RAGGON MIJI 36-40
Tanajin
khalil nakwala mata kira gabanta yafara faduwa ,segashi yashigo dakin komi na
jikishi na kyarma yana nunata da hannu yace "ubanwa ye ya ajiye ki yanzu?
"
Duk tsoro
yakamata ganin yanda ya rikice sosai ta tattaro duk jarumtar tahadiye miyon
tsoro tana mishi wani kallo tace "masoyi na mana wanda nike mutuwar so
"taida da murguda baki.
Cikin zafin
rai yace "keeeee "yakaiwa bango naushi nan hannunshi yafara zubda
jini,
Batare da ya
damu da ciwon ba yace "kina da hankali kuwa faseelat ko kinfara shaye
shaye ne bansaniba? "
takara
hadiye tsoro tace "hankali na garas sede giyar soyayya dake dibata"
Yana ciccije
baki yakara kaiwa bango naushi cikin bacin rai yace "ke danubanki ni kike
fadawa haka? Zan babballaki, anan"
Tana mai
kallon sama da Kasa tace "Allah ko? To bismillah "
Yakara
ciccije baki jijiyoyin wuyanshi awaje yace "da aure na kike fira da wani kuma
kirika fita dashi? Wai faseelat kinason kiga annabi kuwa? "
Taja tsoki
"yazaai inso ganinshi aise ku waliye,"
Yana binta
da kallon bacin rai Ya samu wuri ya zauna ya dafe kai don inya cigaba da
tsayuwa ba abunda baze faruba, Da kuma tunawa da koyar War manzo (S. A. W) da
yace inkayi fushi ka canza mazauninka inkana tsaye ka zauna inkana zaune Ka
kwanta in a kwancene ka sauya wuri,
Tatabe baki
"ni wlh kana bani kunya mutum ba zuciya nace ka sawwakamin kaki kai wlh
uwarka tayi asarar haihuwa don bata Haifi namiji ba anan "
Tuni ya mike
tsaye ranshi yakara baci yace "faseelattttttttt"
Da karfi
wanda seda yan hanjinta suka kada ya juya yakara kaiwa bango naushi hanninshi
ya rika tarara jini, yanata huci yana waige waige kamar wanda ke neman wani
abu,
tace
"kuma ka sawwakemin inka haihu ga uwarka da ubanka"
Ya rika
nunata da yatsa yakasa cewa komi,
Ta juya ta
yaye hijabin jikinta tana jan tsoki tace "andeji haushi wlh saratu de tayi
asarar haihuwarka "
yana kyarma
yana ciccije makoshi yace "ke ke kije kije na sake kin "yanata huci
duk ya harmutse.
Ta juyo ta
mai kallon sama da Kasa tace "simple abu amma katsaya bani wahala kabawa
kanka, to yanzu nasan ka haihu, Allah yabamu alheri "
Ta meda
hijab dinta ta shiga bedroom don ajiye ledar hannunta cikin kayanta,
Khalil ya
durkushe wurin yafasa kara yana kuka sosai hannunshi biyu yana tumurmuza gashin
kanshi dasu, ga jini yanata Bin hannun.
Ta ajiye
kayanta ta dauki new phone dinta tafito tana kallonshi duk yabata tausayi,
har tafita
ta dawo idanunta na zubda hawaye tazo ta durkusa gabanshi tana kuka ta jawo
hannunshi ta ciro head din kanta tajashi ya yage tafara kulle masa hannun
nashi,
Tunda ta
dafa shi yake kallonta har zuwa yanzu da take kulle mishi hannu ,
Cikin kuka
tace "kayi hakuri khalil ka yafemin duk abinda namaka dan Allah ,wlh duk
nayi ne saboda ka sawwakamin, amma abinda kagani yanzu ba haka yake ba Allah
bantaba zina ba, kayi hakuri banso natafi da hakkinka, inaso kayafemin dan
soyayyar da kakemin,dukda nasan be kamata Ka yafemin ba na cutar da kai na
kuntata zuciyarka pls forgive me "
Tana gama
kulle mishi tasa tafukan hannuwanta ta rufe fuska tana kuka,
Shegina
faseelat seda tagama tsula tsiyarta take neman afuwa hohoho 😂🤸🏼♀
Yana
kallonta cikin zubda hawaye bece komi ba ,
ganin bece
komi ba ta tashi tsaye ta juya zata tafi ya riko hannunta ta juya tana
kallonshi tana zubda hawaye, shima hawayenne ke fita daga idonshi ya girgiza
mata kai yace "karki tafi faseelat plsss ki hakura ki zauna dani haryanzu
inasonki "
Ta sa
hannunta daya ta zare nashi tana zubda hawaye tace "khalil zama na da kai
hatsari ne arayuwarmu duka, domin zan jefa kaina cikin sabon Allah kai kuma zan
cigaba da tauye maka hakkinka rabuwar mu shine yafi zama alheri Nagode da duk
soyayyar da kanunamin da kulawar da kabani "
Ta juya
tafita dasauri tana kuka shima kukan yakara kufce mai, ya zauna yayi tayi,
Tana fita
har anfara kiran Maghreb tasamu adedeta tahaye se gida,
Shima
yatashi ya wanko fuska ya fito daga gidan ya tada mashin dinshi ya nufi gidan
hjya ko yaje yarage jin ciwon da yakeji a duk ilahirin jikinshi.
Me adedeta
na ajiye ta ta mika mai 200 ta shige gida tana kara volume din kukanta.
Ummi na ta
aikin dare Mubarak na alwala ummi na kiran" auta yi sauri kagani karka
rasa sal......."bata idaba faseelat tashigo tana kuka,
Ummi ta
tashi tsaye faseelat ta ruga ta rungumeta, ummi innalillahi kawai take memetawa
gabanta na faduwa, Mubarak me alwala tuni yamike,
ummi tasamu
tace "ke lpya? Kika shigo kina kuka haka ?"
Faseelat ta
dago ido da hanci jagege tace "ummi khalil ya sakeni "
Ummi ta dafe
kirji "saki? Ke karya kike khalil baze sakeki ba, to ma ubanme kikamishi
ya sakeki?"
Faseelat
tace "banmishi komi ba kawai saki na yayi "
Ummi
tace" karya kike ai ruwa baya tsami banza, hakanan khalil baze sakeki ba
yaro me hankali da girmama manya, bari nakira hjya inji miyafaru "
Ta saki
faseelat tai daki dauko waya takira hjya,
Mubarak yaje
ya dafa faseelat yana tayata kuka.
