Breaking News

HAYATUL MAHAYAT 37-38

 


🌸 *HAYATUL MAHAYAT* 🌸

         🦚🦚🦚🦚

               🦚🦚

                 🦚

_Story and written_

            ```By```

*NPEEDY A AJI* 


_Dedicated to_

*My yar amana*



```My Novels 

1-NAYI RAYUWA DAKE

2-SANADIN ACCIDENT

    2019

3-SAKAYYAR CUTA 

4-RUFAFFIYAR ZUCIYA

5-FURUCI MURDADDIYAR SOYAYYA

 HAYATUL MAHAYAT

         typing......✍🏻```


 *_____________________________________*


 *🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*

*🇦SSOCIATION🤝🏻*

 ```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```

https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation


*_____________________________________*




🅿 37 & 38



Cikin rashin kuzari Aliyu yafito zama yayi yafarayin break d'in badan yanajin dad'in abincin ba sedan kar mama tayi tunanin yanada wata damuwa 


Babu jimawa dazaman shi Alhaji Tanimu yafito kallon inda Aliyu yake yayi yace 


" ya gajiyar tafiya ? " Murmushin 'karfin hali Aliyu yayi yace " babu gajiya " jinjina kai yayi yasakai yafita cikin ba'kin ciki Aliyu  yami'ke komawa cikin bedroom yayi  wanka yashiga daniyyar fita cikin garin 


BIHAR 

komawa Muzaffar yayi part d'in su shiga cikin bedroom d'in shi yayi wata irin ajiyar Zuciya yasauke ganin Rayhana kwance itada yara ga duk kan alamu tad'ad'e dayin bacci wasu irin kayan bacci ne jikinta duk sun bayyana surar jikinta idanu yazubamata yana kallon surar jikinta ahankali yad'aga lab'ban shi yace 


" komi nata yayi surar jikinta abin jan hankali  tamkar ba 'karamar yarinya ba tabbas dabaki kasance yarinya 'karamaba dana.......  " 


Saurin rufe bakin shi yayi yanufi toilet wanka yayi yafito yayi shirin bacci kwanciya yayi raya suna tsa'kiyar su idanunshi yazuba mata yana kallon fuskar ta jin iskar tasowar hadari yasa Muzaffar  tashi sauke labulayen yashigayi wata irin wal'kiya akayi dede lokacin Rayhana tabud'e idanunta saurin rumtse su tayi sabida ganin wannan wal'kiyar sosai ruwa yatsuge tamkar da bakin 'kwarya gyarama yara kwanciya yayi yaja musu blanket har ita Rayhana  baisan idanunta biyu ba hannu yasa ya gyara mata gashin daya sakkon saman fuskarta tsayawa yayi yana 'karemata kallo jiyayi kamar karya d'auke idanunshi akanta 


Komawa yayi ya kwanta amma idanunshi na kanta yana kallon kyakkyawar fuskar ta  dede lokacin akayi wata irin tsawa afurgice Rayhana tatashi zaune 'kan'kame jikinta tayi shiko Muzaffar  lumshe idanunshi yayi kamar mai bacci amma yana kallon ta 


Wata tsawar akasakeyi tuni jikinta yad'auki rawa ware idanunshi Muzaffar yayi yana kallon yadda  'kirjinta yakeyi sama yana 'kasa tashi yayi zaune yace 


" meyene? " ajiyar zuciya tasauke tace " tsoro nikeji " d'an tamke fuska yayi yace " wane irin tsoro? bayan gani " wata tsawar aka sake saki afurgice Rayhana  tajuya tama'kalema banga kallon bayanta yayi cikin dakewar murya yace " taso kidawo nan " tamkar dama jira tajeyi sauka tayi daga bed d'in gyarama yara kwanciya yayi ganin anyi wata wal'kiyar yasata saurin hayewa saman bed d'in cusa kanta tayi cikin 'kirjin shi ta rungumoshi sosai 


 Sake rungumota yayi sosai yanaji wani irin yanayi yana shigar shi bacci yayi gabada Rayhana  amma shikam Muzaffar yakasa runtsawa ahaka har aka kira salla ahankali Rayhana take bud'e idanunta saurin rufe idanun shi Muzaffar yayi zame jikinta tayi tatashi tazauna ahankali takai bakinta dede kunnanshi tahuramai iska ahankali  wani irin yaeerr Muzaffar yaji hannu yasa yajawota jikin shi tafad'o kallon ta yayi yatamke fuska yace 


