Breaking News

NI DA KE 13

 


♣️♥️♣️

        *_NI DA KE...!!!_*

                  ♣️♥️♣️



```♥️Dole muyi rayuwa........♥️```





_By 😘😘feebyrh😘✍️_




_Alhamdulillah am back...._😘😘




page 1️⃣3️⃣

      "kidai kama kanki tunda da aure kikace yana neman ki karki kuskura ki nuna masa halin ki cewar ke yar daniya ce dan daga ganin shi kinga kamali....." 

tab'e baki salmat tayi tace "leenah kenan ina tunanin kin fara manta hali na in banda abunki wake gudun alkhairi da irin wannan tarin dukiya daxanyi shagali dasu idan na shiga gidan shi"tafada tana dariya "toh salmaty ya xakiyi da lukiii....??"

   dan fari da ido tayi tana cewa "ya kuwa xanyi da luki ai kinsan ba rabuwa tsakanina dashi.....dan haka shima dole yayi hakuri ya bari na aure khalil daga baya kuwa sai muyi gaba dashi....tayi maganar tana dauko wayarta dake ringing lallausan murmushi ta saki tana wani irin lumshe ido kafin ta daga kiran "assalamu alaikum....." yafada cikin daddan voice d'inshi wanda yasata saurin lumshe ido tana wani irin mik'a "wa'alaikum salam......fatar ka isa gida lafiya....?

    murmushi yayi a bangaren shi kafin ya daura da cewa

      "lafiya kalau ina fatan kema kin same su lafiya......"

    "lafiya kalau alhamdulillah....."

   "toh masha allah.....yafada yana wani sakin ajiyar xuciya hannun shi y daura a saitin heart din shi yana jin yanda sonta da tsansar kaunarta ke faman yawo a cikin xuciyarshi ya dauki lokaci yace "am salmat please idan badamuwa ki kira ni idan xaki koma gida sai naga gidanku.......

dan fari da ido tayi ta shagwabe voice d'inta tace "a'a gaskiya abba na mugun duka xeyi mun idan yaganni da wani......." cikin irin muryan nan na yaudara tayi maganar ajiyar xuciya ya koma saukewa yanajin yanda sonta da kaunarta ke faman dawainiya dashi ya rasa yanda akayi lokaci daya tsantsar soyayyarta y fada xuciyar shi ya dauki lokaci kafin ya saki lallausan murmushi yana xura faratan hannun shi a sumar kanshi me sheki ganin ana kiran shi yasa yace "alright dear i will call you later....." murmushi tasaki tana ware ido tace "ok...bye..."

tana fadar hakan ta kashe wayarta tana wani irin shewa








bangaren firdausi kuwa tana komawa gida dakinta ta fada tana mayarda nunfashi mugun radadi takeji a kasanta ji take kamar ranta na neman fita umma ce ta shigo dakin fuskarta dauke da murmushi waro ido tayi ta rike baki ganin jini a zanin firdausi yayi stern "mexan gani haka lallai wannan yaron y cika dan arxiki......gaskiya yayi kokari daya fasa ki koh ba komai ya bud'e mun hanyar samun kudi....."

tafada tana wani irin shewa araxane firdausi ta dago ta kalleta voice d'inta na cracking tace "umma me kike nufi....?? wallahi ba'ayi mun abunda kike nufi ba...."

  "mtsssw kaji munafukar yarinya idan ma be bud'e hanyar ba ni nan xan saka rexa in yanka wajen y bud'e dan wallahi an rigada an bata ni da kudi dan haka ki shirya kullum sai kinje wajen shi yayi amfani dake ya baki kudi..... 

tayi maganar tana rik'e waist d'inta tareda jijjiga jikinta da kyau xaxxafan hawaye ne ke rolling a beauty face d'inta ta tsaki umma taja ta fice daga dakin.......




khairat ce tsaye sanye take cikin gown pitch colour me stones blue wanda yayi masifar yi mata kyau wayarta ta dauko ta xauna saman tafkeken bed dake bedroom d'in crossing kafarta tayi daya kan daya tayi dialing wani number ta daura a kunne hannunta ta daura a saitin heart d'inta tana jin yanda yake beating da sauri_sauri jin wanda take kira yana wani wayan ne yasa ta ajiye wayar tana furxarda iska me xafin gaske daga cute bakinta me dauke da pink lips ba'a dauki lokaci ba saiga shi an kirata gabanta ne yayi mummunan fadiwa ta daga wayar tana kara jin gabanta na bugawa sosai "hello..... taji wani daddadan murya ya furta wanda a yanxu batada burin daya wuce ta mallake shi suyi rayuwar voice d'inta a kwance tace "helloooo..... itama dan tab'e bakin shi yayi yana dauko glass cup dake dauke da giya a gabanshi ya kafa a baki saida ya shanye duka kafin yace "wacece....?? 

saida ta sauke ajiyar xuciya kafin tace 

      "ni ce......??

dogon tsaki yaja cikin fada da tsawa yace "ke waye......?? kuma me kike bukata......??

    "am......amm.......katse ta yayi da cewa 

     "ke matsiyaciya kiyi magana idan kuma bakyada abun cewa bye......

   ataikaice yayi maganar gabanta ne ya tsananta fadiwa voice dinta na cracking tace "khairat ce....."

wani irin mugun dariya ya saki nan ya kashe wayar yana murmushin mugunta "lallai wannan yarinyar ta raina ni me take nufi da kiran da tayi mun ne.....koh tana tunanin xan koma cinta ne......"

yafada yana dauko car key d'in shi khairat kuwa kwance tayi xaxxafan hawaye na wanke mata fuska




bangaren shamsiyya kuwa da john tuni suka wuce edo state dan a daura musu aure daman shi dan cen ne.......anyi kwakwarmaya sosai kafin iyayen nashi suka amince



tana kwance har bacci ya fara d'ibarta taji an bud'e door d'in dakin da karfi raxana tayi tana kallon shi cikeda tsoro shak'o wuyanta yayi yana cewa "keeee matsiyaciya....har kin isa ki kira......wallahi bara na gaya miki for the last time karki kuskura kiyi tunanin xaki kira ni kuma.....me kike nufi...ne?? koh kinyi tunanin xan koma cin ki ne toh kisani koh uwarki batada abunda xan cita sau biyu dashi kema arxiki kikayi ina kwadayinki inba haka ba ba abunda xanyi......dake....."

cikin kuka tace  "dan girman allah kayi hakuri wallahi baxan koma ba......"

mugun dariya ya saki yana kara shak'eta saida yaga idonta na neman dauketa nunfashinta kuwa yana dafffffff da daukewa yasa ya saki wuyanta nan ya fice daga gidan direct guest house d'inshi y xarce xama yayi a gaban wani babban glass table yayi crossing kafar shi daya kan daya yana karkad'awa hannunshi yasa ya xaro black glass dake makale a sexy bold eyes d'inshi ajiyewa yayi a kan table d'in wanda ke cikeda da kayan mayen wanda duk wani abu na maye akwai shi a kai saida yasha me isar shi kafin ya mayarda hankalin shi kan saif cikeda gadara da ixxah yace "saif kanwar.....ka bilkisu nakeso ka kawo....mun yanxun nan cuz matse nake ina matukar  kwadayinta.............











managed and share please

No comments