RAGGON MIJI 41-45
4⃣1⃣
*duka buk
dinnan fa sadaukarwa ne ga sister zulaihat rano, niko se rabarwa mutane pages
nake ba neman izini 😂🤭amin hakuri sister, ai nasanki da
kirki da hangen nesa ko banfada ba kinsan inda na dosa, I really love you
sister*💋
*wannan
pagyn ma de sadaukarwa ne ga maman nour the writer of (yanzu nake girba),
kisani inasonki kamar yadda kike kamnata 😉Allah ya rayamiki zuria ya barki da megidanki thanks for everything 😘*
Hjya wani
kololon bakin ciki yatsaya mata, itafa bataso ya rika wani kula sosai da mace,
Bayan kwana
biyu wata kawar ummi tazo gidanta gulma suka gaisa anata labari dan Sun kwana
biyu basu haduba,
Can labari
yayi labari saude ta kawo gulmar data kawota,
"waiko
hjy kinsan mijin faseelat har yayi aure? "
Ummi cikin
mamaki tace "a, a bansaniba wlh ashe har yakara wani auren, amma hjya bata
kyautamin ba dabata fadamin ba "
Saude tace
"keda in tafada miki zuwa zaki? "
Ummi tace
"yo me ze hana aibazan manta alherin da tamin ba"
Saude taja
tsoki "yo wane alheri ta miki inba cutarki datayi ba, yoni fa wlh sede
inbada labari dankuwa rakiya kut take da kawata, wai ke bakisan yadda akaiba
ita rakiya taje tafadawa saratu ai danginku yan mallaka ne ta kuma bata shawara
akan ayi mishi kwado kada ya kusanci diyarki ta mallakeshi, se yanzu da suka
rabu suka koma gun malami suka samu ya rasu suka zo gida sunata jidali da
saratun har dannata yaji ya fadi, ai ya dade asibity baya lafiya, se yanzu da
abun ya kwabe ita rakiya kebawa zulai labari shine tafadamin, nace ai gwara da
aka sakarmiki diyarki wlh"
ummi ta rike
baki tana sallallami tace "ammade hjya bata kyauta min ba, da yarinyar nan
ta afka zina fa tunda ita shegen zurfin cikin tsiya ne daita duk abinda ake
bansaniba seda ya saketan, to Allah yakyauta bantaba jin irin labarinnanba se a
wannan novel din na raggon miji ace wai uwa ce tayiwa danta makulli, "
Saude tace
"amin kede ai hjya ba masoyiyarki bace yanzu wanga auren da yake tana
sonshi ai bakiga yadda take rawar kai ba "
Ummi
tace" Allah ya kyauta de "suka cigaba da jimami,
Faseelat
nata kaikawo kitchen to daki taji firarsu tai tsaye tana jin tausayin khalil
ashe dama hassashenta gaskiya ne bai lpyan, takoma daki ta dauki wayarta tai
dialing number dinshi,
Khalil yana
kitchen yanawa Amarya jamila girki wayarshi tai kara ya dauka yana kallon
screen din dukda yagoge number dinta amma be manta digit daya na number taba,
ya dauka dayin sallama,
Faseelat ta
amsa tana murmushi tace "ango kasha kamshi "
Yayi shiru
bece uffan ba tace "yau nakejin labarin kayi aure shine nakira naimaka
fatan alheri, Allah yabaku zaman lpya yabaku zuria dayyiba,"
yace
"amin Nagode "
tace
"Tom se anjima agaida amarya "
Takashe
kiran tayi deleting number dinshi, hakanan taji hawaye Sun zubomata ita da kanta
take jin tausayin kanta,
tai dialing
number fahad kamar kullum tana ringing baadauka, tai zaune tanata sharar kwalla
dacewa "ni miye laifina? dazakamin wannan hukuncin fahad? Ai sunan
bazawara kawai nake amsawa amma sunan be kamace niba "(toshi ina yasani
malama faseelat) 🤣
fahad wata
biyunnan da sati daya horo kawai yakewa kanshi saboda haryanzu memakon ya rage
tunaninta sema karuwa yayi, duk nakusa dashi sunga sauya warshi, ita kanta
aisha taga canji sosai kuma ta tabbatarwa kanta akwai abinda ke damunshi beso
yafada mata ne kawai har kara takaishi gun mommy takirashi ta mishi magana amma
yace bakomi haka suka hakura suka sa mishi ido, harta dan wasa da dariya da
yakeyi da aisha duk yabari any time yana busy thinking of cutie dinshi, inkaga
dariyar shi to amira na wurinshi ,kullum cikin duba pics dinta yake abinda ke
kara hura mishi wutar sonta da shaawarta.
Suna cikin
fira da best friend nashi sabeer da ya dawo daga Italy wani aiki kiran faseelat
ya shigo, tunda kiran ya shigo har ya tsinke fahad be kyafta ido ba ya zubawa
screen din wayar ido yanata kallon cutie na yawo don yakasa sauya sunan kuma
yakasa deleting number din,
Sabeer na
kallonshi ganin duk sauran annurin fuskarshi ya gushe yace "wai dude lpya
nifa tunjiya nake da tarin questions da zanmaka, mike damunka plsss duk kafada
sosai ka rame kuma bakada kuzari kamar da miye ke damunka? "
Fahad ya
meda kanshi jikin seat din office dinshi ya rumtse ido,
Sabeer yace
"bamu saba irin haka da kai ba just tell me komiye nikuma zanyi iya kokarina
wurin temaka maka "
Fahad ya
tashi zaune ya bude pic din faseelat yana kallo Kasakasa yace "I'm in love
"
sabeer ya
daga kafada "so whats going on "
Fahad yace
"she deceived me, tabari nakamu da sonta while tasan she's a
divorcee"
Sabeer yace
"me I don't see something bad ai tunda kana sonta ka aure ta haka mana
"
Fahad yace
"u known me, kana tunanin kishina
zan iya auren disvirgin? a girl that someone slept with her uncountably? "
sabeer yace
"so then karabu daita mana kahuta "
Fahad cikin
shouting yace "I cant ,now it's over 2 month and something nakasa cireta
arai na,"
Sabeer yace
"ni ko i want see the girl ,wadda sonta yasa ka koma haka "
Fahad ya
lallatsa system dinshi yayi viewing pic din faseelat tana sanye da red material
ya juyar da laptop din wurin sabeer yace "see her "
Sabeer zaro
ido yayi tareda fadin "gorgeous girl, gaskiya dole ka rude to yanzu de
tunda baka son disvirgin ni tamin inasonta ahaka kamin hanya plsss "
Fahad ya
harareshi yana janye system dinshi da sabeer ya danne da hannu biyu, yana jin
haushi ko Wow din da yace jiyayi kamar ya kai mishi naushi,
Yace
"ni takeso bakaiba kuma I don't think zata soka don kamata muni da yawa,
nikuwa kaga 2 month ta dauka tana bina taimin missed call tamin message tana
magiyar in yafemata amman ban kula ta ba kuma bata dena ba har yau,"
sabeer yace
"gaskiya bakamata adalci ba, tunda ta baka hakuri yakamata ka hakura tunda
kuna son junanku, ka dubeta fa son kowa kin wanda ya rasa ina maka tsoron
karwani yazo yama shigar sauri, think mana kai mafa ba virgin dinnan bane to
ita bindiga zatai, itada zata rika sharing dinka da wata fa, ni aganina ka cire
kishinnan ka aure kayanka "
Fahad yayi
shiru yana nazari yace "I'm missing all about her ina azabtuwa "
sabeer yace
"stop following ur wrong decision and face the truth, call her back,
kabata hakuri tunda tana sonka she'll forgive you, irin wannan kyan nata ko
baka taba ba kallonta kawai ya isheka jindadi"
Fahad yayi
murmushi ya dauki wayarshi don he's following sabeer advices always saboda tana
mishi amfani yace "le me call her "ya dago ido ya kalli sabeer,
Sabeer yace
"hakane dede "
Suddenly
kiran fahad ya shigo wayar faseelat sede lokacin har tabar dakin tana kitchen ,
Fahad ya
Kalli sabeer yace "she's not picking"
Sabeer yace
"just try it again "
Fahad yakara
dialing
Faseelat na
kitchen
taji ringing
din fahad, waqar umar m sheriff me taken tabbas,
