RAGGON MIJI, 16-20
1⃣6⃣
*dedicated
to umar dalha my bazawari 😂 & all golden pen members luv u
all*
Faseelat kau
kukanta take ta sha tunda garin Allah ya waye bawanda besa baki ba amma taki
tai shiru, da yake tana gidan baba babba,dan nan sukayi setting kuma nan zaa
dau amarya,
Matasan
yanmata irinsu fadila husna da manya irinsu fatouma da rahma Sun sakata tsakiya
suna ta kallo kowacen su taci gayu banda faseelat, sun rasa kukan me take
saboda cikinsu bawadda tasan batasan auren se fadila kuma bata fadawa kowa ba,
Baaba ta shigo
dakin taga haryanzu faseelat bata bar kuka ba taje wurinta ta zauna faseelat ta
dago jikakkun eyelashes dinta ta zuba mata amma kanta na a sadde, baaba tace
"kiyi hakuri haka faseelat Kowa da kikagani dakin miji seda yaga irin
wannan ranar, nasani akwai damuwa saboda rabuwa da iyaye amma hakuri akeyi,
yanzu kina ta kuka so kike ciwo ya kamaki ne? "
Faseelat ta
girgiza kai ,baaba tace "Tom kiyi hakuri ki tashi kije kiyi wanka tun
dilkar safe har ta bushe jikinki kinki ki wanka kitashi, nasan zuwa yanzu an
daura aure, kitashi ki shirya kuje gidan ummi wurin waazi kafin dare "
Faseelat
hawaye suka kara zuraro mata ta share duk wurin Sun zubamata ido fadila ma ta
danyi mata kwalla saboda ita kadai tasan reality na abun,
Rahma
cousing dinta yar ban dariya bata da kunya ko kadan tace "baaba kubarta
tayi kuka zata je gidan Sandar famfo ku barta tayi "yanmatan suka fashe da
dariya,
baaba ta
girgiza kai taja faseelat har bakin toilet seda taga shigarta sannan ta bar
dakin,
Tana fitowa
wanka wata kawarta makeup artist ce tai mata kwalliya, tsantsarar rar kwalliya
wadda me karamin tunani baze iya ganinta ba, ta saka lace wanda daka
ganshi kasan dole yayi tsada, white and
red ga uban stones jikinshi head din ta ja, haka purse dinta da takalminta se
tayi gyale da dankwalin lace din, wow sukaita fada, nan fa suka fara shooting
pictures cikin farin ciki itako hjyar ko murmushi amma kuma tanayin kyau,
Kawarta ta
zainab ta raba gefe ta kira abokin khalil ta fada mashi yazo ya daukesu zuwa
gidansu faseelat din ,
Aliyu yaja
khalil gefe daga cikin friend yafada mishi zeje daukar su faseelat, khalil ya
dade besa sanyin idaniyar shi cikin ido ba, yace bari su shiga motar Mohammed
su tafi haka akai har kofar gidan baba babba, aliyu ya kira zainab se gasu
sunfito tunda suka fito yake kallonta feeling like going to hug her, suma mazan
ita suke kallo sunajin inama tasu ce,
Itako
faseelat da dai daya take jefa kafa jikinta a matukar sanyaye shikenan fa ta
zama tashi mallakinshi,
har suka isa
bakin motar khalil be dawo daga shock daya Shiga ba, yanayin kamshin wurinne ya
dawo dashi tunaninshi saboda yadda faseelat ke zuba kamshi,
Friend dinta
suka fara zaulayarshi ango, ango!, ya dan dara zainab taja hannun faseelat har
gaban khalil, kanta sunkuye,
Kasa magana
yayi sede kallonta kawai da yake a sannu ta dago Sukai 4 eyes, itama ta kura
mishi ido kamar tana kallonsa nayan seconds wanda kafin ta dauke ido har aliyu
ya masu picture wanda sekace shahararrun masoya ne wadanda suke cike da dokin
juna haka pic din yayi,
Duk yadda
yaso ya dedeta Yamata magana yakasa haka suka Shiga mota suka wuce gida,
Ummi na
ganinta tafara koda ta "amarya!amarya !kinsha kyau yau se gidan ango
khalil "
Faseelat ta
kwabe fuska zatayi kuka ummi ta jata jiki tana mata dariya gabadaya mazajen
gidansu cikin damuwa suke especially ya omer da suka matukar shaku da juna.
Wata malama
aka gayyato tayi waazi waazi me shiga jiki Wanda kacokam ya tafine akan hakkin
miji akan matarsa.
faseelat
waazin ba karamin shiga jikinta yayi ba se kuka take har ummi tayi iyayinta
taki tayi shiru, ummi ta aika akakira mata omer yashigo gidan kai tsaye yayi
dakin abba inda akasaka faseelat,
Ummi tace
"gatanan taki tai shiru kuka -kuka tun jiya kila kai ka iya mata magana
tai shiru danni kam nagaji "tatashi tafita ta basu wuri.
Ya matsa
wurinta tafada kan cinyarshi tana kuka, idanunsa jawur ya tallabo kanta yana
sharemata hawaye da kyar yayi kokarin cewa "it's okay plss "
Yana cigaba
da share mata hawaye, ya dan samu tayi shiru yace "why all the
crying? Bakince zaki'iya ba?,yanzu dole
kiyi hakuri kuma be dace kina kukan nan ba zaki daga ma kowa hankali, kiyi
hakuri hakanan"tai shiru tana ajiyar heart ya cigaba da cewa
"inafatan zaku zauna da mijinki lpya, ki daure kiyi masa duk biyayya
zakici ribar biyayya "
Ta daga
mishi kai tana kara janyo hawaye ya share mata ya dagata tsaye yakama hannunta sukabar dakin har dakin
faseelat Wanda su ammah ke ciki yanzu, seda ya zaunar daita sanan yafita
idanunshi jawur,
Ammah da
dije suka fara tasu nasihar "faseelat yanzu kinshiga cikin inuwar aure,
akwai nauyiyyika da ke kanki wanda da baki saba da suba, mijinki na da hakkoki
akan ki ,wadanda basu da iyaka, an ruwaito daga Aisha R. A tace manzon Allah
(S. A. W) yace"da akwai wani gyambo a jikinsa Wanda yake fitar da ruwa da
jini me wari tarika saka halshe tana lasar sa, bata biya shi hakkin sa ba"
kuma
antambayeshi rasulillahi acikin mutane wa yafi hakki akan mace yace
mijinta. Ki kiyaye ganinsa, jinsa, da
dariyarsa da damuwarsa, ki zamo masa mace tagari wadda da ya kalleki koda
anbato masa rai duk damuwarsa zata gushe, faseelat mijinki shugabanki ne,
jagoranki,ki masa duk wata biyayya kibasa dukkan girma domin kuwa shine wutanki
shine aljannarki....
