RAGGON MIJI 26-30
*Dedicated
to RAGGON MIJI FANS GROUP 1*
*KUSANI
INAJIN DADIN COMMENTS NAKU YANA SA INJI CIKINA ZE FASHE SABODA DARIYA INA MA
ZAN IYA LISSAFO KU AMMA KUNYI YAWA, KUSANI PAGE DINGA NAKU NE MAMAN MAMY NA
GODIYA DA NUNA KAUNA*
*INA
FASEELAT MUTANEN NIGER🤣the
harija🤭inamiki sonso ana mugun tare*
Ta fiddo
wayarta ta kira maman amira tace "gani fa nafito yanzu kinganni, wane
kalar gate nema kikace? "
Aisha tace
"black and golden color "
Faseelat
setaji muryar maman amira very silent kamar Marar lpya se taji ba dadi tace
"lpya de kike ko? "
Maman amira
tace "sede Kinzo inajiranki"ta datse kiran,
Faseelat tai
shiru tana tunanin ko me ke damun maman amira oho, ta danna wayarta screen
saver nata ya bayyana ta cigaba da kallon pic din ta.
Suna zuwa
bakin gate din gidan tace me adedeta ya ajiyeta gidan beda wuyar ganewa saboda
yayi bakin titi sannan ko da kwatancen gate din gidan kawai zaka iya ganewa
tangamemen gate ne yasha zanen golden,ta mikawa me adedeta kudinshi ta isa
bakin gate din tafara kwankwasawa tana kallon saman katangar gidan duk flowers
Sun baibayeta.
Me gadi ya
bude yana kallonta ya gaisheta ta amsa tana meda mishi gaisuwar ya bata hanya
tashiga ya bita da kallo yana iya cewa tunda yafara gadi gidan ba macen da
yataba gani tazo da hijab se faseelat, sede suzo da gyale, after,ko himar, ko
hakanan gidigai-gidigai, yakoma ya zauna yana cigaba da sakar hulunanshi.
Faseelat
tunda ta shiga gidan ta sake baki tana kallon girma da kyan gidan ga yan
rumfuna nan irin wanda bature yayi acikin gidan ansa masu furnitures kamar
wurin shakatawa, sannan ga dan karamin swimming pool dinsu ga wurin ajiye motoci, motoci reras sunfi biyar
a pake masu kyau da tsada, ga wurin wasan amira anzuba masa kayan wasa iri iri,
kai gidanfa ya hadu komi yaji, ta samu ta yakice kauyancinta don kare girma 🤪 ta isa bakin kofar shiga ainihin
gidan tafara danna door bell,
Maman amira
na kwance kan bed taji ana danna bell tafito tana kara rage damuwarta don
baadade ba fahad ya mare ta sabida kawai tana bawa amira ruwa seta kware
shikenan ya dauketa da mari yaja diyarshi sukabar gidan tasha kuka sosai
shiyasa har muryarta ta canza har faseelat tagane, taje tabude kofar tana
kakaro murmushi,
Faseelat ta
saki murmushi tanajin dadi tai tsaye bata shiga ba, maman amira taje ta
rungumota tajawota ciki tana cewa "wow kanwata kinganki kuwa? Wai dama
haka kike?wlh pic muni ma yake miki kinhadu "ta saketa tana kara kallonta,
Faseelat tai
dariya "hmm anti kenan wai miya sameki naga idanunki sunyi ja kamar ma
kumburi a fuskarki "tana kara kallon fuskar,
Maman amira ta
waske maganar "ki zauna mana kinyi tsaye ya hanya yaude Allah yayi naga
kawata kuma kanwata "
Faseelat tai
shiru tana kallon aisha tace "anti bazaki fadamin ba? Ga muryarki nan har
ta canza miya sameki jiya fa lpya lau mukayi waya da daddare "
maman amira
tai murmushin jindadi "why faseelat zaki damu kanki bugewa nai da kofa na
zauna nasha kuka na shinefa kikaga muryata har ta sauya"
faseelat
tace "sannu anty gaskiya banji dadi ba Allah ya baki lpya "tana bata
fuska alamun tausayinnan,
maman amira
tai dariya "zo, zo "tajata har kan kujera irin kujerun nan masu
amfani da AC inba ita suna saurin lalacewa,
itama ta
zauna tana fuskantar faseelat tace "ya amarci ya jindadi? "
Faseelat tai
murmushi tace "ehinnn anti kenan "
Maman amira
ta juya ido tana mata hararan wasa tace "bari nakawomiki abinsha
"tatashi tai hanyar kitchen, faseelat tasaki ajiyar zuciya ,ta daga kai
tana kallon gidan daga main palo se daku na biyu se kitchen se upstairs,kai
gaskiya gidannan yafi karfin gida sede akirashi da mansion 🤣ta dawo da kallonta cikin Main falon
tana bawa idanunta hakki, idonta ya sauka kan pic din fahad tangamemen
enlargement shikadai ta na kallon pic din tagane ya kwana biyu saboda yanzu
yafi cika tazama magidanci, ga sunan pictures birjik wasu shida maman amira
wani su da amira,, wani pic takurama ido ya ruko maman amira ta baya itakuma
tana dariya shima yanayi, dandanan taji idanunta suncika da kwalla tai sauri
tasa yatsa ta debe wadanda suka zubo ta cigaba da kokarin meda sauran, sega
maman amira ta fito daga hanyar kitchen din dauke da babban plate tazo ta
ajiye, gaban faseelat tana ta kakaro faraa saboda bata saba ba tanayi ne kawai
don faseelat tagane tayi murna da zuwanta,
ta zukuna ta
bude drink din berries king non alcoholic ta tsiyaya mata a cup cikin plate din
kuma ga wani snack nan a ledanshi ta mike tace" bismillah"
tana komawa
tazauna kan kujera,
faseelat tai
murmushin dole don tana ganin pic din nan duk ta nemi farin cikin ta rasa ta
dauki cup din ta kurba ta meda ta ajiye,
Ta dago ta
kalli maman amira tana mata kallon kurilla, abun yabata mamaki tana cikin irin gidannan amma gatanan a rame, duk dade
kiba halittace amma ita ta ramar daka gani
kana iya cewa rashin abinci ne ko damuwa,
Tana cikin
tunani maman amira data meda idonta akan katuwar plasma dake mamaye a bangon
falon kallo, ta dawo da dubanta kan faseelat tace "to ya megidannaki yana
lpya? "don abinda yasa tai saurin kara sakin jiki daita kenan jin tayi
aure shiyasa har ta barta tazo gidanta.
