HAYATUL MAHAYAT 47-48
🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸
🦚🦚🦚🦚
🦚🦚
🦚
_Story and written_
```By```
*NPEEDY A AJI*
_Dedicated to_
*My yar amana*
```My Novels
1-NAYI RAYUWA DAKE
2-SANADIN ACCIDENT
2019
3-SAKAYYAR CUTA
4-RUFAFFIYAR ZUCIYA
5-FURUCI MURDADDIYAR SOYAYYA
HAYATUL MAHAYAT
typing......✍🏻```
*_____________________________________*
*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation
*_____________________________________*
🅿 47 & 48
Yana shiga yawurgata saman bed yajuyo yarufe 'kofar nufarta yayi rai 'bace cikin tsoro da fargaba ya'isa kan bed d'in jawota yayi cikin izza Momy kuwa Murmushi tayi tace " yara kenan kunason junanku amma kuna sharewa gashi ni yanzu anbarni da yara to su Farooq bari mubar part d'in kar muga abin kunya dan yaran yanzu basuda kunya ko kad'a "
Sawa tayi hadimai suka d'aukar mata su suka nufi part d'in maimartaba
Cikin rashin tausayi Muzaffar yake nunama Raihan 'karfi tuni yasaka jikinta yayi laushi sosai wanda har yasa bata iya ta'buka komi se kuka shiko babu abinda yake buri illa biyan bu'katar shi musamman idan yatuna yadda Mu'azzam yakefad'in yanasonta cikin kuka Raihan tace " haba Muzaffar dan Allah karka rabani da budurcina ayanzu karka manta ni yarinya ce kamar yadda kake fad'i bazan iya d'aukar nauyinkaba dan Allah kabarni nayi rayuwata please " Cikin wata irin murya Muzaffar yace " zaki'iya rashin kunyarki tasa nagane wannan itace hanyar dazatasaka kidinga ganin 'kimata " sosai Muzaffar yake sarrafa Rayhana har yasamu nasarar cire doguwar rigarta idanunshi suka sauka kan breast d'inta take yasakejin wata irin muguwar shi'awa tataso mishi cikin rawar jiki ya'balle mata burar yakai musa wata'irin cafka sosai yake murzarsu tuni Muzaffar yashiga wata duniyar daban bayajin irin bagiyar da Rayhana takeyi
Rabata da kayan jikinta yayi duka cikin rawar jiki yashiga 'kwale nashi sosai Muzaffar ya'kid'ime dajin irin laushin jikin Raihan ga kamshi namusamman ganin yadda Muzaffar yakasance mata ayau yasa Rayhana sakin kuka tace " my Noor dan Allah karkayimin haka bazanji dad'in bamawanda bayasona kainaba kaji karkayimin haka my.... " hakinshi yasaka cikin nata wanda yasa dole tayi shiru rufeta yayi da faffad'an 'kirjin shi hannu yasaka cikin sumar kanta wani irin yanayi yasake shigar shi a kid'ime yaraba 'kafafunta yafara 'ko'karin shigarta jin haka yasa Rayhana kai hannu jikinshi tana 'ko'karin tureshi amma ina cikin azama yafara shigarta ihu Rayhana tasaki sabida jin wani irin rad'ad'i wanda bata ta'bajin irin shiba dede lokacin Aunty Sumayya tashigo cikin parlour ihun Rayhana yasauka cikin kunnan ta sakejin wani ihun tayi cikin mamaki ta'isa bakin 'kofar danji tabbacin abinda kunnanta yaji kara kunnanta tayi maganar Muzaffar taji cikin wata irin murya wadda kenuna yashiga wata duniya daban
" _am sorry my pretty I love u so much love u Pretty u ar my life_
_Believe me u are the one whom my heart finds whom my mind reminds me of whom my destiny wants whom I love the most h......_ "
Cikin sauri Aunty Sumayya tabar gurin zuciyarta cike da tunani kalakala itako Rayhana cikin kuka da sha'kakiyar murya tace " bazan ta'ba yarda dawa'innan maganganun nakaba ha'kuri kuma yazamarmin dole nayi koda bakaceba tunda kariga kagamadani Muzaffar ayanzu kam duk abinda zakacemin yaudarace bazan ta'ba yardaba amma dukda haka har yanzu inada dama wasssssh Allah kabarni haka Muzaffar karka kasheni dan Allah " Rayhana tafurta sabida cigaba da shigarta dayayi amma bai sauraretaba sema cigaba dayayi sosai Muzaffar yakeyin sambatu dan jinshi yayi cikin wata irin duniya tadaban
" tsayin lokaci amma Muzaffar yakasa ha'kura da Raihan itako tuni tasumai amma shi Muzaffar baimasaniba wani irin yanayi yaji wanda bai ta'bajin irin shiba rungumeta yayi sosai gabad'aya jikinshi rawa yakamayi sosai Muzaffar jikin shi yake jijjiga kafin wani lokaci shima yasuma tofa 'karamar yarinya tasumar da baban yaro 😜😊
