Breaking News

JAMI'IN DAN SANDA 10

 👨🏻‍🔧  *JAMI'IN 'DAN SANDA*.  👨🏻‍🔧

🅿️--10

..........Asubar fari salla kawai yayi ya nufi gidan Baffa , zuwa lokacin har jiri ke d'ibanshi , ga wani zazzaɓi da yake ji,  Kasa shiga gidan yayi saboda har yanzu garin da sauran duhun asuba , shi kanshi yasan bai kamata yazo yanzu ba sai dai kawai yakasa hak'ura ne ,ji yake kamar idan ya jima baizo ba zaizo ya tarar basa nan, Zama yayi a wajan gidan inda ya haɗa kanshi da gwuiwa yama rasa wane irin tunani zaiyi, Yashafe fiye da awa a wajan sannan Allah ya kawo Baffah ya dawo daga masallaci shida su Habu, Har suka k'araso wajanshi baisani ba don yayi nisa cikin tunanin rayuwa , 

Dafashi Baffa yayi yace 

......."Hisham wane irin tunani kakeyi hakane , so kake ka haifarwa kanka da wani ciyo ne, "


Firgigit yayi yana kallon Baffa , 

........"bansan da zuwanku ba Baffa ina kwana,"

...."lafiya qalau Hisham , miyasa ka zauna anan ai da sai ka shiga gida ko"


Shiru yy baice komai ba , daga nan su habu suka gaisheshi sanna suka dunguma suka shiga gidan tare,


Inna na gindin murhu tana hada wutar da zata dama masu kunu dashi sukayi sallama suka shigo,

Gaishe da Baffa ina tayi kamun su Hisham su gayar da ita, 

Zama sukayi akan tabarma d'aya duk sunyi shiru kowanensu da tunanin da yakeyi , sai can Hisham ya numfasa yace 


"Inason magana dakai Baffah, 


Kallonshi Baffa yayi yace " lafiya dai Hisham ? Ko akwai abunda yake faruwa ne ,?"

"Bakomai Baffah kawai dai inason kasan koni waye , inason ibaka *labarina* ne inaji baidace mu rabu a haka ba batare da kasan ko ni waye ba , duk da banida niyar sanar da kowa asalin waye ni tunda na tsinci kaina a wannan sabuwar rayuwar to nayi kudurin bawanda zai san koni waye to amma kai naji inason na gayamaka asalina da abunda yaraboni da asalina yayi shiru sakamakon tuna abubuwa da yawa da suka faru dashi,


Murmushine ya bayyana akan fuskar baffa , cikin farin ciki yace 

" Tabbas najima inason sanin ko kai waye Hisham , sai dai banason takura maka ne shiyasa ban sake tambayarka akan abinda ya raboka da gida ba , zanyi matukar farin ciki idan har kabani labarinka,


Tashi Baffa yayi yashiga cikin yar bukkarshi sannan ya umurci Hisham da ya biyo bayanshi, tashi yayi yabi bayan Baffa ,

Habu da Halliru harma da Inna Sam basuji dadin hakan ba don sun so suma suji labarin Hamma Hisham, 

Ganin hakan yasa Inna taci gaba da aikin hada kayansu yayinda habu da Halliru suka fita wajan da dabbobinsu suke don duba lafiyarsu ,

Hajar kuwa tana cikin yar bukkarsu itada Muneeba wanda bacci yayi awon gaba da ita saboda rashin baccin da batayiba jiya , sam batasan wainar da ake toyawa ba,


A hankali ya bud'e bakinshi yafara magana yana cewa,


" *Mun kasance* yan asalin garin Sokoto acikin garin shuni , mu Fulani ne mahaifiyata da mahaifina duk yan Sokoto ne ,mun kasance bamuda yawan zuri'a sosai saboda k'arancin haihuwa da dangin mu suke dashi tun tali-tali  mahaifina da mahaifiyata yan uwan juna ne auren zumunci aka masu , mahaifiyata ita kadaice a wajan iyayenta wanda Allah ya masu rasuwa tun tana yarinya , a hannun mahaifin Abbana ta girma , 


Kakana malam Muhammad yanada matan aure biyu kuma dukkansu yan uwansa ne da yake basu cika auren bare ba a zuri'arsu , Inna Habiba itace uwargida sai Inna Indo , akwai zaman lafiya sosai a tsakaninsu da fahimtar juna, 


