BARIKI NA FITO (BOOK 2) 19
BOOK 2
PAGE 19
D'an shuru
yayi kanshi na k'asa yana zubar da hawaye, yana son Zainab yana mata tsantsar
so, but da yasan haka take daya ro'ki mutuwa, daya ro'ki Allah ya d'auki
rayuwarshi da yasan zaiga irin wannan mummunan ranan........
Jin yayi
shuru yasa ta Fara fad'in Yarim......
Yace I said
keep quiet, I don't want to listen to you....
Zainab even at once kin taba tunanin irin yanda zanji in nasan gaskiya a
kanki???...... Kin taba tunanin ya iyayena zasu d'auki abun in suka San koke
wacece??..... Zainab mai kika d'auki
rayuwa?? Mai yasa kikai wasa da feelings
dina?? You don't love me...... Wani hawaye mai zafi ya zubo Mai sannan yaci
gaba da fad'in, tunda bakya sona Mai yasa kika aureni, Zainab inda kin fad'amin
bakya sona tun Farko kud'i kike so, I will give you d money dat you
want..... Basai kin yaudareni ba kin
aure ni b.....
Kafin ya
k'arasa abunda yake son fad'a ta Fara matsawa kusa dashi, daka mata tsawa yayi
tare da fad'in karki zo inda nake..... Tari ya farayi Sosai......
Da sauri ta
nufeshi tare da rik'eshi Tana buga mishi baya a hankali, tana kuka ta Fara
fad'in Yarima I knw dat I have lies to you, na boye maka koni wacece Nasan
wannan gaskiya ne, but Yarima abunda aka fad'a maka Akan son da nake maka karya
ne..... Yarima you are my life, Yarima I
love you, I can't live without you...... Tsagaitawa yayi da tarin da yakeyi
tare da kallon idonta itama idonta nakan nashi...... Taci gaba da fad'in Yarima sonda nake maka
shine yasa na boye maka koni wacece, saboda ban son in rasaka....... Yarima in zaka tuna nasha kuka ina son
fad'ama wani abu, sometimes wani abu ya shigo koka katseni.... Yarima I try to tell you who I am but
whenever I try to tell you wani abu saiya shigo, and habib yana fad'amin Indai
na gaya maka gaskiyan who I am you will hate me and leave me..... Yarima sonda nake maka bazan iya juran
rashinka ba..... Yarima Wlh Ina Sonka
Ina Sonka, how I wish in bud'e maka zuciyata Kaga irin sonda nake maka..... Yarima plz ka amshi kaddara ta karka juya min
baya kaman yanda mahaifina yayi min, Wlh Yarima Idan ka juya min baya zan iya
mutuwa...... Jin haka Yarima Aliyu yayi
sauri ya rungumeta dukansu kuka Yarima hawaye ita kuma kuka mai
sauti....... Bariki tana rungume a jikin
Yarima Aliyu ta Fara fad'in Yarima........
Ni d'aya
mahaifina ya haifa......
Nice y'ar
mahaifina ta Farko kuma tun daka kaina bai k'ara samun haiyuwa ba, tun ina y'ar
shekara Goma mum dina ta rasu, lokacin na shiga gararin rayuwa, gaba d'aya na
tsani komai dake duniya .
Mahaifina
babban malami ne a k'asa nan wanda kowa ya sanshi bama kasar nan ba harta
kasashen duniya, mahaifina malami ne mai sani Sosai sannan d'an kasuwa ne wanda
yayi fice Sunan mahaifina sheik musa monguno...... Dan maiduguri ne, sunyi auren soyayya da mahaifiyata
tun a k'asar misra suka had'u lokacin sunje karatu mum dita y'ar Sokoto ce
soyayya Mai karfi ya shiga har takai da aure..... Tunda mum dina ta rasu mahaifina bai kara
tunanin yin aure ba, shi yaci gaba da kula dani har Nayi hadda na sauke
al'qur'ani da sauran littafai lokacin ina shekara shad'aya a duniya..... Ina karatun boko komai nawa dad dina yake min
tare da taimakon Mai aikin mum dina wata tsohuwa Wanda na dauketa kaman kakata
nake kiranta da Ummaa,
Dangin
mahaifina sun dameshi akan ya k'ara aure, domin zamanshi haka bamai yihuwa bane, ya nuna musu babu tsarin k'ara
aure a ranshi, domin bai yarda yayi aure ya bada ri'kona wajan matar daya aura
ba, domin yana matukar jin tausayi na, ya nuna musu Ummaa na kula dani baya
bukatar ya auri wata mata, koda zaiyi aure yace saiya aurar dani shine zai samu
nutsuwa......
