MY UNCLE 29-30
📚📚📚🌹🌹
MY UNCLE
📚📚📚🌹🌹
Writing by:-sholy
Jinjina gareku yan Facebook 👍👍inaganin ruwan comments dinku abun namun dadi over wlh wannan shafin nakune kuyi yanda kukeso dashi inayinku irin sosai sosai dinnanfa acigaba dagashi kawai
29/30
Ummah dakanta tace awuce da iman awurinta zata zauna har saita warke Aliyu kam haka kawai baiso hakaba sai kawai yaji ranshi yabaci iman kam sai murna take Aliyu kam omo yasha domin Sam baiso hakanba amma bayanda zaiyi domin wani irin tausayin yarinyar yakeji Wanda shikanshi yarasa ko namenene wani irin abu yakeji gameda yarinyar da Sam yakasa fassarashi sannan shikanshi yasan yarinyar tanada wani muhimmin wuri aciki xuciyarshi ko kallonta yayi sai yaji wata iriyar natsuwa nashigarshi Sam yarasa meke damunshi gameda yarinyar ahaka badan yanasoba yabar iman awurin ummah #wannan kenan
**********
Gyaranta ummah take sosai Sam bawata kunyar surukantaka atsakaninta da iman domin ita kallon ya take mata tana son yarinyar sosai tanajinta kamar yar datahaifa acikinta duk abunda uwa yakamata tayiwa yarta ummah tayiwa iman daga farko iman nadan Dari Dari amma daga baya da ummah tanuna batason hakan tasake da ita sosai sai dai abunda ba arasaba kullum iman nacikin ruwan zafi ummah nagasata nanda nan kuwa cikin kwana ukku tawarke sumul kamar ba'abunda yafaru Aliyu kuwa kullum yana Gidan yanason kebewa da iman amma ummah Sam tahana hakan saima korashi da takeyi shikuwa sam hakan baya mishi dadi sabda iman tacika sati daya ta warke sosai Aliyu duk miskilancinshi daji da kanshi saida ya ajiya yaje yakai karar ummanshi wurin abbanshi aikuwa Abba yaringa fada Kuma yace maza ummah tabawa Aliyu matarshi suwuce Gidansu tsananin kunyar ummah dakuma Abba da iman takeji yasanya Sam bata musawa hakanba amma acikin ranta tsorone fal sam batason komawa Gidan Aliyu idan tatuna abunda yafaru a tsakinsu amma yazatayi haka ummah tahada mata kaya masu kyau da ammafani na mata takuma cire kunya tagargade Aliyu akan yadinga bin komai ahankali Aliyu kam wata irin kunyace ta addabeshi acikin ranshi yakecewa hmmmm kowa yasan kenan abunda yafaru atsakaninmu da yarinyarnan ahaka dai ummah taraka Yar tata har mota tana kara jaddadawa Aliyu shikam Sam kasa ma magana yayi kunya tagama kamashi tafiya suke amma bawanda yakewa wani magana motar shuru kamar bakowa aciki sai karar wucewar abun hawa jefi jefi Aliyu yakan juyo ya kalleta ita kuwa sai wasa take da yatsunta domin taji ajikinta kallonta yake phone dinta tadauki kara wayar tadakko daga jaka atare suka kai dubansu kan screen din wayar bloody ne akan screen din wayar kallonshi yamaida kanta waye bloody haka kawai tashirya tsokanarshi kobada ke nake maganaba ne kallonshi takarayi shima itadin yake kallo yana jiran jin mezatace Wanda zan aura ne idan muka rabu tafada itama acikin tsananin tsoro da fargaba sabida itakanta yau tasan tataro ruwan dafa kanta aikuwa wani wawan birki yaja Wanda saida kanta yabugu yadawo jikinshi tafada tawani rirrikeshi tayi matukar tsorata kuka tasaka mishi tashige jikinshi kamar wadda zata tsaga jikinshi tashige sabida tayi matukar tsorata wani irin kallo yabita dashi idanuwanshi gabadaya sun sauya kala xuwa ja saiwani huci yake fitarwa ke zaiyi magana wayar tasake daukar kara bloody dinnne dai akan screen din da karfi ya kwace wayar a hannunta ya dauka yakara akkunne baijira anyi maganaba ya fara masifa kaiwani irin jahilin wawa kuma dakikin mutum ne Wanda baisan darajar aureba zaka rika Kiran matata wlh kaji narantse maka saikayi prison tinda kake bibiyar matata
Salma kam galala tayi rike da waya hannunta screen din wayar tasake kalla tabbas number din imance amma kuma muryar Uncle taji cikin in ina da matukar tsorata dayanayin da salma tajishi acikin tace uncle ina wuni wani zazzafan iska yafurzar wanda hatta salma saida number waye wannan yatambaya domin yau yadawo Sak aliyunshi nada uncle ta..ta.. tawace tafada domin tayi matukar tsorata kittt yakashe wayar hon din da aketamishi daga baya yasanyashi tayarda motar dan haryatara go slow kasancewar akan titi suka cigaba da tafiya Sam baikara yin maganaba har suka isa gida yagama daidaita parking dinshi yabude yafito kallonshi kawai take domin tasan yau kashinta yabushe dukane kam tasan saitashashi sama kawai taji anyi da ita tanata ko kowar sakkowa amma Aliyu yahana aikuwa tashiga magiya please uncle Dan Allah kayi hakuri wlh bazan karaba kuma ni wasa ma nake Allah number salma ce itace kekirana kuma ma kaji ai wlh ni banda ma saurayi ai dai Kasan kahanamu kula samari tafada cikin shagwaba please Dan Allah kayi hakuri Sam baima tanka mataba har saida yadireta akan kyakykyawan gadonshi sa'annan yabita ya danneta wayyo allah nah Tamara fada acikin shagwaba idonta acikin nashi yake kallonta itama kallonshi take zatayi magana yadaura yatsanshi akan lebenta shhhhhhhhhhhh banason kice komai kinaso kikashe mijinkine kinsan kuwa yanda mijinki yake matukar kishinki zaki yimasa irin wannan wasar please Dan Allah idan baso kike zuciyata tabuga ba kidena min wannan wasan my Queen zuciyar mijinki zata iya bugawa idan har kina hada kanki dawani namijin kidaina baby idan har bakyason rasa mijinki sa'annan nayi matukar kewarki babyna yafada tana hade bakinshi da nata iman kam galala tayi tana kallonshi mamaki ,al'ajabi ,rudani duk sunkamata rasa wane irin tunani zatayi tayi da kallo kawai tabishi kissing dinta yakeyi tako ina
love you all my fans
💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋
No comments