MY UNCLE 31-32
📚📚📚🌹🌹
MY UNCLE
Writing by:-sholy
Wannan shafin nakune taurarin dasukafi kowa comments akan book din my uncle a WhatsApp jinjina agereku comment dinku namatukar kayatar dani kuma yasanyani nishadi kucigaba da suburbuda comments nikuma zancigaba da suburbuda muku typing............
-Maman safwan a HAUSA NOVEL GROUP
-karima a MY UNCLE FANS GROUP
-Halima a MY UNCLE FANS GROUP
-Asma'u hamza Bashir a MY UNCLE GROUP
-soul (Jamcy) a MY UNCLE GROUP
31/32
my Queen nayi matukar kewarki yafada yana hade bakinshi da nata iman kam galala tayi tana kallonshi mamaki ,al'ajabi ,rudani duk suka kamata rasa wane irin tunani zatayi tayi da kallo kawai tabishi kissing dinta yakeyi tako ina nan danan wasan nashi yacanja salo iman kam kuka tasaka mishi domin bata manta azaban datasha ahannunshiba a first night dinsu ina Aliyu yariga yayi nisa bayajin kira duk magiyarda iman take mishi abanza tana rokonshi yayi hakuri amma Sam baimasan tanayiba wasa yake da ita jikinshi har rawa yake tanajin yana karanto addu'ar saduwa da iyali tasakar masa wani irin marayan kuka dawani bala'in karfi Aliyu yashigeta yauma dagashi har ita kuka suke kuka yake yana zuba mata sambatu nayi kewarki babyna bazan kara yadda ummah tadaukemin keba dadina inasonki baby please Dan Allah kada kikara tafiya koda na second dayane kuma kinsan nafada miki nabaki kaina baby nabaki komai nawa Gidan nan ma nakine baby nabaki barrack dinmu gaba daya Aliyu yazauce sai surutai yake Wanda shikanshi baisan meyake fadaba kawai yakasa controlling bakinshine iman kam bawanda bata kiraba a family yazo yaceceta hatta aliyun kanshi takirashi yafi akirga akan yazo ya kwaceta Sam itama bata acikin natsuwarta Sam Aliyu baisaurara mataba saida yacika awa daya da minti ashirin sa annan yaja wani dogon numfashi tareda fadin I love you zumata kwantawa yayi a gefenta sa'annan yajanyota jikinshi yarungumeta kamar za'akwace mishi ita ajiyar zuciya yake saukewa iman kuwa kuka tasaka mishi domin wani irin radadi takeji akasanta iska ya huraLila mata akunne sa annan ahankali yarada I love you baby punishment dinki kenan idan kika kara hadamin kanki dawani namijin kukaSankara takara sanya mai tana janye jikinta daga nashi aikuwa yayi saurin kamota yakara sanyata jikinshi kuka tasanya mishi cikin shagwabar datake kara narkar da Aliyu tace nikam ka kyaleni tunda bakada tausayi aiko kace bazaka karaba saika kara wata irin runguma yakara kaimata sabida shagwabarta tana matukar tafiya dashi ohhhhh sorry kinji zan rinkayi ahankali kinji baby yafada tareda kissing dinta agoshi nidai Dan Allah uncle kace bazaka karaba gaba daya murmushi mai sauti ya kubuce masa sabida magarta ta matukar bashi dariya OK kinaso nadaina kanta tayi saurin daga mish ok toh dasharadi fa amma tayi saurin kallonshi miye sharadin uncle wani murmushi yasauke shikanshi yanajin nauyin mezai fada amma yadaure yace sai idan ke zaki dingayi muna ko takwabe fuska mezandingayi uncle abundn nake miki kina cewa da zafi hannayenta tasanya tarufe fuskanta domin Aliyu yasata jin kunya bakadanba kai uncle bakaji ko tafada acikin shagwaba eeh mana ai zakiyi ko baby ni uncle Dan Allah kadaina Allah zankai karanka gurin ummah ince baka dainaba ido yakafeta dashi sama kawai taji yayi da ita, yawwa ni mujema namiki wanka domin koyau idan banbiki a sannuba zaki iya sumarmin gwara na lallabaki aikuwa iman najin batun wanka tayi rinka magiyar yasaketa zatayi da kanta amma yaki wayyo cikina tafada aikuwa nandanan ya sakko da'ita duk ya rude yana tambayar lafiya saida taga yagama rudewa ta tashi cikn dauriya tanufi kofa aguje domin haryanzu tanajin zafi sanda takai kofa tajuyo tayiwa Aliyu gwalo tabar dakin murmushi mai sauti Aliyu yasaki sa'annan yawuce bathroom domin tsarkake jikinshi a bandakinma tunanin iman kawai yake komai yarinyar zatayi ayanxu bala'in birgeshi take ba abunda yafiso a yanzu kamar yaganshi a kussa da ita wani nishadi yakeji murmushi yakara saki yana fadin nayi dakon sonki a da Fateema amma wlh yanzu bazan iyaba nakai geji murmushi yakara saki domin tuno gwalon da iman tamishi ayanzu zankamaki ne my sweet Angel
Tabangaren iman kuwa itama tana zuwa kan gado tafada tana mayarda numfashi mamakin Aliyu take sosai dama, haka uncle yake,wai tab wlh kamar bashiba,yasauya sosai Ashe dama uncle bashida kunya jiyanda yake gayamin magana tuna first night dinsu dakuma yanda yadinga gayamata yanasontane yatsaya mata arai yaushe wannan mutumin yafara sona anya kuwa gaskiyane ko yaudarata yake kokuwa kunnena yajiyomin badaidaiba takara fada jin kamar antaba kofa yasata zabura tashige bandaki
love you all my fans
💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋 💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋
No comments