tana gudu
tazo ta dauka ganin vedio call ne yasa ta dedeta kanta ta zauna sannan ta
dauka,
Shaf ta
manta kayan jikinta vest ce kurum da zane gashinta kan kafada ,
Suna ganin
fuskar juna dukkansu suka Saki ajiyar zuciya, ya kureta da ido tsikar jikinshi
na tashi ganin breast dinta a zahirance ga nipples dinta fili dan ko bra babu
jikinta,
Ganin kallon
da yake mata ta sunkuyar da kai thinking that abinda ta mishi ne yasaka kallon
nan da nan hawaye suka cika idonta tasa hannu ta share tadan dago ta kalleshi
tace "I'm sorry plss "
Ya lumshe
ido ya bude yana karabinta da kallo duk ta rame ashe itama tana wahala,
Yace
"I'm sorry for what I did to you by avoiding you all that time "
Ta danyi
guntun murmushi tace "don't say that nice namaka karya i deceived you kai
bakai komi ba "
yana kara
kallonta yace "u look pale why? "
Ta lumshe
ido ta bude " I must I can't bear to lose you, I suffered alot ,plss don't
leave me I can't be able to live with out you "
Ya danyi
guntun murmushi yace "look at me carefully "
Ta kura
mishi ido yace "how do I look? "
Tace
"pale too"
Yace "u
are not suffering alone we all shared thesame thing, meyasa kika boyemin
kintaba aure se da kika bari nakamu da sonki sannan ihhim why? "
ta share
hawaye yayi saurin cewa "stop this crying abeg, just answer my
question"
Ta dukar da
kai" banason rabuwa da kaine, nasan inkaji ina da aure bazaka taba kulani
ba "
Yana nazari
yace "that means kina da aure muke conversations? Together? "
Hawaye suka
zubo mata tace......
You have to comments plsss😒
[7/12, 11:01
PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON
MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY
SHALELE*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN
WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven
No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of
our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
4⃣2⃣
*dis page is
for my bazawari, ina tsananin sonka son da nike maka ya zarce girman kiyashi😂luv u irin a bit tiny 🤭thanks for the love and everything,i salute you*
Tace
"dan Allah kayi hakuri karka barni "
Yana
kallonta hannusa kan labbansa yace "faseelat kidena min boye boye just
tell me everything about you, I'm not going to leave you do you get me ? "
Ta daga kai
yace "alright tell me kinada aure muke conversation? "
Ta daga kai
tace "bana son mijina aka Aura minshi, bayan auren mu baya kula dani,
lokacin da na ganka nafara jin sonka dan Allah kayi hakuri sonka ne ya rufemin
ido nai haka"
Yana mata
wani kallo idanunshi sunyi ja yace "this means ranar da mukai last chart
ranar aka sakeki? "
Ta daga kai
"ranar ne kuma dama wata na takwas kadai "
Kanshi Duke
ya dago "kina nufin kadai ne, kato yayi wata takwas yana squeezing dinki
ki kira shi kurum, kinsan yadda nake da kishi kuwa? Wlh faseelat kin mameni da
ba abunda zesa nafara sonki danasan haka, shikenan duk yagama kallemin ke
yagama tande komi "
Sabeer dake
gefe ya babbake da dariya,
Fahad ya
wurga mai harara, ya kame baki ya daga mai hannu alamun yayi shiru,
Fahad ya
meda kallonshi wurin faseelat idanu Jawur,
Faseelat ta
fashe da kuka tana girgizakai, batasan ya zata mishi bayani ba,
tasaka tafin
hannayenta ta rufe fuska da tafin hanayenta tana kuka,
Ya kawar da
kai gefe yana hura iska da baki hannunshi kan kugu ya juyo yana kallonta kukan
na tabamishi zuciya yace "stop shedding your tears ,plss "
Ta dan rage
volume din kukan yace "ni kikeso ko? kuma kinsamu I will now going to
treat you just so, u know I love you Very much
"
Ta dago ta
kalleshi
Tai shiru ta
ajiye hannuwanta tana jan hanci,
Yace
"yanzu yaushe zan ganki I want to see you cos I'm missing you "
Ta girgiza
kai tace "not now"
Yace
"why? "
Tace
"bazaabarni ba"
Yace
"ni inason ganinki gaskiya "
Tace
"OK "
Yace
"now smile I want to disconnect the the call "
Tai murmushi
tana rufe fuska yace "that's my cutie "yana sakin murmushi,
yana kara
kallon breast dinta yace "plsss cover my thing baniso wasu suna ganinsu
"
Ta dago tana
kallonshi dan bata fahimta ba taga ita kawai yake kallo tabi setin idonshi taga
breast dinta kawai ya kurama ido,
Ta zaro ido
tana rufe fuska don tamanta kayan dake jikinta,
Yayi
murmushi ganin tanajin kunya, yace "take good care of yourself sena kira
anjima ko "?
ta daga kai
tare da fadin "luv you my handsome "
yace
"no, no ban yadda ba se kinmin kisss dina wlh I missed it too much "
Tai murmushi
tana jindadi ta tura labba just like u r to kiss tai masa muhww
Ya lumshe
eyes ya bude yace "thank you"
Ya mata bye
da yatsu ta meda mishi ya kashe kiran,
sabeer
yafara tafi yana fadin "amazing! Love birds gaskiya nima I want to find
someone like her "
Fahad ya
hura iska yana sauke ajiyar heart yace "kasan wani abu wlh senaji kamar an
saukemin wani nauyi, gaskiya bansan irin son da nake mata ba "
sabeer yace
"ai kaine kabawa kanka headache tuntuni kaga ma duka wata 8 ne tayi da
aure "
fahad yace
"dukda haka I feel bad, saboda ban tsarawa kaina auran bazawara ba kai ko
mata biyu banyi niyyar aure ba amma this young lady tasa duk na watsar da
komi,kuma kaga nima bazanso wani yana fira da matata ba, ni I'm afraid karda
tamin haka nima "
Sabeer yace
"haba bazata ma haka ba, kadena irin wanga tunanin inde kanason zaman lpya
"
Fahad yace
"naji mijin radiya "
sabeer yace
"nima gaskiiya zan wa faseelat magana ta samar min irinta ko a dangi
"
fahad yayi
dariya yace "babu, kai kabar maganar nan kar naje nafadawa radiya yau
ahanaka tabi "
Sabeer yace
"ni yakamata nace haka, zuwa kawai zanyi nafada wa aisha cewa u r about to
get the second wife "
Fahad ya
dora hannu a baki yana zaro ido yace "rufamin asiri, ni har ka tunamin
akwai big war gabana ita faseelat kawar aisha ce ni bazan iya tararta da
maganar ba ma "
Sabeer yace
"cabdi, ai dole tasani "
Fahad yace
"wlh aisha ta cika kishin tsiya ranar nan ma fa daga ita faseelat tazo
tayi girki nace ysyi dadi taita kuka ta kwashe girkin ta kaiwa baba tsoho, to
inaga intaji zani aureta? "
Sabeer yace
"Allah ya kyauta kasan mata da kishi haka yaruwarta radiya take kuma sede
tayi hakuri dan bazan hakura da tsomawa wuri daya ba "
suna dariya
suka kashe fahad yace "mu fita plss karakani wani wuri "
Suka mike
suna tafiya sabeer ke cewa "kai gaskiya dude zaka huta wannan halitta haka
zankadi kenan "
Fahad yana
hararanshi yace "kuma kwalelenka ba"
suka cigaba
da fira fuskar fahad a sake kamar bashine yayi 2 month ba faraa ba,
suna gama
waya faseelat tafara tsalle saboda murna ta dauki wayar tanata manna mata
kisss,
sega ummi ta
leko ta taga tana kallonta tace "ke lpya kike? "
faseelat tai
sauri ta ajiye wayar ummi na karemata kallo tace "sekije ga miyarki can ta
kone "
faseelat ta
zaro ido ta diba aguje se kitchen.