Faseelat
tace "lpya lau ,anti wai ina my daughter zuwannan fa Nata ne ita kadai ba
Don ke ba "
maman amira
tai murmushi tace "dazunnan suka fita itada daddinta amma tunda kikaga
sundade haka to ya kaita wurin momy ne, kuma nasan bazata barta ta dawo yau ba
don nasan tayi missing dinta sosai "
Faseelat ta
bata fuska tareda cewa "ayya banji dadi ba gaskiya naso yau taga antin ta
itama kullum sede muyi waya, gaskiya banji dadi ba "acikin ranta harda
rashin jindadin ganin fahad ,
Maman amira
tace "I'm sorry, ko da bakizo ba nidakaina zan kai miki ita watarana har
gida "
Faseelat
tace "hmmm "
Maman amira
tai dariya "take it serious, dagaske nake "
Faseelat
tace "Allah yakaimu "
Sukai shiru
maman amira tayi kokari sosai jan faseelat da wannan doguwar firar duk tanayi
ne don faseelat ta sakijiki sosai, don yanzu ma data ganta taji takara son
muamala daita ganinta cikin decent dressed kuma looking wisely and educative,
Can zuwa
maman amira tace "ina charting ananan ana fama ko? "
faseelat tai
murmushi "anty ai kinfini zama online kusan anytime kina online har mamaki
nake "
Maman amira
tai dariya tace "wani lokaci kina ganina online ne kurum amma bana kai,
wani lokaci kuma I'm doing nothing
shiyasa nake hawa in samu in rage kewa ,ina wayar ki ne? "
Gaban
faseelat yabada dummm har seda yan hanjinta suka motsa saboda kaduwa se yanzu
take danasanin saka pic din fahad as wallpaper and screen saver,
Hannunta na
Rawa ta zage zif ta fiddota tace "gatanan"
Maman amira
ta amsa tana jujjuya ta aganinta faseelat tafi karfin rike wagga wayar infinix
hot 6,
Itako
faseelat cikinta kuka kawai yake dan tasan inde maman amira taga pic din
kashinta ya bushe,
Maman amira
tamika mata wayar batare da ta ko danna taba tana tabe baki don ita ba Mace
bace me binciken abin wani ba, faseelat ta amsa tana godiya ga Allah aranta,
sede taga
maman amira ta tashi ta haye upstairs dasauri,
Faseelat ta
saki katuwar ajiyar zuciya tana kallon wayar tai sauri ta sakata jaka, aranta
tace bari ta tashi ta tafi hakanan,
Can bayan
kusan 20 mnt maman amira ta sauko daga upstair din tunda ta sauko faseelat ke
kallonta gaskiya ba lefi aisha na da kyau itama matsalarta daya de rashin kayan
aikin boob da bombom 🤣 rigar
jikinta faseelat tabi da kallo green din gownt ce tabi koina na jikinta dayake
roba ce, seta tuna fahad fa yana ganin wagga shigar , ranta ya baci ta dauke
kai tana jin kishi a ranta, maman amira ta sauko takaraso wurin tana cewa
"sorry na barki ke daya "
faseelat
tace "bakomi anty "
Maman amira
ta daga wayarta tana latsa, faseelat tabi wayar da kallo dagani tsadadda ce
bata saniba ko tama shigo Nigeria oho,
Maman amira
ta jawo kwalin iPhone 7 da ta ajiye gefenta ta mikawa faseelat tace" ga
tsarabarki"
Faseelat ta
amsa tana murmushi tana dubawa taga kwalin waya ne da sauri ta fiddo ido waje
ganin an rubuta iPhone7 ta dago tace
"anti wannan ce tsarabata? "
Maman amira
ta daga mata ido,
faseelat
takara kallon wayar inbata manta ba dubu 150 kwanaki taji abul na cewa take,
Tai shiru ta
rasa ma me zata ce,
Maman amira
tace "karfa ki tunanin nabaki wata kyauta wannan ba komi bane kinfi karfin
ta agurina wlh, ki amsa plsss karki medo min in kika ki amsa bazanji dadi ba
kuma zanji cewar baki dauki kawancen mu yanda na dauka ba "
Faseelat tai
murmushi ai dama Batai niyar medawa ba tace "to Nagode anty Allah yasaka
da alhairi ya kara budi "
maman amira
tace "amin ya kuma barni da habibina "
Faseelat tai
yake tace "amin "
Maman amira
tai dariya tace "nafison irin wannan adduar fiye da kowace, don inde
inatare da dad din amira to nagama samun komi "
Faseelat tai
yake tace "anty ni zanwuce "
Maman amira
tace "tunyanzu? To jira na dauko mayafina na kaiki "
Faseelat
tace "anty dama kinbarshi karki wahalar da kanki zan hau napep "
Maman amira
tamike tsaye tana Cewa "inani ina barin momyn amira ta hau napep? Allah se
na kaiki daganan se naga gidanki kinga innatashi zuwa base kintsaya yimin
kwatance ba "
bata jira
cewar faseelat ba ta haye bene ta dauko key da gyale ta zo ta yafa tace wa
faseelat "muje to "
Faseelat tai
gaba tana mamakin yadda zata fita da wannan rigar dukda de driving zatai amma
rigar ta kamata sosai ga gyalen dan tsito,
Maman amira
tafita taja kofar Tawuce gaba faseelat na binta abaya har bakin mota ta shiga
ta bude faseelat ta bude ta shiga, taiwa me gadi horn ya hangame mata gate
tafita da motar,
Suna hawan
titi fahad na isowa bakin gidan ,yabi motar Aisha da kallo yana mamakin ina
zata, dama megadi be rufe gate ba ya shigar da motarshi cikin gidan.
Su faseelat
na tafiya suna fira, alhamdulillah maman amira taji dadin zuwan faseelat dan
yanzu jinta take wasai kamar ba abinda ke damunta,
Faseelat kau
firar kawai ake amma hankalinta na can tana tunanin yau tayi rashin ganin fahad
to yaushe zata ganshi ?
Tanawa maman
amira kwatance har lungun su, ana zuwa kofar gate din gidanta tace atsaya,
maman amira ta tsaya ta juya ta kalli gidan tace "nan ne gidanki, insha
Allah ki tsammaci zuwanmu nida amira, "
Faseelat
tace "se kunzo Nagode sosai anty bazan taba mantawa dake ba "
maman amira
tai murmushi tace "nima haka "
faseelat ta
bude motar ta fita tana kallon gate din gidanta seta ganshi very small .
Maman amira
taja motar ta tabar wurin, faseelat tabude kofa tashiga, tana Shiga falo ta
zube kan kujera tana lumshe ido a ranta tace" yaushe ne zanaganka inji
sautin muryarka? "
Se kuma tai
shiru afili tace "anty nada kirki sosai i love her kindness and the love
that she is showing to me "ta dago kwalin wayarta tai kissing tace
"nasamu makamin yaki "
Tai dariya,
Ta duba
wallwatch taga to 6 ta mike tana jan tsaki tace "bari naje naiwa wannan
alaramman tuwon da yace kafin yazo yafaramin makyarkyata 🤣
*#team
fahadsee💋*
*#team
fakasee 😍*
*duk ana
tare,*
[7/12, 11:00
PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON
MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN
WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven
No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of
our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
*PAGE2⃣7⃣*
*this page
is for sayyada nahaja one love*💓
Cikin
hanzari ta shige kitchen tafara hadawa oga khalil tuwon masara miyar kubewa,
wlh khalil bagidaje ne na karshe wai bayason tuwon semo wai dandanan yakejin
yunwa in yaci shi , cikin sauri take komi ta Gama ta samu ta gyara jikinta dan
dukda baa yabawa se tayi abunta tai kwas kafin ya dawo amma ba yabo ba ko dan
kiss dinnan,
Maman amira
nashiga gida tai parking ,tana fitowa taga motar fahad alamun ya dawo kenan ta
tsuke fuska ta shiga gidan,
Yana zaune
kan kujera yana latsa laptop ta shigo ko kallonshi ba tai ba tai hanyar upstair
tana zumbure zumbure, ya dago ya kalleta yatashi yabi bayanta, tana shiga
bedroom yana shigowa ta daga hannu da niyyar yaye gyalen jikinta taji ya
rungumota ta baya tareda sakala hannayenshi ya zagaye ta, ta turo baki tafara
janye mashi hannu dan ya saketa, memakon ya saketa se yayi sama daita kamar yar
baby har saman bed (amfanin ramar kenan😜)
Ya bi ya
mata rumfa tana meda numfashi tace "ka kyaleni fahad "
ya na binta
da mayen kallo yace "duk fushinne? I'm sorry for what I did "cikin zazzakar muryar sa.