Khalil kau
yana isa yashiga ya haye saman slope din hjya ya cigaba da kuka, hjya na toilet
tafito taji kukan mutum tafito waje cikin tashin hankali tace "khalil lpya
kake kuka haka kamar yaro "
Yana kukan
yace "na Saki faseelat hjya"
Hjya ta tabe
baki "to mi taimaka ka saketa? "
yana kuka
yace "hjya nasamu faseelat na fira da wani akofar gidana "
Hjy tafara
sallallami tana tafa hannu sannan tace "oh Albasa batai halin ruwa ba to
kai miye na kuka kamar an aiko maka sakon mutuwa ta? "
Ya girgiza
kai yace "inasonta hjya wlh inason faseelat "
Hjya ta
wurga mai harara tace "gafara can marar wayau kawai tana bin mazan zakace
kana sonta, ai gwara da ka saketa tundade yariska ce "
Ya girgiza
kai "hjya inasonta sosai bazan iya rayuwa babu ita ba "
Ta banka mai
harara tace "tsaf kau zaka cigaba da rayuwa se kace bakada kishi zaka nace
ma yariska, hmm ai nasan ba komi ne yakejan hankalinka ba se farinnan da yan
abubuwan duniyar kasha kuruminka insha Allah zansamo maka wadda tafita a komai
"
Ya rika
girgiza kai yana kuka seta lura da hannunshi dake kulle jinin har ya dan fito
tai sauri ta matso wurinshi takama hannun, tana kallo, ya cigaba da kukanshi
Hjya cikin
jin tausayi ta kwantar da kanshi kan jikinta tana rarrashin shi "kayi
hakuri kaji dana haka Allah yaso ka daure, dubo duk kaji ciwo saboda zuciya,
"
Ya dena
kukan yana ajiyar zuciya yana tunanin faseelat, maganar da tai masa akarshe,
Wayar hannun
hjya tai ring, hjya ta dauka da sallama daga can bangaren ummi tace
"faseelat ce tadawo gida tana kuka wai khalil ya saketa shine abun ya
dauremin kai nace bari nakiraki naji ko kinsan wani abu don nasan khalil baze
saki faseelat hakanan ba, "
Murya a
raunane hjya tace "gashinan shima kukan yake, tonima haka yake fadamin ya
saketan "
ummi tace
"antaba Saki hakanan ba wani laifi? "
hjya tace
"to ya de ce samunta yayi tana fira da saurayinta "
Ummi taja
salati tace "hjya dan Allah kibawa khalil hakuri, Nagode se anjima "
Tai tsaye ta
kurawa faseelat ido faseelat nata kuka ummi tace "kai Mubarak yi tafiyar
ka masallaci "
Ya tashi
yafita faseelat batai aune ba taji ummi ta rufeta da bugu ta koina, ta samu
tatashi tana zagaye gidan ummi tana binta tana tafka "sena kashe ki yau
dinnan ni xaki kunyata baki isaba "tana fada cikin nishi,
Kwatsam sega
abba yayi sallama da gudu faseelat taje bayanshi ta boye ummi tazo tana nishi
tace "alhaji bani yarinyar nan inci ubanta dan Allah "
Yace
"haba hjya meyafaru haka kike mata irin wannan bugun da baki mata a
yarinta ba "
"wai
alhaji yarinyar nan dan bata tsoron Allah take kawo maza suna fira kamar wata
budurwa, wama yasan iyakar abinda takeyi kabani ita ingama cin ubanta kuma sena
medata gidan khalil dole tabashi hakuri, yo da hakanan ya aka kare bare yanzu
datasan dadin namiji,"
Faseelat na
labe bayan abba tana tari, cikin dan dauriya ta manya yace "kiyi hakuri mu
zauna muji ta bakinta wuce mushiga ciki "
Ummi tace
hmm tai gaba shikuma yajawo faseelat daga bayanshi tana ta zubda hawaye yajata
suka shiga dakinshi.
To ko
faseelat zata fasa Kwan?
Ko zaa
sasantasu ta koma gidan khalil?
To muje de
zuwa yanuwa,
My battery
is low 🤨
[7/12, 11:00
PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON
MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN
WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven
No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of
our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
3⃣7⃣
*dedicated
to princess mazadu, I love you, I love you I love you I love you from the
bottom of my heart😂inafatan Sun isheki, inasonki kinyi
ba karya ,kinfi karfin page dukda haka ga wannan ki hakuri dashi love you
always💋*
*inajin
dadin inga ana ruwan comments, yakansa ni inji ni a saman bakwai.... Lol ina
godiya masoyan buk dinnan kusani maman mamy ta kuce💃🏼*
*seni
shalelen golden 😂🤸🏼♀🤸🏼♀🤸🏼♀*
Ummi na
zaune kan kujera haka abba itako faseelat tai zaman dirshan kasa kanta kasa,
ummi se banka mata harara take saboda takaici,
Abba ya
kalli faseelat yace"faseelatdagaske yaganki da saurayi kuna fira ?"
Ta daga kai
tana share hawaye ummi tai kukan kura zata riko faseelat abba yariketa,
faseelat takara matsawa can nesa,
Ummi ta
kalli abba tace "alhaji dan Allah kabari Inci ubanta ko na rage jin zafin
dake raina wannan fa karamar bazawara ce agabanka, ni banma ko yadda a fira
abun yatsaya ba maybe ma kamasu yayi cikin daki suna iskanci "
Abba yayi
saurin cewa "subhanallahi"
Faseelat
tafara girgiza kai tanayin baya baya "ummi wlh a, a dan Allah kiyi hakuri
"
Abba yace
"faseelat da ilimin ki kika aikata irin wannan sakarcin? Haba kinbani
mamaki ai amfanin ilimi aiki dashi ina duk ilimin naki ya tafi har kikabari
shedan yayi nasara akan ki eye? "
Faseelat
tana kuka tace "dan Allah abba kayi hakuri, bazan sake ba Allah "
Ummi tai wuf
ta hau kanta tana jibga tana fadin "kinci ubanki da sakewar yar iska kawai
"tana ta jibgarta faseelat ihu kawai take abba yayi zaune yana ta kallonsu
don kafafuwanshi Sun mashi nauyi,
Kuwa kawai
faseelat keyi ana haka wayar abba tafara ringing ganin baba babba ne ya dauka
sede baaji dole yatashi ya fita yana fita kofar dakin yagasu ishak sunbi layi
kowa jiki mace,yawuce yafita daga gidan yana magana da alhajin,
Baba babba
yace "wai lpya gidannaku yake? Naji anata kuwwa haka? "
Abba yace
"wlh ba lpya ba faseelat ce takaso aurenta wai mijin yaganta tana fira da
wani awaje, shine ita asiyar taki hakura cewa tayi ma medata zatayi "
Baba babba
yace "subhanallah, kaje kabata hakuri, sannan kace nace karta medata abari
nadawo daga nijar inason ganin faseelat din "
Abba yace
"Tom hakan zaai "
Baba babba
yakashe wayar batare da yayi maganar dalilin kiran nashi ba,
Abba yana
shiga gida ya samu ya kwaci faseelat, ai tanajin an dagata wuf da gudu tai waje
ta shige dakinta tasaka Key,
Abba ya
zaunar da ummi saboda hawaye ma take yace "haba asiya in rai ya baci
bekamata hankali ya gushe ba, kiyi hakuri dan Allah ta samu natsuwa musan yadda
zaai "
Ummi tace
"dole na zubda hawaye yarinyar nan shikenan tabata sunanta dana gidannan,
kowa se yaji ankamata da wani "
Abba cikin
hadiye nashi fushin yace "kiyi hakuri abinda Allah ya kaddara ba makawa se
yafaru, ki cire maganar nan aranki karki ta shiga damuwa saboda ita alhaji yace
abari ya dawo zesan me zaiyi"
Ummi shiru
kawai tayi amma batun karta damu be ma tasoba saboda dole ne ta damu ita tasan
kowacece faseelat mugun tsoron zaman ta haka takeyi.
Ya samu ya
rarrasheta ta fito tai daki don tayi salla,
Faseelat na
shiga daki ta haye gado tai ta rusar kuka ita kadai, se yanzu ne takejin ciwon
abinda tayi dama bata biyewa son zuciyarta ba, har tagaji ta kwanta tana meda
numfashi bacci ya dauketa,
Kusan karfe
8:15pm wayarta tafara vibrate ta sa hannu ta jawo ta daga brezia dan duk abinda
ake bata yarda Iphone8s dinta tabar jikinta ba,
tana dubawa
taga ansa handsome, bata dauka ba ta ajiye ta,
Be hakura ba
yakara kira dan wannan ganin da yamata yakara afka shi cikin sonta da shaawarta
be taba soyayya ba,shiyasa yakejin faseelat different aranshi .
