Breaking News

DUDUWA 4

_*🧟‍♀️DÛDÛWÂ🧟‍♀️*_

          _4

""Wannan Shine adalcin da zamu iya ayiwa Duduwa bulala dai dai har guda goma batare da ta susaba gudin kar gaba ta sake aikata abinda tayi sannan akwai sharadi me tsauri idan ta takashi to da 'yan doka zamu hadata taje chan su qarata mu ma mahuta.


Insha Allahu bama zata sake ba ranka shi dadi,inna ta furta tana goge hawayen daya sulalo da gefan mayafinta.


  Juyawa mai gari yayi ya dubi wani gardi dake zauna daga hagunsa yace. 


"kai mudi maza shiga kace Kulu ta baka bulala ka kawo.


To ranka shi dadi,mudi ya amsa yana mai miqewa tsaye,gidan mai gari yashiga dauke da slm abakinsa cikin girmamawa mudi ya isar da saqon mai gari zuwa ga kulu,koda mudi ya dawo dauki da bulalar a hannunsa kai tsaye ya miqawa magatakarda ita magatakarda ya dubi mai gari yana qoqarin tura hannunsa cikin babbar rigarsa.


  "Yalla6ai nifa hukuncin nan ba iiya shi zanyi ba saboda ciwon daya ke a dan yatsuna gaba daya sai dai aduba malam jatau abashi tunda shi garau yake,mai gari ya zaro Ido yana duban hannun magatakarda dake kokawa da babbar rigarsa.


 Yaushe kuma ka samu rauni a hannun Malam jibo naga ko jiya da doshin magariba kai kayi hukunci akan satar akuya.


Ai Yalla6ai shi tsautsayi daka ganshi sam bashida rana musamman irin nawan nan lokaci daya zai riske ka🤣


To babu laifi malam jatau sai ka amshi bulala kayi hukunci ai duk daya ne.


Na rantse da Allah ko sanwar safe da rana ban kai bakin salati ba duk qarfin ya tafi yalla6ai ita kanta bulalar bazan iya dauka ba bare duka ai Duduwa sai ingarman namiji mai jini ajika.


Wato kai ma din dai mlm jatau bulalar nan bazata yuba.


Ai Banci na qoshi bane ranka shi dadi me zai hana abaiwa mlm rabi'u.....


A'uzubillahi,ana maganar mutane wake ta sanduna jiki duk abushe nida bulalar wazai daki wani ai wannan fadan sai ILIYA DAN ME QARFI, Allahu Akbar,gashi ba zamanin bane ina ma ina ma ace tarihi zai maimaita kansa da wasu......,,,"" ya isa haka ku miqawa malam sani tunda ku baku iyawa,mai gari ya furta afusace yana mai da dubansa ga mlm sani.


   Mlm sani ya miqe tsaye cikin sauri yace..""


""Yalla6ai ai bulalar nan fa sai ku masu rawani ina mu da farar hulace kadai akan mu kai ya kamata kayi mata bamu ba ni cikina ya karta ina neman abani izini zan zaga.


Idan baka koma mazauninka ba sai na sassa6a maka mutanan kawai.


Tuba nake ranka shi dadi zama daram amma ba Bulala,mlm sani ya koma ya zauna ajiyar zuciya mai gari ya sauke ya dora da.


Kun ban mamaki ashe duk taron TSINTSIYA BA SHARA,nake zaune dasu ban sani ba.


Yalla6ai ni abani bulalar aga aiki da cikawa mu ba'a bude mana ido duk tsagerancin mutum,aljanu ma haka suka ganu suka Bari.


Da kyau me unguwa nasan kai zaka iya amma karka WUCE GONA DA IRI.


Yanda kace haka za'ayi ranka shi dadi.


   Waje ya dau kuwa da zantuka mai gari ya daka tsawa da kowa yashiga hankalinsa fada ba wasa bace bakin kowa yai tsit ana jiran ya zata kaya,atake mai gari yabada umarni amiqawa me unguwa balalar aka bashi hade da buda wajan dan kowa yaga hukuncin da za'ayiwa DUDUWA.

     Tun da akace Duduwa ta miqe inna sai kuka take da roqon ita ayi mata abar'yar jikarta ta me unguwa ko duban inda Inna take baiyi ba ya soma wulwula bulalar sa ya sauketa abayan Duduwa.


Jama'a kowa yadauka,"da Allahu Akbar din data tsaya aciki bata qarasa fitowa ba.🤣🤣🤣


Haba jama'a naga sai rarrafe suke wasu ko jan ciki suke suna ihu da salati da ko qarasashi basayi mai gari kuwa sama ko qasa an rasashi ta ina yafece oho yadai fada gidanshi da qyar ba riga ba wando ba hula🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣


Subhannallah,mai gari ba kaya ko ina suke sai mun tambayeshi🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣,atara next page muji wai miya wakana ne afilin hukuncin amma sinaga ruwan Comments🥰.


Ina matuqar godiya ga 'yan uwa da sukeyin comment ina sane daku kyautar ku dabance❤️


Thanks, thanks, thanks, sister ban san dabakin da zan miki godiya ba Mum Amnash, Alkhairin Allah yatabbata agareki da duk me bin novels dinmu har da masoya❤️💞❤️


Taku a kullum.


Mâmâñ Dr @ff@n✍️

No comments