Da marece
faseelat akasha gayu se kace me miji ummi de se kallonta take ganinta cikin
walwala yau,
As usual
karfe 8:30 fahad ya kirata, tun da tai ishai bata bar dakin ba ,
hannu na
rawa ta dauka takara a kunne,
yace
"hi "
Tace
"ihimmm sweetie na "
Ya lumshe
ido ya bude yace "kullum voice naki nakara dadi meyasa? "
Tace
"kamar yadda nakejin naka haka kullum "
Ya dan
murmusa "I want to ask you something "
Tace
"ask me "
Yace
"when are you going to complete ur idda?
I'm very eager to have you as a wife"
tace "
in next 3 wks "
Ya meda kai
jikin seat din mota yana murmurza gashin kanshi yace "I can't wait to that
date, kisan yadda zaki kifito naganki, I want to see ur beautiful face and
smile "
Tai dariya
tace "kana gani na fa, kabari se nagama "
Yana girgiza
kai yace "no plsss nagaji wlh na azabtu ganinki kawai ze medani Dede
"
Tace
"alright duk time da kakeso ka kirani zanfada maka address "
Yace
"gobe nakeso "
Tace
"a, a ba gobe ba de kade samu rana "
Yayi shiru
tace"ina my princess da momynta? "
Yace
"suna gida "
Tace
"agaidasu "
Yace
"good night cutie I want to go inside "
tace
"OK good night have a nice dream "
Yayi murmushi
beko tambaya ba taimasa kiss takashe kiran ta sheme kan gado ta jawo pillow ta
rungume,
Shima
yanajin dadi sosai ya shiga gida,
Tunda ya
shiga Aisha tagane yana cikin farin ciki da tazo tarar shi har daukarta yayi
yana juyi daita looking very happy,
itama
tanajin dadi suka shige ciki,
Daren Sun
kashe arna sosai dan andade anayi kadan, itama faseelat tasha mafarkai kala
kala nashi,
Tundaga nan
suka kulle koda yaushe yaso yana kiranta susha vedio call dinsu da rana da
daddare kuma voice call, ita faseelat kota mance cewa haryanzu da auran khalil
akanta don yanzu in yace ya dawo daita shikenan, Da kuma ze mutu yanzu zsta
zarce da takaba ne kuma zataci gadonshi ,soyewarsu kawai suke da fahad dinta ba
ruwanta da kayan jikinta duk yadda yakira haka zata dauka, duk yabi ya rude
kau, gabadaya giyar soyayya ta mantar daita addininta tunda tana da iliminta
bare akirata jahila, tasan fahad bedaga cikin wadanda Allah subhanahu wataala
yace a bayyanawa ado ba, cewarshi a alkurani me tsarki *=bismillahirrahmanirrahim,wa
kul lil muuminati yagdudna min absarihinna wa yahfazna furujahunna wala
yubdiyna zinatahunna illa ma Zahara minha wal yadribna bi kumrihinna ala
juyubihinna wala yubdina ziynatahunna illa li buulatihinna au abnaihinna au
abai buulatihinna au abnaihinna au abnai buulatihinna au ikwanihinna au bani
ikwani hinna au bani akwatihinna au nisaihinna ,auma malakat aymanuhunna
awittabiina gairi ulul irbati minal rijali awiddiflil lazina lam yazharu ala
auratun nisai, wala yadribna bi arjulihinna li yuulama ma yukfina min
zinatihinna wa tubu ilallahi Jamie'a ayyuhal muuminuna laallakum tuflihun.*
Bayan kwana
goma ya matsa shifa he's missing he want to meet her, akai saa ummi zataje
Niger zatayi kwana ukku tace mishi yazo geben tareda yi mishi kwatancen gidansu
dukansu suna murna sukai sallama, fahad har gani yayi dare ya masa nisa da safe
wajen 11 yakirata akan he's on the way,
Tana ta doki
ta shiga wanka tafito ta tsara kwalliya sarkar zinari da yabata ta dauko
tasanya, ta dauko veil dinta guda daya rak da akasamata a lefe ta yafa ta
feffesa turare tana jiranshi don tun 9 yangidansu suka fita hidimarsu,
11 :15 yaiso
yakirata ta fito tana faraa tana ganin
motarshi taje ta bude ta shige,
Tana shiga
yaja numfashi "hmmmmm "yana lumshe ido,
Ta kalleshi
tana murmushi tace "barka da zuwa jinin jikina "
Yace
"yawwa cutie kinga yadda kikayi kyau kuwa?"ya daga kai sama "ya
Allah kabarni da cutie dita kamallaka min ita harabada "
Faseelat
tace "amin "ta shafa tana dariya yana karemata kallo yace "muyi pic
mana"
Tace
"anything for you dear "
Ta matsa har
suna gogar kafada ya dauke su hoto so biyu,
Faseelat ta
matsa tana kunkuni wai yafita kyau, yayi dariya yace "inkina wuri ai baa
hangoni saboda haskenki "
Faseelat
tace "hmmm gaskiya nida kai mundace pic dinnan yayi kyau "
Yace
"Allah? "
Yana mata
kallon kasakasa tace "eh, meyasa bakazo min da amira ba? "
Yace
"tabb so kike tafasa kwan ko? "
Faseelat
tafara dariya,
Yanata
kallonta with emotion yafara zaulayarta da message na farko data mishi lokacin
da ya shareta yace "a good believer always fulfill his promise "
Ta fashe da
dariya ta dora kanta kan seat ta dora hannu akan bakinta tana cigaba da dariya,
Yanayin
yadda take dariya nonuwanta rawa kawai suke,
Yakure ta
daido yanajin kamar ya rungumota gabadaya ta rikitashi he's losing control,
Tana ta
dariya ba zato taji hannu saman breast dinta,
Tsit tai
shiru ta dukar dakai tana kallon hannunshi dake kan breast dinta, ta juya ta
kalleshi his eyes are closed ya lumshe su kanshi kan seat shima hannunshi nakan
breast dinta ne kawai amma daga ni baya cikin duniyar,
Rai bace ta
bude murfin motar tafita da gudu tana kuka tai gida,
Karar bude
kofar ya dawo dashi tunaninshi ya bude yafita shima yana kwala mata kira harta
shige gida, ya dafe kai ya rike kugu yace "oh my God what's wrong with me?