Wannan Karon
ma bata dauka ba se gabanshi ya fadi he is scared tunda yake daita be taba
kiranta fiyeda biyu ba nan hankslinshi ya dan tashi ,
Itama kamar
ta dauka takeji sede tsoro ne fal aranta ga muryarta data dishe saboda ihun da
tasha amma jinkiran take kamar me,
After 3 mnt
yakasa hakura ya kira ,kiss dinnan de datace se awaya yake so tamishi saboda
yanzu yafi jindadi idan faseelat ce ta tadamishi da desire dinshi fiyeda yadda
yakeji da aisha,
Wannan Karon
takasa hakura ta dauka tai shiru, jin andauka yayi murmushi yace "cutie
yau se anjamin aji sannan zaa dau kirana? "
Tai shiru
batace komi ba yayi murmushi,"ko sena roka zaamin magana? "
tai shiru
batace komi ba yace "any way kimin kiss da kikamin alkawari saboda har
kagara nayi dare yayi, u know what? Ina matukar jindadi idan muna tare, anya
cutie zan'iya hakurin one month batare da kinzama tawa ba "
Faseelat
tafashe da kuka jin abinda yace tana tsoron ma kar yace baya sonta inyaji ita
zawara ce,
Da yana
jingine da resting chair ne a harabar gidanshi besan lokacin da ya mike tsaye
ba,
Cikin jin
ciwon kukanta a zuciya yace "cutie why are you crying did I said something
wrong? "
Ta cigaba da
kuka, hankalinshi ya matukar tashi jin yadda muryarta ta zama donshi yasan
muryar cutie dinshi sosai inba wahala ba ba yadda zaai takoma haka, ya dafe kai
tare da fadin "oh my God, for God sake bazaki fadamin mike damunki ba?
Kinaso kiga nima inayi ne ?kifadamin me yafaru ko hankalina ze kwanta"
Taki magana
sede ta rage volume din kukan yace "cutie it's me fa ur heartbeat kimin
magana "
Maganar da
yayi takara tado mata kukan tai sauri ta kashe kiran ta cigaba da kuka, she's
so scared ranar da zesan ta taba aure, don he's her life bazata iya rayuwa babu
shi ba,
Yana jin
takashe kiran yayi tsaye yanabin screen din wayar da kallo, yana tambayar
kanshi meke faruwa daita ne ko someone in there family ne ya mutu abun da
mamaki sosai dazun yaganta normal yanzu kuma tana kuka, ya koma ya zauna besake
kiranta ba saboda kukan it torching him ,yanata sake sake har kusan 15 minutes
sannan ya shiga cikin gida ,
Faseelat
tasha kuka tagaji tai shiru Allah ya temaketa she's offf bata salla, amma wani
mugun fitsari takeji don mararta cike take taff, amma tsoro yahanata fita,
Koda yan
mazan gidan suka dawo ba wanda ya bukaci abinci suka shige suka kwanta kowa
jikinshi sanyaye don suma sunyi mamakin abinda yayarsu tayi,
Karfe 9 35
tai shahada tabude dakin tafita dasauri tayo fitsarin ta dawo takara garkame
kofa, su ummi na dakin abba tanajin fitowarta amma ta kyaleta saboda abba da
yayi ta mata nasiha,
Duk yadda
taso bacci kasawa tayi hakan yasa ta bude Data daga cikin messages din da suka
shigo harda na aisha, ta shiga, tana karantawa "the jawara ya kk..... Lol
mundawo fa yau dinnan baki missing dina ba kenan shiyasa koki neme ni, alright
mundawo se Kinzo ganin diyarki "
Faseelat ta
yatsina fuska, saboda ba mood din dariya take ba, ta tura mata "welcome
back anty I will surely coming anytime great meera for me"
Suddenly se
message din fahad ya shigo tayi mamaki mi yahanashi bacci har yanzu tasan de
kamar yanzu Yana wurin matarshi tabude tafara karantawa "nakasa bacci baby
tunaninki ya addabi ruhina naji tsoro jin muryarki a dazun, zakiiya fadamin
matsalarki? I thought nidake yanzu bawani boye boye, don mun amince da juna, we
have to share sorrow and happiness together, plss what is wrong with you?
"
Ta tabe baki
hawaye na zubo mata aranta tana jin duk duniyar tama ta zafi ,
Yanzu kunyar
kowa takeji especially her parents,
Tafara
tunani tunyanzu is better ta fadawa fahad ko mikenan in ya rabu daita shikenan
hakan yafi saboda kullum kara sonshi take ,
Ta dade tana
kallon wayar sannan ta tura mishi "I'm scared I don't want to lose u, I know you can leave me if I told you my
problems"
Akagare yake
yana ganin amsar ta yace "don't think like that please I will not going to
do that to you, faseelat kina ganin kanki kadan awajena, wlh u have big space
in my heart honestly speaking I don't think I can let u go duk wuya just tell
me I'm ur lover "
Tace
"hmmmm "tana tabe baki zuciyarta ta bata shawara tafada mishi kawai
is better ya rabu daita yanzu ko bakin ciki yakasheta ta huta "
Ta tura
mishi "I'm widow ,will you marry me
like that? "
Ta tura
mishi yana gani ya ji kanshi na mashi nauyi yana zaune ne kan bed su Aisha kau
tuni tayi barci, ya bude ido yakara karanta wa yana tunanin ko shi ke be gani
sosai ba,
Still abu
daya yake karantawa wata juwa juwwa yaji tana daukarshi ya rumtse ido ya bude
ya girgiza kai ko yasamu ya dawo dede, wani irin kishi ne ya taso mishi, yanzu wani
namiji yasan komi na faseelat dinshi, yayi squeezing dinta yanda yaso a lokacin
da yaga dama, wani yaji yaji ya rika taso mai a makoshi, ya dafe wuyanshi.
Faseelat
taji shiru shiru ba reply nan zuciyarta tafara zafi, dama tasani ze rabu daita
ne da yagano hakan, ta fashe da kuka tana fadin"karkamin haka fahad "
Da kyar ya
samu ya tura mata "why did you do this to me?"
Yaji baze
iya typing dinba ya kashe wayar gaba daya ya mike tsaye yafara sintiri cikin
dakin, yana ta tunanin yaudararshi da faseelat tayi, duk yadda yake mabukaci
duk dare se ankashe arna wannan daren kam ba shaawa ba labarinta, dukda be
barci ba gabadaya daren,
Tunaninshi
kwata kwata ya kulle yanada kishi sosai bejin zeiya aurar kingin wani, kuma
bangare daya na zuciyarshi bejin zeiya rabuwa da faseelat,
Itama batai
bacci ba ganin sakonshi ma yakara tabbatar mata da tunaninta ta tashi taita
rusa kuka harse da abba yazo bakin window dinta yamata magana akan tai hakuri
ta kwanta hakanan.
Tunda asuba
aisha ta farka tana mamakin rashin ganin fahad kwance da dalilin rashin yin sex
din donko tana off se ya samarwa kanshi natsuwa yake barci,
Ta tashi ta
sauka daga gadon dasauri tayo waje daga saman bene ta hangoshi zaune ta sauko
ta nufi wurinshi.
[7/12, 11:01
PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON
MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY
SHALELE 😂*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN
WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven
No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of
our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
3⃣8⃣
Kanshi
jingine da pillows na kujera tana ta kallonshi taje gefen shi ta zauna, har ta
zauna be sani ba ta dafashi ya juyo da kanshi sashen ta yana kallonta tana
kallon kwayar idonshi tace "daddin amira lpya? "
Ya juyar da
kai tace "mike damunka ne naga ma ko barci ba kaiba "ta dora hannu
kan jikinshi taji ko baya lpya
Yanajin ciwo
aranshi yace "bakomai wifey kawai jiya na samu headache ne da dare"ya
mata karya.