Inna Indo itace tafara haihuwa a gidan , inda  haifi d'anta mai suna Abdullahi , Abdullahi nada shekara 4 itama Inna Habiba ta haifi danta inda yaci sunan Abdurahaman , yaran sun tashi cikin tarbiya da kaunar junansu , 


Abdullahi nada shekara 14 inda Abdurahaman yakeda shekara goma alokacin ne rikon mahaifiyata ya dawo hannun malam Muhammadu saboda rasuwar iyayenta wanda suka rasa ransu ta hanyar gobara da ta tashi a gidan nasu kamun a kawo masu dauki har wutar taci jikinsu sosai kwanasu daya Allah yamasu rasuwa,

Alokacin tanada shekara 4 a hannun Inna Habiba take zaune 

Malam Muhammadu yayi kokari sosai wajan tsayin  daka don ganin yaran nashi sun sami ilimin arbiya dana boko, 


Bayan wasu shekaru alokacin *Maryam* wato mahaifiyata tazama budurwa sosai alokacin ne daga Abdurahaman har Abdullahi suka nuna suna sha'awar aurenta , ganin hakan yasa Malam Muhammad yabata za'bi a cikinsu , kai tsaye ta za'bi Abba na wato Abdurahaman , 

Abdullahi da mamansa sunji haushi sosai wanda har saida takai Abdullahi baya shiga duk wata harka da ta shafi Abbana , ya dauki karan tsana ya dora mashi , kishi yake dashi sosai  *wannan shine mafarin lalacewar kyakkyawar alak'ar dake tsakanin mahaifina da yayanshi Abdullahi*


Bayan wani lokaci akayi bikin Abbana da momma  na a Nan cikin garin Sokoto suka fara zama, shekara d'aya da aurensu akayi bikin Abdullahi da matarshi Asma'u wadda suke kira da Nana , wadda ta kasance 'ya ce ga abokin malam Muhammadu, 


Abdullahi kasuwanci yakeyi ,yana yawon garuruwa kuma Alhamdulillah yana samu sosai , yayinda Abbana ya dage akan karatun shi wanda bashida burin da yafi ace yazama *dan sanda* (police) bayan gama karatunshi bai jima ba aka daukeshi aikin dan sanda kamar yadda ya karanta , inda ya fito da matsayin inspector, yayi farin ciki sosai hakama iyayenshi , inda yafara aiki gadan gadan, cikin gaskiya da amana , Abbana ya kasance jajirtaccen Jam'i, mai kishin k'asarsa , wanda gaskiyarsa tasa yayita samun karin girma a wajan aikinshi , inda daga baya aka mashi transfer zuwa Lagos,


*Mafarin duk wata matsala*


Saida Momma na ta shekara 7 sannan Allah yabata ciki na , kuma har wannan lokacin suna zaune a Lagos a unguwar *Small lando* 


Sunyi matukar farin ciki da samun wannan cikin nawa ba kadan ba , tun a lokacin suka dauki son duniya suka dorama cikin  saidai cikin na bata wahala sosai ,duk wata kulawa da take buk'ata to tana samu daga Abdurahaman sosai yake tsaye wajan ganin ya bata kulawa , ahaka har cikin ya isa haihuwa , a wata safiyar jimu'a bayan masallaci Allah ya sauke Maryam inda ta haifi danta fari tass dashi ba abunda ya baro na mahaifinshi , Abdurahaman yayi murna da farinciki a wannan rana kamar ba gobe , haka yayita sadaka ga mabukata , gefe daya Kuma wata irin soyayyar danshi ce ke shiga lungu da sako na zuciyarshi, ranar suna yaro yaci suna *Hisham* bayan sati Daya da suna Abdurahaman ya kwashe mai jego tareda dansu suka nufi Sokoto , acan ya barsu ya koma wajan aikinshi , da niyar in tagama wanka zaije ya dawo dasu, 