nasiha suka
cigaba da yimata me Shiga jiki wanda ya tasomata wani kukan,
Da dai daya
suka rika barin dakin suna fita dije ce tabata wani turare tace, taje tai wanka
dashi,
Bayan ta
fito wankan ta saka wata bakar lace atamfa me bakin lace purple da stone fari,
tayi kyau sosai sede idanunta har Sun kumbura, suka fita, ya omer shi ya kaisu gidan baba babba, itada friends
dinta,
Suka cigaba
da hidima da friends dinta masu zuwa da sukayi aure.
ana Maghreb
aka sakata tai wani wankan shima da wani kalar turaren a ciki, gabadaya duk
inda ta gifta kamshi ne. Lokacin har anyi ishai, su ammah da baaba dasu dije
dasauran dattawa kowa albarkacin bakinsa yake ta fada,
Har yan
daukar amarya suka zo dije tashigar daita mota se gidan ango khalil,
Suna isa aka
fiddota kanta lullube suka shiga ciki daita, friends nata na gefenta dattawa
duk sukabar gurin rahma se ta bargaza take "wato amarya kina ban tausayi,
yau zakiga Sandar famfo har kisha ruwan cikinta, wayyyo Allah sarki amarya
"wata kawar faseelat taja rahmar waje bayan ta mata karyar ana kiranta da
kyar ta jata suka bar gidan,
faseelat de
shiru kawai take tana ta tunani, suko yanmatan suyinan suyinan cikin gidan
antayar masu inji sunata daukar hotuna, se yaba kyan gidan suke ana haka ango
ya shigo da abokansa,
Akai siyen
baki dubu 15 suka kwashi yanmata zuwa gidajen iyayensu.
Ango khalil
besan yanda zekira yanayin da yake ciki ba dan ya rasa me ya keji, a hankali ya
matsa gaf daita kanta rufe da gyale hawaye na diga daya bayan daya.
Bazato sede
taji ya sdora hannunshi kannata ,
Yace
"faseelat ina matukar farin cikin mallakarki da nayi, inafatan Allah
yabamu zaman lpya, ki tashi kiyo alwala muyi wa Allah godiya da ya nuna mana
wannan rana me dumbin farinciki da tarihi a gunmu "
hakika ba
abinda ke saurin karyar da zuciya taji tana tsoron mahaliccinta irin waazi jin
waazi na gyara zuciya ya wanko ta tasss lokaci daya, waazuz zukan da tasha
kawai ke mata yawo aka.
a hankali ta
yaye mayafin jikinta ta tashi zuwa toilet, yabi bayanta da kallo yana hadiye
yawu yellow din cotton material ne jikinta me zanen baki anmata gownt dashi
telan yayi kokari ya zana jikinta sosai a dinkin wannan yasa rigar tai zaune a
jikinta, kugunta yabi da kallo Wanda yafara gani yau nan take duk yanayinsa ya
sauya.
Be zauna ba
yafita yayi amfani da toilet din waje tana fitowa ya shigo dakin yanata binta
da kallo ta yafa gyalenta ya jasu salla rakaa biyu ya dafa kanta ya mata addua,
itama tanata yin tata har ta shafa sanan shima ya shafa,
Ta tashi ta
koma kan bed shi kuma ya zare rigar shaddar jikinshi yabar singlet ledar kazar
da ya shigo daita ya dauko yaxo ya budeta kasan gadon yace "amarya
bismillah "
ta girgiza
kai tare da cewa nakoshi "
bawani
rarrashi ya zauna yaci kazarshi faseelat se kallon shi take tanajin wani iri da
abun yaso tabata seta juya ta kwanta.
shi ko da
yakoshi sauran ya tattara ya aje yaje ya wanko bakinshi tareda yin alwala ya
dawo dakin ya kashe light ya hawo gadon ,
Can kusa
daita ya matsa ita har baccin gajiya yafara fizgarta taji ya zagaye hannunshi
zuwa cikinta.
Bata ce komi
ba se bude ido da tayi da yake ta bashi baya, wani abu takeji tadan tattara
natsuwarta bakome bane se hannunshi da yake rawa rawa, ahaka ya fara shafo
kugunta zuwa saman kanta hannunshi na kyarma ya zare dankwalin kanta yana
Shashshafa gashin kanta dukda kayan dake jikinta ba karamin dadi yakeji ba, a
sannu yakai hannunsa saman tudun breast dinta yana fidda numfashi, yayi kokari
ya sa shi cikin rigar yana shashshafa saman nonuwanta, jiyayi rigar na
takurashi cikin matsananciyar kyarma yaja ziff din rigar rigar ta bude yafara
yawo da hannunsa kan lallausar fatar jikinta da tafi ta jariri laushi faseelat
tayi kasake wani abu na mata yawo a cikin kafa, lokacin da hannayensa suka je
kan breast din se jikinshi ya kara matsananciyar kyarma ya tallabo su yana
matsawa yana fidda numfashi ko 2 mint ba aiba faseelat taji ya kankameta yana
fidda numfashi da mourning,jikinshi se rawa yake.
Faseelat
abun be dameta ba sede rikon da yamata gam ya takurata se da yayi 2mnt ya
sassauta rikon da ya mata a sannu bacci ya dauke Shi.
Faseelat ta
dade sannan bacci ya dauketa saboda wasan da yadanyi da breast dinta yasake
jefa ta wani yanayi fiye da wanda take ciki a da.
Da asuba ya
tashi yayi wanka ya tafi masallaci khalil me son ibada ne duk da gajiyar
jikinshi seda ya tafi masjid, itako alwala kawai tayi ta tada salla tana gamawa
ta bingire gurin bacci,
yana dawowa
ya haye gado dan bayason tashinta, yana kallonta kamar yaje ya rungumeta bacci
ya daukesa.
Karfe 7
saura wayar shi tafara ring yana dubawa yaga hajiya ce, ya dauka ido cike da
bacci, hjy tace "kazo yanzunnan inason ganinka"
Dole ya
tashi yafita zuwa kiranta.