Yanzu seta canza min manufa, bayan duk ita tai cause din hakan ta kwaso gayu
with everything open "
Yaja tsoki
ya shiga mota yabar unguwar.
Comments,
comments
Team
faseelat on top💋
[7/12, 11:01
PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON
MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN
WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven
No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of
our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
4⃣3⃣
*Dedicated
to husnah ta riri yar fullo,inasonki sister kamar yadda kike sona Allah yakara
mana son juna yabarmu tare har karshen numfashi luv u dear, ga good addua ta
agareki , Allah ya kara maki dadin.....😂🤭
kita zama tauraruwa awurin oga*
*FANS I'm
sorry wani dan bayani da nayi abaya cewar faseelat tana da gadon khalil I'm
sorry namanta romance ba sex bane 😂 tunda be taba kusantar ta ba ko idda ma batada ita, inafatan kungane,
sannan masu cewa haramunne fahad ya aureta to gaskiya ba haramun bane Sabida shi besan tana da aure
ba kuma Allah baya kama bawa da lefin da besaniba kuma koda yasani aure be
haramta tsakaninsu ba, sannan akwai masu cewa halak ne namiji yakarewa macen da
yakeso kallo eh hakane amma seta suturce jikinta, mazhabobi da dama sunyi
magana akan haka wasu suna ganin zata iya bayyana ado gareshi toni gaskiya nafi
ganewa wadanda sukace bazata bayyana ado gareshi ba, sena fuska da tafukan
hannaye da kafa,, kuma yawancin malamai suntafi akan haka, ga misali namiji
yazo yana sonki se yazam yasan komi na jikinki to in yazo yafasa fa? Shikenan
ya kalli banza? 😂 kuma hakan mabudin aikata zina ne,
to nide shawara ta yanmata ko gobe ne aurenki da namiji ki kame kamkam ta
hanyar zumbula katuwar hijabinki komi kenan in an daura yagani, amma ki
tabbatar bawani aibu kike boyewa ba wannan kam kin yi yaudara da zalunci , kuma
inyagani komi na iya faruwa, Allah yasa mudace.*
*koda yaushe
in anga kuskure amin magana plsss zan kasance me daukar gyara, haka ma kuna iya
bani shawara, Nagode da irin kaunar da kukewa buk dinnan.*
Yana tuki
yanajan tsoki, yarasa ina hankalinsa ya tafi harya kai hannu jikinta, ta madubi
ya kalli siyayyar da yamata da suke aje a back seat yakara jan tsoki, ya fiddo
waya yayi dialing number dinta tana ta ringing bata dauka ba cikin takaici yace
"pick my call mana I want to apologize for my mistake"yakara dialing
number din,
Faseelat
nashiga gida ta fada kan bed tana kuka,cikin kuka take cewa "ya daukeni
yariska ne kome? Daze tabani kamar wata matarshi, saboda inasonshi doesn't mean
zan bari ya rika tabamin jikina "
Tana kukan
tace "duk laifina ne da nake sonka sosai tunda kasan haka ai zakamin komi
kaga dama don kasan bazan iya rabuwa da kai ba "
Tanaji
wayarta na ringing bata dauka ba se kuka kawai take aganinta bama sonta yakeba
jikinta kawai yakeso,
Ganin ya
mata 3 missed calls bata dauka ba yasa ya aje wayar, direct kofar gidan sabeer
yawuce ya mishi waya ya fito,
Yana shiga
motar fahad ya dago da kanshi daga jikin sitiyarin motar yana kallon sabeer,
sabeer yace
"mutumina lpya de? "
Fahad yaja
tsoki mtswwww yana shafar sumanshi da hannu daya yace "ansamu matsala
wlh"
sabeer yace
"wace kalar matsala kuma?"
Fahad yace
"daga gun faseelat nake, cikin kuskure muna fira na taba breast dinta,
shine fa tai fushi tafita tana kuka nakirata fiye da 2 taki dagawa "
Sabeer ya
fashe da dariya yace "kai meyasa kai haka ko Kasa aisha ce? "
Fahad ya
daga mai hannu yace "please stop joking take it seriously "
Sabeer yace
"gaskiya u have made a very big mistake, kaga yanzu setayi tunanin ko ba
aurenta kakeson yi ba, wai kana aikinmi ma kayi haka? "
Ya hura
iskar baki yace "bana cikin hayyaci na ne, ni tunda na shaki kamshin
perfume dinta ma naji ni somehow gashi taci gayu, Allah nema ya takaita don
jinayi kamar nai hugging dinta "
Sabeer ya
fashe da dariya yace "plsss katafi dani wataran nima in shako irin perfume
dinnan inji me kaji "
Fahad ya
harareshi yace "bazako kataba jinshi ba, nide kawai kabani shawara "
Sabeer yace
"yanzu ka tura mata text kabata hakuri kafada mata u didn't do that
intentionally "
Fahad yace
"bana tunanin zata hakura na lura taurin kai ne daita amma bari natura
mata "
Sabeer yace
"zata hakura mana tunda tana sonka kai de ka kula kar hakan ta sake faruwa
"
Yace
"OK I will try "
Sabeer yace
"bari na shiga ciki se munhadu anjima "
Fahad yace
"OK thanks "
Sabeer ya
bude mota yafita,
Fahad ya
turawa faseelat message,
Tana ta
ajiyar heart ta bude message din "cutie I'm very sorry karki daukeni da
wata manufa I don't did it intentionally, I just lost control ,kiyi hakuri ki
dauki wayata, ina tsananin sonki cutie I'm ready to marry you ko da gobe ne,
kimin hakuri I apologize for my misbehaving amma kisani ke kika rudar dani har
nayi haka ,kuma I'm regretting forgive me please "
Tana
karantawa setaji dan sauki aranta unlike b4 da takejin kamar zuciyarta naci da
wuta,
Tanata bin
message din ya kira ta vedio call ta dauka tana kwance,
Yana kallon
fuskarta duk hawaye yayi fuskar tausayi yace "cutie I'm sorry kidena kuka
"
Tai shiru
kawai tana kallonshi yace "kinmin hakurin? "
Seda akadau
minutes ta jijjiga kai alamun eh,
Ya lumshe
ido ya bude yana sauke ajiyar heart yace "thank you very much "
Ta daga kai
yace "talk to me mana "
Tai shiru
yace "kince kin hakura kimin magana "
Tana turo
baki tace "nayi hakurin shikenan"
Yace
"I'm happy, wai dama cutie dina ustaziya ce bansaniba, ai da I'm about to
hug you and give you a good kiss"
Tai dariya
tace "just try it u will see "
Yayi dariya
yace "I'm just joking, nayi miki shopping baki bari kin amsa ba, zandawo
nakawo miki "
Tace
"noo Nagode banaso kabarsu "
Yace
"plsss mana bangaji da ganinki ba"
Tace
"aa karka dawo"
Yace
"to I will tomorrow "
Tace
"aa bazan fito ba "
Ranshi ya
baci yace "for god sake ya kkso nayi ne? Tunda nabaki hakuri ai komi
yawuce kuma bawani abu zanmiki ba wani abu kawai zanbaki"
Cikin bacin
rai tana ganin yama rainata tace "nace bazan fito ba ko dole ne? E ye
"
Rai bace
yace "saboda kawai na tabaki kike wannan abun amma ahaka kikaje kina bari
wani ya kwana samanki, bakiji komi ba sedan tabawar da namiki itace tashin
hankali "
ta kure shi da
ido tana mamaki kuka ne yazo mata tace "kome zaka fada kafada amma bazan
fito ba, ka daukeni yar iska ne? Da kake kiran dan tabawa?kuma naje nabari wani
ya kwanta akaina din bama kwanciya yayi ba cinye ni yayi "
Idanun fahad
sukai jawur yace "dan kinga ana sonki kike gayawa mutane magana bayan
cutata da kikayi?kada kifito din nima bana bukatar ganinki useless girl "
Diff yakashe
wayar ta kara rushewa da kuka saboda kalamanshi Sun mata zafi, tai ta kuka har
tagaji kanta na ciwo barci ya dauketa.