tabata fuska
hawaye suka fara zubo mata ya dagata yana cewa"oh my God "ya tashi
zaune ya jawota ya rungume kan cinyarsa ya dago fuskarta yace "please my
cutie stop this crying i made a mistake pls forgive me "
Hawayen na
cigaba da gangarowa tace "se yaushe ne zakabar duka na fahad? I'm amira
mom ba yadda zaai na cutar da ita, amma
se karika duka na saboda ita, wai yaya yaushe zakadena duka na akan small abu?
I'm tired "
Yasaka
harshe yana lashe hawayen dake zubomata yace "I'm sorry baby I apologize
kiyi hakuri nasan kina hakuri amma kema yakamata ki kula mana dazun fa kina
bata ruwa ne in haste har kika sa ta kware amma de kiyi hakuri kinji? "
Tai shiru
tana ajiyar heart ya meda bakinshi yayi kissing kuncinta yace "thanks my
love shiyasa nakeson ki innayi laifi nabada hakuri anayi i so much love you
"
Ta saki dan
karamin murmushi yace "daga ina kike nazo a sani a microwave na tarar
bakinan dole na matse desire na "
Ta dora
hannu tana shafa styling sajen shi tace "kawata ce tazo shine nai dropping
dinta gida "
Yana lumshe
ido saboda jindadin abunda take Mai, yace "meyasa kikafita da wannan
dressing din ?"
Tace
"haba yaya acikin mota fa nike kuma ban fita ba ina ajiyeta na dawo "
Ya lumshe
ido ya bude dukda shi be cika magana akan komi ba amma wani lokaci dole yake wa
maman amira saboda she's careless girl,
Ya kawar da
maganar yace "alright yanzu nide i need you i want to see me flying on the
cloud "
ta saki
murmushi tana turo gaba "baka gajiya my heart desire kowane lokaci u r in
need "
Ya dora
hannu kan breast dinta yana cewa "why i would be tired ? being with u make
me feel like no one is lucky like me "
Yasa hannu
yafara jan zif din rigarta tace "i love you so much "
Yace
"love you too dear "
yana sauke
rigar kan kugunta ya cire bra din ya wurgar yafara sucking breast dinta ,don ba abinda yafiso jikin mace irin breast
da kugu.
Tuni suka
cigaba da faranta wa junansu rai seda yayi romancing dinta sosai sannan ya
kwantar daita a bed, shi yafison yin sex a tsaye, ya jawota gab bakin bed
kafafunta kan hannunshi shi kuma yana tsaye Yana .......
It took him
like 15 minutes sannan yayi release ya koma suka cigaba da romancing juna ya
kara yi amma a zaune wannan karon, bayan 10 minutes yayi release still going
for third turn, the problem is ita aisha some times a romance kawai tayi
release, shikenan kuma bata jin new feeling a time din, shi kuma gashi ga yadda
yake haka take kokari dashi,
seda ya kara
one more round doing sex with her a kwance sannan ya kyaleta ya jawota ya
rungume abarshi yanajin sonta nakara mamaye illahirin jikinshi can ciki ciki
yace "I have enjoyed your honey u r getting sweeter every day, i love you
honey"
Ya sumbaci
gashin kanta ya cigaba da shafashi,
tai tsit ta
kara shige mai har bacci ya dauketa, ya
gyara mata kwanciya akan kirjinshi yana jin tausayinta don wani lokaci ba
wetness a jikinta gata a tsuke tanajin zafi sosai inyafara sex daita bfor wurin
ya bude.
Ya kara
sumbatar wuyanta tareda meda kanshi kan filo ya rumtse ido.
Ko kafin
khalil ya dawo faseelat tai wanka tasha gayu tana zaune tana karatun kurani da
yazame mata jiki duk bayan sallar Maghreb se tayi ,ya shigo dakin ,ya zube kan
kujera tareda fadin "wai Allah "
Seda takai
aya sannan ta dago ta kalleshi tace "sannu da zuwa "
Yace
"yawwa ya gidan? "
Tace
"lpya lau, "tatashi ta dauko mishi abincinshi ta ajiye mishi,
yace
"yawwa "ya tashi ya wanko hannu yazo ya zauna yana zabga loma,
Faseelat tai
kasa k'e tana kallonshi can zuwa ya kai loma yace "faseelat wai aina kika
koyo tuwo "
Tana mishi
kallon raini tace "awajen hajiyarku mana "
Yayi dariya
"aida kin iya irin tuwon hjya da se na rika baki kyauta"
tajuya taja
tsaki kasa kasa, ya cinye abinshi Tass ya fita,
tana zaune
sede taji tangarararan, kwam "marfin tukunya ya fadi taja tsoki a fili ta
shige bedroom, wai kurum se yarika mata bincike ko sanwa take sede taji anbude
tukunya ko tazo ta sami marfi bayadda tabari ba, shegen bin kwakkwafin tsiya,
yanzu zuwa yayi yaga yawan abincin dake kitchen din,
tana zare
bra din jikinta tace "aikin banza kawai waini haka zankare yar I love you
dinnan ma sede nagani a film kullum sede in ta kunsar kayan haushi,"
Ta daga kai
sama ya Allah ka kawomin dauki ga baiwar ka na neman taimako. "
Har zata
kwanta ta fasa ta fita falon yagama kulle kofa ya shigo tace "khalil dubi
tsarabar da kawartawa tayomin "
ya amshi
wayar ya Jujjuya yace "ita kawar taki ta baki? "
tace
"eh "
ya mika mata
wayar yace "tayi kyau "yawuce ciki,
Tabishi da
kallon haushi abinda ma zece kenan,
Ya yo wankan
shi yazo ya kwanta, tashigo ta ajiye wayar ta shiga toilet tayo bawali ta zo ta
kwanta ta bashi baya,
kamar yana
jira yakawo hannu yana latsa mata duwais🙈
cikin ranta
tace "dama nace seya tabashi Nifa nafara gajiya da wanga iskanci na
tabamin duwais, ko ina cikin aiki inde zan bi gefenshi se yakaimin tafka haka
kurum wlh nafara gajiya "
Da dubara
takara matsawa can karshen gadon, yabita yakara dora hannu akan duwais din, ah
khalil fa ansamu promotion yanzu abun yazama jiki baya kyarma in ya zo tabata
lol,
faseelat
gabanta yafadi tau yau jarabar ta motsa kenan, yau ba baccin tsiyar zaaiba,
laguda ta zaai abarta da hauka, tai wuf ta tashi zaune ta dafe cikinta tafara
matso kukan karya gwara de ta rufawa kanta asiri tasamu tai baccin ta lpya lau,
yayi sauri
ya tashi zaune with total care ya dafata yana tambayar "cikinne? "
masu
tambayar maganin karfin maza su siyawa hubbies nasu 🤪da maza masu son sunan to kunbiyoni
bashi in next page zaku gansu lodi lodi thank you 💋
[7/12, 11:00
PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON
MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN
WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven
No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of
our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
2⃣8⃣
*kamar yanda
nai alkawari ga wasu magunguna na samo muku names dinsu zan rubuta na bature a
nan sama akwai kuma na itace wadanda
zaki iya hadawa a gida, bayan kungama shan karatu zakugansu karshen page Nagode
muku*
*here are
some, max man, tiger king(tablet), max sex, revive, boosta man, qurratul rijal
gahwa(coffee), man power,*
*Big boy
soap, gold fly,,here are some kuma inna kara samun wasu zakugansu a next page*
*bismillahirrahmanirrahim*
*(so
whosoever does a good equal to the weight of an atom shall see it, and
whosoever does evil equal to the weight of
an atom shall see it)*
Ta daga kai
tana matso hawaye nan da nan ya rikice ya jawota jikinshi yana mata sannu tana
yarfa hannu take daga mishi kai, bawan Allah se yamutsa fuska yake donji yake
kamar shi ke ciwon, yace "faseelat bakiji tun yaushe nake cewa muje
asibity kin ki "
Tai shiru ya
janyeta ya tashi dasauri ya fita, faseelat tace "Allah yasa ba ruwan miyon
zaaimin ba abani nasha don dole na, tofi da ko sau daya akayi aciki yayi amma
kaita jibga miyau ciki, kai Allah ya gyaramin kai khalil"
Tana rufe
baki ya shigo yana sauri da cup a hannu tofinnan de zaayi, ta cigaba da yarfa
hannu tana matse ciki ya zauna ya tofa mata adduoi ya bata ta rumtse ido ta
shanye yace "sannu "yana jawota jikinshi ya daga rigar baccin ya debo
sauran ruwan yana shafa mata aciki, yanayi yanabin cinyoyinta da kallo dan
doguwar riga ce jikinta, daga shafa magani ya zarce yana shashshafa cinyoyin
zuwa cikinta, tana jin haka ta kara damke ciki tace "wayyo Allah na"
Yace
"sannu Allah ze baki lpya "amma de bedena shashshafatan ba yanayi
yana mika, faseelat taja tsoki a ranta yo miye amfanin karyar ciwon da take?
Ta yunkura
ta tashi zaune tana yamutsa fuska tace "ya dena ciwon ma "
Yayi doguwar
mika yace "to alhamdullillah mu kwanta to "
Ta matsa can
nesa ta kwanta yayi dariya wato gudunshi take? ya kara matsawa kusa daita ya
dora mata hannu tai shiru tana kallon sarautar Allah, kamar baze lagude tan ba har tafara bacci
taji yanayin abinda ya saba, dole ta Hakura yayita bidirinshi, tunda safe ta
aika aka siyo mata lemon makwabta taita sha don a wahale ta kwana.
Haka suka
cigaba da zaman faseelat tanajin matukar kunya ta tunkari khalil da maganar
bata gamsuwa dashi, duk randa yayi abinshi ita kuma tunda safe zata fara shan
lemu, wani lokaci cikin daren ma,
Tuni tabawa
ishak tsohuwar wayarta ta cigaba da amfani da iPhone 7 dinta bata da aiki se
taci gayu taita daukar pic,
Kwanakin
baya maman amira takawo mata ziyara, tai kusan awa 5 gidan faseelat suka sha
labarinsu ana raha don sunkara muguwar shakuwa, amira kan cewa tai abarta wurin
faseelat dakyar suka tafi .
Yau faseelat
tunda safe takejin jikinta ba dadi, tanajin kan ta very week sannan cikin ta
kamar ana hura mata wuta aciki, ga kasusuwanta jitake kamar ana daddatsasu da
karfin hali irin nata ta fara hadawa khalil abincin rana, ta samu ta dafa mishi
shinkafa da wake da kyar tagama ta koma daki tashige cikin blanket baa jimaba
jikinta ya dau zafi sosai tana ta makyarkyata,
Karfe
3saura khalil ya dawo daga shago Don cin
abinci,
Ya shiga
yayi sallama bega faseelat falo ba ga kulolin abinci nan ajere, se yayi tunanin
ko tana bacci ya zauna ya jawo plate yacika cikinshi yayi hamdala sannan ya
tashi don komawa shago, har ya tafi ya juyo, ya Shiga bedroom dinsu,
can ya hango
faseelat dukunkune tana nishi a hankali, dasauri ya isa bakin gadon ya dago
kanta ya janye blanket din yaji jikinta rau , cikin tashin hankali yace
"innalillahi wainna ilaihi rajiun faseelat me ya sameki "yayi maganar
da karfi, faseelat ko magana bata iyayi harta lebonta rawa suke ,
Nantake
jikinshi yafara rawa saboda tsoro kamar ze kuka yace "zaki iya tafiya kuwa
mutafi asibity?"
Ta daga kai
tana kara dukunkunewa jikinshi yace "kiyi hakuri faseelat zakisamu lpy
bari na dauko maki hijab mutafi hospital "
Cikin
tausayi ya ajiye kanta ya dauko mata hijab ya tada ta zaune yasaka mata ya
tallabo ta ta mike tsaye kanta kan kafadarshi jikinta jingine da nashi suka
fita waje, tasamu dakyar d temakonshi ta hau mashin suka tafi wata prvt
hospital me suna annur,
da yake prvt
ce ba layi suna siyan kati suka Shiga wurin likita, likitan ya mata tambayoyi
akai mata tests, suka fita jiran results bayan 30mnt likita ya kira su yana
kallon khalil yace "ta kamu da typhoid, da malaria, yanzu zan rubuta muku
drugs kuje kusiya, Allah ya bata lpy "
Khalil yace
"amin "itakam lumshe ido kawai take don itakadai tasan yadda takeji,
doc ya Rubuta masu maganin suka fita, khalil rike daita,
Acikin
asibitin suka siyi drugs sannan suka tafi suna isa gida ta leme kan center
carpet yaje ya dauko pure water yazo ya balli drugs din yace "faseelat
tashi kisha maganin "
tai shiru ya
sa hannu ya dagota ta bude baki ya zuba maganin ya dora mata ruwa tana gama sha
ta fara sheka mishi amai ajiki, idanunshi cike da hawaye ya ke mata sannu tana
gama aman takoma ta kwanta tana meda numfashi, khalil ya tashi ya canzo kayan
jikinshi yazo ya gyara wurin itama ya canza mata kayan jikinta ya tallabeta
zuwa kan gado ta kwanta ya mata lullubi ya fita yakwashi kayan ya wanke su
tasss ya shanya, ya dawo ya zauna kusa daita ya buga tagumi,
Tana kwancen
bacci ya dauketa ,shi ko bebar wurinba seda akai kiran Maghreb ya tafi
masallaci.