*Ina me ba
makaranta wannan buk hakuri duk me son
cigaban buk din ze biya ta hanyar tura 200 zuwa ga wannan account number din.*
*Account
number 3128737902*
*account
name Amina lawal*
*bank name
fist bank*
*ko ki/ka
tura 200 zuwa ga number ta 07063721063*
➰➰➰➰➰
*RAGGON
MIJI*
➰➰➰➰➰
By *MAMAN
MAMY*
*I'M VERY
SORRY FAN'S*
*RAGGON MIJI
daga yanzu zaku biya 200 domin samun cigaban wannan buk din, ayi hakuri plss,
nasan masoyana da yawa zasu siye ne badon dadin buk dinba se dan kawai soyayyar
da suke min, inafatan zaku biyoni danjin karshen labarin domin ba muyi komi ba
aciki,nagode da soyayya*
*Donjin
karshen novel din se ki/ka tura 200 ta wannan account din*
*Account
number 3128737902*
*Account
name Amina lawal*
*first bank*
*Za kuma
kuiya turo katin 200 din ko VTU ko share&self,duk ta wannan number
07063721063*
*se ki/ka
turomin screen short da suna dan in gane mace da namiji*
*kadan daga
cikin abinda ze faru a gaba*...... "khalil yakamata ka nemi magani ni se
nake ganin kamar baka lpy"
Khalil yace
"lpy ta lau kuma ni banison in fara shaye-shayen magani nafison ki saba
dani ahaka"............"fahad! Fahad! kadagani dan Allah kamar kukan
amira nakeji, "
..................cikin
kuka tana girgizata tace "amira ki tashi kitashi plssss karki tafi
kibarni"ta bingire zaune tana kuka "seda nace kadaga ni kadaga ni
"
"kinsan
wlh hjy ki ka kara rikemin miji har wannan lokacin se ranki ya
baci"........."mommy! Mommy ki temakamin plssss faseelat ta
cuceni...............
*Zaku samu cigaban
ta hanyar tura 200 ta wannan account number 3128737902*
*ko ki/ka
tura katin 200 ta wannan number 07063721063*
*your
beloved faseelat is waiting for you in paid group*
[7/12, 10:59
PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON
MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
1⃣7⃣
Fitarshi ta
tada faseelat daga bacci, ta tashi tafara yan gyare -gyaren gidan har ta gama
ta shiga toilet tayo wanka, tana fitowa ta danyi shafe-shafe sama-sama ta saka
riga da sket na atamfa jar atamfa tayi mata kyau sosai dukda de bawani makeup
sosai tayi ba ta fesa perfumes ta haye saman gado ta jawo wayarta tabude data,
messages nagama shigowa tafara shiga group din "mijina
aljannata"wanda maman amira tabada aka sakata saboda ana matukar karuwa
sosai saboda firarsu da posting da ake musu duk akan mallake mijine,
kwatsam se
taga message din maman amira tace "I'm back friends thanks for your
dua,mundawo lpya se kunzo ansar tsaraba"
Faseelat tai
murmushi tayi mata magana a PC "anty barka da dawowa, inafatan kundawo
lpya"
Bayan yan
sakonni maman amira tabude message nata ta tura mata "lpya lau faseelat ya
kk"
Faseelat
tace "lpy ta lau ina diyata amira?"
Maman amira
ta dauki pic din amira dake bacci ta turawa faseelat tace "gata tana
baccin safe"
Faseelat
tabude pic din "wow "tafada ta dade tana kallon pic din itade Allah
ya sanya mata son amira, ta turawa maman amira "sleeping angel knan anty
amira tafi ki kyau sosai kamar bake kika haifeta ba "
Maman amira
ta tura mata smile face tace "nabaki ita ,ai amira duk daddinta ta dauko
don harma ya fita kyau "
Faseelat
tace "Allah sarki"
Maman amira
ta tura mata pic dinsu ita da mijinta da amira a kasar waje
Faseelat na
ganin pic din seda ta mike zaune ganin handsome man din da ke acikin pic din
tadade tana kallonshi, sannan taturawa maman amira "wow kunsha kyau wlh,
anty kinyi dacen miji "
Maman amira
tai dariya tace "nasani faseelat shiyasa nake mutuwar son shi kuma nake
kokarin faranta mashi rai kullum ,kema Allah yabaki kamar shi.
Faseelat tai
murmushi "anty kenan aini jiya aka daura min aure "
Maman amira
tace"kice amarya kike to Allah yabada zaman lpya da kazantar daki, bari na
sauka se munkara haduwa"
Faseelat ta
tura mata "amin anty to semun kara haduwa"
Itama se ta
kashe datar ta, ta koma ta bude picture dinsu maman amira tana cigaba da kallon
mijin Nata, yana dariya ya dan rike kumatun amira, itama maman amira ta riko
hannuwanshi dikkansu sunata dariya, ta sa hannu ta shafi pic din tace "my
dream husband "
Ta kure
mijin da kallo ,fari ne sosai sumar
kanshi baka kirin tasha gyara yana da dogon hanci da idanunshi farare
matsakaita labbanshi tabi da kallo they are pink in color, tabi fararen
hakoranshi da kallo dariyar ta mugun yi mashi kyau,se kawai ta Saki murmushi,
se kuma ta tuna da fuskar nata mijin, Wanda so daya ta taba ganin dariyar shi,
ta kuma tuna darensu na jiya, tadanyi shiru tana nazari tama saka wayar a key,
cikin ranta take tambayar kanta miya hana khalil kusantar ta jiya? Romance only amma shikenan tana karantawa a
novels yanda maza keyin release kenan har ya samu gamsuwa a taba ta kawai, tai
shiru can tace "maybe dan yana farin shiga ne zuwa gaba nasan ze
fahimta"
Ta tashi ta
koma falo ta bude pic dinsu maman amira tai zooming fuskar mijinta ta cigaba da
kallonshi.
Khalil na
shiga gida dangi wadanda basu tafi ba suka fara zaulayarshi "ango kasha
dadi ina kabaro amaryar "ko ansasu beba ya shiga wurin hajiyar,
Hjyar na
wanka se ya zauna jiranta har tafito, tana zama ya duka gaisheta ta amsa tana
kallon fuskarshi so take tagano wani abu amma bata fahimci komi ba tace
"ya kwanan faseelat? "
Yace
"lpy lau "
tace
"yayi kyau, dama bari nai agama biki kadan natsu tukunna inmaka maganar,
kai ne zaka cigaba da zama a shagon mahaifinka saboda ni ban yadda kabarwa
wannan yaron shagon shi kadai ba, donhaka nakeso ka rika zama da kanka shagonma
se yafi bunkasa. "
Tunda take
magana yake kallonta, zuwa yanzu yagama gano hjy batason faseelat, yace
"amma hjy kinsan ina zuwa school kuma da na dawo dole ina bukatar hutu,
gaskiya hjy bazan iya ba, kibari zansamu wani yaron se inhada su da salen
"
hjy tuni
tacika tai ta tum tace "khalil ni kake fadawa cewa bazakaiyaba? Ni khalil?