fahad huci
kawai yake fiddawa yana tada mota yakecewa "what she take her self? da zata rika medomin magana ni tsaranta ne?
"
Yana tuki da
hannu daya dayan kan bakinshi yana tunani yace "bazata fito ba,nitake
fadawa haka it's okay duk ni najawo danake sonki sosai harma nadamu da son
ganinki, yanata surutu har ya shiga gida aisha na ganin yanayinshi taja baya
fuuuu ya haye Sama ya shige dakinshi ya kulle,aisha bata bishi ba don karta kai
kanta karamin aikinshi ne ya wanka mata mari inta tsaya tambayarshi meke faruwa,
Faseelat
taita barci har 2 dawowar Mubarak ne ya tadata yana tambayar "yaya ina
abinci na? "
Idanu
kumbure tace "banyi ba ban lpya kaina ke ciwo ka bari ishak ya dawo ya
dafa maku ko taliya ce "
Cikin jin
tausayi yace "sannu yaya amma ni yunwa nakeji "
Tace
"jeka kitchen kaduba akwai sauran tuwo se kaci"
Ya juya
yafita ta tashi tayo alwala ta kabbara salla cikin salla tana kuka take rokon
Allah zabi in fahad ba alheri bane agunta Allah ya cire mata sonshi,
Har dare be
kira ba itama bata kirashi ba cikin dare batai barci ba kwana tai salla da
addua, shima fahad sama sama yayi barci tunanin faseelat ya hanashi barcin,
seda ga baya ne yake ji be kyauta ba,
Da safe yayi
ta kiranta taki dagawa yaja tsoki ya aje wayar,
Har akai
kwana ukku bata daukar kiranshi har ummi ta dawo,
Gabadaya
fahad so yake yaji muryarta saboda tafiya zeyi yanaso ya fadamata amma taki
dauka wanda seda ta nuna jarumta sosai sannan take hakan don ji take kamar ta
dauka inyakira amma take sharewa dan yagane itace yayiwa laifi,
ummi taga
sauyawar walwalar faseelat ta Kasa hakuri yau da safe take tambayarta
"mike damunki faseelat? Naganki sukuku tunda nadawo "
Faseelat ta
kakaro murmushi tace "bakomi ummi "
Ummi tace
"hmmmm"ta kyaleta Amman tasan da wani abu kam,
Karfe biyu
na rana jirgin su fahad ze tashi karfe 1 saura ya tura mata message "cutie
I'm sorry for everything that happened, nata kiranki Amman u ignored my calls,
zan tafi Italy I will spend only 10 days
there need ur prayer and remember that I love you ,take care of yourself bye
"
Tana
karantawa tafara hawaye tana jiran yakirata ta dauka itama she's suffering
,amma shiru be kira ba setayi niyyar kira zuciyarta seta bata shawara karta
kira tajirashi ina har 2 be kira ba koda ta yakice shawarar zuciyarta ta kirashi
har Sun daga, ta aje wayar tasa kuka don takaicin wahalar da kanta da takeyi
gashi har ya tafi,
Shima yana
cikin jirgi yana tunaninta, saboda he's wondering rashin kiranshi da tayi bayan
karanta text nashi,
Faseelat na
kwance tana duba pictures nashi da yanzu dasu take fira ummi tashigo, tana
kallonta tace "ke tashi ubanwa ye akaganku dashi shekaran jiya?"
Faseelat tai
wuf ta mike tana sadda kai tana mamakin yaakai ummi tasani bayan ranar ma
bakowa unguwar tasu "
Ummi tace
"dake nake magana "
Faseelat na
inda inda tace "saurayi nane "
Ummi ta
watsa mata harara tace "saboda bakida gaskiya seda nayi tafiya sannan kika
gayyaceshi gidannan ko? Wato ni bama haushin fitar nakeji ba haushina mutane
zasuyita ganin baki gama idda ba kike fita gun wasu tunda ba kowa yasan abinda
ke faruwa ba yanzunnan daga fitata can gidan safiya take cewa wai ranar nan ta
leko ta ganki zaki shiga mota, ina amfanin haka faseelat? Shi din waye shi
saurayin naki? "
Tace
"sunanshi fahad ga pic dinshi nan "
Ta nunawa
ummi,
ummi ta amsa
tagani tace "immm shi kinasonshi kenan? "
Faseelat ta
daga kai ummi tace "Allah yasa alheri anshi nan"
tamika wa
faseelat wayarta tafita,
Bayan su
fahad Sun isa Italy be kira faseelat ba itakuma ko takira bata samu, faseelat
takara shiga tashin hankali kar ya shareta don istiharar da takeyi setaji tana
kara sonshima fiyeda da,
Shi ko fahad
kyaleta yayi yabata lokaci amma da niyyar ranar da ya dawo zeje gidansu.