" wai yaushe nazama abokin wasanki ? " saurin girgiza kai tayi saka idan shi yayi cikin nata saurin rumtse idanunta tayi sabida yadda taga idanunshi sunyi 'ko'karin janye jikinta tayi daga nashi sake matseta yayi cikin 'kirjin shi kukan Shureem  yasashi sakinta 


Komawa tayi ta kwanta kusada Shureem tana ririgashi amma ya'kiyin shiru rigarta tad'aga tana shirin bashi nono saurin tashi Muzaffar  tayi yace 


" mai zakibashi ? " amsa tabashi da nono  mana " tamke fuska yayi yace " wai dama kina nufin akwai ruwan nono  anan gurin ? shiru Rayhana tayi tami'kama Shureem  nono ganin yadda  yaro yayi shiru yana shan nonon yashashi jinjina kai sauka yayi daga bed amma cikin mamaki yaji mararshi tayi wani irin 'kullewa sosai yayi 'ko'karin mi'kewa amma yakasa cikin dabara yake tafiya dan kar Rayhana  talura shiga cikin toilet yayi cikin tashin hankali Muzaffar  yace 


" ya Allah "  rumtse idan shi yayi sabida yadda yakeyin fitsari cikin wahala ga mugun d'aurewar da marar shi tayi ga ciwo tsayin lokaci sannan  yafito adu'ke ganin babu Rayhana  da yara yasashi sauke ajiyar zuciya  yace " gara dakika bar bedroom d'in nan " 


A daddafe yayi salla ganin ciwon gaba yakeyi yasashi kiran wayar Mu'azzam  babu jimawa Mu'azzam  yashigo kwance yasameshi saman bed dukya takure jikin shi dubashi yashigayi cikin mamaki Mu'azzam  yace 


" mai kenan Muzaffar  ? kanada mata fa amma kazauna ka kashe kanka akan bu'katar ka gaskiya hakan beyiba ayadda nalura babu wata matsala a tsakanin kada Raihan to amma yaya haka " 


tamke fuska Muzaffar  yayi yace 


" eh babu matsalar komi amma bakaganin 'kananan yaran dake tare da ita ay bai kamata natakurataba ko ? "


Girgiza kai Mu'azzam  yayi yace " wannan ba hujja bace Muzaffar  yaro baya hana miji kusantar matar shi koda ciki ne sede idan cikin yazoda matsala dan haka ka'aje wannan  tunanin naka kayi abinda yadace "


Tamke fuskar Muzaffar  yayi sosai yace " kai malam karubutamin magani idan zaka iya idan kuma baka iyawa to zanje wani waje "


Jinjina kai Mu'azzam yayi yace " ok zan rubuta maka amma fa bawani dad'ewa zaiyi yanayima aykiba idan har ba abinda yadace kayiba to akwai lokacin dako kasha bazaiyi aykiba " 


Rubuta mai Mu'azzam  yayi yabashi sannan yace bari yakawo mai wani yasha yasamu sau'ki cikin mamaki Rayhana  takalli agogon parlour  har 11:20 amma Muzaffar   bai fitoba shiga cikin bedroom d'in tayi tsaye taganshi alamar yanzu yagama shiryawa rungume shi tayi tabaya tace 


" My Noor lafiya har yanzu bakafito kayi break ba ? "  hannun shi yasa yacire hannuwanta daga rungumar datayimai hanyar fita yanufa batare dayace mata komiba kan dining d'in yaje yazauna cikin sauri Rayhana  taje 'ko'karin zubamai abincin tayi fuska babu walwala yace 


" barshi zansa dakaina d'auki yara kuje part d'in kaka nizan fita sena dawo " yanayin maganar ne batare daya kalletaba ganin yanayin shi yasa Rayhana  barin gurin cikin sanyin jiki ahankali yajuya yana kallon bayanta cikin sauri yakawar da idan shi kamar wanda yatuna wani abu 


Baki d'auke da sallama Rayhana tashiga part d'in kaka cikin sauri kaka tace " maraba da Rayhana kawomin yaran nan mi'ka matasu tayi sannan ta gaidata fuska sake ta'amsa hadda samata albarka mamaki sosai Rayhana tayi cikin  'kasada murya Zarha tace 


" lalle kaka anga mutuwa andena nunamakowa 'kiyayya " nufar inda zahra take tayi tazauna suka gaisa amsar yaron tayi tace 


