Breaking News

HAYATUL MAHAYAT 3-4


  🅿 3 & 4


Muzaffar nashiga ciki part d'in shi yazauna a parlour wata irin ajiyar zuciya yake saukewa kwanciya yayi kan cushion idanun shi suna kallon sama  tunanin irin rayuwar dasuka gabatar shida  Nabila wayar shi yaciro yafara kallon pic d'in su kafa idanun shi yayi kan twins d'in shi yanajin rad'ad'in zafin rayuwa dasu mi'kewa yayi cikin raunanniyar murya yace 


" dole naje nemanku kune sanyin idanuna "


Mi'kewa yayi yanufi cikin bedroom d'in shi yanajin kanshin yana wani irin sarawa rai 'bace sarauniya Kilishi tace 


" Sumayya nace kidena nuna 'kiyayyar Nabila tun tana raye  amma kinyi kunnan uwar shegu dani kinaso kidasa gaba a tsakaninki da d'an uwankiko ? tunwuri kibar wannan abun yanzu Nabila bata yaraye amma kun'ki kujanye 'kiyayyar dakuke mata maiye haka ?  to wallahi karnasakejin haka kuma in sha Allah se'angano wanda yakashe Nabila wallahi nasha alwashin koda cikin 'ya'yanane senasa anyimai hukunci dede da abunda ya'aykata "


Cikin fushi tami'ke shiga ciki tayi fuskar Aunty Sumayya d'auke dadamuwa tadubi Yaya Ahmad tace 


" yaya Ahmad kajifa furucin Momy taya....... "


Dakatar da'ita yayi dafad'in 


" saurara Sumayya nima ina bayan Momy wallahi ko kece sakin amshi hukunci tabbas kina sahun gaba wajan ma'kiyan Nabila kuma kema abun tuhumace ma'kiyan Nabila sunadayawa  acikin masarutar nan shiya har yanzu aka kasagano wanda  yayi kisan amma kibi hankali dan zaki'iyayin nadama "


Tashi shima yayi yanufi hanyar fita cikin takaici tabi bayan shi da kallo harya fita maida dubanta tayi kan yaya Abubakar tun kafin tace komi yami'ke shima fita yayi cikin 'bacin rai tace 


" tab lalle akan wata banza bare 'yan uwana sukemin haka to wallahi bazan ta'ba son Nabila ba koda angano yaranta bazan ta'ba sonsuba tabbas nasan banida hannu akan kisanta kuma babu hannuna a cikin sace twins d'in ta amma ina farinciki dahaka "


Mi'kewa tayi tafita batare datayimakowa sallama ba takoma 'bangaranta  cikin sauri Jakadiya tashiga cikin parlour Ummi wato Sarauniya Hamdiyya risinawa tayi takai gaisuwa 


" barkanki dahutawa Sarauniya uwar sarki nazomiki dawani labari mai himammanci "


Nan takwashe komi data jiyo a parlour Momy wato Kilishi dan duk taji komi tana la'be ta window murmushi Ummi tayi tace 


" tabbas kinada tukuycin mai tsoka akan wannan labarin zaki iya tafiya "


Tashi jakadiya tayi tana murmushi tafita a fada kuwa sarki yakalli 'yan fada cikin natsuwa yafara yin magana 


" nasan kowa yasan abinda yafaru kuma kunsan yadda mukeson gano wanda ya'aykata wannan mugun abin ? kai sarkin gida har yanzu nakasa samun wani mihimmin abu daga gareka bayan kai keda hak'kin sanin duk abinda yake faruwa cikin masarautar nan yaya haka ? " 


Ajiyar zuciya sarkin gida yayi sannan yakai jinjina ga sarki sannan yace 


" Allah yakama sarki lafiya kisan Nabila wani shiryayyan abune Wanda  akayi mishi shiri namusamman duk wasu bayane idan nasamu ina mi'kashi  yarima Muzanbil ayanzu munsamu wata alama wanda wanda yayi kisan yabari batare dasanin shiba cikakken bayanin yana hannun shi Yarima amma akan yadda akasace yaran har yanzu babu wata masaniya  "