Cikin jin
tausayi ta dora hannu kan goshin shi tace "sannu yaya "
Ya daga Kai
kurum don ciwon da yakeji yafi na kai zafi, ta tashi "bari nahada maka tea
kasha ,kasha magani sorry "
Ta nufi
kitchen yabi ta da kallo gabadaya yanzu hankalinshi yakoma kan faseelat meyasa
tabari ya kamu da sonta,
Few minutes
takawo mishi tea tana bashi abaki tana mai sorry har yagama sha ta bashi magani
don yana da bukatarshi ya meda kai ya jingina da kujera, aisha tai fuskar
tausayi tace "honey katashi mushiga ciki kadan kwanta kafin kafita aiki
"
Ya dan ya
mutsa fuska don surutun nata yafara isarshi don yahanashi tunani n mafita Ya
dora hannu ya dafe kai yace "aisha plss leave me alone banason surutu
"
Cikin jin
tausayi thinking that duk ciwon kanne tace "alright I'm going wish you
quick recovery "tana ta kallon shi sannan ta juya ta haye sama don tayi
salla, se taji itama duk bata lpyan,
Fahad ya
meda kai kan pillows ya cigaba da tunani.
Karfe 6:30
amira tafito tana kuka tana saukowa ya bude mata hannu cikin kasala, taje ta
rungumeshi
Yace
"what? "yana shafa kan amira
Tana hawaye
tana nunamishi saman bene tace "it's mom that woke me up from my sleeping
"
Yace
"sorry sorry kinsan zakije school yau gobe weekend bazaa tadaki ba okay?
"
ta daga kai
yace "oya go and get ready to school "
ta juya ta
tafi, wai amira har tasan ta kai karan momynta saboda yanda taga ubanta na
sonta,
bangaren
khalil shima be barci ba saboda bakin ciki yana ta jin dama be saketa ba, hjya
ta rikeshi akan ya kwana nan, tana ta jaddada mishi cewa ya cire faseelat a rai
ba macen aure bace,
Wannan
yakara tada mishi hankali da kuma maganganun faseelat na karshe datace zata iya
fadawa halaka,
Faseelat
baccin asuba ya dauketa tai ta barci har 9 kwankwasawar kofar dakinta ya tadata
gaban ta na faduwa taje ta bude a tsorace taga ummi tsaye idanunta duk sunyi
ja, faseelat taja baya zaton ta ko kara bugunta tazo yi,
Ummi tace
"kifito kije kici abinci kiyi salla "fuska daure ta juya,
Hawaye suka
zubowa faseelat dukda taba tawa ummi rai amma ta damu da cikinta, ta koma ta
zauna tana share hawaye gabanta na tsananta faduwa tuno last chart dinsu da
fahad jiya,
Seda tai
minty goma tafito ta shiga toilet tai wanka tafito ta nufi daki,
Abul ne ya
kira ya omer yafadamishi abinda yafaru, hankalin ya omer ya tashi jijiyoyin
kanshi duk suka fito,
Har suka
Gama waya da abul,
Cikin sauri
ya kira ummi ta dauka murya sanyaye, cikin rarrashi da ladabi yace "ummi
kiyi hakuri dan Allah komi kikagani a rayuwa rubutaccene ki dena sa damuwa ki
kwantar da hankalinki ke kadai garemu ummi kat wata cuta ta kamaki "
Ummi tace
"to Omar hakuri dole ne amma faseelat bata kyauta min ba "
Yace
"kiyi hakuri ummi ki dena fushi daita kinsan fushinki matsala ne
arayuwarta "
Tace
"to nadena omer "
Yace
"Nagode ummi da kika fahimceni, Allah yasa haka shine yafi zama alheri
"
Tace
"amin de "
Sukai
bankwana cikin jin haushin faseelat ya omer yayi dialing number dinta,
Tana cikin
saka kaya taji kiran dasauri taje wurin wayar tazata fahad ne se taga ya omer
cikin jin nauyi ta dauka tana kame kame
yace
"faseelat abinda kika ga ya dace da rayuwarki kenan? Tun kafin abunnan
nafada miki matsalar shi amma kika ce zakiiya, yanzu aurenku wata 8 kinfito
miye amfanin hakan? The sad news ma wai kina fira da wani, yanzu duniya inta
tashi fada cewa kawai zaai ankamaki da wani, haka kikaga yamaki ko? Ki bata
mana suna ki batawa kanki har yaya da jikokin ki se anmasu gori? "
Ta fasa kuka
"Dan Allah yaya kuyi hakuri bansan yaakai haka tafaru ba kabawa su ummi
hakuri fushi suke dani, Allah yaya banyi komi ba kawai natsaya da shine awaje
"
Yace
"wa yace kifita din? Faseelat kinsan fa malaiku na tsinewa macen da tafita
batare da izinin mijinta ba "
Tace
"yaya I'm sorry, hankali na ya gushe bansan abinda nake ba lokacin
"tana cigaba da kuka.
yace
"alright naji kimin shiru kinaji?"
Tai tsit
tana goge face yace "kitashi yanzu kije kibawa ummi hakuri ki tabbatar ta
hakura zankira abba zamuyi magana se kuma ki tanaji abinda zaki fadawa baba
babba don yana kan hanya "
Tai tsit
tafara raba ido batare da sunyi bankwana ba yakashe kiran,
Ta tashi
jiki mace ta nufi dakin ummi bata ciki tafito tai dakin abba ta sameta tana
gyaran dakin,
Ta zube kan
gwiwoyinta kanta kasa ummi ta juyo tana kallonta faseelat tafara magana
"ummi kimin hakuri dan Allah, wlh banyi zina ba nade fita wajen amma ban
aikata komi ba, dan Allah ummi wlh bazan iya jure ganinki cikin fushi da damuwa
ba "tahade hannayenta gu daya,
Cikin nazari
ummi tace"ni nayafe miki faseelat bakin ciki na kawai da kika rasa miji
kamar khalil, wai faseelat me kika rasa wurin mijinki da har zaki kula wani?