************************
Bangaren
khalil lpya lau suke zaune da jamila har yasata islamiya tana zuwa kullum, yana
iya kokarinshi wurin kyautata mata itama haka kuma yana hakuri da yarintar ta,
maganar harka kau yanzu Sun zama yan hannu itama har magani yake siyomata
yabata tasha suji dadinsu,
Kullum inbe
shiga da leda ba inyadawo daga shago jamila zatai ta kumburi wani lokaci taita
jaje har se yafita ya siyo mata wani abu, hjya ko tananan tana fama da haushi
don duk jumaa se yakai jamila gidan, bayan antaso masallaci ya dawo su zauna su
baje hira suna dariya, jamila ba ruwanta da wani taya hjya aiki intaga tanayi
shi kuma be taba mata maganar ba,
Yau jamila
tun tsakar dare take sheka amai gabadaya ta jigata, khalil na gefe yanata mata
sannu yana zubda hawaye, saboda tausayi cikin kuka jamila tace "yaya ka
temakamin cikina zafi "
Yace
"kiyi hakuri kinji kibari 4 dede zamu tafi asibity kita innalillahi zaki
warke"
tun karfe
ukku da rabi ya mike ya daura mata zani don zindir tayi daurin zanen daban ita
daban yasa mata hijab suka tafi asibity da temakon makwabciyar jamilan,
suna zuwa
aka bata gado ana dubata dan tayi yaushi sosai, sukai mata tests,
Bayan tests
din sunfito likita yakira khalil office yabashi albishir matar shi na dauke da
ciki wata daya,
Khalil ya
daga hannu sama cikin tsananin farin ciki yake fadin "alhamdulillah,
alhamdulillah Nagode likita "
Likita yayi
murmushi yace "Amma tana bukatar kulawa sosai saboda ta wahala yanzu zaku
cigaba da zama anan hospital har taji sauki dan gudun matsala "
khalil yace
"to mungode doctor Allah yasaka "
Ya tashi ya
fita yana murna lokacin anata kiraye kirayen salla cikin zumudi yakira hjya,
ganin kiranshi hjya dake zaune tana tasbihi ta dauka cikn faduwar gaba tace
"lpya de khalil? "
Yana murna
yace "ai ai muna asibity jamila ce ba lpya likita yace she's 1 month
pregnant "
to bari muga
ya hjya zataji,
Amma a next page 🤣
comment da
yawa inkunason one more page in the night 💃🏼
[7/12, 11:01
PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON
MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN
WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven
No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of
our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
4⃣4⃣
*Dedicated
to raggon miji fans group 1 inajin dadin comments naku wannan pagyn na wadannan
zaratan matan ne*
*samira
yahya*
*lady*😘
*F 😉*
*Aisha kd*
*yanshana*
*jamila
adam*
*Nana
bilkisu*
*balkisu
ishak....*
*husnah yar
niger*
*maman
zainab*
*halimatussaadiyya*
*mss L*
*yayana abin
alfahari na*
*zainab*
*momyn
abdul*
*asiya
aliyu*
*se suwa ma
?😂kuna da yawa duk wacce bataji sunan ta ba ta jira a
next page kuci gaba da comments 💋yanuwa*
Anata kara
tambayata akan idda da takaba, na tambayi wani malami ga abunda yace 👇🏾
*_Idan Miji Ya
Saki Mata Be Kusanceta ba Babu Idda a Gareta. Amma Idan Mutuwa Yayi Wajibi Ne
tayi Masa Takaba Koda Kuwa Ranar Auren
Ne Ya Rasu. Sannan Zataci Gado Cikakke._*
Hjya cikin
farin ciki tace "alhamdulillah naji dadin wannan labarin Allah yabata lpy
anjima kadan zanzo da gari yayi haske zantaho muku da breakfast "
Yana murna
yace"nagode hjya se Kinzo "
ya kashe
wayar ya koma wurin jamila da akawa alurar bacci ya zauna ya kamo hannunta ya
rike yanajin tsananin son ta aranshi,
Karfe 7saura
hjya tazo ta shigo dakin har lokacin jamila na bacci yana sadda kai ya aje
hannun jamila,
Hjya cikin
murna tace "ya jikinnata dasauki ko? "
Yace
"eh dasauki tana bacci ne "
Hjy tace
"to Allah yaraba lpya "
Yace
"amin "yana sosa kai ta harareshi tana murmushi wato ko kunya ma
bayaji yake amsawa da amin hmm,
Ta samu wuri
ta zauna shima yayi zaune hjya tace "katashi ka tafi school mana lokaci na
wucewa "
Yana sosa
kai ba dan yaso ba ya tashi ya fita,
Hjy tabishi
da kallo har ya fita tace "kaganmin Marar kunya nan zakaita zama tomiye
amfanin zuwa na mtsww "
Karfe 10
jamila ta farka tana ya mutsa fuska saboda jinta weak,
Hjy tace
"sannu jamila "
Jamila tazo
tashi hjya ta temaka mata saboda ruwan dake shiga hannunta, tana yamutsa fuska
tace "kubani abinci hjy"
Hjy ta jawo
danwake data dafo ta bude kular ta dora kan cinyar jamila,
Jamila
naganinshi ta yamutsa fuska ta dauke kai tana dade hanci tace "hjy
farfesun kai nakeso, kibugawa yaya yakawo "
hjy ta dan
harareta tace "to bari akirashi"
Takira
khalil tafada masa, ko minti 30 baaiba se gashi da katuwar kula taff da naman
kai maybe kan rago daya ne ya siyo duka don yasan abarshi daci bare yanzu da
suka zama biyu , hjy na kallon ikon Allah ya zauna yana bawa jamila a baki tana ci yana mata sannu,
Hjy ta hadiyi
miyau da niyyar a rage ta samu taci Amman tasss jamila ta cinye naman ta yabata
ruwa tasha tabuga gyatsarta ta koma ta kwanta tana fidda nishi 😂shi ko se sannu yake jera mata, shiyasa lokaci daya
takara jibgewa ta mulla kibarta yo dadi take ci .
hjy cikin
hadiyewa tace "ka kira gidansu kafadamusu? Kakira kafada musu susan abinda
ake ciki "
Yace
"Tom hjy "
ya dauki
waya yabuga ma mahaifiyarta yafada mata jamilar bata lpya,
Wurin karfe
2 yan gidansu sukazo dubata seda laasar suka koma ,
hjy taga
takaici yadda khalil yayi ta rawar kafa, kullum cikin tambayarta yake me
xakici? Me kikeso ?wanda hakan ke bawa hjya haushi sosai, wani lokaci ma jamilar
tai ta kuka tana cikinta shi ko yayi ta hawaye hjy taji kamar ta samishi kota,
Bayan 7 days
aka sallamosu suka koma gida,
Kullum shike
girki tana kwance tana baccinta yaci ya tafi gaida hjy sannan yawuce school
ganin da hjy tayi yana makara tace yarika bari yanazuwa da daddre suna gaisawa,
Daganan
yafara zuwa gaidata da dare, abun da yake ba hjy mamaki kullum se yazo da leda
wani lokaci biyu har da ita wani lokaci guda daya su gama hira ya dauki abunsa
yawuce, sosai takejin haushin shi gani takema kwara lokacin faseelat beyi rawar
kai haka ba, itako wannan kullum cikin kwalkwalarsa take,
Se hjy ta
fiddo da sabon salo in yazo da daren taita janshi fira har 10 wani lokaci ma
har 11 ,tasamu fura ko gyada ko wani abu ya zauna suna ci suna fira,
yau ya shigo
da katuwar kaxar da jamila tace a saimata akasha fira ya tashi tafiya ya dauki
ledarshi,
Hjy takasa
jure wannan tace "khalil shikenan de kazama bawa kulum cikin kashin kudi
kake ita batasan babu ba? da zaace kullum se ka saimata nama, abunma be tsaya
nanba yanzu de khalil jamila tafini agunka kafi sonta akaina,"
Cikin
kwantar da murya yace haba hjya? Yazaki
hada kanki da jamila kefa ke kika haifeni kikai duk wata dawainiya ta yazaayi
na hadaki da wata, wlh hjy duk ranar da kikaga banyo muku leda biyu ba rashin
kudi ne, kuma naga ita ga larurarta shiyasa, ya mazaayi na kwatanta fifitata
akanki bayan nasan manzon Allah (S. A. W) yace" wanda ya fifita matarshi
akan mahaifiyarshi yana tare da tsinuwar Allah data malaiku da ta mutane gabadaya,
bazaa karbi aikinshi na farilla kona nafila ba harse ya tuba zuwa ga Allah ya
kuma rika kyautata mata kuma ya nemi yardarta"
"wlh
hjy kinfi kowa aguna matsyin ku ba daya ba, amma nagane kuskurena kuma zan
gyara kiyi hakuri Dan Allah "
Hjy tace
" nayi amma ka rage wannan rawar kan tsiyar ko nima haka kakemin rawar
kan? "
Ya girgiza
kai yace "Allah yabaki hakuri "
Tace
"amin "yafita
Tace
"shashasha gabadaya baya adana komi ciki ciki kawai yasa agaba ita kuma
shegiyar taita bashi wahala "
Can zuwa ya
shigo da rabin kaza ya ajiye mata ya mata seda safe tace "Allah yakaimu
"ta jawo plate din tafara yagar kazarta tana "haka kawai ita ta
haifamin kai da kullum abinda kake samu kanta zaya kare? "
Khalil na
shiga gida ya iske jamila tsaye tagaji da jira, cikin rarrashi yace
"kanwata amin hakuri nadawo daga gidan hjya mashin dina yayi faci"ya
mata karya.