" to wani suna zamukira shi dashi Zarha ? " ta'be baki Zarha tayi tace " Yazeed  mana  ay babu mutuncin dake tsakanina dame sunan balle na'boye " girgiza kai Rayhana tayi tace 


a'a Zarha  hakan bai kamataba karki duba abinda sukayi miki martabar masarautar ku zakijawo idan kika sakaya sunan duk ranar dasukaji zasusan lalle akwai tarbiyya da karamci cikin masarautar HAYAT sabida sunsan sunyi miki abinda yakai ki ambaci maisunan dawani muguwar kalmar amma sabida tarbiyya  bakiyi hakanba kuma kinga kodan shi yaron  bai san komiba kuma duk kanku babu wanda zai'ki ke ko mahaifin shi danginki ko dangin shi dan haka kiyi ha'kuri ki sakaya wannan sunan amma koni banbaki damar ki sassauta ma Aliyu  anan kusaba kisa yasan darajarki kafin ku dedeta " 


ajiyar zuciya Zarha tayi tace " tabbas hakane Aunty Raihan kuma nad'auki sawarar amma bana tunanin zan iya komawa gidan Aliyu  " Murmushi Rayhana tayi tace " Zarha  kisani har yanzu  akwai igiyar auran Aliyu  akanki tunda yamayer dake tun tuni "


shuru Zarha tayi tace " hakane amma fa bazan komaba dole seya sakeni nabaki damar kiza'bama yaron nan sunan daza'ayimai alkunya dashi " Murmushi Rayhana tayi tace " nagode da wannan matsayin dana samu to Sayyid daga yau shine nickname d'in shi " 


Juyowa kaka tayi tace " gaskiya Rayhana  kinada hankali wannan shawarar tayi tayi dede kuma hakan yakamata ayi " dede lokacin  yaya Ibrahim  yashigo  cikin parlour  kaka d'ukar Shureem  yayi sannan ya kalli kaka yace 


" to kaka yaya badai tasake dawowaba ko ? "  hararar shi Kaka tayi tace in sha Allah idan tatashi dawowa wajanka zata dawo tunda kuna ganin kamar rud'in tsufane yake damuna hmmm  zasusan gaskiya  " 


Murmushi yaya Ibrahim  yasakeyi takardar hannunshi yami'kama Rayhana yace " congratulations  sister Raihan wannan admition d'inkine inji Momy " 


Cikin matu'kar mamaki Raihan take kallon shi batasan lokacin data fashe da kuka ba rungumeta Zahra tayi tana tayata murna sosai Rayhana tayi godiya mi'kewa tayi  cikin farin ciki tace bari naje part d'in Momy  


Bin bayanta yaya Ibrahim yayi ganin haka yasa Rayhana  tsayawa agurguje yace


" yau part d'in Ummi zaki dan Allah ki kiyaye kiyi kamar yadda kikayima kaka ayanzu kam kaka tafita daga zargi na tabbatar batada sa hannu cikin kisan da 'batan yaran 'kiyayyar ce kawai ayanzuma gashi takau  Allah yabamu sa'a " 


Amin Rayhana tace tasakeyin godiya tanufi part d'in Momy  


Cikin shirin fita ayki Samha tafito zune tasamu Muzanbil yana shan tea shima cikin shirin fita kusadashi taje tace 


" barrister nizan tafi gurin ayki kai ma naga tafiya zakayi ko ? to Allah yabada sa'a sena dawo kai ma haka " 


wani irin takaici Muzanbil yaji cikin nuna isa yace kibari mufita tare nakaiki Murmushi Samha tayi tajuyo tace a'a ka manta sabuwar mota maimartaba yabani sabida zuwa gurin ayki " 


mi'kewa Muzanbil yayi yace " to kuwa sede kiyi driving da kanki dan ban yarda wani 'kato yajaki a motaba " 


Murmushi Samha tasakeyi tace " amma ay kasan bansabayin driving da kai naba ko kai ma ay naga janka akeyi hadda security  seni kace a a dan kawai nasha wahala gaskiya  kayi ha'kuri  " juyawa tayi tafita komawa Muzanbil yayi yazauna yace " gaskiya  akwai matsala yanzukam Samha bata ganin girmana maiye matsalar ? "


Daga Al'kalamin.....🖊


NPEEDY A AJI 🌸🦚🌸


Comments and shine please

No comments