Breaking News

A GIDA DAYA 35-36

 


🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾


      🌹A GIDA D'AYA🌹

            🏘️🏘️


🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾




    Story & written by mmn fareesa





🅿️35&36



........"Kaitsaye sashen hjy sukayi"hjy nata jera break fast itada asabe Mai aiki"hjy rabi da khairat suka shigo parlourn.hjy naganinsu tace"sannunku da zuwa! hjy rabi tace"meye yafaru dan Allah ?wlh hankalina yatashi ko karyawa bamuyiba" nacewa khairat muzodai mugani.hjy tace"hmmm!gsky babu lafiya muje ciki kuji....

      Suna zama kan bed "hjy tafara matsar k'wallah.kafin tasanarmusu komai.innalillahi wa inna ilaihir raju'un!suka fad'a atare.khairat tace ayya Yaya mahmod annakasa to Allah yasa hakan shiyafi alkhairi.wani kallo hjy tamata kafin tace"wace irin addua ce wannan khairat?rok'a mishi lfy yakamata kiyi ko?hjy rabi tace"hakane gsky Allah yabashi lfy.mubari muwuce gida"ah ah dama harda maganar aurensu da khairat yasa nace kizo muyi mgn .sbd a wannan satin nakeso ad'aura aurensu dashi.....sbd Yar uwarsace zata iya mishi komai.banaso ace yarinyar nan yana tare da ita wlh.gara yazauna da jininsa akan bare.cikin k'ank'ance ido hjy rabi tace".bangane yaren dakikeyiba ?Wai kina nufin y'ata khairat son kowa k'in wanda yarasa zata auri nakashashshe?"Kuma makaho"mmmm! saidai inbana numfashi hakan zai faru...Baki bud'e hjy hakeema ke kallon hjy rabi cikin tsantsar mamaki da al'ajabi.khairat ta karb'e zancen da cewa ai wlh mama kobakida Rai bazan auri nakashashshe ba.kuma makaho"bacin acikin nakasa ,makanta yafi komai ciwo.shida Allah yad'orama saiyaji da ita Allah yasawak'e...ke wawiya jahila !kin Isa kigayama hjy mgn agidanta....cewar ummi cikin fushi tana nufo khairat"sbd tana toilet tanajin komai.shine tafito Afusace....cikin b'acin rai marar musaltuwa hjy tace"ummi fita waje bance kimata komaiba.ran ummi ab'ace ta juya tana cewa akoma islamiyya gsky "tabyaya za'arik'a gayawa Wanda Allah yajaraba da lalura mgn.


Bayan fitar ummi"hjy ta dubi hjy rabi tace"bantab'a zaton haka daga garekiba"Ashe bare zaifi jinina?nanuwa y'ar mutane k'i da tsangama sbd zugarki"Ashe ko bayan Raina bazaki iya kulamun da zuri'ata ba?"Babu damuwa nagode!sai yanzun Nagano maganganun mahmod nacewa" sai wani abu yasameka kake gane masoyinka na gsky"inda nagodewa Allah mahmod bayason y'ar ki"itace ta manne mishi ,hakan yasa na tursasashi ya aureta"kuma ya amince da zab'ina badan yasoba.... tab'e baki hjy rabi tayi had'e da cewa"saidai kiyi hakuri Yaya hakeema! Amma bazan cutar da kaina akan waniba.ita khadijar saita zauna tare dashi "dama ai y'ar wahalace ita.tunda ta yadda zata zauna da naka....kimun shiru kija y'ar ki kubarmun gida.marar mutuncin banza da wofi.kirubuta ki ajiye ko bayan Raina Babu maganar had'a zuri'a ta dataki wlh.murmushi hjy rabi tayi had'e da tashi tsaye itada khairat tace".Babu komai naji Allah yabashi lfy.nabarki lfy"batajira cewar hjy ba suka fice dg bed room d'in.


Ummi da Maryam suna tsaye a parlourn"ummi tagama bawa Maryam labarin abinda hjy rabi da khairat suka yi"saiga su sunfito"Maryam ta dubi kharat tace".kinbani mamaki khairat butulu kawai"insha Allah saikinyi nadamar maganganun dakikayi.ke dan uwarki nikike gayawa mgn.angayamaki ko akwai abinda Zaki iya yine?cewar ummi cikin fushi"hjy rabi tace"ke wuce muje rabu dasu kimusu uzuri nahaushin d'an uwansu yamakance.tanafin hakan sukayi hanyar waje"ummi tace aidakin tsaya jikinki yagayamiki yarinya.


