NIDA KE 10
page 1️⃣0️⃣
A raxane ya mik'e tsaye "what an sace ta innalillahi wa'inna ilaihi raji'un......"
cikeda tsananin mamaki da bacin rai yayi wannan maganar yana jiran amsarda xa'a bashi"kwarai kuwa alhaji mun tashi da safen nan ba khairat a gida kuma inada yaki nin cewar wanda ya saceta yayi repine d'inta ne yakoma sace ta......."voice d'in shi na cracking yayi maganar ajiyar xuwa dad d'in khal ya sauke na takaici yace"yanxu alhassan ba wanda yaga shigowarsu gidan....
"abunda sukayi amfani dashi da farko shi suka sake amfani da......
"innalillahi wallahi nadau alkawarin koh waye wannan mugun sai na nemo shi kuma xa'a masa hukunci daidai laifinsa......please ka kwantar da hankalinka insha allah xata bayyana"
nauyayyen ajiyar xuciya ya sauke yana dafe kansa cikeda da takaici d'an murmushin mugunta khal yayi yana xura xaraxaran faratansa cikin lallausan sumar kanshi me laushi da sheki "hhhhhh kadan ka gani sheikh....sai an kama more yark'a xaka sani......."
yayi maganar a cikin heart d'inshi yana kara yin dariyar mugunta
tashi yay yana cewa "dad inason in tafi office ne...."
"alright son allah ya taimaka and don't forget to think about our issue cuz xan iya hadaka da duk wacce nakeso......"
murmushi kawai yayi ya fice daman anata jiransa a guest house d'inshi kuma bukace yake sosai da kayan mayensa be dauki lokaci ba ya isa dayake shi ke driving d'in kamar xe tafi sama haka yake tuk'i daga shigan shi gidan guards d'inshi suka shiga gaida shi cikeda girmamawa daga musu hannu kawai yayi nan ya xarce main parlourn xama yayi a tafkeken royal chair dake parlourn yayi crossing kafarsa daya kan daya yana bubbugawa a hankali cikin yan sakanni aka cika masa gaba da giyoyi tareda sauran kayan maye take ya hau shan su saida yasha 5 bottles kafin ya dago kansa yana cewa "where is the bitch??…..." ataikaice yayi maganar yana dauko wiwinsa lighter aka kunna masa nan ya shiga jan wiwin yana furxarda hayaki cikeda jin dadin rayuwarsa yake furxo hayakin daya daga cikin bodyguard d'inshi ne daya ya fito rikeda gashin kan yar sheikh wanda yaketa sheke a gaban khal ya direta cikeda ixxah ya tashi tsaye yana mata wani irin kallon lafiyayyen mari ya aika mata tareda shak'o wuyanta ya rik'e da karfi "yar gidan sheikh alhassan kinyi tunanin ana ja dani ne kinci arxiki bana hawan mace sau biyu dana tarwatsa miki rayuwa amma fa don't think kin tsira cuz yau xa'a miki lafiyayyen aiki wanda sai kin jinjinawa wa'innan maxaje daga karshe kuma in kashe ki na kashe banxa ba abunda uban ubanki ya isa yayi balle ubanki dan daudo....dole kuyi rayuwar jin dadi da yarana...."cewar khal yana kai hannun shi ya dauko giya bud'e bakinta yayi yana cewa "taste this alcohol nasan baxakiyi saurin gajiya ba.....kuma xakiji dadin.....rayuwar ki...sosai......"
lashe cute pink lips d'inshi yayi yana lumshe shanyayyun sexy bold eyes d'inshi masu dauke da blue ball masu kyau sosai "yar matsiyaci kinci arxikin na xubda ruwan ishinki da nakeji amma badamuwa dan yanxun nan duk yara na xasu xubarda nasu ishin ruwan a kanki dan haka ki bud'e bakin ki da kyau kisha wannan daddadan alcohol yanda xakiji sticks d'in sosai a kanki......."