Bayan sari ukku,


Alokacin satin Maryam biyar da haihuwa tana samun kulawa sosai tayi bul-bul abunta itada baby ran Alhamis kwatsam sai Inna Habiba ta tashi da ciyon ciki , wasa wasa sai gaba abu keyi tun tana daurewa har ta sanarma da Inna Indo , kamun zuwa wani lokaci inba Habiba tafita daga hayyacinta sai mirkususu take , babu shiri Inna Indo ta aika a kirawo malam ,

Maryam kuwa tuni hankalinta in yayi dubu to ya tashi hawayene kawai ke zuba a idonta ganin yadda uwar mijinta kuma uwarta ke cikin mawuyacin hali na ciyo, 


Lokacin da malam yazo har tafita daga hayyacinta sam bata gane wanda yake kanta , arikice Yakamata suka nemo taxi suka nufi babban  asibin garin wato asibitin daji , kasancewar akwai nisa sosai tsakanin shuni da cikin gari yasa kamun suzu har Inna Habiba ta suma , 

Suna zuwa aka wuce da ita emergency, Basu wani dau lokaci suna dubata ba Allah yamata rasuwa , 


Ba k'aramun gigicewa da rudani Inna Indo da Malam suka shiga ba jin cewa wai Inna Habiba ta rasu , jikin malam na rawa ya dauko waya ya kira yaranshi ya gayawa Abdullahi amma bai gayawa  Abdurahaman ba yadai ce mashi komai yakeyi ya ajiye yazo gida ,


Abdurahaman fa ya tashin hankalinsa don ya tabbata ba lafiya ba tunda har yaji irin wannan kiran daga mahaifinshi , ba abunda bai sak'a a zuciyarshi ba , a ranar ya hawo jirgi ya nufi Sokoto ,


Lokacin da yayi arba da gawar mahaifiyarsa ba k'aramun firgici ya shiga ba , yayinda komai ya tsaya mashi cak yarasa wane irin tunani zaiyi , haka ya tsurawa gawar ido kai kace ita yake kallo amma sam hankalinshi tuni yabar jikinshi , tsabar tashin hankali da yake ciki Bama ya iya banbance abubuwan dake faruwa a gidan , ganin halin da yake ciki yasa Malam Muhammad janye shi ya fita dashi daga dakin , dakinshi ya kaishi nan ya zaunar dashi yarinka bashi baki da yimashi nasiha inda yarinka janyo mashi ayoyi da hadisai masu magana akan yarda da ƙaddara yajima yana bashi baki kamun a hankali yafara dawowa hayyacinshi , aikuwa take ya fashe da wani irin kuka mai matukar ban tausayi..................✍🏼



*ZAN BAKU TARIHIN IYAYEN SHI  NE A TAKAICE SABODA MUSAMU MUSHIGA GUNDARIN LABARIN*


*Kuyi hkr da wannan kunsan bangama warwarewa ba sai a hankali*



👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻👇🏻


💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫💫

*SHAHARARRA KUMA K'ASAITACCIYAR MAI SAIDA KAYAN MATAN NAN WADDA KUKAFI SANI DA _MAMAN YUSUF YAR SOKOTO TA SAKE ZO MAKU DA KAYATATTUN KAYAN MATA ZAFAFA MASU KYAU DA INGANCI SAYEN DAYA KO SARI INA SOKOTO INA AIKAWA KOWANE GARI A NIGERIA CIKIN AMINCI DA YARDAR ALLAH KUDAI KU MATSO KAR AYI BABU KU KAYANMU NA MUSAMMAN NE*💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻💃🏻

09035027743

*KADAN DAGA CIKIN ABUBUWAN DA MUKE DASU*


maganin sanyi

Maganin KIBA

Maganin rage tunbi da kiba


Maganin sanyi na maza



Maganin gashi - Yana Sanya tsawon gashi Hana karyewar gashi bakin gashi yana maganin sali kurajen Kai da sauran matsalolin Kai 



*Akwai zafafan kayan Mata Kamar jaka*


Gumar Madara

Gumbar gero

Gumbar Jan icce

Gumbar Sha ki matse 

Gumbar sa buzu kuwa

Gumbar tada zaune tsaye

Gumbar ridi

Gumbar shinkafa

Gumbar Aya

Gumbar ukku bala'i

Sarauniyar gumba

Da dai sauran kalolin gumbunan da muke dasu


*Kalolin gari*

Dakan jaraba

Kinfi budurwa

Jita salaf

Garin mallaka

Dakan Ni'ima

Bita zai-zai

Sabon budurci 

Mai kwamson gyada

Dakan tabaje

Dakan kishiya in bakiyi bani waje

Dakan Amare

Emergency

Dakan sa buzu kuwa 

Dakan sha yanzu magani yanzu

Da sauran kalolin da ban fada ba

 