Hjy kuwa sbd bak'in ciki da b'acin rai"saida tayi hawaye .bata tab'a zaton hjy rabi zata Mata hakaba.toilet ta wuce ta wanke fuskarta "tasaka hijab ta nufi part d'in su Yaya mahmod.


Cak ta tsaya agefen window d'in bed room d'in shi"tana hangosu....


Zaune suke gefen bed"tana shafa mishi mai"da alama dg wanka yafito"hjy tayi tsaye ta window tana hangensu Bata shigaba.ahankali Khadija  tace" Yaya bara naje nakamaka kayan ko?ah ah muje gurin sip d'in narakaki"tana murmushi tace"to.kamashi tayi yatashi tsaye yadafata suna tafiya ahankali har suka iso gurin sip d'in kayansa.dubawa tayi tace "mezaka saka?"my khady duk kayan dakikeso kikabani suzan saka .to tafad'a tana k'ok'arin ciro mishi t shart da 3 Quarter"ita ta taimaka mishi yasaka"kasancewar da boxer ajikinsa.sannan taja hannunsa yazauna gefen bed"tajawo kayan break first da Kamal yakawo bbu jumawa tafara k'ok'arin had'a mishi...hjy dake lab'e ta window gaba d'aya jikinta yayi sanyi.tasha mamakin ganin yadda Khadija ke mishi hidima "babu wata hantara konuna gajiyawa dashi "saima wani lokacin harda murmushi takeyi"Bata auneba taga tana bashi tea da cheeps yanaci"suna magana da murmushi da alama fira sukeyi.....sannan atare suke break fast d'in...jikinta asanyaye ta juya kawai Takoma sashensu" sbd yanzun nauyin Khadija ma takeji..


A parlour tasami ummi da Maryam zaune jigum jigum"zama tayi tana cewa"kunyi kalacin kuwa?ummi tace". ah ah hjy!

     Maryam tace".hjy kiyi hakuri dan Allah akan abinda mama rabi da khairat suka yi"hjy na murmushin takaici tace".inban hakuraba mezanyi Maryam?ummi tace"ai hjy gashinan Kinga halin d'an Adam"dama ni wlh tuni nasan badan Allah takeson yayaba"hjy harda taimakon mama rabi Gurin hura wutar k'iyayyar Khadija aranki"wlh hjy Khadija mutuniyar arzik'i ce.kuma nituni nafahimci Yaya yanasonta !sbd ke yak'i furtawa ko nunawa.ummi tace "k'warai kuwa nima shaidace.wlh Khadija nada kyawawan halaye hjy.kuma ita ba butulu bace "ta zauna da Yaya da kula dashi dan Allah..ajiyar zuciya hjy tasaki tana sauraren maganganun duka yaran nata "Kuma da alama sunyi tasiri sosai aranta.

     Batace komai ba" ta tashi ta wuce bed room d'in ta"....


Da misalin k'arfe 11:30 "matasan y'an jarida guda 3 suka bayyana abakin get d'in gidan su Yaya mahmod.(alh mudi da alh Ayuba suka sanar musu komai"dansu zo su d'auki ruhoto su watsa. sbd har yanxun bbu Wanda yasan wani abu yafaru da Yaya mahmod awaje.)

    Sunje office nashi kusan sau2 "sai Nura yace"baya gari ai.hakan yasa suka canza shawarar suzo anan kawai..baba Mai gadi yace" dg Ina suke Kuma wasuke nema??"sbd yaga zasu shiga cikin get din gidan..