Jin jinakai  maimartaba yayi cikin sauri waziri yace  


" Allah yataimakeka Sarkin HAYAT adalin sarki mai kaunar talakawan shi mai share kukan su ni aganina yakamata Sarkin gida ya bayyana mana alamar dasuka gano akan kisan gimbiya Nabila sabida 'kila wasu daga cikin mu zasusan wanda yakeda  ala'ka da wannan alamar "


Seda sarki yanisa sannan yace 


" zakusani amma bayanzuba sabida shi mugu bashida kama ta'iya kasancewa  akwashi a cikin fadan nan sabida abune wanda yake gyabu "


Jinjina kai sauran sukayi Sarkin ya'ki yace 


" Allah yataimakeka hakan yayi dede Allah yatona asirin kowaya "


Wani iri waziri yaji dan shikam yaso yaji wace alamace haka aka tashi a fada batare da munafukan cikin fadan sunsamu abinda sukesoba 


Masarutar Sarki Yazeed


Cikin kuka Zahra tad'aga  hannuwanta sama tana ro'kon Allah akan mafita cikin zaman takewar ta a wannan masarutar maicike dazalinci  tsayin lokaci tana kai kukanta gurin Allah sannan tamike ninke abin sallar tayi dede lokacin Aliyu yashigo cike da izza yajawowa jikinshi turata saman bed yayi tafad'a tabaya rufamana baya yayi yashiga yimata wani irin romantic narashin tausayi wani irin kuka yakwace ma Zahra cikin muryar kuka tace 


" haba Aliyu dan Allah kadinga zuwamin ayadda kowane  dan adam ke zuwama matar shi wajan saduwa kasan bazan hanaka  kainaba amma dan Allah kada bazan samu sassauciba ina mu'katar tsari irin yadda addininmu yakoyar am........ "


Amatu'kar fusace yad'aga hannun shi yasauke mata mari sannan yace 


" bazan biki a sannuba sabida babu sonki cikin zuciyata wanda kakeso shikake lalla'bawa ke wai kina tunanin ina 'karuwa dakene  wajan kusantar ki balle har in tausayamiki ? to idan wannan tunanin kikeyi to kima cireshi aranki maizan samu agareki najin dad'i kina 'yar yarinya 'karama ina zuwamikine kawai sabida nanuna miki ikona da isata akan ki "


Sake jawota yayi wata irin murza yashiga yima breast d'in ta rumtse idanun ta kawai Zarah tayi sabida irin zafin datakeji tsayin lokaci yana aykin abu d'aya seda yaga tayi matu'kar wahaluwa sannan yarabu da'ita tashi yayi tsaye yaja wani irin tsaki yace 


" aykin banza babu abinda nike samu se wahalar da kaina kawai duk wannan tsayin lokacin banji gamsuwaba "


Fita yayi yana yatsina fuska wasu irin zafafan hawaye Zarah taji suna gangarowa saman kuncinta cikin nauyin jiki da kasala tami'ke tashiga toilet ruwa mai d'umi tahad'a  tashiga tana gasa jikinta kimanin 1 hours tana cikin toilet sannan tafito shirin kwanciya tayi turaruka masu sanyin kamshi tafeshe jikin ta dasu sannan tahau sama bed kwanciya tayi tana tunanin yadda iyayen ta sukayarda da wannan auran nata a cikin wannan azzalumar masarutar 3 Months kenan amma har tafara tunanin 'kara mutuwar ta  akan zamanta cikin wannan ba'kar masarutar 


" kimanin 2 hours da kwanciyar Zahra Aliyu yasake shigowa cikin bedroom d'in hawa saman bed d'in yayi yaye blanket d'in data rufa yayi yajawota jikin shi wata irin fad'uwar gaba Zahra taji 