Har wansafe
tana kwance taki cin komi se ruwa kawai takesha data sha ta amayar, karfe 9
yafita daga gidan yaje makaranta ya dauki excuse dan kula daita, daga nan
yawuce gidan hjya,
Bayan Sun
gaisa tace "yau ba school dinne naganka yanzu? "
Yace
"akwai faseelat ce bata lpya shiyasa banje ba "
Tace
"miyasameta ne? Kuma saboda bata lpya seka ki zuwa aiki? "
Ya marairaice
fuska "hjya wlh jikin yayi tsanani jiya seda mukaje asibity likita yace
typhoid da malaria ne "
Hjya ta tabe
baki tace "Allah yabata lpya "
yace
"amin akwai abinci ne? Dama so nake ince zan rika zuwa ina amsar abinci
"
Tace
"to yayi ga abinci can kaje ka dauka "
Ya tashi ya
fita, koda yakaima faseelat abincinma bata ci ba se yoghout da ya siya mata kan
hanya tasha,
Bayan 2 days
faseelat tai wata muguwar rama tai fesss harwani yellow tayi, saboda masassara
tasha mata jini sosai,
Khalil ya
dan fita ya anso masu abinci don tunda tafara rashin lpyar shike jinyarta ya
mata wanki dama can yana mata wani lokaci, ya kaita toilet ta dan watsa ruwa,
kwatsam sega ishak yazo gidan yazo ya sameta sheme tsakar gida kan katifa,
hankalinshi ya tashi yaje kusa daita yana tambayarta "yaya bakida lpy me
yasameki? "
Dago ido
kawai tayi ta kalleshi batace komi ba sosai takejin jiki,
Hankali
tashe ya ciro wayarshi ya kira ummi ringing biyu ummi ta daga tace
"yaakayi ne ko faseelat din batanan?
a tsorace
yace "ummi Yaya bata lpya sosai
bakiga duk yadda ta rame ba, ummi inajin ma batada jini don bakiga yadda
jikinta da idanunta yadda sukai yellow ba,"
Ummi tace
"subhanallahi bata wayar "
yace
"ummi bata magana "
Tace
"kace ciwon yayi tsanani kenan to kajirani gani nan zuwa yanzu
"kokadan ummi batada hakuri game da rashin lpyar diyanta dandanan take
rudewa, tana ajiye wayar tace "itakuma faseelat nata cikin me laulayi ne
kenan ai gwara ta dawo gida tai renonshi inta samu ya girma ta koma "ta
jawo wayar ta kira hjya saratu, bayan sungaisa ummi tace "dama yanzu ishak
yaje gidan faseelat kai mata sako seya tarar bata lpya sosai don yace min ko
magana bata iyawa shine nace ai gwara ta dawo gida tai renon cikin kafin ya
girma "
Hjya tace
"khalil ya fadamin bata lpya amma befadamin abun yayi worse ba, to insha
Allah yanzu zan kirashi ya medota gida, dan sunje asibity likitan yace typhoid
ce "
ummi tace
"base ya kawota ba yanzu zanje na daukota "
hjya tace
"to bakomi shima kila yanzu yana gidan dan yanzu ya fita daganan Allah
yabata lpy "
Ummi tace
"amin Nagode "
ta kashe
kiran dasauri tasaka hijab tafita se kan hanyane ma tafadawa abbansu faseelat
din,
Tana zuwa ta
shige gidan, faseelat na ganinta ta fashe da kuka, ummi tace "sannu
faseelat tashi mutafi gida, sannu kinajin jiki "
Ummi da
ishak suka kamata ta mike ummi ta dauko mata hijab suka fita ishak ya taro masu
napep suka bar unguwar,
Basu dade da
tafiya ba khalil ya iso kofar gidan dama ya biya siyo mata yar kaza ce ko taci,
Yayi mamaki
ganin gidan kulle ya bude ya shiga wayam ba faseelat ya rike kugu yana zare
ido.
*1.* *YAJIN
MAZA*
1 yakuwar
maza
2 sauyar
gaude
3tsintsiyar
maza
4 kai coma
5 me kan
kura
6 sauyar
burgu
7 ganyen
tsaiduwa
8 bakin
manda
Za'a hadesu
a adakesu luk'ui a ringa zubawa cikin miyar kuka ko a gasasshen nama yanaci.
*yana
kumbura azzakari, ya karamasa tsayi,sannan ana dad'ewa ba'ayi releasing ba*
*2* *Karin
sha'awa*
1 dabino
2 yayan
zogale da furensa
3 garin
habbatussauda
Abusar da
furen zogala da yayan a cikin inuwa sai a core kwallayen dabino ahadesu da
garin habbatussauda a dakesu a dinga zubawa cikin nono ko madara peak anasha.
*3*
*Emergency na maza*
Nonon rakumi
babban Kofi guda sai k'wai guda uku na kazar hausa sai garin kananfari tea
spoon guda ki hadesu cikin kofin nonon a shanye 2 hours before sex zakaga
canji.
MAGANIN
KARFIN MAZA SADIDAN/MEN POWER
Jama'a da dama suna yawan tambaya
ta"Shin don Allah wacce hanya ce ko wani magani zamuyi amfani da shi domin
samun karfin maza" to Alhamdulillah ga wata ingantacciyar hanya wacce
insha Allah duk wanda ya jarraba zai samu dacewa kuma zaiga changi sosai da
sosai.
Za'a nemi.
1. Danyan
kwai(Egg)
2. Man
Zaitun (Olive oil)
3. Garin
habbatussauda (Black seed powder).
Zadda zaa
hada.
Da farko
zaka fasa kwan(Egg) Kamar guda biyar sai a kawo garin habbatussauda (Black seed
powder) kamar chokali daya da rabi 1/2
sai a kada kwan da garin sosai a suya su da man zaitun kamar yadda ake
soya yainar kwai.a soya kamar kashi biyu za'a chi kashi daya da safe daya da
yamma.
Za'ai haka
tsawon sati daya, insha Allah zaka bawa wani labari.
Abin sadaqa
ayiwa Annabi Salati.
LIKE AND
SHARE.
MAGANIN
KARFIN MAZA(MEN POWER) DA NAMIJIN GORO.
A yau zamuyi bayanin hanyar da za'a bi domin
samun karfin mazakuta cikin sauki ba tare da kashe kudi ba,kuma wannan hanya
bata da illa ga lafiya,sai dai kara lafiya.
ZA'A SAMU
1. Garin
Namijin goro
2. Zuma
Da farko
za'a samu Zuma tacecciya mai kyau a kwaba ta da garin Namijin goro sai a rika
shan chokali 3 sau 2 a rana,zakai mamaki sosai.