Tace"karya
Kake wlh wai haka ake kasan kanada iyali Amman kaje kai zaune wurin hjy ni
kabarni ni kadai, wani lokaci ma senayi barci zaka dawo nide wlh ana shiga
hakkina "
Yana mata
wani kalar kallo dukda beyi mamaki ba don ita bata wani tsayawa tauna magana
takeyinta kuma bata barin abu cikinta setai magana, yace"nike karyar
jamila? "
Tace
"eh karantse faci kayi"
Yace
"hmmm "
ya mika mata
kazar ta yace "ga sakonki "yawuce,
Ta ansa tana
maganganu Kasa Kasa ta dauko plate kitchen ta dawo falo ta bude sega rabin
kaza,
Ta bata
fuska ta dan iba ta meda miyau tabishi daki yana fitowa wanka kenan tasameshi
tana ya mutsa fuska tace "ya naga rabin kaza? kasan de tamin kadan "
Yace
"eh nasani kiyi hakuri da wannan banda kudine shiyasa "
yawuceta
tabishi tana cewa "amma kasan de baa seda rabin kaza ko? Kawai kace hjy ta
raba shine "
Ranshi ya
baci ya juya ya zaro ido yace "eh hjy ta raba se meee "cikin tsawa
taja baya
ganin yadda ya tasomata ta juya tana kunkuni, yaja tsoki ya saka rigar shi ya
kwanta,
Wanshe kare
da ze fita tace asiyo mata tsire yace "banda kudi "yayi hanyar fita
Tabishi har
zaure tana bashi hakuri hardasu zukunnawa itade yasiyo ta samu taci, badan ita
ba yace ze siyo albarkacin cikinta,
Bayan kwana
ukku
yau tunda
karfe 5 na asuba jirginsu ya sauka Nigeria, suna isa gida suka fara gyaren
gidansu sannan aisha ta dafa masu indomei suka ci seda suka kashe arna bacci ya
kwashesu,
Karfe 12 ya
farka har lokacin aisha na barci a gaggauce ya diro yayi wanka shaf shaf ya
shirya ya sauka kasa,
yaje ya bude
jakar tsarabarsu ya fiddo wani akwati ya fice ya bude motarshi haryanzu kayanda
yamata shopping sunanan ya fiddosu ya meda a motar da ze fita daita ya shiga
motar yayi hanyar gidansu faseelat,
Faseelat ko
jiya tata kiranshi bata shiga dan kwana goma yace ashe basu taso da wuri bane
se yau,
Tagaji ta
hakura Amma ta cika tai famm,
Tana daki
tana charting dan yau gidansu hutun girki suke abba yasiyo fura da yoghurt da
kwakwa daita zasuyi lunch dan sungaji da abincin,
Ummi na waje
itako tana yankan farce yaro ya shigo gidan yace "ana kiran faseelat inji
wani me mota "
Ummi tace
"jeka ce gatanan zuwa "
Tamike ta
leka ta window faseelat nata charting dinta hankalinta kaf yana kan wayar ummi
na kallonta cikin zolaya tace "tsuntsuwar soyayya"!
Faseelat
tadago tana zumburo baki ummi na dariya tace "ga tsuntsun soyayya can yazo
yana jira "
faseelat
tafashe da dariya tanajin dadi ta mike ba shafa komi ta jawo katuwar hijab
dinta tasaka tafito tanawa ummi dariya tafita,
Ummi ta
girgiza kai "ansamu wanda akeso inyazo zaafita ana dokin ganinshi "
faseelat
nafita ta hangoshi tsaye bakin Ash din motarshi yana sanye da dark Blue Jeans
da red shirt,
Bakaramin
kyau yayi ba setaga har fari yakara sede yadan rame tundaga nesa take karemishi
kallo ,shima yanata kallonta,
Tana
karasowa kusa ta sadda kai,
Sheik kabir
gombe yace 😂su mata munafukaine tundaga nesa suke
karemaka kallo da sunzo kusa su sadda kai,
[7/12, 11:01
PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON
MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
*(SHALELE)*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN
WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven
No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of
our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
4⃣5⃣
*dedicated
to Dr fatee the writer of matar bahaushe💋*
Tana zuwa
tai tsaye ta sadda kai, yanata kallonta kamar yau yafara ganinta dariya taso
kufcemishi ganin doguwar hijabin data saka abun dariyar abunda ake boyemishin
de sunfito dan hijabin roba ce tsawonta yakara sa saman yayi shape,yana kara
kallon tudun breast dinta yace "enter the car mana kinyi tsaye "
Ta dago tace
"a, a daga nande "
Yana mata
wani kallo yace "wlh zanzo in daukeki nasaki ciki da tsiya, gwarama
kishiga"
Ta tunzuro
baki ta bude marfin motar ta shiga, shima yabude yashiga yana kallonta
yace"yanzu ni na zama abin tsoro kamar ba fahad naki ba "
Ta dago ta
kalleshi tai murmushi, shima ya murmusa yana juyawa ya jingina jikin kofa dan
yaji dadin karemata kallo yace "kinbani wahala cutie dan kinga inasonki da
yawa ko? "
Ta
harareshi, wanda hakan ya matukar birgeshi tace "munsha wahala, zakace
kasan yadda nai missing dinka kuwa? Nasha kuka many times saboda shareni da
kayi "
Abun ma
yabashi dariya yadan shafi sajenshi ya kalleta yace "ke zakice haka? Kira
nawa nai miki kikai ignoring dina dubi duk yadda nafada saboda tunaninki,
kincika taurin kai tunda nabada hakuri ai shikenan amma se lokacinne ma kika
kara hawa kawai dan na "se yayi shiru ya saki murmushi yana shafar kanshi
da hannu ya dan kalleta yaga tanata watsa mai harara, yayi dariya yace
"bada gangan nai hakan ba, nide inarokon ko hakan yafaru anan gaba amin
hakuri, wlh kamshin turarenki kanshi rudani yake "
Ta balla mai
harara "Allah karka kuma dan bazan daukeshi a kuskure ba tom "
Yayi dariya
"kinganki ko, hmmm ki koyi hakuri dani shiyafi miki "
Ta turo baki
gaba, yana dariya yana nuna setin breast dinta da hannu yace "harda jibgo
hijab amma dukda haka ga yan albarkannnan sunfito gaidani "
Dasauri
tadora hannu biyu saman breast dinta takare su, ya kwashe da dariya itako se
kallon saman hannun take taga wai dagaske ne,
Ya sassauta
dariyar yace "to yazakiyi ne tunda suna sona kome zaki sa se sunfito sede
in a akwati zaki rika sakasu "
Ta zumburo
baki tana so tayi kuka,
Yace
"I'm sorry,im joking, nadena amman kicire hannunki plsss kibari ko daga
cikin hijab din nasamu narika meda miyau na,"
Taki cirewa
yace "kicire kigani wasa nake yi "
Ta zame
hannun tana kallon gaban nata ashe dagaske yake sunfito tai sauri tameda
hannuwan akai,
Ya dafe goshi
"oh ni bakina yajamin dama nai shiru na cigaba da kwasar romo na "
Su duka suka
fashe da dariya,
Yanda take
dariya bakaramin burgeshi yakeba, yayi shiru yana kallonta cikinso da kauna,
Jin yayi
shiru itama tai shirun ganin ita yake kallo suka kure juna da kallo dukkansu
sunajin feeling like to hug thereself,
itace ta
dauke ido, sannan shima ya dawo tunaninshi cikin inda inda yace "I love
you cutie "
Ta kalleshi
ta sakarmai murmushi tace "I love you more"
Jiyayi kamar
yakai mata kisss yayi sauri ya dukar dakai kamar me nazari,
Faseelat na
kallon sumar kanshi dake kwance takatse shirun da "where's my angel?"