Cikin zuciyar ta tace " baka samun jindad'i wajan tarayya dani amma maiyasa kake yimin naci baka iya cikakken 3  hours inde kana gida bataredaka kusanceni ba amma kullum kana nuna baka amfanuwa dakomi  "


Afili kuwa cewa tayi kadena gaggawa ya kai mijina akoda yaushe ina maraba da ziyararka gareni a shirye nike wajan amsar bu'katar ka koda duk bayan 30 minutes ne "


Wani irin haushi  Aliyu yaji cikin zuciyar shi yace 


Watoma duk bata damuwa akan abinda akeyimata cikin gidan mu Hmmm zan'kara miki wata takurar bazan bari kiji dad'in rayuwar kiba Zahra sarrafata yashigayi itako atakure take amma tayi al'kawarin bazata ta'babari yasan tana takuraba wajan bu'katar shi 


To bari muje muga halinda maman Rayhana take ciki


" babu inda wa'innan samudawan suka dire mama se cikin mota aguje suka ja motar suna isa suka direta gaban shi cikin sauri yami'ke yace 


" ina Rayhana banace suduka nikeson kukawo minsuba ? sanin kankune nabayar da jinin Rayhana ga 'kunkiya kuma saura kwanaki 3 su amshi jinin dan haka nabaku  24 hours kukawomin Rayhana araye ba a maceba dukda tsananin son danikeyima  Rayhana bazai hanani sadaukar da jinin ta akan dukiya ba dana talauce gara narasa kowa kuje maza "


Cikin sauri suka fita kuka mama tasake saki cikin kuka tace 


" Allah ya'isa tsakanina dake Alhaji Tanimu in sha Allah jinin  Rayhana yafi'karfin tafiya tawannan hanyar kacutar dani tsawon 28 years kenan inatare dake amma bansan wannan muguwar d'abi'ar takaba se yanzu se yanzu nagane maiyasa 'ya'yana suke mutuwar lokaci d'aya ashe bayarda jininsu kakeyi to Allah yatoni asirinka ta Allah batakaba  "



Wata irin dariya Alhaji Tanimu yayi yace 


" haba Fatima aykin makara kuma bari kiji idan ba'a samu ganin Rayhana ba jininki shi zezama fansar nata "


Cikin wasu irin matsatsun kaya Arfat tafito daga bedroom d'in ta jin muryar Muzaffar cikin parlour su cikin kissa ta gaida Muzaffar ko kallon ta baiyiba balle ya amsa cigaba dacewa yayi 


" naga baka fitabane har yanzu Mu'azzam lafiya kuwa ? "



Murmushi yayi yace 


" yau ina hutawane kawai Muzaffar amma zanle'ka zuwa yamma "


Jinjina kai Muzaffar yayi yami'ke fita yayi batare dayasakecewa komiba murmushi Mu'azzam yabishi dashi yanajin tsananin kaunar d'an uwan nashi zama Arfat tayi kusadashu tace 


" an had'a abinci " OK kawai yace kiran wata hadima tayi bayan tazo tace 


" kawoma Doctor abincin shi nan " had'a rai Mu'azzam yayi yace " ke tafi wakai basekin kawoba " godiya tayi tafita ta'be baki Arfat tayi tacigaba da latsa wayar ta  tashi Mu'azzam yayi yabar parlour 


Amatu'kar gajiye Muzanbil yadawo yana shiga parlourn shi yazu'bai saman cushion ko takalmin 'kafar shi bai cireba jin shigowar shi yasa Samha fitowa hannun ta ri'ke da robar ruwa da cup isowatayi gareshi cikin ladabi tayimai sannu amma ko kallonta baiyiba tsiyayamai ruwan tayi tami'kamai cikin zafin rai yaka'be Cup d'in yafad'i tasss adede lokacin yaya Abubakar yashigo cikin parlour bisa umarnin Sarki nason ganin Muzanbil d'in  


Kuyi ha'kuri da wannan watarmu tasamu matsala babu caji sosai a phone d'in 


Daga Al'kalamin.......✍🏻

No comments