Breaking News

MY UNCLE 47-48

 


📚📚🌹🌹

MY UNCLE

          📚📚📚🌹🌹


Writing by:-sholy   



Page 47/48


Sorry! Sorry!!! Sorry!!!!

 Masoya littafi MY UNCLE nahada hannayena biyu ina mai baku hakuri kan shurun da kuka jini Dan Allah kuyi hakuri gani insha Allah yau nadawo zamu daura cigaban MY UNCLE daga inda muka tsaya


Godiya!! Godiya!!! Godiya!!!!!!!!! Gareku masoyana naji matukar dadin yanda kuka nuna damuwarku akan jina shuru da kukayi kuka nuna matukar damuwarku akaina nagode  nagode sosai nayi missing dinku da comments dinku mai birgeni dakara min karfin gwuiwa  inayinku sosai sosai dinnan


Ina matukar godiya  gareka yayanah yanda kake karamun karfin guiwa inayinka sosai yayanah  Allah yakara maka lfy da tsawon rai mai albarka ameen thumma ameen  wannan shafin nakane dasauran shafuna masuzuwa harzuwa karshen my uncle kayi yanda kakeso dasu 


Inason ganin ruwan comments dinku readers shizai nunamin kuna taredani !!!!!!



Tana dawowa yakara marairaice mata itakuwa tayi kamar bata ganshiba 

Sanda aunty ta mata magana iman wai bazaki bawa yarannan abincinsuba kinajin yanda suke kuka 


Yawwa aunty gaya mata Allah zamu kwata da karfi  yafada yana kamota jikinshi 

Please baby kabari Dan Allah zanbasu 


Bai sauraretaba yacigaba da abunda yake zip din rigarta yaja yayi kasa dashi yadakko ta macen mai kuka yadaura mata akan cinya sa'annan yafiddo Brest din yasanya bakin babyn akai aikuwa yarinyar tafara zuka wani irin  ihu iman tasanya amma aliyu baikyaletaba saida yagama shayarda yaran nashi daya bayan daya iman kuwa fuskarta tayi kace kace da hawaye sai kuka take 

Aunty kam tanajinsu amma takawadda kanta tana danna wayarta yana sakinta tayi saurin Jan rigarta ta mayadda zip dinta tarufe saigoge hawaye take aliyukam maizaiyi inba dariyaba yadinga mata dariya 


Aikuwa iman takara sakin kuka daidai kunnenta yazo yarada  Mata ragguwa kawai 


Turo baki tayi cikin shagwabarta mai rikita aliyunta tace dazafifa baby 


Rungumota yayi yace to sorry kinji bazaki kara jin zafiba kinji zumanah 

Ummah  nashigowa takora aliyu tareda gargadin gada takara ganinshi adakin tunda bashida ta ido 

Iman kuwa saida taga ummah da aunty basa kallonta tayi mishi gwalo alamu yayi mata irin zaikamata dinnan itakuwa ta  make kafada irin bazaikamata ba dinnan salima da shigowarta kenan duk taga abunda sukayi ta karasa kusada iman tazauna aliyu kuwa ficewa yayi 


Namijin tadauka mai tsananin kama da aliyu tana mishi wasa tace bloody wai haka kuke soyewa keda uncle 

Iman tasaki murmushi tanacewa hmmmm yarinya kadanma kika gani wallah love kan sai agidanmu saikin gudu 


Salma tayi dariya kasa kasa tace Allah iman aure nakeso nagaji gaskiya iman ta tuntsure da dariya tace 

Hhh yarinya ansha dake Allah aure akwai dadi  wlh mussamman idan kunason junanku 

Haka suka cigaba da hirarsu 



*************

Aliyu yayi barka tagani tafada wadda kowa yagani saiya yaba sannan tundaga ranar ummah tahanashi kebewa da iman sabida taga take takenshi 

Aliyu bakaramin takurashi yaji anyiba domin kuwa yayi matukar missing din matarshi amma haka yahakura 

*******

Yausuna iman tayi mutukar kyau cikin wani tsadadden leshi blue black and pink yayi matukar kyau  domin mai make up aka kira tayiwa iman kowa sai yaba kyanta yake yaranma haka sunyi kyau kayansu iri daya harnamijin saida aka samamai kalar nasu 


Anyi suna lfy yara sunci suna maryam da ameena sai namijin da aka kara mayar mishi sunan aliyu amma ana kiranshi daddy ko haidar  

Ahaka taro ya watse masha Allah biki yayi kyau anyi lfy angama lfy ansha hotuna 


********

Bayan suna aliyu yacigaba da sintiri aikuw ummah takasa ta tsare tahanashi kebewa da matarshi acewarta sai iman tayi arba'in biyu amma sabida tsananin nacin aliyu saida aka mikamishi matarshi bayan tayi arba in daya bayan ummah da aunty sungama gyaranta ciki da bai masha Allah idan kakalli iman zaka dauka irin yammatan nanne sweet 18 bazaka dauka ta haihuba shiyakara ruda aliyu yakara rikicewa duk da yasha wuya ko 40days dinnan dankuwa kullum cikin azumi yake 

Ana gobe iman zata koma tana online tana awani group nasu na na makaranta suna fura taga message din aliyu 


Hi yanmata 


Tayi murmushi tamayar mishi 


Dan saurayi yadai 


Qlau amaryata tagobe 


Kawai tayi niyyar tsokanarshi tace 


Nifa bazan dawoba sainayi arba'in biyu


Hmmmm yarinya kinsha karya wlh dakuwa anga rashin kunya dan  wlh zuwa zanyi agidan zankwana kuma daki daya kuma wlh kaga kiyi tunanin zanraga miki agidan saina kusanceki baruwana dasu  ummah idan sukaga haka dole subanke mukoma gidanmu....................


I love you all my fans 💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋

No comments