Lalle Kayi aure ai dole ka nunamin ka
girma"
Hankali
tashe yace "hjy kiyi hakuri Dan Allah ki fahimceni wlh abubuwa cabe min
zasuyi "
Hjy tana
banka masa harara tace "jira kaji khalil kai ba kai girman da zaka
bijerewa abinda nasaka ba, dole ko kaki ko kaso se kayi Kana jina ai"
Khalil yace
"naji hjy sede senan da sati zanfara zuwa lokacin na koma school tunda ina
hutu yanzu"
Ta ballamai
harara "ni zaka fadawa kana hutu? Toni bansan wannan ba goben nan zakafara
fita sakare kawai "
Kamar zeyi
kuka yace "to hjy "ya mike ze fita yasan inhar yana son zaman lpya
toyayi yadda tace kawai inba haka ba yabani da masifar ta, don duk ta sauya ko
dan wasan da suke na uwa da da anbari saboda aurennan.
tace "a,
a ina zaka? Dawo kazauna gashi can ana hadama amarya breakfast se katafin mata
dashi "
Ya dawo ya
zauna ba dan ya soba, shi gabadaya kanshi ya kulle besan taya ze shawo matsalar
hjy ba, ya daga kai ya kalli agogon bangon da ke dakin karfe takwas da minti 5,
so yake ya koma wurin faseelat amma ba hali, yana nan zaune aka gama abincin,
aka zubo shi a cooler har siyama tafita hjy takirata "jeki zubo ma yayanki
yaci nashi anan "
Khalil ya
dago yana kallon hjy, ya daure yakama bakinshi yayi shiru aka zubo mishi ya
fara dan tsakura.
ummi kau
sama-sama tai bacci tunanin ta kacokam ya tafi ne akan faseelat, ya daren su ze
kasance, har garin Allah ya waye, zuwa yanzu zuciyar ta nabata faseelat na
bukatar temako saboda abubuwan da take tunanin Sun auku, tagaza hakuri taje ta
samu fatouma ,tabata wasu magunguna a
leda tace
[7/12, 10:59
PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON
MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
1⃣8⃣
Tace
fatouma" kede ba yarinya bace dukda bakiyi aure ba amma zakiiya gane wasu
alamu in wani abu yashiga tsakanin namiji da mace, kije gidan faseelat inde
kinga wani sign to kibata wadannan magungunan duk jikinsu da bayanai tayi
amfani dasu,amma wannan karkibata keda kanki nakeso ki dafa mata shi ta shiga
nasan ita bata iya komai yanzu"
Dije tashigo
dakin tace "haba yaya, fatouma zaki aika gyara ?ai abun ba na yara bane
ba, bani ke fatouma i tafiyarki ni da kai na zani, maybe ma Tana can ita tana
sanaar kuka".
Fatouma sam
bataji dadi ba taso taje tayo ganin Kwam tana tuttura baki tabar dakin .
Dije ta sabi
hijabinta tanata sauri ummi tace "wlh dije jiya banyi barcin kirki ba
inata tunanin faseelat, tundazu nakeso nakirata amma se nafasa Don karta kara
tadamin hankali "
Dije tagama
kimtsawa tace "nide natafi ki kwantar da hankalinki insha Allah lpyarta
lau "tafita zuwa gidan.
Mashin na
ajiye ta tafara kwankwasawa ,faseelat na tsakiyar kallon pic din mijin maman
amira gabanta har wani dukan ukku ukku yakeyi taji ana buga gida, tai sauri ta
ajiye wayar tatashi taje tabude kofar, wa zata gani ta rungume dije tana jawo
hawaye, dije ta jaye ta daga jikinta tace "miye kuma na kuka? Daga zuwa na
karkisa inkoma "
Faseelat ta
share hawayen tai tsaye dije tace "to nan zaki barni muje ciki mana"
Faseelat tai
gaba tana tafiya, dije tabi tafiyarta da kallo tanaso ta gano wani abu amma
lpya lau ,suka Shiga ciki,
Suna zama
dije tace "ina megidan? "
Faseelat
tace "bayanan ai ya fita tunda safe"
Dije tace
"halan jiya bemaki komi ba ?"
Faseelat ta
dukar dakai tana jan yatsa dan kunya ta girgiza kai,
Dije tai
shiru tace "to yanzu de ga wadannan magungunan da zaran ya kusanceki kiyi
amfani dasu,sannan faseelat plss kirike sirrin mijinki da gidanki ko umminki
bakomi yakamata kina fadamata ba kinaji ai?kuma ki kula da jikinki, ke me kyau
ce Allah yamaki kira, karkiyi sake kidage kindega yadda yaya take dukda ta
tsufa, amma bata daina gyaran kanta ba, daga karshe kiyi hakuri da yadda
kikasami mijinki kinsan kowa da irin yadda Allah ya halicceshi, ko yaya yake
kiyi hakuri duk sadda ya nemeki ki amsa kira, kinsan malaiku na tsinewa macen
da mijinta ya nemeta taki, da wadda take cewa tana haila, ki kula sosai, mu
kuma yau dinnan in Allah yayadda zamu koma nasan se munzo suna kuma"
Faseelat
tafara hawaye ,
dije tace
"nide yanzu ma zantafi seki tayi ke daya, "tamike tsaye, faseelat tai
sauri ta rungumeta dije na aikin rarrashi tasamu tabar gidan.
Bata dade da
fita ba khalil yashigo faseelat na zaune tayi tagumi tana kuka yana shigowa tai
shiru, tana goge fuskarta, silver cooler dake hannunshi ya ajiye ya je wurinta,
Ya zauna
kujera daf da tata kanshi kusa da fuskarta yace "lpya faseelat? "
Tai shiru
yace "I'm sorry natafi nabarki hjy ce ta kirani ga breakfast tace
akawomiki "
Faseelat ta
mike kurum batare da tace komi ba ta nufi kitchen ta dauko plates da spoons ta
kawo tana cikin zubawa yace "ki zuba kici kawai ni naci abinci "
Tadago ta
kalleshi ta meda kanta tazuba ta zauna tanaci asannu, ita faseelat cin
abincinta yanajan lokaci koya takejin yunwa bata iya cin abinci da sauri ba,
Yanzu haka yunwa takeji saboda rabonta da cin abinci tun jiya da safe, tanacin
abincin ya kuramata ido tundazu yake kallonta gabadaya shaawarshi tagama tasowa
,
Itade cin
abincinta kawai takeyi bata ko kallon wurinsa, ta dauko spoon zata kai baki ya
rike, takai duba wurinshi yana mata kallonnan me ban haushi ya zukunna gabanta
ta sakarmashi cokalin ya debo abincin ya kai bakinta tai sauri ta sadda kai,
yace "kunya ta kikeji ne? Bayan munzama daya nazama ke kinzama ni "
tai shiru ta
kyaleshi yakura wa tudun boob's dinta ido can zuwa ya ajiye spoon din yace
"it your food I'm leaving the room"
ya tashi
dakyar yajanye jallabiyar jikinshi yajuya ya tafi toilet,
Faseelat ji
tayi duk abincin ma ya fita ranta, seta tashi ta kai plates din kitchen tadawo
taga jallabiyarshi yashe kan kujera taja tsoki ta dauketa ta meda bedroom tana
mita itafa bata saba da kaude kaude ba dakinta ita kadaice kuma basuda yara
masu bata wuri.