Misalin 25 minutes amma babu wanda yafarka cikinsu cikin mamaki Momy tashigo cikin parlour haidar natafaman uban kuka tura 'kofar tayi jinta arufe yasatayin mamaki sosai cikin damuwa tace " karde har yanzu Muzaffar yanacin bedroom d'innan karfa ya illata yarinyar mutane amma kuwa dasena 'batamishi rai " sake jijjiga 'kofar tayi a hankali Muzaffar yake bud'e idanunshi cikin sauri yawun'kura amma abin mamaki jikin nashi babu 'karfi cikin dabara yatashi zaune sakejin jijjiga 'kofar yayi saurin kallon Rayhana yayi se yanzu yasan sumewa tayi jijjigata yayi amma babu alamar zata farka jin maganar Momy yasashi sake ru'dewa cikin sauri yajawo kayanshi yasa itama doguwar rigar ta yamayar mata sannan yasauka cikin sanyin jiki yabud'e 'kofar wani irin kallo Momy tayimai kallon saman bed d'in tayi ganin Rayhana kwance babu alamar tana numfashi yasa Momy saurin nufarta
Aje haidar tayi tahau saman bed d'in kamota tayi tad'aura kanta saman cinyar ta tashiga huramata iska amma shiru cikin fad'a Momy takalli Muzaffar tace " ka kyauta lalle kafiye son kanka Muzaffar amma kasani bazan ta'ba bada goyan bayan Raihan tacigaba dazama dakai ba sede idan ita ta'amince dan ra'ayin kanta " cikin raunin murya yace " kiyi ha'kuri Momy nayarda kihukuntani takowace hanya amma karki hanani matata dan Allah Momy " harararshi tayi tacigaba da hurama Rayhana iska wata irin ajiyar Zuciya Rayhana tasauke idanunta arufe take fad'in
" dan Allah kabarni bazan iyaba kabarni " sekuma tafashe dakuka tacigaba dacewa " kazalinceni ka amsarmin budurcina bataredana aminceba tabbas Muzaffar kayimin zalinci mafi munu cikin rayuwata amma dukda haka bazan ta'ba zama dakaiba dole karabu dani k..... "
Jin maganar Momy yasatayin shiru bud'e idanunta tayi ahankali saurin kawar da kanta tayi ganinta jikin Momy yasata jin kunya sosai cikin sauri Muzaffar yadu'ko kamo hannunta yayi cikin lallashi yace " kiyi ha'kuri pretty Wallahi ina sonki so mai tsanani karkiyi fushi dani dan Allah bazan iya jurar hakanba pre........ "
Tsawa momy tadaka mishi " tashi kafita Muzaffar tunkafin na'batamaka rai kuma katabbatar ka lallashi haidar ganin yadda ran Momy ya'baci yasashi tashi cikin sanyin jiki d'aukar haidar yayi yabar cikin bedroom d'in shiko yaro sefaman mi'ko hannu yakema Rayhana yana kuka bayan fitar Muzaffar Momy tashiga lallashin Raihan har sedataga tabar kukan sannan tami'ke toilet tashiga tahad'a mata ruwan zafi daduk wani abinda tasan zai taimakamata wajan samun sau'ki sannan tafito kamata tayi har zuwa cikin toilet d'in sannan tafito itada kanta tagyara saman bed d'in tafito mata dawasu kayan sannan tafita parlour sabida idan tafito tasamu damar shiryawa a tsane dan taga mugun kunyar ta Rayhana keji yau
Dukda matsanancin zafinda Rayhana takeji haka tadaure tagasa jikinta sosai tanayi tana kuka tana tuna mahaifiyar ta sosai Rayhana tadad'e cikin toilet sannan tafito da'kyar take d'aga 'kafarta sabida zafin da 'kasanta keyi ganin an gayra saman bed d'in gakuma kayan dazatasa anfitar yasata ajiyar Zuciya tace
" Allah sarki Momy kina ragemin kewar mama Allah kasa mahaifiyata tana lafiya Allah katsareta daga sharrin mahaifina " cikin sanyin jiki da mutuwar ga'bo'bi ga wani irin zazza'bi datakeji tashirya hawa saman bed d'in takumayi taja blanket sabida mugun sanyin dake ratsa cikin jikinta
Mommy tana fita parlour Muzaffar yayi saurin mi'kewa sake tamke fuskar momy rayi sosai amsar haidar tayi tanufi bedroom d'inta harta kusa shiga tajuyo tace
" maza kakoma part d'in ka nasa ankaima abincin ka can idan ka kintsa maimartaba yana nemanka " daga haka tashige cikin bedroom madara tahad'ama haidar amma ya'ki amsa jin kukan Farooq yasata fitowa amsar shi tayi dole tanufi bedroom d'in Rayhana dasu cikin sanyin jiki Muzaffar yafita yana isa part d'in shi yawuce cikin bedroom toilet yashiga cikin sanyin jiki yakeyin wanka jin anfarayin kiran salla yasa yayi alwala yafito tsane jikinshi yayi yamurza mai had'ida fesa turare jallabiya yasa fara tass yafito parlour zama yayi kan cushion ko kallon abincin baiyiba zazza'bi yaji jikinshi yad'auka lumshe idanunshi yayi yace