Babbansu yace"munason ganin mahmod ne !mu abokan abokinsane mu"k'ok'arin mgn baba Mai gadi yakeyi...muryar Yaya Kamal tadaki dodon kunnen sa"Gurin cewa"in Kuna nemansa sai akace Dole agidansu zaku zone ?to baya nan yayi tafiya zaku iya tafiya"babbansu yace".miyayi zafi abokina?kozaka iya sanar Mana inda yatafi ne?"wani kallo yamishi dayasa yaji mugun shakkarsa.fuska a had'e yace ".malamai kubar nan dallah!basuce komaiba suka juya suka shige motarshi.yaya Kamal yadubi baba me gadi yace"inda banzoba meye zaka cemusu ne?"yakamata ace kana rik'e Mana sirrin gida tsawon shekarun dakayi anan gidan. baba Mai gadi yace"ayi hakuri zan kiyaye insha Allah.kafin Kamal yace"wani abu "isah driver yayi  horn "su Abba da mlm na Allah na back sit.cikin get d'in kawai Yaya Kamal yashiga"


Bayan su Abba sun fito dg motar"Yaya Kamal yagaidasu, suka wuce sashen su Yaya mahmod.yyinda Kamal yad'aga wayarsa sbd ganin kiran Yaya Yusuf.

    Bayan sun gama gaisawa "Yaya Yusuf yashiga mishi jajen abinda yafaru" sbd hafsat da safe tasanarmishi dayakirata.

Kafin dg karshe yace"gobe Yana hanyar dawowa gida insha Allah.


Zaune Khadija take akan 3 seeter"Yaya mahmod yayi matashin kai da cinyarta.hannunta guda saman sumar kanshi ta na shafawa"yyinda hannunsu guda ke sark'e da juna.

    gaba d'aya dg jiya zuwa yau"d'an zaman dasukayi sun sake shak'uwa d juna.da kuma sabo da juna"gaba d'aya k'amshin jikinsu iri d'ayane "inhar baka saniba zaka d'auka yaya mahmod Yana gani sbd idanunsa abud'e suke"

Ahankali yace"my khady kibani wani labari Mana"uhummm!Yaya nibanida labari inba na hausa novels ba"ko English novels...Ashe kinason ki iya soyayya my khady? rufe idonta tayi tana murmushi tace"nifq badan hakaba Yaya"to sbd menene?sbd nak'aru da sanin abubuwa masu mahimmanci na rayuwar yau da kullum.zan ilmantu na wa'azantu nakuma nishad'antu wlh.yar dariya yayi"yace"har wani ilmantuwa da wa'azantuwa akeyi acikin novels?"

Eh Mana Yaya"wlh akwai wani book Dana karanta YAU DA GOBE....hmmm book d'in nan yayi 💯"wlh Yaya na k'aru ga Kuma bantausayi"Kai my khady zaki karantamun ne?me zai hana yaya?insha Allah kuwa..(karki Bari yau da gobe na mmn fareesa yawuceki"paid book kibiya hjy ki karanta cikin nutsuwa)

knocking d'in k'ofar da akayi yasaka Yaya mahmod cewa waye?Abba yace"mune"da sauri Khadija tayi k'ok'arin janye kan Yaya mahmod dg kan cinyarta.amma sai cewa yyi meye haka?"k'auyanci kome?Abba kushigo "yafad'a cikin ihu.hakan yasa Abba yayi sallama yashigo"yyinda mlm na waje sbd asanar musu kafin yashigo.cike da kunya Khadija ta gaida Abba kanta ak'asa"Yaya mahmod nakan cinyarta yagaida abba.yana mintsinin  Khadija a hannunta.ramawa tayi itama agefen wuyansa"Abba yace"dama nace maka zamuzo da mlm .sbd haka Yana waje zanje nace yashigo.yaya mahmod yace"to Abba.bayan fitar Abba Khadija tasaka hijab nata dake kusa da ita. Yaya mahmod na murmushi yace" wakika mintsina? turo baki tayi tamkar Yana ganinta tace"ba ramawa nayiba!nidai ko my khady?zamu had'u anjima...kafin tayi mgn mlm da Abba sun shigo parlourn.


Amsa sallamar su Yaya mahmod yayi Yana tashi zaune"hakan yasa Khadija ta gaida mlm tana k'ok'arin barin parlourn.abba yace" dawo ki zauna kinjiko?ai keda mahmod Babu zancen b'oye b'oye.zama tayi kan kujera" mlm suka gaisa da Yaya mahmod ,yamishi tambayoyi akan yadda yakeji ajikinsa.yana bashi amsa"wata robar faro ce cike da magani"yamik'awa Abba yace"suje yanzun yayi wanka da ruwan ciki"sannan yayi alwallah sai suzo inajiransu.abba ya karb'a Yana k'ok'arin mikawa Khadija"ta karb'a ta Kama hannun Yaya mahmod suka nufi bed room d'in sa.