"
faseelat ta
kara dukar da kai tasaka hannu ta share hawayen da suka zubo,
ummi tace
"inajinki ki fadamin me kika rasa bakida wanda zaki fadawa inbaniba"faseelat
tace "ummi kiyi hakuri na barshi ne a matsayin sirri a zuciya ta "
Ummi tai
kasake tana kallonta daga jin maganar faseelat ta san akwai wani abu kuma she
want to know it,
Ta matsa ta
jawo hannun faseelat ta zaunar daita gefenta tace "faseelat dama kinada
wani sirri wanda mamanki bazata iya ji ba? "
faseelat tai
shiru kanta kasa ummi ta dafata tace "ki fadamin inajinki "
murya na
rawa tace "ummi khalil be taba kusanta ta ba ko yaso hakan baya
iyawa"
Ummi taja
salati tana tafa hannu tana kallon faseelat tace "kice anyi baaiba kenan,
natura ki can ina tunanin zaki samu natsuwa ashe gwara ma kina gidannan don
bazaki yi wani abun gaba na ba ,to ke miyasa baki fadamin ba aida tuntuni an
nema mishi magani tunda be lpya, shine ke kuma kika dauko hanya marar bullewa
ko? "
Faseelat ta
girgiza kai "Allah a, a ummi "
Ummi tace
"bari na kira alhaji nafada masa inshirya inje gidan hjyar muyi magana
"
ta mike zata
tashi faseelat ta riketa tana girgiza Kai tace "a, a ummi wlh in ina
tareda khalil zan fada wani hali, ummi haryanzu banijin kwayar zarra na sonshi
a zuciya ta, na miki biyayya ne kawai dan Allah ummi abar maganar khalil dan
Allah "ta hade hannu
Ummi tai
kasake tana kallon faseelat can zuwa tace "Allah yasa haka shine mafi
alheri "
faseelat
tace "ummi karki fadawa abba dan Allah "ta langwabe kai
Ummi tace
"naji,kitashi kije kici abinci ki saki ranki kuma, sede ina rokon ki da ki
kara rike darajarki faseelat karki bawa kowa kanki se mijinki Dan Allah "
faseelat
tace "Tom "tana daga kai ta tashi akunya ce tabar dakin,
Ummi ta
girgiza kai ita kadai ta daga kai ta kalli sama tace "Allah ka temakeni ka
tsaremin diyata "
Faseelat
nashiga daki takira fahad yana ganin kiran yaki dagawa yanzu so yake ya cire ta
daga zuciyar shi kawai Saboda bazeiya aurenta ba, shawarar da yabawa kanshi
kenan,
Tana ganin
be dauka ba hawaye suka kara zubo mata tace "nasani nasan haka
zakamin"
Khalil ko
yakasa fita school hjya taita magana sannan ya tashi ya fita ,
Be koyi nisa
ba ya juyo don ya manta wayarshi,ya shigo cikin gidan bako sallama ya shiga ya
dauko wayar jin abinda hjya kecewa ne yasa shi dakatawa
Hjya na
tunanin ya tafi ta dauko waya ta kira rakiya, rakiya ta dauka suka gaisa,
Hjy tace
"rakiya khalil de ya saki matarshi "
Rakiya tace
"to barka kunfita lpya "
Hjy tace
"to inaso kije malan ya karya asirin nan tunda ansamu ta fita dan aure
nakeso na mishi kwanan nan"
rakiya tace
"yanzu ko zan shirya in tafi amma ki tanadar min kudi na "
Hjy tace
"bakomi kudi ba matsala bane"
Rakiya tace
"se nazo tow "ta kashe wayar,
Hjya tace
"to ba gashi ba salamun salamun anrabasu"
Khalil
jiyayi kamar ze zube awurin, irin kamar an cire mishi duk kuzarin jikinshi,
yasamu dakyar yaja kafa ya fita yana fita ya koma gefen gidansu da baranda jiki
ya zauna ya duke yana kuka, all this while asiri na tare dashi be saniba, the
sad news ma uwarshi ce tasa amishi, wannan wace irin rayuwa ce, duk raini da
wulakanci da yasha awurin faseelat ashe mamanshi ce sila, se yanzu yake hango
wasu abubuwa da yakasa tunanin su a baya, gaskiya ya cutar da faseelat wata
takwas ba saduwa, ya kara fashewa da kuka, shikenan burinta ya cika ya rabu
daita, an rabashi da masoyiyarshi wacce yake mutuwar so, meyasa ma be rabu
daita ba tun can baya ba?base yanzu da takara shiga ranshi ba, se ya tuna wata
magana da alhaji ya taba yi mashi gab aurenshi yace "khalil mahaifiyar ku
nada tarin matsaloli ta cika son kanta da yawa batada tunani ko kadan kuma zata
iyayin komi a rayuwa inde zataci wa gurinta, ina nufin komi "ya kada kai
alhaji be karya ba hjya batada tunani ko kadan ,shikadai yaketa maganganun zuci
yana kuka maras sauti,
Wasa -wasa
har laasar yana wurin yakasa tashi gabadaya kamar an cire masa lakka ga wani
ciwon kai da ya tasomishi, ba azahar bare laasar yana zaune shikadai,
Ana haka
yaji karar mashin be juyo da wuri ba yana juyawa yaga mace ta shiga gidan su,
cikin karfin hali ya tashi yabi bayanta,
Yayi tsaye
bakin kofa yana saurarensu,
Cikin tashin
hankali da jimami rakiya tace "hjya naje wurin malam bansame shi ba nafito
wani ke fadamin wai ya rasu wata daya da yawuce"
Hjya ta mike
tana raba ido ta dora hannu kan bakinta
rakiya tace
"bawani abu hjya ki kwantar da hankalinki ai akwai Islamic chemist seki
nema mishi ilajis sihir"
Hjya ranta
ya baci ido rufe ta cakumo rakiya tana fadin "nide wlh kin cuceni inama
bantaba saninki a rayuwa ta ba, kinsani nayiwa dana asiri many times inaganin
damuwarshi amma na share Allah yaisa tsakani na dake duk ta dalilin muguwar
shawararki na rasa mijina na tabbatar ranar nan yaji komi muke cewa ya hadiyi
zuciya ya mutu ke ko ga mijinki da yaranki can gida hankali kwance
......."
Khalil
jiyayi kamar an zare mishi rai wani zafi ya ratsa zuciyarshi ya fadi kasa,
jin kurummmm
kawai sukayi hjya na zare ido ta saki rakiya tayo waje, rakiyar ma tabiyo
bayanta suna fitowa sega khalil kwance Kasa jini na fita daga kanshi saboda
faduwar da yayi,
Hjya jiki na
rawa ta kwala kara "innalillahi wainna ilaihi rajiun nashiga ukku ni
saratu "ta dora hannu biyu saman kai.
hmm mata
kenan baku tashi kiran Allah se masifa ta taso,
Allah yasa
khalil yana raye
,team
khalil atanaji makara da likkafani 😂🏃🏽♀🏃🏽♀🏃🏽♀🏃🏽♀🏃🏽♀🏃🏽♀
.
[7/12, 11:01
PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON
MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
3⃣9⃣
Dasauri
taisa gunshi ta tallaboshi tana kuka "khalil dan Allah katashi karka tafi
kabarni "
Rakiya
hankali tashe tai waje ta taro me napep da temakonsu akasashi ciki suka tafi
asibity, rakiya naganin Sun wuce tai gida hankali tashe don ita aganinta temakon
hjya tayi,
Sun isa
hospital aka wuce dashi emergency room ana bashi temakon gaggawa,
Hjya na waje
nata kuka ta kira kanin babanshi tafada mishi nan take ya taho hospital din,
takira siyama tafada mata, kafin kace me sega siyama cikin asibitin hankali
tashe tana ta kuka suka rungume juna da hjya sukai tayi,
Lokacin da
kanin mahaifinshi yazo shine yayi ta basu hakuri sannan suka dena kwarar bakin
yin kuka amma basuiya tsayar da hawayen su ba,
Acikin
theater room ko khalil be farfadoba, jin zuciyarshi na harbawa dasauri alamun
da ranshi sukai masa wasu allurori tareda yi mishi dinki a inda kan shi ya bugu
sannnan aka fito dashi aka wuce dashi
bedrest,
Tunda aka
fito dashi hjya takara shiga tashin hankali domin kwance kawai yake ba mara
barsa da gawa,
Tsoro ya
shigeta sosai ta tashi tai waje tai alwala ta dawo dakin tafara kawo nafilfili
tana rokon Allah ya tashi kafadun danta.
Da isha'i
baba babba yazo gidan su faseelat gashi ga ummi ga abba aka kira faseelat,
faseelat gabanta faduwa kawai yake tazo ta zauna,
Baba babba
yana harararta don duk amfada mishi abinda akai yace "faseelat abinda kika
zabawa kanki kenan? Ki kaso aurenki ki dawo gida ko? Wai kece ke gayyato maza
gidanki? "
Faseelat
tana girgiza kai tace "dan Allah kuyi hakuri wlh bazan sake ba "tana zubda hawaye.
Baba babba
yace "to ai shikenan tunda ya sake ki kuma yayi dede wannan hukuncin da ya
miki, amma kisani ranar da ya dawo yace ya medaki ranar zaki koma kinajina?