LIKE AND
SHARE.
[7/12, 11:00
PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON
MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN
WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven
No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of
our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
2⃣9⃣
*Bismillahirrahmanirrahim*
*K'auluhu
ta'ala:-faman yaamal misk'ala zarratin kairan yarah, waman yaamal misk'ala
zarratin sharran yarah.*
*Gawasu de
ankara samu, double power, kongy capsule ,extra large sizetablet,,gamyka herbal
powder*
Yana haka
wayarshi tafara ring ya dauka dasauri ganin hjya ce, ko sallama batai ba tace
"ka koma gidan? kadauki diyarsu ka meda musu kar ta mutu nan, dan ummi
takirani tace zatazo ta dauketa yanzu "
jikinshi
nantake ya mace yace "ai har ma Sun
zo suntafi da itan "
Ummi tace
"to yayi ai hakan ne dede kaga kaima yanzu seka cigaba da yan hidimomin ka
"
Yayi shiru
yana tunanin yadda ze kwana shikadai batare da faseelat ba, hjy ta yanke kiran,
tana jan tsoki.
Ko zama beba
yajuya ya tafi gidan nasu lokacin har sun'isa faseelat na kwance kan kafar ummi
tana ta kuka ya shigo gidan da sallama,
Ummi ta amsa
mishi ya zukunna ya gaisheta yafara tambayar ya mejiki? "
Ummi tace
"gatanan de, ai da tuntuni ma kamedota gida irin ciwace _ciwacennan na
masu ciki beda ranar warke wa "
Yayi shiru
yana tunanin maganar ta kenan tunani take ciki gare ta,
Ya buda baki
yace "munsami likita yace tana fama da typhoid ga magungunanta nan acigaba
da bata"
Ya ajiye
ledar maganin da kazar da ya siyo mata da yoghurt
Ummi tace
"ai typhoid batajin maganin bature yanzu tunda ta na nan zaa samar mata na
gargajiya "
Yace
"Tom mungode ummi ga wannan kunsiya magani "ya ajiye masu dubu goma,
Ummi tai
godiya ya tashi tsaye yana kallon fuskar faseelat itama tun dazu shi take kallo
dan tunda ummi tai maganar ciki takafeshi da ido tana so taga yanayinshi yace
"Allah ya saw wake faseelat natafi "
ya juya ya
fita jikinshi a mace gabadaya jiyayi kamar anraba shi da duk kuzarin sa, ya ja
mashin dinshi ya tafi,
Yana tafiya
ummi tace "cikin wata nawa ne dan insan maganin da zaabaki "
Faseelat ta
zumburo baki dukda bata lpyan can ciki ciki tace "ummi nifa banda komi
yanzu haka ma mens nakeyi "
Ummi ta rike
haba duk zumudin ta ya koma tace "aure wata 6 amma shiru, ke kuma taki
haihuwar me jinkiri ce "
Faseelat
tace "hmm" kasa-kasa inama zata iya fadawa ummi matsalar ta amma
bazata iya ba ,
Ummi tace
"to Allah yasa jinkirin alheri ne aini har nafara murna zansamu jika me
tayani wasa "
Faseelat
batace komi ba, suna haka sega abba ya mata ya jiki yana tausaya mata, ummi
tafada mishi abinda ke damunta yace bari yaje wajen wani me bada maganin
typhoid ya amso mata .
Yaje ya amso
maganin akafara bata da na wanka da na sha dana suraci, ko da akai mata da rana
da marece da dare segashi faseelat tadan fara jin sauki,
karfe bakwai
wayarta tafara ringing ta dauka tana murmushi ganin maman amira ce,
maman amira
tace "momyn twins rashin lpyar ce ta boye minke har yau "
Faseelat ta
saki murmushi "anty kenan wlh ban lpya sosai inama gidanmu aka medoni
dazun "
Tace
"ayya banji dadi ba, babyn mu nata baki wahala, tun shekaran jiya da
kikace min baki lpya nashiga damuwa nata kiran wayarki kashe "
Faseelat
tace "eh ni kaina bansan ina nike ba se yanzu ne naji dan dama na kunna
wayar "
Maman amira
tace "ayya Allah yabaki lpy naso nazo dubaki to gashi kuma gobe zamu tafi
London zamuyi one week sede in mundawo zanzo "
Faseelat
tace "bakomi anty Allah yakiyaye ya bada saa"
Aisha tace
"amin "
Faseelat
tace "agaidamin amira I'm going to miss both of you "
Maman amira
tace "don't mind bazamu dade bama ki kula da unborn dinmu bye "
ta kashe
wayar faseelat tai murmushi ita kadai ta dora hannu akan cikinta tana shafawa
tace "inaso inganni dauke da cikin my love naji ya masu ciki sukeji,
"tai shiru canzuwa tace "Allah amin "
Bayan isha
khalil yaje gidan hjya cin abinci ta zubomasa tanata jan shi da labari yana
meda mata amsa sama sama abincin ma bawani ci yakeba gabadaya bayajin dadin
jikinshi,
Hjya talura
dashi tace "wai yau lpya kake de naga ko abincin ma bakaci sosai "
yana yamutsa
fuska yace "banijin dadi ne hjya "
Tana tabe
baki tace "to dama ya zaai kaji dadi gimbiya na can gidansu ba lpya "
daga jin
maganar yasan gatse take mishi,
Ya dan
matsar da plate din gabanshi yace "hjya bari natafi gida nasha magani
Kaina ke ciwo "
Hjy tace
"to aita himma "ta tashi ma tashige daki saboda takaici,
Khalil ya
girgiza kai ya fita gidan,
Bayan yaisa
yayi wanka ya haye gado gabadaya kewar faseelat ta cikashi, hanunshi kan gefen
da take kwanciya yana ayyana da yanzu itace gun,
Ya dauko
wayarshi ya diba time karfe 9 da rabi, duk dade dare yafara yayi dialing no din
faseelat ko yaji muryar ta ya rage zafi,
Faseelat na
kwance dakinta kiran ya shigo ta mika hannu ta dauka ta kara wayar akunne with
out saying something,
Yayi sallama
ta amsa can kasa yace "ya jikin? "
tace
"dasauki "
"Kinci
abinci?"
Tace
"eh "
Yace
"faseelat na kasa bacci saboda rashin jinki kusa dani"
Faseelat tai
shiru cikin ranta tace "dan rainin hankali kada kai baccin ni anan
nafisamun natsuwa "
yakatse
shirun da cewa "ina kewarki sosai"
Tace
"nima haka seda safe "
Yace
"to Allah yakaimu "
Dif takashe
kiran tai kwanciyar ta, shima yagama tunaninshi ya kwanta,
da safe ya
koma wurin aiki, ana tashi yatafi gidansu faseelat, haka taita jinya kullum
yana gidansu ya siyo mata wannan ya sai mata wannan, ummi sosai takejin dadin
yadda taga yana kula da diyarta,
Bayan 5 days
faseelat ta warware abba da kanshi yace faseelat ta shirya takoma gidanta
aragewa khalil zarya, ummi tace "dama anbarta tayi koda sati ne "
yace
"kina gani de yaronnan a takure yake gara takoma yafi "
ummi ta
yadda da shawarar abba tace amma se gobe zata tafi,
ranar ummi
tabawa faseelat magani yafi 5 dana matsi dana sha da dubara faseelat batai
gangancin amfani da ko daya ba,
wanshe kare
da yake weekend ne wajen karfe 11 khalil yazo ya dauketa suka tafi, seda suka
biya gidan hjya sannan suka wuce dan hjyar tata zarya dubiyar faseelat din,
Suna zuwa
gida dakin ya harmutse ba masaka tsinke cikin jin haushi faseelat ta hau
gyaranshi.