Yana fitowa
ya shiga bedroom din saka kaya itakuma tahau gado ta dan kwanta tayi bacci,
Ya dauki
towel karami yana goge lemar jikinshi yana kallonta idonta a rufe yake tana
sauke numfashi da dai daya ,ya juya ya
tafi bakin gadon yana kare mata kallo tunda ga kafa har kai,
Dasauri ya
haye gadon jin motsi yasa ta bude idonta taganshi kwance ba riga daga shi se
short, gabanshi bakikirin yake da gashi tai sauri ta rumtse ido zata juya ya
riketa ta hanyar zagayeta da hannushi ,hakan ya hanata motsi, idonta a rumtse
se kallon Yadda gabanta ke sama da kasa yake ,yakara matsawa daf daita, har nunfashinsu na haduwa bazato taji
bakinshi kannata yana tsosar nata bakin with passion ,hannunsa kuma na yawo
saman jikinta touching every where
faseelat farko abun haushi yake bata saboda yadda hanninshi ke rawa yana
shashshafata tunda ya fara massaging breast dinta taji shaawarta ta motsa, aiko
da shi kadai ke kissing din se jiyayi itama tafara kissing nashi tasa hannu ta
tallabo fuskarshi ta cigaba da lasar koina a dimauce, shikuma yana massaging
nata, ko minti biyu baaiba ya kankameta sosai yana gurnani faseelat ko a
matukar bukace take yanayin matsar da yamata ne ya dawo daita hayyacinta,
asannu ya rika sakinta yana kallonta itakuma duk se kunya takamata tai sauri
tajuya mai baya ya dora hannu kan kugunta yana shashshafawa saboda yadda yake
matukar birgeshi, har xuwa wani lokaci Sannan ya tashi ya shiga toilet wanka,
faseelat ji take Kamar tai hauka gabadaya ya rikita mata lissafi yayi
tafiyarshi tana kwance tagame hannayenta a kafa ya shigo tai sauri ta gyara
kwanciyarta kallo daya kadai yayi mata yafara shiryawa yana sauri yaje
yakawomata cefane tayi abinci yana gamawa yajuya wurinta tai kamar me barci
yajuya yafita daga gidan,
yana fita ta
tashi zaune tanata hada zufa saboda marar ta dake ciwo, rasa me zatayi tayi
takoma ta kwanta tana juye juye, har kusan 30 mnt, ganin ba mafita ta tashi
tashiga kitchen ta kunna gas ta dora ruwan zafi suna danyin zafi ta sauke, ta
zubo su hakanan a cup tanasha da zafi zafi, dandanan tahada gumi, marar ta dan
rage ciwo, ta tashi tashiga toilet tawatsa ruwa da ruwan zafi, tadawo ta saka
kaya amma dukda haka she's not alright,
Ta lallaba
ta dawo Palo ta dauki wayarta itama batayi zato ba sede taga ta bude picture
din dazu, ta cigaba da kallonshi, shine ya dauke mata hankali har tamanta da
ciwonta ,
Karfe 12 da
wani abu yashigo da cefane da kaji, tai masa sannu da zuwa ya amsa ya ajiye
ledojin ya shige daki, se lokacin taji ciwon maran ya dawo tunda dama ba tafiya
yayi ba kallon dream man dinta ne ya shagaltar daita,
bayadda
taiya ta mike tashiga kitchen saboda yadda marar ta ke ciwo takeso tai
suphagett dan ta samu tagama da wuri, ta bude kajin memakon agric kaji setaga
na hausa, sam bata cika son kajin hausa ba saboda basu mata dadi kuma sunfi
delay gun aiki, ta yamutsa fuska ta wankesu ta zuba a tukunya ta dora ta nane.
Tanayin
aikin tana yamutsa fuska saboda ciwo, shiko goga yana daki yabaje saman bed
yana baccinshi cikin jindadi,
Aikin ya
dauketa 1hr sannan tagama lokacin har daya da wani abu tawuce toilet tayo wanka
lokacin da tafito yatafi masallaci tai sauri ta shirya tafita falon, ta kwanta
kan 3 seater tana dafe da cikinta.
Yana dawowa
yaji kamshi ya kacame dakin, memakon ya shige ciki se ya zauna ya jawo cooler
ya na bude abincin yayi sauri ya dago yana kallonta.
[7/12, 10:59
PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON
MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
1⃣9⃣
Yayi sauri
ya dago yana kallonta ya meda murfin kular ya rufe batare da duban yanayinta ba
yace "faseelat miye kika dafa haka?"
Faseelat
tana cikin juye juyenta taji maganarshi kamar daga sama, kamar an dakatar daita
tai cak ta tsaya ta dago ta kalleshi ta Kalli kular tace "abinci mana
"
Yace
"taliyar ce abinci? ai ko zaki dafa ta a kalla de kinyi mata ko stew ne
amma jallop fa? "
Tai shiru
tana kallonshi shima ita yake kallo be san wuyar da tasha tai girkin nan ba ta
meda kanta kan kujera tace "kayi hakuri "
Yace
"daga yau kar asake yin taliya ita kadai a matsayin abinci sede ko
breakfast domin bana sonta, sannan bana son sakwara, kuma banicin cous cous
gabadaya, kuma nafison abinci da wake inafatan zaki kiyaye?"
Ta daga kai
tana yamutsa fuska saboda haushi yace "ki tashi ki dafamin wani abu "
Faseelat ta
yamutsa fuska "bazan iyaba banijin dadi "
Ya taso da
sauri wurinta ya zukunna gabanta yace "subhanallah miya sameki ne? "
Ta yamutsa
fuska tace "cikina"
Yayi sauri
ya dora hannu akan cikin Nata yace "wane kalar ciwo yake yi ne? "
Tace
"ciwo de kawai yake "
Ya janye
hannunshi ya mike tsaye "bari naje na samo miki magani a chemist maybe ko
abincin da kikaci dazunne ya bata miki ciki "Don shima bewani ci abincin
ba.