"
Ta daga kai
tana share hawaye yace "tashi kibawa mutane wuri mutuniyar banza kawai
"
Ta tashi
dasauri tana tuntube tabar dakin tana isa dakinta tafasa kuka ta jawo wayar ta
takara kiran fahad wayar nata ringing har ta tsinke be daukaba ,ta cigaba da
kuka ita yanzu duk tashin hankalinta be wuce rabuwa da fahad ba.
Wasa wasa
har seda akai 2 days sannan khalil ya farka idanunshi suka sauka kan hjya dake
zaune tana ta lazimi, tana ganin ya Bude ido ta matso tafara hawaye ya juyar da
kai don ba yason ko ganinta ta riko mishi hannu cikin nadama take cewa
"khalil dan Allah kamin hakuri ka yafemin na zalunceka, wlh rakiya ce ta
cuceni dan Allah kayi hakuri nayi hakanne don kada na rasa ka "
Yana ji tana
magana be juyo ba, tunani kawai yake wace irin uwa ce Allah yabasu da ita da
kanta zata cutar dasu,
Hjy ganin ya
kyaleta tasaka kuka harda shesheka, jin sheshshekarta ya juyo da kanshi Yana
kallonta se lokacin hawaye suka fara zubomishi, daace wani ya masa wannan abun
baze ji ciwo ba akan yadda yakeji yanzu,
Kukan hjya
bakaramin tabashi yake ba, baze iya u
jure ganin
wadda ta dauki cikin shi tasha wahalar haihuwarshi tana kuka ba,
Yana rumtse
ido ya damke hannuta hjya ta bude ido da sukai ja tana kallonshi,
Cikin
dauriya yace "kidena kuka hjya ni nayafemiki duk abinda kikamin, da wanda
nasani da wanda bansaniba ki share hawayenki, komi kikamin bazan mance
matsayinki awuri na ba, kuma bazan iya biyanki abunda kikamin, na dauki wannan
abun da yafaru a matsayin kaddara ne, haka Allah yariga ya tsaro kuma lokacin
mutuwar alhaji ne yayi shiyasa ya rasu, ina rokonki ki kwantar da hankalinki
kidena Damuwa zan warke da yardar Allah adduar ki kawai nake bukata "
Hjya ta dago
hannunshi ta dora a fuska tana kara fasa kuka na nadama, ita ta riga ta sani
Allah be bata yaya masu halinta ba shiyasa take kara godiya ga Allah akodayaushe,
Khalil
yanajin dumin hawayenta suna bin hannunshi yace "plsss hjya ki dena zubar
da hawaye yanamin ciwo a raina"
hjya tai
shiru tana share hawaye kanta kasa, khalil kallonta kawai yake, su siyama suka
shigo room din, yana ganinta ya dan Saki murmushi dukda azabar ciwon da yakeji,
siyama ta matsa tana mashi ya jiki,
Sati biyu
khalil yayi asibity sannan aka sallamoshi, duk yabi ya rame tunani barkatai sun
hanashi sukuni, shi da kanshi yake rokon Allah duk salla akan ya cire mishi son
faseelat saboda samarwa hjya kwanciyar hankali, amma da ba haka ba da tuni ya
meda princess dinshi dakinta, gabadaya yanzu gidan hjya ya dawo kwata kwata
besan ganin ko tunanin abinda ze tuno mishi da faseelat,
Shiru shiru
hjya bata kira ummi ba ,don ummi nata tunanin zasu kira amma shiru ganin har
anyi 1 month basu neme suba akaje aka kwaso kayan faseelat aka siyar, ummi nata
tunanin cewa khalil zargin faseelat yake shiyasa be medata dakintaba sam bata
bawa hjya laifi ba,
faseelat se
rama take tana ganin rabuwa da fahad abu ne me sauki ashe ba sauki abun, gashi
dukda ya shareta abinda yake nuni da bayasonta amma takasa hakura kullum seta
kira amma baya dauka ta tura message a what's up yana viewing ammaba reply
sosai hankalinta ke tashi, kwata kwata bata maganar khalil ta fahad kawai take,
Hjya da
kanta take ansowa khalil ilajis sihir a Islamic chemist ma banbanta ,
Ganin khalil
ya samu lpya har yafara zuwa school ,taga be kamata yayi ta zama haka ba dan
har yanzu wani lokaci se ya zauna yayi shiru yayi ta tunani, takira shi tai
masa maganar aure yace "hjya ki samo duk wacce tai miki ni kuma zan aure
ta, amma dan Allah hjya karki nemo wadda zakizo kina kinta, nafison wacce ranki
ya kwanta daita farin cikin ki shi nakeso banaso a memeta abunda yafaru"
Hjya tace
"Nagode khalil Allah yamaka albarka ya baka abinda kakeso duniya da lahira
"
Yace
"amin"ya tashi ya fita, kawai ya amince ne don taji dadi ya tabbatar
wa kanshi hjyarsu nasan shi saboda yadda ta rude da bashi lpya kadai ze masa
bayani,sede bayajin ze kara son wata kamar
yadda yaso faseelat, hakanan hjya ke ganin kamar kyan faseelat ne
yafiso, batasan cewa faseelat na da wasu abubuwa ba da ba kowace Mace Allah
yayi ma wannan bewar ba,
Hjya ta gama
shawararta zataje batsari nemomishi auren jamila, diyar kanwar mijin siyama so
daya ta taba ganin yarinyar kuma taga tana da kyau don fara ce sal ga ruman
cinta tasha,
Lokacin da
tajewa maman jamila da maganar ba tai musu ba, tunda tasan ko su waye su,
Tun kafin
khalil yaje ganinta aka kai komi na aure akasa rana nanda wata daya duk cikin
sati daya akai wannan hidimar,
Seda hjya ta
matsawa khalil sannan yaje wurin jamila, yes tanada kyau amma daga ganinta
yarinya ce dan shekararta 17 amma tana da girman jiki kana iya cewa takai 19
jss kawai tayi, jamila na da shegen wayon tsiya sannan akwaita da kwadayin
balai don duk yadda zatayi taci nama setayi rumawa kenan😜bata iya girki ba tana de koyo ne sannan batai wani
ilimin addini ba, hakanan suka gaisa da khalil ya masu sha tara ta arziki ya
wuce gida.