09035027743 mmn yusuf skt


*Munada kalolin matsi da basuda illah Kuma masu matukar aiki da Kara lafiya ga HQ*


Matsin mallaka

Matsin a Daren farko

Matsin sabon budurci

Danba gigita

Matsin kishiya in bakiyi bani waje

Matsin Dan la'asar

Gam-gam 

Matsin kinfi budurwa

Matsin rantse bakida kishiya

Matsin Dan mannau

Matsin k'yallen al'ajabu babban sirri kenan 

Da sauransu 


*AKWAI*

original Dan goshi ba bugi ba tare da Mahadi shi 


Original man ayu

Original man damo da kitsensa

dan goshi sabon salo wanda ake amfani dashi ga mara 


*Muna dahuwa Kamar haka*

Dahuwar kaza 

Kazar yar gata

Kazar Amarya 

Kazar maijego

Ciccibi 

Yan shila 

Nama

dambun nama Wanda yake jimawa ajiki 

Kifi 

Da dai sauransu


*Daga gefe Kuma akwai*

1,Maganin kiba maisa cikowa da laushin fata,

2,maganin gyaran nono 3in1

3 na hips mai ingaci dake aiki a cikin sati daya


Kalolin sabulun wanka masu gyara fata da Sanya hasken fata mai kyau

Sabulun tsarki Yana maganin duk wata matsala ta HQ Yana matsi ciki da waje Yana saukar da Ni'ima

Turaren jiki 

Turaren daki 

Turaren tsugunno

Tsarkin jaraba

Dan la'asar na Sha

Kayan gyaran jiki na Amare irin su dilka halwa sabulun Amare turarrukan Amare masu gyara fata da Sanya k'amshi ajiki 

Hatsabibin turarene

Hatsabibiyar humara

Kalolin humara

Colecca

Sirrin mallaka na tafin kafa hmmm yar uwa jaraba kiga abun mamaki


Dama sauran abubuwan Dana manta ban fada ba duk zaku samesu a wajan yar mutan sokoto mmn yusuf skt 


*A'bangaren girki ma muna bada namu tallafi akwai curry kala kala Masu kamshi da bada launin abinci nai kyau da jan raayi yara da oga ga abinci ki hjy*                09035027743


*A'bangaren tsumi ma ba'a barmu a baya ba akawai*


Tsumin mallaka

Tsumin jaraba

Tsumin madarar Ni'ima  tsumin tabaje💃🏻

Shayin Amare

Tsumin nono rakumi 

Zumar Mata mai ridi & zumar. Icce xallah tamasu  jego 

Tsumin ruwa lumtsum 

Tsumin Sabon budurci

Tsimin bita xaixai

Tsimin makalemata

Tsimin sa sambatun  oga 

Da dai sauransu 


       09035027743

*Muna hada kayan Mai jego abubuwan da zasu dawo Mata da martabanta a wajan maigida kasancewar duk wadda ta haihu to ni'imar jikinta na tafiya sosai hakama HQ dinta zai bude to muna hada kayanda zasu dawo Mata da martabanta zata matse sosai ciki da waje Kamar bata haihu ba da Wanda zasu dawo Mata da martabanta akan kudi kalilan*💃🏻💃🏻


Hakama zawara Mai Shirin yin aure muna hada Mata kaya masu taken  ubanka sabon budurci💃🏻


Hakama budare muna hada kayan gyaran Amarya ciki da wajenta zatayi das abunta gwanin sha'awa sauran bayani Kuma ango ne zai yi maki😉



Karku manta da sunan  maman yusuf yar mutan sokoto 

Address _unguwar Makerar Assada  area sokoto 

Phone number _09035027743 do neman Karin bayani 👍🏽



*Don Allah don annabi duk wadda Bata shirya siyaba kar tamun magana tabari sai ta shirya tukunna kar mu batawa juna lokaci* 🤗🤗🤗🤗

No comments