Ya dago yayi
murmushi yana jindadin yadda takeson yarshi yace "tana gida, tana missing
naki sosai, wani lokaci takanwa mommynta kuka akaita gum anty ita "
faseelat tai
murmushi tace "I'm missing her too, inaga zanje ganinta very soon "
yace
"baki tsoron aisha tagane muna soyayya? "
Faseelat ta
girgiza kai tace "a, a banajin tsoro, bana tunanin akwai abinda zeban
tsoro inde akanka ne, anty nasona nasan zata fahimceni, "
Yace
"hmmmm"cikin ranshi yana cewa "bakisan true colors na aisha
ba"
Ta katseshi
da cewa "komiye de ni inasonta saboda ta dalilinta na sanka, and saboda
kana sonta saboda inason duk abinda kakeso "
Ya cije lips
yace "really? "
Tace
"eh, insha Allah nida anty zamu zauna lpya bawanda zeji kanmu "
Yayi
murmushi ya girgizakai yace "I wish so "amman yana ganin wuyar abun,
Sunata fira
kusan 40 minutes ya zaro akwatin zoben da yasiya mata ya bude, tace
"Wow" tana zaro ido da rufe baki ganin haduwar zoben na diamond me
shegen kyau,
Yakara
matsawa kusa daita yace "here's our engagement ring,plsss let me put it on
your hand"
Tai mai wani
kallo tana murmushi ta make kafada tace "nagano wayon naka, so kake
katabani hankalinka ya kwanta"
ya kalleta
yayi guntun murmushi yace "don't take me wrong Allah my intention is not
to do that ,kawai I want to put it on you "
Tace
"ban yarda ba "
Ya rufe
akwatin ya dora akan cinyarta yace "alright have it "ya dauke kai
Ya tamke
fuska tatsaya tana kallonshi feeling sad ya juyo yana kallonta yace "I
want to go back home"
Tai fuskar
tausayi ta dauki zoben ta dora a kan lap dinshi ta dora hannu kan dayar,
Tana mishi
good look tace "feeling happy now? "
Yayi
murmushi ya bude akwatin ya zaro zoben ya dago hannunta yanajin wani diffirent
soft ya saka mata zoben,
Ta lumshe
ido har yasaka mata tanajin nice bazato taji yayi kissing din hannun ta bude
ido dasauri jin yarrrrr jikinta,
Idanunsu
suka hadu yana mata love looking yace "will you marry me? "
Tanata
kallonshi batare data saniba bakinta ya furta "I'm ready to marry you
"
Fahad ya
Saki dariya yana kallonta tai sauri ta dawo tunaninta ta rike baki not knowing
me tace yake dariya,
Ya dago
"inasonki me kyau da duk wani abunda kikai "
Tai dariya
ta rufe fuska yace "yanzu zankoma, very soon zan aiko parents nawa yanzu
mufita inbaki tsarabarki "
Tace
"thank you "tana kallon hannunta
Yace "u
r beautiful kome kikasa dole yamiki kyau "
Tai murmushi
ya bude yafita itama tafito ya bude gidan baya ya dauko ledar ya mika mata,
Ta amsa tace
"Nagode "tana murmushi
Yana mata
kallon shaawa yace "I'm going "
Tace
"bye take good care of yourself for me "
Ya daga kai
kurum, taki tafiya yace "just go sekinshiga gida zantafi "tai
murmushi ta juya tana tafiya,
Yabi kugunta
da kallo da suke sababurna baburna 😂🤭 ya
lashe lips yanata kara kallonsu, harta kusa shiga gida ta juyo ya sakarmata
murmushi ta daga mai hannu tana murmushi ta shiga gidan, ya girgiza kai yana
kara cusa lip abaki ya shiga mota yabar unguwar,
Faseelat
nashiga gida taga ummi tsaye bakin kofa da hijab a hannu tace "ummi lpya
inazaki? "
Ummi ta
harareta tace "wace irin fira ce kuke haka har 1 hr Allah da bakishigo ba
sede kiganni awajen"
Faseelat
tace "yi hakuri ummi bawani abu fa dan Allah kiyarda dani ummi "
Ummi tace
"bahaka bane ba rashin yarda bace ai se anayi ana duban bakin gatari ko
faseelat "
Faseelat
tace "hakane umminmu zan kiyaye, kinsan ummi muje kiga zoben da yabani da
kayanda ya siyomun a Italy da yaje "
Ummi tace
"hmmmm marar kunya muje nagani "suka wuce ciki,
Suka zauna
suka fara fiddo kayan, wasu dogayen riguna biyu da turare da agogo, se dayar
ledar sweet ne kala kala tun wadanda ya taba semata,
Ummi tace
"kaya sunyi kyau, zobenma yayi yanzu idan abbanku ya dawo se anuna masa
"
Faseelat ta
kwantar da kai kan cinyar ummi tanajin dadi tana ta kallon zoben hannunta,
Ummi ta
kalleta itama she's happy ganin faseelat din na son abun awannan karan,
Anahaka abba
ya shigo ummi ta nuna mai kaya yagani,
Yace
"naga kaya Amman waye wannan ya sunanshi aina yake, saboda inyi bincike
kanshi donke ba budurwa bace da zaaita jan jiki gwara in dagaske yake yafito
ayi aure shine "
faseelat
kanta duke tace "sunanshi fahad dawood kuma a GRA gidanshi yake "
Abba yace
"yanada mata kenan? "
Tace
"eh "kanta kasa,
Ummi tabata
fuska, "wai wannan yaron da bewuce 30 ba shine yake da mata har yana neman
ta biyu? Gaskiya nikam abun ya siremin "
Abba yace
"wannan ba matsala bace inde beda
matsala, kuma ke faseelat ai kina iya zama da kishiya ko? "
Faseelat tai
sauri tadaga kai ummi ta watsa mata harara tace "tashi kiba mutane wuri
sakarai ni nan kinganni da kishiya ne? Kike wani murna zaki auri me mata
"mtsssw
Faseelat ta
tashi ta shiga daki
Abba ya duko
kasakasa yace "angayamaki ita irinki ce me shegen kishi "yayi cikin
zolaya.
abu a duhu
abba wayasani ko itanma hakan take 🤣
ai comments
ko infasa auren fahad ehe 😎
No comments