Tai sauri ta
tashi zaune tace "a, a kabarshi kawai zansamu sauki,ya ma fara barin ciwon
"
Yace
"Tom Allah ya sawwake ,bari na tafi gidan hjy naci abinci acan "
Faseelat
tace "a gaidata "
Ya shiga
daki ya dauko key ya fita,
Yana fita
tabi bayanshi da harara, tace "wai baya cin taliya, cous cous, sakwara, to
shinkafa zaai ta ci kullum?wai kullun asa wake ga abinci wake kayan tusa, Allah
yakiyaye"
Ta dafe
mararta saboda juya mata datayi takoma ta kwanta tana juyi, tace "nabani
ni faseelat Allah katemakamin in rage feeling "
Ta dauki
wayarta ta danna kiran ummi, ummi na dauka faseelat ta fashe da kuka, ummi tai
shiru tana saurarenta dije ta riga tafada mata lpyarta lau bawani abu da
yashiga tsakaninsu tace "faseelat kukanme kike? Kode kinfiso kita tadamin
hankali ne? "
Faseelat ta
rage volume din kukanta tace "ummi ban lpya cikina ke ciwo "
Ummi tai
shiru tana tunani tabbas dole cikinta ma yayi ciwo tace "to kiyi hakuri
mana ze bari kinji ko? "
Faseelat
tace "ihhhhm"
ummi tace
"yanzu kije ki dan kwanta ko bacci kisamu kiyi Allah ya baki lpya "
Faseelat
tace "amin ummi "
Ummi takatse
kiran, faseelat kuma ta shiga bedroom ta haye gado, tana jiran bacci shiru har
kusan 15 mnt ba bacci sede tadanji dama, se ta bude data, kai tsaye tawuce
status, ga na friends nata nan wasu sundora pictures din bikinta suna mata best
wishes, har ta kai ga number maman amira, ta bude nata, kusan hotuna 5 ta dora
fist one amira ce, da karamin short da yar vest kusa da swimming pool tana
dariya, na biyun itada mijinta ya rungumeta ta baya kanshi kan kafadarta
hancinshi setin wuyanta ita kuma maman amirar na dariya, na ukkun shikadai yana
zaune kan wata resting chair yana karanta jarida da Alamu ma besan andauka ba,
jikin status din ta rubuta "my only"da emoji na kiss
Na hudun
Kuma su duka ukun da manyan coat jikinsu da alamu kasar waje aka dauki pic din
dukansu sunsha hulunan sanyi suna wurin shakatawa, na biyar shi kadai ya saka
jar shirt jikinta an rubuta "luckiest guy" yana tsaye jikin wasu
flowers, kasan pic din ta rubuta "my blood my sweet baby, my honey my
precious, my life, ur love is increasing in my heart every second in the
day,"
Faseelat se
taji wani haushi yakamata ta sake biyo pictures din tana kallo lokacin da taje
gun da yake shakar kamshin Aisha zuciyarta har halbawa take tai sauri ta wuce
shi tanajin balai -balain kishi, duk tabi tai saving pictures din amma banda
Wanda suke su biyu, tana jin zafi cikin ranta ta shiga message din da maman
amira ta turo mata yanzu. "amarya ya jiki? "
Faseelat ta
tura mata "miya sameni? "
Maman amira
ta tura mata "ciwon first night
mana, kinsan wlh ni kwana na biyu asibity kafin a sallamomu dan dinkin da
akamin yakai 3"
Faseelat tai
shiru tana tunani cikin ranta tace kaga jarumai can masu sumar da mata nikam
aigani se Allah, dan bana tunanin wanga shantalin ze iya wani katabus.
Seta turawa
maman amira "anty kenan ni baai komi ba tukun"
Maman amira
tace "kice har yanzu baa wuce wurinba gaskiya yayi kokari bakowane namiji
ke daga kafa ba, to mude ayi a kashe arna muzo gashi 😂"
Faseelat tai
murmushi ta canza zancen da "anty naga status naku kunyi kyau sosai"
Maman amira
tace "thank you "
Dukansu
sukayi shiru Hakan yasa faseelat sauka daga online bayan ta gama medawa friends
nata da suka turomata messages reply, se ta shiga group dinsu tanabin charts
dinsu one by one,
Wata ta turo
tambaya wai plss ya zatayi mijinta ya cika takuramata bashi da aiki se sex ita
kuma tagaji kuma tanajin zafi , kowa da amsar da yake bata wata tace "ni
wlh dama ni, ni kinganni har maganin karfi nake zuba masa a lemon "
Wata kuma
tace "kiyi hakuri kawai kicigaba da bude masa kafa 😜"
Wata kuma
tace "ni se ayi wata baaiba kullum sede yajuya yabani duwawu 😏"
Wata tace
"ni bayason kasancewa dani in yana dakin kishiya ta kullum ne amma ni se
ya ga dama"
Maman amira
tace "ni ko my fahad karshe ne wurin sex wlh se ya kwana yanayi da rana ma
inbe je aiki ba be sassautawa, so biyu ina miscarriage saboda jarabarshi"
Wata tace
"to ke ya kike zama har ya miki illa"
Maman amira
tace "hmmm wlh inyanaso ko da karfi se yayi, shiyasa nake hakuri ayi ta
ruwan sanyi, "
Waccan tace
"irin haka se ka tsani mutum "
maman amira tace
"ko sau daya ban tabajin haka ba cos inason abuna kuma yaiya kula da mace
"
Waccan tace
"to kice me tambaya ta samu yaruwa to kibata shawara tunda kuna facing
desame problem "
Maman amira
tace "yo shawara ta wuce wadda momyn annur ta bata, kawai ta cigaba da
bude masa kafa yana kwasar gara 💃🏼 sede
dole ta nemi kayan matsi da niima saboda kar ya kwakware abun ya koma neman me
dadi "
Maganganu ga
sunan barkatai faseelat tai shiru irin charting dinnan ma kara tado mata da
shaawa yake, tafita daga what's up din ta koma gallery ta bude pic din fahad
tana kallo, takura masa ido tana ayyana wasu abubuwa a ranta.
shi ko
khalil na zuwa gidan hjy mutane duk antafi har siyama tayi gida daga hjy se
farida
Ya samu wuri
ya zauna hjy na fitowa tace "lpya kafito cikin ranan nan?"