Haka dai
suka barshi Ina shekara shabiyar a duniya Ummaa ta rasu 😭😭, naji mutuwar Ummaa Ina tunanin Nafi
jin Nata akan sanda naji mutuwar mum dina, har saida na kwanta a asibiti, a
lokacin na k'ara yarda ba mutuwa akema kuka ba, shakuwa ce da Sabo akema kuka,
haka na k'ara fad'awa cikin gararin rayuwa tare da kadaici, mahaifina yana
matukar jin tausayina Sosai.....
Bayan
rasuwan Ummaa family din dad dina suka k'ara taso mishi da maganan aure, wannan
karan basu mishi da wasa ba, kusan duka y'an uwanshi suka had'u harda mamanshi
wato kakata tunda mahaifinshi ya dad'e da rasuwa, dole yasa ya amince ganin
yanda suka nuna fishinsu akan ya k'ara aure........ Wata y'ar uwarshi aka aura Mai Mai suna
Falmata wacce mijinta ya rasu ya bar mata yara biyu Mata, ganin abbana yana da
kud'i yasa akace zai iya ri'ke yaran dan haka tare aka kawota da yaran, gidan
dad dina dake Abuja.
Falmata Tana
nuna min so Sosai, bata Bari koda kud'a ya tabani, mahaifina yana jin dad'in
hakan, sannan komai zai mana tare yake mana da Kananan yaranta, haka dai rayuwa
taci gaba dad dina wata rana ya d'aukeni mukaje bank aka bud'emin account, gaba
d'aya kud'in da mum dina ta bari aka samin kud'i masu uban yawa a lokacin kusan
20mil banda kadarori data bari tare da gidan gona Wanda kullum cikin samun
kud'i ake, komai na mum dina dad dina yace cikin account dina za'a dinga
sawa.... Na nuna ma dad dina daya Bari a wajanshi amma yace a'a in ri'ke hakki
nane........ Mahaifina yana nuna min tsantsar so Sosai har baya iya boye son da
yakemin gaban kowa kullum magananshi ni tare da fad'in irin tausayi na da yake
ji......... Dad dina yana yawan zuwa
gari gari wa'azi da kasashe, ganin matarshi Tana kula dani yasa ya yarda yake tafiya
yabar mata ni....
Lokacin da
nake shekara Goma sha bakwai komai nawa Ya fito, kyau diri Kirjina komai nawa
dai tubarkallah, Falmata duk kawayenta kana kallonsu zaka gane y'an duniya ne,
sannan basa zuwa gidan sai dad dina baya k'asar........
Wata rana
Ina d'aki na fito daka wanka daka ni sai towel, ina zaune ina shafa mai saiga
Falmata ta shigo, da sauri na tashi Ina kokarin in d'auko abu in rufe jikina A
Kai rashin Sa'a towel din ya fad'i, gaba d'aya idon Falmata na kaina, da sauri
na shige towel na rufe Ina kuka domin naji kunya Sosai ranan
Ranan dai a
d'aki na wuni banko le'ko ba
Washegari na
fito da yake lokacin ina zana waec kuma ranan shine paper na karshe na fito
zani skul cikin jin kunya, saiga Falmata tazo ta ri'ke min hannu tare da fad'in
haba zainab, mai yasa tun jiya kika k'i fitowa nifa mamanki ce kiyi hakuri dana
shigo ba tare dayi miki nocking ba, tunda ta ri'ke min hannu sai wani
murmurzawa take kaman filo ta ri'ke, ganin zanyi lati gashi tana ta wani shafa
min hannu yasa nace ummi zanyi lati.
Murmushi tayi
tare da fad'in muje in rakaki mota, har mota mukaje ta sani tare da fad'ama
driver ya kaini a hankali
Tun daka
ranan Indai Falmata zata min Abu saita tabani ban taba zarginta da wani abu ba,
duk tunani na tanayi ne saboda in saki jiki da ita, domin tunda Abun nan ya
faru nake jin kunyanta Sosai, haka zatai taja na da fira ni gashi ban cika son
magana ba......