Tun kafin
dare ma ta tanaji lemunta ta dafa ta zuba a flask dan tasan yau akwai bidiri.
hakan ce
tafaru ko tana ganin yayi bacci tasamu ta sauka ta hau shan lemon dinta tana
sha tana tunanin khalil saboda yau so biyu yana attempting shigarta amma yakasa
saboda wani irin son yara yakeji yanzu, niko nace malan khalil se anbada himma
fa 🤣
ranar
litinin faseelat takira maman amira dan tana tunanin sundawo, tai saa ta sameta
tana dauka tace "patient ya jikin dazunnan muka dawo insha Allah gobe zan
zo inga ya unborn ya medaki "
Faseelat tai
dariya tace "to anty se kinzo inafatan de kundawo lpy? "
Aisha tace
"lpya lau diyarki na gaidaki inafatan de kinkoma gidanki? "
faseelat
tace "eh na koma "
Maman amira
tace "se nazo to kimun wainar filawa irinta rannan"
Faseelat
tace "ba matsala "
Tunda safe
faseelat takara gyara gidan komi yayi fess tayi abincin rana shaf shaf ta gama
ta soya wa maman amira wainar sannan tayi wanka ta zauna jiranta,
Karfe 4 faseelat taji knocking dinta taje tabude mata
tai sauri ta dauki amira tana jindadi , sika shiga ciki maman amira na zama
tace "kai amma unborn be kyauta ba kinga yadda kika rame "
Faseelat tai
dariya "Allah anty babu komai typhoid kawai ce, kinsan bazan tsaya
boyemiki ba "
Tace
"to naji ayi sauri de a samarwa amira kane aikun shana da yawa 6 month
kuna jindadi? "
Faseelat
tace "hmm anty ni bansan wannan dadin ba haryanzu "
cikin rashin
fahimta maman amira tace "zaki sanshi ne "
Suka cigaba
da fira sannan faseelat takawo masu wainar su da zobo da tayi da ruwa maman
amira naci itakuma faseelat tana bawa amira suna labari har suka gama,
Maman amira
ta tashi tafita wanke hannu, jin karar toilet yasa faseelat matsawa ta dauki
wayar ta dake ajiye gefen kujera luckily ba password ta shiga call log direct
,batare da shan wuya ba taga an rubuta heart beat ta shiga cikin contact din ta
karance number tsaf, dandanan ta hardace ta,
tana rike da
wayar maman amira ta shigo ta zauna faseelat tana jujjuya wayar maman amira
tace "gaskiya anty wayar ki nada kyau "
Aisha tai
dariya "eh kuma tana da dadin amfani "
faseelat ta
latsa wayar tace "laah anty bakisa key lock? "
maman amira
tace "a, a ai daddyn amira bayason locking waya cewa yayi seyaga kamar da
wani abu shiyasa nadena sakawa don shifa time to Time yana checking wayata yaga
me nake daita "
Faseelat
tace "koda naji "
Aka cigaba
da labari can zuwa maman amira ta bude Jakarta ta fiddo wata riga me kyau cikin
kwalinta ta mikawa faseelat tace "gashi aiwa ango khalil kwalliya "
Faseelat ta
amshe tana kiran "Wow tayi kyau anty kamar kinsan best color na purple ne
"
maman amira
tace "to yayi kyau bari muwuce se kinzo ko? "
faseelat
tace "insha Allah "
Maman amira
ta mike ta yafa gyalenta amira tafashe da kuka itafa batasan wannan ba haka
tajata suka tafi faseelat Nata masu waving da hannu har suka bace,
Takoma gida
ta zare hijab din jikinta ta jawo wayarta cikin tsananin farin ciki ta rubuta
numbern fahad tai saving dinta da my hope.
🤦🏻♀ yar
uwa ki kula da number mijinki wlh saboda tunaninki baze taba hango miki wadda,
zata cutar dake ba harse aikin Gama ya gama, wata makwabciya kullum kullum
intazo gidana number da mijinta ke kiranta ba suna, nace wai ke shi ogan baa
saving number dinshi tace kam a,a ai tana cikin brain dina kinga ko no need in
yi saving harwata taji dadin kwasa, nai dariya ina mamaki don nide nayi saving
no din abuna,.
[7/12, 11:00
PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON
MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
https://www.facebook.com/groups/1569379426621615/
✍✍✍✍✍✍✍
*~GOLDEN PEN
WRITERS ASSOCIATION~*
✍✍✍✍✍✍✍
*~❄We beare's of soon golden We writer's assiduously percieven
No pain so Magical Our creative golden pen Be hold our worlds A production of
our pen savour Our worlds for it cause u np pain~*
3⃣0⃣
*Bismillahirrahmanirrahim*
*k'ad
aflahal muuminun....... Wallazina hum li furujihim hafizun, illah ala azwajihim
au mamalakat aimanuhim fainnahum gairu maluumin*
Ta tashi
tanajin dadi takai kyautar ta daki ta dawo ta gyara wurin ta koma ta sheme kan
cushion,
Ta dauki
wayarta ta bude data ta turawa maman amira message "anty Nagode kwarai da
duk abunda kikemun Allah ya barmu tare harabada, ina amira ta fatan ta hakura,
ya gajiya?inafatan kun'isa lpya"
she's offline
dan haka ta wuce tana responding to friends nata, tana gamawa seta bi numbers
dinta na what's up, suddenly taga number fahad shima yana chart kenan ta shiga
number tana son ganin last seen dinshi amma yasa shi privacy don haka bata samu
gani ba, tai shiru tana nazari can zuwa ta fara mishi message kamar haka
"aslm yaya ya kake ya aiyuka Allah yabada saa, kullum kana raina my yaya
kuma Kana cikin adduoina a kowace salla, fatana Allah yakara tsaremin kai ,ina
sonka, tareda kewarka data addabi zuciyata a kowace dakika "
Ta tura masa
ta tsaya tana tambayar kanta "ai yayi ko? Kar in saurin tura mishi hot
message yaje yayi blocking dina, gradually de zamu kai gun "
Ta fito ta
shiga dp nashi pic din flower ne purple
jiki an rubuta "i like purple like no other color exist in the world
"
Tai murmushi
tace "that's why i started loving the color although my best color was
maroon"
Hakanan taji
tana son bude instagram and facebook da tanayinsu amma tunda khalil yabata waya
batai ba tana fatan fahad nayinsu nan
danan tai installing dinsu ta shiga facebook ta tura mishi friend request, ta
shiga instagram tai following dinshi,
tana ta jindadi, ana haka akai kiran sallar Maghreb ta kashe datar ta
tashi tayi alwala tai salla ta dauki kurani tana karantawa har akayi isha'i tai