Yana shafa
sumar kanshi yace "lpya lau nazo cin abinci ne "
Ta zauna
"cin abinci anan yo ita faseelat din batayi girki ba "
Yace
"eh wlh bata jin dadi ne "
Hjy tace
"miya sameta hala? "
Yace
"cikinta ke ciwo"
hjy ta dan
fiddo ido "ashsha Allah ya bata lpya, katashi kaje kitchen kazuba abincin
shinkafa ce da taliya da miya sukayi "
Ya tashi ya
fita hjy ta jawo wayarta ta dannawa rakiya kira, rakiya na dauka hjy tace
"kina ganin de lpya lau nifa nafara jin tsoro "
Rakiya tace
"haba karki wani damu kanki "
Hjy tace
"to, to se anjima "takashe kiran saboda shigowar khalil ya zauna yana
cin abinci hjy nata kallonshi tana nazari.
Yana gamawa
ya koma gida sede fa shi yana falo ita kuma kurya.
Se daf
Maghreb faseelat ta tashi ta sakeyin wanka se lokacin ne tasamu taci abinci
tayi Maghreb ta zauna tana karatun alkurani har akayi isha i, tayi salla ta
sake Shafa turaren da dije tabata tadawo falo tabude data,
Shima tunda
yafita Maghreb se isha i ya dawo yana shigowa da mashin kitchen kawai
yawuce....
Kome zeyo
kitchen kuma 🤔
[7/12, 10:59
PM] Maman Mamy: ➰➰➰➰➰
*RAGGON
MIJI*
➰➰➰➰➰
By
*MAMAN MAMY*
2⃣0⃣
Yana shiga
ya bude tukunya bakomi a ciki seya bude kular da faseelat ta zuba abinci dazun,
kusan cike kular take taliya leda guda ce ta dafa ba abinda akaci se dan wanda
taci dazun ga uban nama cikinta, hannunshi na rawa ya dauko kular da hannu biyu
yafito daga kitchen din zuwa daki ,duk Dade taji dawowarshi amma batasan abinda
yahanashi shigowa ba ,
Tana tsakar
charting taji motsin shigowar shi ta na daga kai ta ganshi rike da kula hannuwa
na rawa yanata raba ido ,ta mike zaune tana kallonshi kan tayi magana muryarshi
na rawa yace wannan uban abincin fa faseelat? Haka zaabarshi ya lalace ?"
Cikin mamaki
tace "toya zaayi dashi fridge din ba sanyi Kuma ba almajirai unguwar
"
Hanninshi na
cigaba da kyarma yace "kenan nufinki barinshi zaayi ya lalace,to bade a
gidannan ba, ni nasan darajar abinci inke baki sani ba "
Faseelat ta
Saki baki tana kallon ikon Allah cikin ranta tace "sannu almajiri wanda se
yayi bara yake samu yana ci ai dole kasan darajarshi ni ko ai bansaniba tunda
zanbar suphagett ta kwana"
Ta dan yi
jimm tace "kayi hakuri duk rashin wuta ne matsalar "ta dukar da kai,
Shiko ya
samu wuri ya zauna ya tsince kaf naman da ke ciki ya cinye faseelat de ta zuba
masa ido tana kallo, sannan ya tashi ya fita daga gidan faseelat tabishi da
kallo tace "to Allah yakyauta"
Ta tashi ta
shige bedroom ta saka kayan baccinta ta haye gado da wayar ta ahannu sunata
chart da friends Nata,
Shiko seda
yayi tafiya me dan nisa yaje wata makarantar almajirai ya basu abincin ya dawo
da kular, kusan karfe 9 Sannan ya tada engine ,faseelat ta tashi ta kashe
wayarta ta jona chargy ta koma ta kwanta,
Can se gashi
ya shigo ya cire kaya ya watso ruwa ya dawo ya tsaya gaban gadon, faseelat najinshi
amma idonta a kulle ,yana ta bin ta da kallo saboda kayan jikinta sunyi luf a
jikinta kana ganin komi nan take ya ji yana shaawarta, be zauna kan gadonba
yace "faseelat,!faseelat!! "
Faseelat ta
bude ido tana kallonshi tace "naam "
Yace"
kitashi muje muyi kallo mana "
Tace
"a, a barci zanyi ban lpya "
Yace
"haryanzu cikin ko de mutafi asibity gobe? "
cikin ran
faseelat tace kaine asibitin afili kuma tace "a, a zanji sauki ma Kafin
goben in Allah yaso "
Ya sa hannu
ya kwantar da joystick dinshi da ta mike saboda mood da yake ciki yace
"tom Allah yasa"
Ya juya ya
fita falon ya rufe sannan ya dawo ya kwanta bayanta ya jawota jikinshi ya na
shashshafata, yana fidda numfashi faseelat dama a matse take dandanan tafara
amsar sakonsa, yanata ya mutsarta sannan ya kai bakinshi yafara kissing nata,
faseelat ta amshe nashi bakin itama tana tsotsa ita bata san lokacin da take
meda mashi martani ba, a sannu takai hannunta kan joystick dinsa da keta motsi
tundazu yace "auchhh!! "
Ta fara
massaging dinta shiko yana nishi, a kasalance ya sabule mata rigar baccinta da
wandon ganin surarta yakara gigitashi yakaiwa breast dinta cafka yana tsotsarsu
yana wasa da dayan itakuma faseelat idanta rufe tana wasa da joystick din
burinta kawai tajita a jikinta suna haka baai ko 2mnt dinba yayi mata damkar da
ya saba ya kankameta faseelat ji tayi kamar ta dora hannu aka tasaka ihu tana
kwance a saman shin taji yana numfashi alamun yayi bacci, tasa hannu ta zare
mashi hannuwa cike da jin haushin shi, ta kwanta tana jin mararta kamar zata
tsinke, ta samu ta meda kayan jikinta tana ta tunanin wanga lamari bacci ya
dauketa,
Tana cikin
bacci tai mafarkin fahad mijin maman amira suna having sex, can wajen karfe 4
tafarka jinta jike ta tuna mafarkin da tayi tasaki wani kayataccen murmushi
tana dora hannu akan boob's dinta tuna yadda yayita sambatu lokacin da take
mafarkin yana sex daita, tana juyawa idonta ya sauka kan khalil yayi dai daya
yana bacci hankali kwance taja dogon tsaki ta mike ta shiga toilet tai wanka ta
dawo ta canza kaya ta kwanta.
Da asuba
yana tashi yaganta cikin doguwar rigar net gabadaya daita da babu duk daya, ya
matsa yakurawa twins dinta ido daga cikin net, a ranshi yace gaskiya faseelat
Allah ya miki sura nikam na more samun kamar ki, yafara yamutsa ta cikin bacci
taji bakon yanayi ta farka, tana jinshi tai kamar me bacci yagama ya mutsata
har yayi release sannan ya tafi yayi wanka yayi alwala yawuce masjid, tunda ya
shiga toilet faseelat ke jan tsaki, shikenan daga ya tadomata shaaawa seya
tashi ya barta haka akeyi gaskiya tafara takura,
Ta lallaba
tai wanka tai salla takoma ta kwanta.