Wata rana
dad dina yaje saudiya umra ,ina d'aki ina karanta wani hadith daka ni sai kayan
bacci a jiki na, kawai Falmata ta fad'o d'akin
dama kwana biyu ban cika bari muna had'uwa ba inma mun had'u nesa nesa
nake da ita domin ban son yanda take yawan tabani..... Ganin ta shigo d'akin yasa na tashi tsaye
domin taban tsoro irin kallon da take min.....
Nufoni tayi tana y'ar murmushi tare da fad'in baki bacci ba har yanzu?
D'an
murmushi nayi tare da fad'in eh ummi.
Matsowa tayi
gab dani tare da min wani irin kallo da yasa gabana ya fara fad'i....
Tace Zainab
nazo ne muyi wata magana wacce nake fatan zaki amince min??
Cikin rawar
baki nace eh ummi insha Allah
Shafamin
fuska tayi tare da fad'in yauwa my daughter
D'an ja baya
nayi kad'an
Murmushi
tayi tare da matsowa kusa dani ta janyoni jikinta ta rungume har ina jiyo
sautin ajiyan zuciyarta, a hankali tace Zainab plz ina son ni dake mu dinga
biya ma juna bukata, Wlh sonki ya kamani dan Allah ki yarda kiban had'in
Kai.....
Da sauri na
fara kokarin tureta amma na kasa domin tayi min ru'ko Sosai, bakinta take
kokarin kaiwa nawa ina kuka ina tureta har Allah yaban Sa'a na cije ta a hannu
da sauri ta sakeni, na shige toilet na rufe, kuka nake Sosai tare da tsoro da
mamaki, dama ummi tana yin mad'igo Innalillahi'wa inna ilaihirajiun, ranan na
tsorata Sosai tare da k'ara jin tsoran duniya..... Tunawa da irin azaban da Allah ya tanadar ma
masu yin mad'igo sannan zamanin annabi ludu an kifa duniya saboda luwadi da
mad'igo, yau shine ummi take aikatawa...... Tunawa tayi da sanda malaminsu yake
musu wa'azi akan masu aikata mad'igo ko luwadi...... Inda yace
Mad'igo ko
luwadi babban zunubi ne a musulunci, wanda za'a iya cewa Idan aka cire shirka,
da kafirci to yana iya biyo baya.......
Sannan
hukuncin wannan mummunan aikin luwadi ko mad'igo yana kusan dai daine da
mutumin daya zagi Manzon Allah..... Kuma
Kun San hukuncin Wanda ya zagi Manzon Allah.....
Manzon Allah
(S A W) yace
Mafi girman
abunda yake jin tsioranshi akan Al'ummata shine aikin mutanan Annabi LUD....
mai nene
aikin mutanan Annabi LUD??...... shine
luwadi da mad'igo Allah ya tsare.....
A wani
hadisi so uku ajere Manzon Allah yana tsinema Wanda yake aikata irin aikin
mutanan Annabi LUD.....
Manzon Allah
(S A W) Yace....
ALLAH YA
TSINEMA WANDA YAKE AIKATA IRIN AIKIN MUTANAN ANNABI LUD, ALLAH
YA TSINEWA WANDA YAKE AIKATA IRIN AIKIN MUTANAN ANNABI LUD, ALLAH YA TSINEMA WANDA YAKE AIKATA AIKIN IRIN
MUTANAN ANNABI LUD
Asara da tabewa ta gama tabbata akan
mutumin da Manzon Allah ya jera Mai tsumuwa har guda uku akanshi.😭😭😭
Sannan
Manzon Allah yace.... Duk Wanda kuka
samesu suna aikata irin aikin mutanan Annabi LUD to kukashe maiyi da wanda
akeyi dashi
Sai dai a
cikin hadisai ana samun rauni da wanda bai inganta ba.......
Sannan
malamin mu ya kara dacewa duk mai aikata luwadi ko mad'igo hukuncin shi Indai
aka kamasu wasu sunce........
A jefesu
wasu kuma sunce a k'ona su, wasu kuma sunce a sami bene ginin gidan sama wanda
yafi tsawo a jefo su aita musu haka har sai Sun mutu😭😭😭😭😭 Wlh muji tsoran Allah, y'an mata da
samari kunji wannan babban laifi ne wlh masuyi ku tuba 😭😭😭😭
Bariki kuka
take Sosai tare da tsoran Falmata lallai Asara da tabewa ya tabbata akanta
aikata lesbians, kuka take Sosai tare da burin Dad dinta ya dawo ta fad'a
Mai......
MARYAM OBAM
No comments