isha i ta tafi tai wanka ta saka sleeping dress dinta ta dawo ta zauna, ta
dauki wayar ta bude data,
Cike da
burin ganin reply na fahad,
Tabi
messages luckily har da na fahad tai sauri ta shiga ga abinda ya turo mata
"thanks for your duas May Allah accept it, all thought I don't recognize
you, who are you ,you are not familiar"
Tai murmushi
tace "u will know me very soon "
Ta tura masa
"I'm ur lover and sister to you also "
Fahad ya
bude message din don maman amira ma is busy chatting with her friends,
Ya dade yana
kallon message din duk tunaninsa ya kare ne akan yaruwassa ce ko bangaren momy
ko cikin dangin ummanshi,
Ya dan ja
tsoki bazata fadi sunanta ba kenan?kamar ya shareta se kuma ya tura mata
"plss may i know you? "
Tai dariya ta
tura mishi "sure, but u have to promise me that, zaka cigaba da charting
dani bayan kaji kowacece, kuma baza kai blocking dina ba "
Yace
"yeah "
Ta tura masa
"sunana faseelat shekara ta 21 going to 22 ,kuma ni yaruwarka ce tunda ni
musulma ce, nadade ina kallon pictures naka bana da sukuni inban Kalle suba,
nafada sonka batare da na shirya ba, inafatan zaka bani dama "
Yana karanta
wa yace "rubbish "
ya fita daga
chart dinta,
Shiru shiru
ba reply gabanta ya fadi karfa yayi blocking dinta,
tai sauri ta
tura mishi "a good believer always fulfill his promise "
Yana
charting da friends nasa besan ya shigo ba, dan haka be mata reply ba,
faseelat ta
hura iska daga bakinta ta rumtse ido tana tunanin pictures dinshi da tagani a
instagram,
Cikin ranta
tace "I have to do something kar ya shareni kamar bola "
Tai sauri ta
bude gallery tanabin pictures Nata daya Bayan daya ta tsaya kan wani picture da
abul ya dauketa tana tsaye ta dan juya baya kadan tana sanye cikin riga da sket
atamfa, tana murmushi,
Ta kara
kallon pic din ko ita kanta tasan yayi kyau, ta dora shi a dp nata,
Sannan ta
koma ta cigaba da charting dinta,
Fahad se da
yagama duk abinda zeyi sannan ya bude message dinta saboda yanaganin she's
insane da har zatai tallan kanta gareshi,
Yana ganin
abinda ta rubuta yayi murmushi yace "young girl "
Yana fita
message din yaga akwai dp hakanan yaji yanason sanin kowacece, ya shiga dp din,
yana kallon pic din yayi shiru, "yeah she's beautiful amma ban tunanin na
taba ganinta ko aina ta sanni ne? "
Yaja tsoki
ya fita daga what's up din gabadaya, yayi zama abroad yaga mata kala kala wasu
ma half naked donhaka pic din faseelat be kai pic din da ze tsaya yana wasting
time akanshi ba,
Khalil na
dawowa ta turawa fahad "tunda ka shareni seda safe ka shafamin kan diyata
amira "
ta sauka
online ta kawo mishi abinci yana ci yace "kinsan siyama ta haihu? "
Tace
"a, a me aka samu? "
Yace
"namiji "
Tace
"Allah yaraya kace zarya gidan jego ta gammu "
Yayi dariya
kawai tai shiru tana kallonshi, wai shi baya ganin mutane na haihuwa ne? Ko a
tunaninshi a romance kawai ake samun ciki ? Nace maybe 🤣
Yana Gama
cin abinci ya jawo faseelat kan cinya yana shinshina ta yace "muma nangaba
zamu samu yara Masu kyau kamarki "
Faseelat tai
shiru cikin ranta tace "ai da yake a ruwa akesha "
Anan yaita
romancing dinta sannan ya jata zuwa bedroom yau ma yayi attempting shigarta
sede ina abun yaki shiga, faseelat jitai kamar Andora mata leda da ruwa cikinta
kan prvt part dinta,
da safe
bayan ya tafi tagama aiyukanta ta tafi gidan jego tana zuwa se nan nan daita
suke suna mata surutu wai uwar biyu aiwa babynsu hakuri yana bata wahala sede
tai murmushi kawai, in tazo yin aiki suce aa karta wahalar da baby,
maganganunsu ma takaici suke bata,
kullum se
faseelat ta turawa fahad message na addua tareda nanata mishi tana sonshi,
Kuma yana
budewa bayade yin reply,
Ranar suna
aka sawa yaro fawax su faseelat sunsha kyau dan anko sukayi,
Da daddare
har ta kwanta ta tuna bata turawa fahad message ba yau, ta tashi har khalil
yayi bacci ta dauko wayar ta tura mishi "sorry yau bakajini da wuri ba
ammin haihuwa ne muna wurin suna thanks for ignoring my texts "
Ta tura
mishi pic din da aka dauketa cikin pitet gownt,
tana cikin
turawa khalil ya tashi yana kallonta tana latsa waya yace "faseelat dare
ne fa ki ajiye wayar nan ki kwanta"
Tace
"to "Tana turo baki ta kashe wayar tana gunguni tunda kai bakasan
dadin charting dinba ai inkaga anayi se ka zuba wa sarautar Allah ido "shi
khalil naganin chart is just wasting time shiyasa bayayi,
da safe tana
cikin aiki taji wayarta na ring tana dibawa taga maman amira ta dauka tana
murna "anty kece? "
maman amira
tace "eh, wai yaushe zaki zo kinsan fa ankusa fara azumi "
Tace
"anty yaushe kikeso nazo? "
maman amira
tai dariya "yau nikeso "
Faseelat tai
dariya "to yaude kinga marece yayi
kuma banfadawa khalil ba amma gobe zanzo "
Maman amira
tai dariya "bake kikace yaushe nake so ba, any way sena ganki goben "
Faseelat
tace "thank you "
Suka yanke
kiran, faseelat tai murmushi tana jin dadi fatan ta de taga fahad eyes to eyes
she don't care yasan kowacece ita.
Yau tunda
safe ta shirya 11 tana bakin gate din gidansu dan yau yini takeson yi musu, me
gadi ya budemata ta shiga tana gaidashi ta wuce ciki.
Tana isa ta
danna door bell sau biyu fahad da ke zaune falo Yana aiki da system dinshi ya
jawo remote ya latsa kofar ta bude,
Ganin kofar
ta bude faseelat ta kutsa kai ciki tana ta faraa,
Tana shiga
tace "assalamu alaiiiii.... "takasa kara sawa ganin fahad zaune taja
tai tsaye gabanta na bugawa,
tanayin
sallama ya dago ya kalleta ya meda fuskarshi kan system jin ko sallamar baakara
sa ba anyi shiru yasa shi ya dago ya zubamata ido, yana kallonta from head to
toe,
No comments