page 1️⃣9️⃣

      Kai tsaye suka nufi inda yake kwance shafa face d'inshi dad yayi yana goge xaxxafan hawaye dake rolling a handsome face  d'inshi mayarda  hankalin shi yayi kan momy wacce keta faman share kwallar a beauty face d'inta voice d'inta na cracking ta kalle mom d'inta tana cewa "mom meke damun shi ne.......??"

ajiyar xuciya ta sauke tana cewa "Allah ne kadai yasan abunda ke damun shi...." 

murmushin mugunta tayi tana aiyyana irin muguntarda xata mishi "Allah yabashi lafiya" ta fada in cool voice nan suka bar dakin gaba daya sukayi parlour Jim kowa yayi da abunda yake tsak'awa a ranshi "mom please ya maganar baba....?"

     numfashi ta sauke tana gyara xamanta tareda cewa "momy wallahi bana sha'awar sake yin aure yanxu"

   d'an b'ata face tayi ta matso kusa da mahaifiyar tata tana cewa "mom please ki ceci rayuwata wallahi baba yayi hallacci a rayuwata yayi mun abunda koh mahaifina beyin ba  in fact  koh ke bakiyi mun abunda baba yamun ba......" ta karashe maganar tana fashewa da matsanacin kuka me tsuma rai iska me xafi mom ta furxarda daga bakinta ta lumshe sexy eyes d'inta cuz Sam bata son abunda xe batawa yar tata rai "naji xanyi tunani akai...." murmushi momy tayi "mom nagode sosai Allah yasaka miki da aljannah" "ameen duk suka fada" nan ta tashi tabar parlourn direct dakinta ta nufa phone d'inta ta dauko tayi dialing wani number ringing daya akayi picking murmushi tayi nan suka cigaba da wayar da alama tana jin dadi yin wayar 




B'angaren luba kuwa  tsaye take tsakiyar gida tana faman kiran yaran gidan Maryam ce ta fito da gudunta direct ta bangaren toilet ta nufa ta fara kifa amai da sauri luba ta bita tabe baki tayi ganin yanda maryam keta xabga amai kamar xata amaye kayan cikinta"ke lafiya kike amai haka...??" 

   "lafiya qlw umma xaxxabi nakeji....."

   gyada kai kawai tayi tabar wajen.......





Watan khal uku duk bincike da test daya kamata ayi  anyi amma aikin banxa B'angaren momy kuwa ba irin axaba da bata kwada mishi ba  hakan iyayen nashi suka hakura suna shirin bari kasar duk yanda dad yaso ya dawo da kanwar tashi amma baki hakan ya hakura suka dawo da momy cuz ta nace wai tana son xuwa taga babanta ranar Saturday suka dawo da sanyin safiya bayan kwana biyu momi ce xaune a bed side dake room d'in khal murmushin mugunta ta sakar mashi tana rikeda hannun shi ta matse sosai "khal ka tashi mana mu more rayuwar mu kaji....khal dan gata ka tashi fa yar shekara goma sha biyu xan kawo maka kaci kaji please....."

hawaye ne ke sauka daga idonshi dariya tayi tana taba hannu tace "kasan me...??wallahi Sam Baka bani tausayi daxan samu dama wallahi koh kasheka xanyi koh inyi damaged d'in rayuwarka.....!!!"

ido kawai yake binta dashi wa'inda suke cike tappppp da xaxxafan hawaye mom d'in khal ce ta shigo dakin kallon momy tayi tana cewa "mamana karki damu insha Allah xe samu sauki kinji....."

gyada tayi shafa face d'inshi tayi tana cewa "karka damu xuwa anjima sheikh alhassan xexo...."











Kuyi hakuri da wannan

No comments