Itako jamila
khalil ya mata ita bata wani damu da bakinshi ko tsayin shi ba itade ta samu
wurin da zata huta, kuma dama burinta tai aure cikin birni gashi ta samu,
Khalil be
wani matsawa kanshi ba akan zarya zuwa wurinta ba, hjya ma da kanta ta saiwa
jamila waya da tarkace akabawa siyama takai mata, kafin khalil yayi wa jamila
kira daya ta yi mishi biyar,
a rana se ta
kirashi so ukku, Ahankali yadan fara sakarmata fuska saboda yar ban dariya ce
dolenka intai wani abun kayi dariya ganin tana yawan sa kati ta kirashi seya
fara tura mata kati a sati 500 kuma yana iya cewa duk akiranshi suke karewa,
bewani rawar
kai akan bikin amma hjya yadda takeyi kamar zeyi auren farko, khalil se gashi
yafara tsumin kanshi 😂🙈 baya ga Islamic chemist har wani
super market ya ke zuwa yana siyo kayan karin kuzari yasha wasu, wasu kuma yana
ajiyewa se nangaba, dan seda gabaya da damuwa ta mishi yawa yake bawa amininshi
labari shine yake bashi shawara yakara wayarmishi da kai anan yagano musabbabin
raina shi da faseelat tayi shiyasa yanzu ya dage neman tsira da mutunci,
Siyama har
yau batasan illar da hjya taiwa khalil ba har yau hjya bata kuma kara sa rakiya
ido ba,
cikin sati
biyu aka hada lefe aka kai akwati 10 reras aka kaiwa jamila, jamila nata murna
ganin lefenta ta kira khalil tana mishi godiya "yaya Nagode sosai ni banma
san taya zannuna maka jindadi na ba "
Yace
"Allah? "
Tace
"wlh kuwa se ganin lefe na ake zuwayi ana cewa nayi goshi "
Ya babbake
da dariya itama tana dariyar tace
"kana sona sosai yaya Nagode "
Yace
"to ai dole na so ki jamila tunda kema kina sona "
Tace
"yaushe zaka zo inason ganinka "
Yace
"a, a gimbiya na kira na ai dole nayi sauri nazo ina nan zuwa gobe "
Tana murna
tace "se kazo in zakazo kamin tsarabar kaza me dawafi "
Yana dariya
yace "angama gimbiya "
Sukai
sallama shi ba shi ya hada lefenba su hjya sukai abinsu itada siyama, ita
siyama tanata karason abun don dangin mijinta ne,
Dole khalil
ya so jamila yarinya ce kuma tana kula dashi abunda be samuba wurin faseelat ba
gata da ban dariya ba ta jiran kauyancin shi yace yana sonta itake cewa tana
sonshi, wani abu da yagane daita bata taba boye abinda takeso magana takeyi
haka abinda be mata ba,
Biki nata
matsowa suleman ne yaketa kara bawa khalil shawarwari da nuna masa abinda mata
su keso dan shima yayi aure, da kanshi ya budawa khalil su facebook su what's
up insta twee dasauransu yana kara fadamashi amfaninsu saboda kan mutum nakara
wayewa inyanayin su kuma zaka rika sanin abinda duniya ke ciki,
Sosai khalil
ya gano amfanin sharing problem da masoyi saboda zaka samu mafita da shawarwari
har ta kai yanzu ba abunda suke boyewa juna shida Suleiman dama can rashin
sakin jikin khalil ne yasa basa irin firar nan ,sosai khalil yagane kurakuran
da yayi tayi a cikin zamansu da faseelat kuma baze karayinsu a wannan aurenba,
yanzu bema da tym bare yayi tunanin faseelat suna busy hidimar biki,
Ranar biki
taro yayi taro murna kowa yake ana abubuwa a wadace cikin kwanciyar hankali ba
kamar bikin shi da faseelat ba,
bangaren
amarya jamila dadi kawai takeji kokadan taki wani kuka ko ramar da akeyi batayi
ba don Batasan miye aurenba ma, anata
fahimtar jindadi kawai ne aure ka girka abinda kakeso, kai abinda kakeso a
gidanka,
Karfe biyu
aka daura auren khalil da jamila, ba laifi ancika kuma khalil ma yanata murna
akai reception,
Jamila aka
zaunar daita ana mata nasiha da bin miji da masa biyayya da yin duk wani abu da
ze masa dadi dason danginshi da girmama mahaifanshi, da bashi hakkinshi akowne
lokaci yaso,
se lokacin
jamila tafara kuka da akazo daukar amarya dakyar aka bambareta daga jikin
mamanta, aka tafi daita dakin mijinta katsina,
Karfe 5
ankaita 6 dede aka medo yan rakiya gida, aka baro amarya jamila dakinta.
Tunda taga
gidanta da jeren dakinta tsit tai shiru, suna tafiya akabar yan cikin katsina
suma karfe 7 :30 suka tafi bayan angyara mata gidanta ,suna barin gidan tafito
tana zagayawa tana jindadi duk gidanta ne ita kadai, tuni ta manta da waazi
murna kawai take,
Karfe 8:30
Suleiman ya rako khalil gidan amarya ta sanyo hijab tafito falo, Suleiman
yafara musu nasiha da cewa...... "
*first
knight a next page 😂maybe ango khalil ya samu zuwa
duniyar bakwai🙈*
*Kusani
inasonku zanyi iya kokarina don faranta maku, fan's adduar ku kawai nake bukata
Allah ya cikamin burina*
[7/12, 11:01
PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON
MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*SHALELEN
GOLDEN*💃🏼
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN
WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven
No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of
our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
4⃣0⃣
"Alhamudulillah,
anyi komi lpya ,kusani yanzu dukkan ku kunzama daya awaje soyayya kawai ake
yanzu ne zaku san juna zaku san halayyar juna dole se kunyi hakuri da juna zaku
zauna awuri daya a matsayin maaurata, dukkanku akwai hakkokin juna akanku kuyi
duk iyakar ku kusauke hakkin juna, zo mu zauna hausawa sunce zomu saba ce,
sannan kurike sirrin junanku, in kunsamu matsala ku sasanta junanku base wani
yaji ba, , amarya kiyi bakin kokarin ki wurin farantawa mijinki rai hakanne ze
bashi damar natsuwa yakara kyautatamaki, kai ango kaine babba kuma kaine
shugaba dole ka rika uzuri ga wasu abubuwa bakomi ne ake magana akanshi ba kuma
bakomi akeyin shiru akanshi ba, kayi iyakar yinka wurin kyautata wa iyalinka
manzon Allah (S. A. W) yace mafi alherinku shine wanda yafi kyautatawa
iyalinshi ni nafi kyautatawa iyalaina inafatan zakai koyi da manzon tsira, muna
maku fatan alheri Allah yabaku zaman lpya da zuria dayyiba"
Suka amsa da
"amin"
Yace
"muyiwa annabi salati (S. A. W) yayi addua suka shafa
Ya tashi
tsaye a"amarya Allah yabada zaman lpya "
Khalil
yafita masa rakiya jamila ta tashi ta koma ciki tana shiga ta zare abayar
jikinta kamshi ne ya bugi hancinta kamshin kazar da khalil ya shigo daita
batare da bata lokaci ba ta dauko ledar ta zauna ta bude, tace
"wow"tana zaro ido ganin gasassar kaza da vegetable acikinta ba bata
lokaci ta fara yaga tanayi tana korawa da ziza don muguwar yunwa takeji,
khalil ya
raka Suleiman ya mishi godiya ya dawo ciki seda ya rufe koina sannan ya shigo
dakin yayi tsaye yana kallon wurin yanayin da yake ciki yanzu se ya tuna mishi
da faseelat yayi murmushi ya kada kai ya shiga cikin dakin tsaye yayi yana
kallon ikon Allah kowace amarya se anmata tayi take ci itako wagga bajira harta
fara aiki,
Jamila ta
dago tana kallonshi tana taunar naman tace "yaya bismillah"
Shi abunma
dariya ya bashi itada zaaiwa tayi ita keyi mashi ya girgiza kai yace