" dama haka so yake ? kode iri biyu ne idan hakane son Raihan yafi tsanani cikin zuciyata ke wace irin macace Raihan ? tabbas naji ba'kon yanayi mai rikitarwa dama akwai macan dazata iya sumar dani sabida tsananin ni'imarta ? tabbas yau gashi naji kuma nagani akan kaina I love u Raihan kece tafarko kuma ta'karshe cikin rayuwata bazan iya ha'kura dakeba pretty ni m........ "
Dafashi yaya Ibrahim yayi yace " tofa yade maza yau 'kanwar tawa sambatu tasakane ? taya Raihan zatazama tafarko Nabila fa ? "
Murmushi Muzaffar yayi yace " haukama zata iya sani dan idan Momy tahanani ganinta yanzu tabbas zan iya haukacewa maganar Nabila kuwa gaggwar zuwa tayi cikin rayuwata asalin zuciyar tawa ta Raihan ce am sorry Nabila har abada kina raina amma soyayyar Raihan da tunaninta yana nesa sosai danaki yaya Ibrahim ada Muzaffar friendship kawai yasani ba soyayya ba abota tayi sanadin aurena da Nabila senike ganin kamar soyayya ce seyanzu natabbatar da banbancin su yaya Ibrahim tabbas nafad'a cikin soyayyar Raihan matsananciya kuma banajin sakkar fad'in hakan ako ina "
Murmushin jin dad'i yaya Ibrahim yayi yadafashi yace lalle 'kanwata tazama tadaban data'iya sace tsadaddiyar zuciyar abokina tashi muje masallaci idan mundawo semuje gurin maimartaba yanason ganinka daga nan zanyima jagora wajan Momy zansa tabarka kaga Raihan " cikin farinciki Muzaffar yarungume yaya Ibrahim sannan suka mi'ke suka fita zuwa masallaci
Momy nashiga tahangi Raihan lullu'be cikin blanket cikin sauri ta'karasa sauke yaran tayi saman bed bud'e blanket d'in tayi hannu tasa tata'ba goshinta zafi taji sosai tashi tayi cikin sauri tafita dan kawomata magani cikin sauri Momy tadawo hannunta ri'keda magani da cup d'in ruwa tsayawa tayi daga ba'kin 'kofar tana kallon Raihan da yaran cikin tausayi da tsananin soyayya nono take basu suduka biyun duk da halin datake ciki baisa tanuna halin ko inkula dasuba 'karasowa Momy tayi dakanta tabata maganin zama Momy tayi tana kallonsu cikin shi'awa seda suka 'koshi dan kansu sannan Raihan takoma ta kwanta mi'ka hannu Momy tayi zata d'aukesu amma suka'ki sema komawa dasukayi suka kwanta jikin Raihan
Dole Momy tabarsu koda takama Raihan zatashiga toilet danyin alwala da'kyar suka barta haka Momy tazauna har ta'idar sannan itama tafita takoma bedroom d'in ta danyin salla
Cikin ladabi Muzaffar yagaida maimartaba kallon shi maimartaba yayi yace " amma de Muzaffar bakada lafiya ko ? " d'agamai kai yayi yace " zazza'bi ne kawai amma yanzu zansha magani " Jinjina kai maimartaba yayi yace " to tashimaza kaje kasha maganin zuwa dasafe mayi maganar in sha Allah gidiya Muzaffar yayi shida yaya Ibrahim suka mi'ke part d'in Momy suka nufa zaune take a parlour gaidata yaya Ibrahim yayi cikin farinciki ta amsa shima Muzaffar gaidata yayi amsawa tayi amma bakamar yadda ta amsa gaisuwar yaya Ibrahim ba mi'kewa Muzaffar yayi yanufi hanyar bedroom d'in Raihan Momy tace " ina zaka ? " cikin sauri yaya Ibrahim yace
" ayi ha'kuri Momy badanshiba kuma inaso muyi magana nidake momy dan Allah kibarshi " fuska tamke momy tace " jeka amma karka sake katakuramin yarinya kuma karka d'auki lokaci " cikin farinciki Muzaffar yacigaba da tafiya bayan Muzaffar yabar gurin yaya Ibrahim ya fuskanci Momy sosai yace
" mahaifiyata ina neman wata alfarma amma dan Allah idan zuciyarki bata aminta da hakanba karki boyemin ked'in kinada ikon sani bin ra'ayinki akan komi koda maiye Momy inaso zan 'kara aure badan Sumayya tagajamin ba sedan wani dalili Momy
Tofa ko yaya Momy zata d'auki wannan maganar oho kai ko Muzaffar tayaya zaka shawo kan Rayhana hmmmm
Daga Al'kalamin.....🖊
NPEEDY A AJI 🌸🦚🌸
Comments and shine please

No comments