Kayan jikinsa ta taimaka mishi yacire "yayi saura dg shi sai boxer"robar maganin ta mik'a mishi tana bud'e k'ofar toilet d'in tace".Yaya shiga ciki"Yana lalubenta yace" to my khady nikad'ai zanyi wankan Wai?eh Mana Yaya"kayi bissimillah saika zuba ajikinka ka cud'a ko Ina"shiru yyi bece komaiba ya shige toilet d'in"yamata shirune sbd yasan biyoshi zatayi"dan yalura bataso yayi fushi da ita ko ta mishi laifi.hakan kuwa yakasance .ta biyosa abaya"karb'an maganin tayi dg hannunsa. ta bud'e marfin"tun dg tsakkiyar kansa tazuba zuwa duka jikinsa shikuma Yana cud'awa"yyinda ta rage kad'an tana cewa Yaya nafita saika Ida zubawa indabejiba"murmushi yyi sbd yaganota.sotakeyi tace"yacire boxer nashi" shine tace" haka ,amma cike da zolaya yace" Kinga zoki ciremun boxer d'in nan saina zuba.da sauri ta fice tana cewa nidai Babu ruwana.yana murmushi yacire, ya zuba ko Ina ajikinsa.

     Bayan yagama yajawo towel dake rataye akan k'ofar toilet d'in yad'aura.kafin yayi alwallah yafito".Khadija natsaye da jallabiyar sa da wani boxer d'in a hannunta" tayi saurin matsowa kusada shi tana cewa ga jallabiya kasaka Yaya"to my khady nagode kinji?batace komai ba ta taimaka mishi yasaka"kafin yacire towel d'in"suka fito parlourn atare.saida ta zaunar dashi tukum "itama ta zauna.abba yace" sannunki khadija! Allah yayimiki albarka"tana murmushi tace"ameen.

 

mlm ya matso kusada Yaya mahmod Yana mishi tofin wasu adduo in.yajima Yana mishisu"kafin yadubi Abba yace"a gsky sihirine ajikinsa !dubada yadda idanunsa suke abud'e Kuma baya gani.sannan gsky Dole mutafi dashi gidana yazauna muga Yaya Allah zaiyi.amma ko yanzun ana nufarshi da sharri wlh.sbd yadda jikinsa yanuna "bushewar ruwan maganin.nagane ne ta hakan... innalillahi wa inna ilaihir raju'un!Abba yafad'a cikin damuwa.yaya mahmod kuwa besan wani Jaye Jaye"shidai yad'auka ciwonsa dg Allah ne...


Abba yace to shikenan nagode k'warai mlm.zuwa anjima zamu zo tare dashi agidan naka.amma iyalinsafa?munatare  abba.dg mlm har Abba Saida suka murmusa.mlm Yana murmushi yace"Babu damuwa ai nima iyalin tawa gudace"akwai d'aki Zan yi kaye Kaye saisu zauna ko zuwa sati d'aya mugani insha Allah.abba  yace to shikenan nagode.sallama sukayi"mlm da Abba suka fita"


Yaya mahmod kuwa badan ransa yasoba zai amince atafin "saidai kawai sbd mahaifinsa bayason musu ko jayayya dashine.kallonsa Khadija tayi taga yayi tagumi yadafe kansa.tashi tayi anutse tanufi kusada shi ta zauna.jikinta danashi na gugar juna....