Can kusan
karfe 7 saura ya tada ta wai tahada mishi breakfast ze tafi aiki ta kalleshi
tace "aiki fa khalil? Nazata zakayi week kana hutu "
yace
"eh hutu na ke, shago zani kinsan yanzu nike kula da shagon alhaji "
tai kasake
aranta tace yo kadau hutun school ma bare wani shago, tatashi ta nufi kitchen
yabi kugunta da kallo shaf -shaf ta hada ruwan tea ta soya kwai ta kawomishi,
ya zauna yaci tana zaune tana kallon
yadda yake cin abincin kamar rago nacin abinci se wani karkata baki yake yanaci
da sauri yana gamawa ya mike yace "zan tafi mi zaa kawo? "
Tace
"akwai sauran nama da cefane se a siyo kayan lambu peas ,grean
beans,carrot,carbage
Yace
"to natafi"
Tace
"Allah ya kiyaye"
Batako jira
fitarshiba ta juya cikin daki,
Shi ko seda
yafara biyawa ya gaida hjy sanan yawuce super market din,
Faseelat tai
kwance tana tunani ,wai mi ke faruwa ne,? Shekaran jiya da aure yau fita
kasuwa, anya wannan adalci NE? Ya tsaya
ma ya gamsar daita yakasa, tace "nifa bazan iyaba wlh haka kawai sede aita
jawo wa mutum jaraba atafi abarshi "
Tai shiru tana tunanin rayuwarta a gidansu,
Ya umar ya
fadomata a rai ta tashi ta dauko wayarta ta kunna tana gama booting tai dialing
number dinshi.
Ya omer na
cikin bacci yaji ringing din wayar yajawota daga kasan pillow yayi picking call
din batare da ya bude ido ba,
Tanaji ya
dauka tace "yaya ina kwana"
Cikin muryar
bacci yace "kanwata "yayi shiru.
tace
"na tada Ka ko? I'm sorry so nake naji Kana lpya, duk jiya baka kirani
ba"
yace
"I'm Fine jiya muna cikin mota rashin network ne ya hana ni kiranki "
Tabata fuska
"yaya ka koma tunjiya batare da munyi bankwana ba "taida maganar
muryarta na rawa.
Ba shiri ya
tashi zaune yace "plss don't cry, kinsan banason jin kukanki, kinsan de
bazan zo gidanki ba, and innakiraki zakimin kuka ki kara tadamin hankali
shiyasa na wuce kuma miye na damuwa next week zanfara nysc ina gamawa zandawo
kullum ina gida duk lokacin da kikaso ganina zakiganni, "
Tai shiru
yace "kinaji kiyi hakuri to nayi laifi, kafa na a kasa, hannu na kan kunne
na "
Tai dariya
"no yaya stand up I forgive amma i felt very bad"
yace
"sorry ina mijinnaki kika kirani this early morning"
Tace
"ya fita aiki "
Ya memeta
"aiki ?to Allah yabada saa agaisheshi "
Tace
"thank you yaya bye "
Yace
"take care " ya ajiye wayar haushi ya gama kashe shi yana ganin
khalil baiwa kanwarsa adalci ba ,kamata yayi ace yanzu yana gida yana kula da
ita,
Faseelat ta
tashi dasauri dasauri tai shara tai mopping tayi wanke wanke, tai wanka ko makeup ba taiba tazo ta zauna ta na
breakfast ta kunno pic din fahad tana ta kallo tana jindadi sannan ta kunna
data,
Ta shiga
status cikin jerin status harda na maman amira, ta shiga cike da burin samun
wasu pic din fahad, luckily da nashi tafara cin karo he was sleeping fa amma
maman amira ta dauki pic ta dora a status writing "my cute husband
"on the picture, faseelat naganin
picture din suma ne kawai ke batai ba he look so good, tai sauri tai saving
tana meda numfashi,
Sannan ta
cigaba da kallon sauran, wani yana rungume da maman amira wani kuma tana kan
cinyarshi yana bata abinci,
Faseelat
tabuga tsoki ta ajiye wayar ta ture Cup din tea din gabanta har seda ya dan
zuba, ta cigaba da doka tsaki, can kuma se tayi shiru tace "a, a what's
happening to me ne?kode na hauka ce ne?
Miyasa nake son kallon pic din shi, why nake kishi da matarshi, in na
fahimta son shi nakeyi, "ta dafe kai tareda fadin "oh god" taja
wani sauti da baki "shishhhhh, I'm deceiving my self fa ,ni da ke da aure,
kuma ma yafini akomi koda banda aure he will not going to love me "tai
shiru bata gama tunanin ba ta jawo wayarta tabi messages da aka mata hoping
that taga na maman amira,
Tana ta bi
har kan number tai sauri tashiga, maman amira na online faseelat har mamaki
takeyi why take online ko da yaushe maybe tanada house maid ne cewar zuciyar
ta, tafara karanta message din ta kamar haka "antin amira kintashi lpya?
"
Ta duba time
da akai message din be dade ba saboda 8 akayi shi, faseelat ta tura mata"
lpya lau ,ya amira "
Maman amira
na tsaka da charting taga message din faseelat tashiga tai mata reply da
"lpya lau ya zafi ?"
Faseelat
tace "gashi muna tasha, kuma ana maku zafi sosai garinku ?"
aisha tace
"eh gaskiya katsina akwai zafi dan in muna Abuja be kai haka ba "
Faseelat
tace "kina katsina anty? "
maman amira
tace "eh anan mijina yake nima anan na taso, "
faseelat
tace "ai nima yar katsina ce "
Maman amira
ta turo mata 💃🏼"kice zanga faseelat watarana
"
Faseelat
tace "insha Allah "
Maman amira
tace "Allah ya yarda da zanji dadi sosai "
Faseelat ta
tura mata smile face sannan ta sauka jin sallamar Mubarak bakin kofa, ta aje
wayar tafita suna murna suka rungume juna, sannan ta sake shi, tana dariya tace
"auta se yau? Amma de wuni zakamin ko?"
Yace
"eh yaya se 2 zantafi "
Tace
"yawwa dan kanin muje ciki "
Tajashi
cikin dakin tanajin dadi ganin dan uwanta.
da karfe 12
tashiga kitchen tai white rice da stew da coslow, sannan ta dafa mai wake
daban, tana gamawa ta zuba a warmers ta kai daki Bayan ta Dora su a big plate ,
Tawuce
toilet tai wanka tai shafa bayan ta saka kaya, ta zubo musu abinci itada Mubarak a plate daya suna cikin
ci, Sega khalil yayi sallama.
No comments