"kicinye abinki jamila dama ta kice "
Tako ce
"tow"ta cigaba da yagar abinta,
Ya danyi
dariya ya girgiza kai ya nufi toilet ya watso ruwa tareda yin alwala ya fito
har lokacin tana cin namanta ba tsaitsayawa,
Yawuce ta ya
nufi kitchen ya kunna gas ya saka tiger man aciki ya fito for some minutes ya
rika kurba har ya shanye sannan ya dawo dakin, lokacin har jamila ta cinye
kazar ta tass ta shanye zizarta, ta shiga toilet wanka,
Yazo yana
tattara plate din yace yarinya gwara da kika ci kazarki,
yana dawowa
har jamila tafito ta saka rigar baccinta ta dora zane yajasu salla, bayan
sungama yadan fara mata tambayoyi akan addini biyu kadai ta amsa shima wankan
janaba ne da farillan alwala, yana kallonta yace "aji nawa kike a
islamiya? "
Tace
"3"
Yace
"OK insha Allah nanda 1 wk zaki koma makaranta ita ibada da kike gani
baayinta daka dole se annemi ilimi afahimce ta "
Ta daga kai
kurum ya tashi ya zare jallabiyar jikinshi ya haye gado,
Itama ta
dauke carpet ta zare hijab da Zane tabi ta kwanta,
Tana
kwanciya ya matsa ya rungumota ta baya da yake tabashi kugu, bawani tsayawa
direct to breast ya tafi yafara mammatsa su, itakam se girman jikin amma ba
breast yanzu suke fitowa yan wanda ke da akwai yayi ta luliyawa, yanajin dadi
daganan wasan yafara sauyawa ya cire komai na jikinsu yafara aika mata da hot
kises ta koina jamila tai kuyum tanajin bakon lamari ashe haka auren yake, seda
ya kai 5mnt yana romancing dinta sannan ya haye ta yana neman hanya,
Jamila ta
zaro ido jin zafi agabanta tafara cewa "zafi zafi "
shi ko yana
cewa "Ahankali, ahankali😂🙈"
Sunata haka
har ya samu ya kurda, jamila kuka tafashe dashi ,shiko nishi kawai yake, yanata
back and pro inside her vagina, jin abun ba na tsayawa bane jamila tafara
"dan Allah kabari dan Allah "tana ta magiya amma khalil be bari ba
dan lokacin ma yabar jinta,
it took him
30mnt sannan yakawo kunsan shima ya tsimu😂 yai mata damkar nan kasusuwan jamila seda sukayi kara,
Wiwi take ta
kuka shikuma ya rungumeta yana meda numfashi, lokaci guda son jamilar yakara
ninkuwa acikin ranshi yanajin wani dadi na ratsa brain dinshi ya mirgina gefe
yana meda numfashi, ashe haka akejin dadi? Inama ace tuntuni yanajin irin wanga
dadi, faseelat ce tafado mishi arai yanda yake samun natsuwa a iya romance
daita ina ma ace itace yanzu tareda shi,
Kukan jamila
yakatse mai tunani ya matsa yana "sannu kanwata"
jamila ta
wurga mishi harara tana "waiyo kuguna kasusuwana"
ya tashi
zaune ya daga kafafunta bama wani jini sosai jinin befi digo hudu ba itako se
ihu take ya dago yana kallonta yace "haba jamila ki zama jaruma mana
"
Tace
"bazan zama jarumar ba duk ka karyamin kashi, gashi nan dina ya rabe biyu"ta dafa kasanta,
Ya danyi
dariya yana kallon rakinta yace "be wani rabe biyu ba ni yanzu ma second
round zan koma, saboda kin rudani da yawa "
Fuuuuu
jamila ta diro daga saman gadon tai tsakar gida da gudu, ya tashi ya bita
dasauri,
Yana fita
yaga tana niyyar bude kofa yaje ya rikota yana gumtse dariya "ke jira niba
abunda zanmiki ki wuce mushiga ki gasa jikinki ki kwanta,
Ta juya
kanta dan zindir yake tace "ni gidan hjya zanje acan zan rika kwana kawai
tunda baka da tausayi,
ya jawota ya
rungume "haba yar kanwata bazan sake ba kiyi zaman ki anan gobe ma zan
kara siyo miki kaza "
Jamila tai
gum batakara cewa uffan ba yajata ciki yahada mata ruwan wanka ta zauna tana ta
rumtse ido da baki alamun zafi yanata jera mata sannu bayan sunyi wanka suka
koma kan bed suka kwanta yana rungume daita,
Da asuba
seyaji jikinta da zafi ya zame yaje yayi salla ya dawo ya kwanta yakara taba
jikinnata har lokacin da zafi be tada ta ba ya kwanta,
Har 7 jamila
bata farka ba ganin batai salla ba yafara tashinta ,ta bude ido tana kallonshi
yace "kitashi kiyi salla seki dawo ki kwanta "ta turo baki gaba ta na
yamutsa fuska ta tashi zata shiga toilet amma kugunta ya rike ga zafi da
takeji, ta juyo tana kallonshi zatai kuka yace "no plsss bari nakaiki
toilet din kinji jamilata "ta dauke kai irin me fushinnan yazo ya
ciccibeta zuwa toilet yakara hada mata ruwan zafi ta shiga sannan ya fito, shi
da kanshi ya gyara gadon ya sauya bedsheet, yayi shara da moping sannan ya dawo
dakin lokacin jamila harta Gama salla zatai shafa yaje bayanta ya tsaya
"kanwata me zaki breakfast dashi? "
tace"tea
da bread "
Yace"ba
kaza ba?" yana dariya .
Ta kyaleshi
kurum yajuya yafita ya shiga kitchen yahadamata tea din da kwai yakawo mata,
abinda faseelat bata samuba kenan,tarairaya da kulawa lalle khalil ya sauya ,
Jamila ta
zauna ta cika kundunta taff yanata kallonta yau ga wacce tafishi ci,yamika mata
paracetamol tasha ta koma ta haye gado se bacci.
Ya tashi ya
shiga toilet yayi wanka ya dawo ya kwanta yanata kallonta, especially nonuwanta
da suke tsaye suna tofo yana tuna yanda yajisu jiya, ya tuna yadda na faseelat
suke a cike a tsaye ga laushi, shikadai yayi murmushi tuno garar da ya kwasa
ada,
Hjya dakyar
ta samu tai bacci jiya, gabadaya setaji ta kamar wacce akaiwa kishiya, da safe
tun 6 ta ke niyyar kiranshi tana ta danne zuciyarta bata kira ba ,ganin har 9 bezo ba tace aranta "ana
can ansamu abinda baa saba jiba mtsww"
ganin har 10
tayi seta kirashi dan takasa Hakura ,yana cikin bacci wayar ke ringing kafin
yatashi ya dauka har ta tsinke, ganin hjya ce yabi kiran tana dauka
yace "hjya ina kwana? "
tace
"lpy lau dama ganinai har ten tayi shine nace baku break ne ?"
Yana hamma
yace "hjya ai munyi breakfast tundazu abinda yasa banzo gaisheki da safe
ba jamila ce bata lpya "
Hjy ta tabe
baki tace "ihinnnn, to me zakuci da rana? "
Yace
"bari na tambaye ta me takeso"
hjya tabata
fuska wai sema ya tambayeta abinda takeso,
Shiko bema
kashe wayar ba yafara tashin jamila "kanwata, kanwata! "yana bubbuga
pillow
ta bude ido
tana kallonshi yace "me zakici da rana? "
Ahankali
tace "fried rice "
Ya meda waya
kunne yace "tace fried rice takeso "
Hjya tace
"to kaifa? "
Yace
"nima ita zanci hjya "don yanason koyon cin abinda takeso,
Hjya ta
yatsina fuska tace "to se kazo din "takashe wayar tana jan tsoki.
Shiko ya
cigaba da baccinshi 2:30 ya farka ya wanko baki yayi salla saboda ya rasa jam'i
ya tafi gidan hjya,
Yana zuwa
tana ciki tana salla yasamu kujera ya zauna,
Tana gama
sallar tafito tana mai kallon mamaki setaga fuskarshi har naso takeyi inba
idonta bane setaga har wani naman wuya yaaje jiya to yau kawai😂
Tazo ta
zauna yanayin kallon da take mishi yafara sunnar da kai suka gaisa tana
tambayarshi jikin jamila yace dasauki ya amshi abincin ya tafi hjya nata binshi
da ido.
*Baku tayani
murna ba 😂amban matsayin shalele a golden forum
💃🏼saboda son da sukemin 😂kutayani murna, seni shalele🤸🏼♀*
No comments