Cikin sanyin murya tace"Yaya menene naga kayi tagumi?"tafad'a tana saka hannunta tajanye mishi hannunsa"lalubota yayi "tadawo saman cinyarsa yarungumeta.cikin wani yanayi yace"banason zuwa gidan malamin ne my khady"banason Jaye Jaye "har azo ana zargin wani"nayi Imani bbu mahaluk'in daya Isa yamun abinda Allah bemunba.ahankali tace"hakane Yaya"Amma muyi hakuri muje can d'in ba'a san inda ake dacewaba"inaji ajikina ta sandin sa zaka warke" insha Allah bazamu dawo gidan nan ba saika warke.yana murmushi yace"aranar zanbaki ajiyar baby kuwa.hmmm!Yaya wane irin baby Kuma?"tafad'a sbd harga Allah Bata gane meyake nufiba!my khady kenan "baby nacikin ciki Mana "da Mata da miji ke haifarsa.tsit tayi sbd kunya,saima k'ok'arin guduwa datayi "yayi saurin rik'ota"Yana cewa zancire Miki wannan kunyar my khady"yafad'a Yana laluben cute face nata"janye kanta tayi tana mishi cakul kuli ,hakan yasa tayi saurin sakinta Yana dariya.itama dariyar takeyi tana cewa "yeeeeee!nayimaka wayo ai....kafin yace wani abu hjy ta murd'a k'ofar ta shigo da sallama"da sauri Khadija tadena dariyar"saima fad'uwar gaba data rik'a ji"Yaya mahmod ne ya amsa sallamar cikin fargaba "sbd yasan saita b'atawa Khadija rai.zama tayi kan kujera"Khadija tayi saurin duk'awa tace"hjy Ina wuni?lfy qlau"ta amsa atakaice.


Hakan yasa Khadija barin parlourn ta wuce waje kawai.hjy ta fashe da kuka tashiga sanar mishi abinda hjy rabi da khairat suka mata.wani farinciki sosai yaji da hakan yafaru"kodan sbd gujewa auren khairat d'in.amma beji dad'in da suka Zama sanadin zubar hawayen mahaifiyar Saba"bedai nuna yaji dad'in abinda sukayiba"saima nuna haushi yayi.hjy tace"bbu damuwa kabarni dasu..yanzun alh yasameni da zancen zuwa dare zaku tafi gidan mlm ko?Yaya mahmod yace" eh hjy.

Tace"kushirya komai da komai da kuke buk'ata .bayan sallar isha'i alh da nura zasu kaiku.sunama can ana gyara muku dakin dazaku sauka.da to ya amsa "aransa Yana jin dad'in hjy tafara saduda.tunda bata kyari khadijaba.


Tashi tsaye tayi tace"nawuce ciki  ni"yace" to"

ta fiita.


Khadija na hangen wucewarta ta nufo parlourn"Yana nan azaune inda ta barshi"amsa sallamar ta yayi yanatashi tsaye"Murya k'asa k'asa yace"zonan Khadija!Babu musu ta matso kusada shi tana mik'o mishi hannunta.kama hannun yayi yakai bakinsa yasumbata"kafin yace"banji Yana k'amshin lalleba meyasa bakyayine?Yaya tun bayan na biki bansakeba.ko kanaso nadinga yine?Ina so Khadija "Amma yanzun ko anmiki bbu amfani tuda ba gani zanyiba"wani irin tausayi taji yabata sosai.bata auneba taji ya rungumota ta baya ajikinsa"Yana sakin ajiyar zuciya had'e da sinsinar wuyanta zuwa fuskarta.yanata faman lalubar Mata jiki.ita kuwa uwar y'an tsoro tanata zare ido"sbd tsikar jikinta ta tashi.rike mishi hannuwa tayi"cikin sark'ewar Murya tace"Yaya ankusafa magrib Kar akirafa.kin iya wayo ko? yafad'a Yana goga Mata lallausan sajensa a baby face nata"ta lumshe ido"Murya can ciki yace"muje kishiryamana kayanmu to.da sauri tabar jikin sa, ta Kama hannunsa suka wuce bed room d'in sa..


B'angaren hjy rabi da khairat kuwa"suna a mota"kharat ta dubi hjy rabi tace"Kinga mama tunda ga Jamil dabamufi 1month da had'uwa ba.gara nafitar dashi kawai tunda ko jiya yacemun shifa da gaske yakeyi yaushe zai turo magabatansa?to sbd Yaya mahmod sainace mishi zan yi tunani.baki washe mama rabi tace"shine wanda yamiki shopping jiya ? kharat tace"eh shine mama"

Mama tace"kai alhmdllh naji dad'i sosai wlh.zasuga kin auri d'an gidan masu dashi.kice yaturo wlh tunda da gaske yakeyi.insha Allah sai su Yaya hakeema sunji haushi akatashi bikinki.tana goranta Miki"d'anta bece yana sonkiba.to ga wani dg Allah"kharat sai smile aketayi da fari da ido"har suka iso gida"saiga kiran Jamil yafishigo awayarta"ta d'auka tana kashe Murya...suka nufi cikin gida.