kauda kanta tayi tana faman kuka da karfin tsiya ya riko kanta ya bud'e bakinta sosai jin take kamar bakinta xe b'are biyu tsabar axaba kafa mata bottle d'in yayi yana murmushin mugunta dakyau ya tura mata bottle din saida ya tabbatar da tasha half bottle d'in na giyar kafin ya saki bakinta yana mata wani irin kallo tayarda ita yayi nan tashiga tafiya tana tangad'i sai sututai take kallo daya xaka mata kasan a buge take cillata yayi kan tafkeken bed d'in na dayan bedroom nan ya fito ya tura daya daga cikin yaransa
firdausi ce xaune a dan karamin katifarta sharan kwalla take ta faman yi kasanta ne keyi mata mugun ciwo lumshe sexy eyes d'inta tayi tana cije cute lips d'inta hawaye ne masu xafin gaske ke fita daga idonta
"shikenan wannan axxalumin ya rabani da budurci na na shiga uku na ya nakkasa mun rayuwa allah ya isa tsakanina da kai macuci kawai......." tafada matsanacin kuka na kufce mata umma ce ta shigo dakin tsaye tayi ta kalleta dakyau tana cewa "toh yar munafuka ba'a daure ni balle ki xauna xaman sarauta dan haka kafin inci uwarki ki tashi kixo kije dibo mun ruwa......"
"umma wallahi banada lafiya...."
tayi maganar voice d'inta na cracking shewa umma tayi "hhhhh aikuwa kadan kika gani koh laulayi kike wallahi dole sai kinje kinyi mun bauta...inba haka yanxun nan xan xauna a ruwan cikin ki....shashasha kawai matsiyaciya....."
dakyar tasamu ta d'aga daga xaunen da take a haka ta fito tsakiyar gidan ta dauko abun dibon ruwan........
khairat kuwa yar alhassan tun tana gane abunda suke mata harta daina gane inda take kwance take kamar gawa koh matsi batayi maxa sunfi goma wa'inda sukayi amfani da ita doctor ne gabanta yana mata dinki dan sun yagata sosai kwananta biyu a gidan khal kafin taji sauki nan suka mayarda ita tareda yi mata mugun gargadi
*BAYAN SATI BIYU*
Khal ne xaune gaban dad d'in shi kallon shi yayi cikeda kulawa tareda sakin lallausan murmushi yace "khalil nasan baxakiyi mun musu a wannan alherin hukuncin dana yanke maka....."
sunne kai yayi k'asa heart d'in shi na masa wani irin kuna tabbas yasan maganar auren ne dad xeyi masa kuma shi baya son aure a yanxu dan yaso sai yagama cin duniyar shi da tsinke before yayi batun ajiye iyali
"insha allah dad...." ataikaice yayi maganar
"alhamdulillah nasan xakayi alfahari da wacce naxaba maka a matsayin mata yar mutunci ce kuma xaka samu lada sosai idan ka aureta....."
dan xaro ido yayi yana mamakin kalaman dad
mom ce tayi murmushi tana cewa "kwarai kuwa alhaji nasan khalil xeji dadin wannan hadin sosai...."
"dad wacece wannan...."
"yar gidan alhassan ce wato khairat....."
xabura yayi ya mik'e yana wani irin huci
"dad kasan kuwa wacece wannan yarinyar, yarinyarda aka gama yiwa fyade dad koh a lahira banason ganin me kama da wannan yarinyar please dad mubar wannan xancen....cikin tashin hankali yayi maganar yana jin wani irin bugawa da heart d'in shi keyi furxarda iska me xafi yayi daga bakinsa yana hadiye wani kololo daya tsaya masa a yuwa
"khalil na rigada na yanke wannan hukuncin kuma ni ba karamin mutum bane balle ka raina mun hankali aurenka da khairat anyi angama nan da 1 week xa'a daura muku aure dan haka ka fara preparation.....dan dole ne kuyi rayuwa........"
_gaskiya naga kun rage comment da sharhi idan banga comment ba gaskiya xan bar typing din😎_
No comments