***************


Tafe suke acikin soron gidan mlm na Allah"Khadija na rik'e da hannun Yaya mahmod sunjero suna tafiya.yayinda Abba da nura ke bayansu dauke da trolley d'in su..

Kai tsaye cikin gidan suka shiga.mlm matsalar gida.ya amsa sallamar su"Yana cewa su shiga d'akin su.babu musu suka wuce ciki."matar mlm Inna yelwa da y'ar sa'adiyya.suka shigo suka gaisa dasu Abba da Yaya mahmod.gaba d'aya sai Khadija taji zafin yadda sa'adiyya takafe Yaya mahmod da ido tana kallo"harda cewa mamanta"Inna wannan ne marar lafiyar? kasancewar ankawo nefa da haske d'akin.duk aka Mata banza.hakan yasa ta fice dg d'akin.mlm yashigo suka sake mgn da abba.kafin shima nura suka tattauna sosai da Yaya mahmod.kafin suka musu sallama suka tafi..Khadija ta k'arewa d'akin kallo"bayan katifar dasuke zaune akai sai carpet da toilet ad'akin sai k'ofar me net ce da labulaye .sai trolley d'in kayansu.wani Imani da tsoron Allah Khadija tasake ji"sbd bata tab'a zaton wai itada Yaya mahmod zasu rayu ahakaba...kinyi shiru Khadija lfy daiko?"yafad'a cikin damuwa.da sauri tace"lah Yaya bbu komai"kaga 9pm ya wuce muje ka kwanta tunda dama kayi wanka agida ko?to my khady, yafad'a Yana tashi tsaye"hakan yasa ta tashi itama ta taimaka mishi yacire kayan jikinsa.dg shi sai boxer da vest "yakwanta kan katifar Yana cewa kizo mu kwanta kishafamun maganin da mlm yace "da to ta amsa.


Bayan ta saka kayan bacci"taje ta saka sakatar d'in dake jikin net d'in"kafin ta  hau kan katifar ahankali tafara k'ok'arin shafa mishi maganin" aduka jikinsa.saidama  ta cire mishi vest d'in"saidaifa ita har yanzun tsoron ganinsa haka takeyi"dukda tasan be ganinta"yayinda shikuma yanayinta da motsinta yatabbatar mishi da akwai sauran lokaci kafin tasake dashi sosai"dukda bbu laifi dg jiya zuwa yau.tasaki jiki dashi.bayan ta gama Yana kwance rigingine"ta musu addu'a ta kwanta nesa dashi.


Ahankali yafara lalubonta"hakan yasa ta juyo da sauri"murginowa yayi saitinta Yana cewa kina Ina?Yaya ganifa akusada Kai "hannunta yakama yajanyota jikinsa yarungume"ahankali yafara shafarta dg kirjinta zuwa bayanta"yafara k'ok'arin had'e bakinsu "da sauri ta janye kanta"tana cewa dan Allah kayi hakuri mu kwanta...banza yamata yafara romancing d'in ta azafafe"....saima yamirgonota yadawo yasamanta yahad'e bakinsu gu d'aya"rigar baccinta daya rabata da ita"yasaka ta janye bakinta ta saki kuka.ga nishin datakeyi sbd yamata nauyi sosai..d'agata yayi ya kwanta gefenta bece komaiba Yana maida numfashi"sunkai kusan minti 5 ahaka"saima yajuya Mata baya sbd beji dad'in yadda take nuna mishi tsoro hakaba.

   Ita kuwa rigar baccinta ta maida ta kwanta.saidai takasa bacci sbd tana ganin fushi yayi d ita.


"Ahankali tace"Yaya"banza yamata Yana jinta.


Batasan lokacin data mirgino ta kwanta asaman kirjinsa ba "tasaki kukan shagwab'a"rintse idanunsa yyi sbd jin nashanunta yadaki kirjinsa.....✍️


Kuyi break fast da lunch harma da dinner😊


Inhar Banga ruwan comments ba bbu update Koda nayi ma to saidai Yan grp nawa su karanta.

No comments