NIDA AMARYATA 3 & 4
Tabbas naji
dadin comments dinku,Kuma na Kara samun kwarin gwiwa da karkashin ci gaba da
suburbudo muku novels din amaryar Alhaji sani, Oh ni 'ya
su! Gori na jiran fada,to Bari dai inyi shuru,in takarkare inyi kundun bala in
sadaukar da
wannan page din a kyauta,zuwa gareka gagara badau 80k,kasha
shagalinka da wannan page din yaseen duk na bar maka
3⃣-4⃣
Kana nufin Alhaji wannan ce amaryar
taka?Wai Alhaji me kake son zamane? Me kake nema a rayuwarka? Kayi auren Nan
bila adadin,amma har yanzu ka gaza hakura! Shin yanzu harta kaika da auro 'yar
cikinka matsayin matarka,to wannan me zaka mora a jikinta Banda.....kinga
Hajiya dakatamun! Ya fada cikin Karamar hasala,kike tambayar me nake so,ai
kinfi kowa sani,d'a namiji nake so,sannan Kuma inyi kara'in rayuwata,ke yanzu
bada bane,na Kara wayewa,Ina son in dinga budawa Nima,saboda yanzu na Kara
wayewa,in a baya Ina auren 'yan ashirin da doriya,to yanzu 'yan Sha nake
nema,Kuma na samu,Dan haka ki Kara kwantar da hankalinki,Dan kin San karshen
zancen,ke Kuma wuce mu tafi, ya fada Yana kokarin Jan hannun Nihila dake tsaye
tana kallon bakin kowa tunda suka Fara magana.
Make kafada
tayi,tare da fadin," Ni Wallahi ba inda zani,kaje kaitamin tambayar ya ake
wanka ba,to Wai dama mama in za'ai jaraba Wai sai mutum yayi wanka? Ta juya
akalar tambayar ga Hajiya.
Wani mugun
takaici ne yatasowa Hajiya Hafsa,domin kuwa tun maganar Mai gidan take cikin
bakin ciki,wannan wace irin rayuwa ce,shin rashin samun da namiji cikin gida
shike sa mutum yaita aure aure! In Bata Manta ba wannan itace Mata ta bakwai da
Alhajin ya auro,Kuma ko wacce Saida ta haihu cikin guda shidan,iyakarsu su
haihu da Kuma sun haifi mace to fa zaice
ki Kara gaba,Dan shi ya gaji da Zama uban 'ya'ya mata.Kallonta ta mayar garesu
da suke tsaye tace,"ai saika Bata amsar shiriritar tambayar ta,ta juya
cike da takaici,ta bar wurin.
Dariya
Nihila tayi,sannan ta kalli Alhaji dake tsaye tace,kaga itama Bata San ana wani
wanka in za'ai jaraba ba...ji tayi kawai yaja hannunta yayi saman da ita,suna
shiga dakinshi ya saketa tare da zuba Mata ido na tsawon lokaci,itako ko'a
jikinta illah ma kallon dakin data bige da yi, juyowa tayi,tare da fadin,"
Amma dai baba Kai Dan napping ne? Inba hakan ba taya ka Tara wannan kudin
haka,ji fa dakinka,Ashe har yafi na mama haduwa,Ni Kuma ji nawa abin
tausayi,Kodan....."ke dayalla rufawa mutane baki! ya fada cikin tsawa,ga
mamakin sa,sai yaga ko alamar motsi batayi ba,illah murguda Masa baki da tayi
tana gunguni,Bai San Mai take cewa ba,Amma hakan da tayi Saiya sa yaji wani Abu
ya tsarga Masa a jikinsa gaba Daya,Sam Bai San lokacin Daya karasa kusa da ita
ba,bakin nata yake kallo Wanda har yanzu take ta faman motsashi Kuma besan me
take cewa ba.
"Zagina
kike yi ko?
Ya furta
with husky voice,
Kara turo
bakin tayi tare da fadin" Ni kada kaimin sharri,duk rashin kunyata bana
zagin babba,Kuma wlh kayi sa'a Dan Kaine da saina yi maka Allah ya isa".
Ta karasa
maganar tana murguda baki.
" NI
din zakiyiwa Allah ya isa baby"?
" NI
kada ka Kara kirana baby,Kuma yaseen danma Kaine Aunty hama tace Wai inyi maka
biyayya kada in maka musu,shiyasa ma daka ce min dayalla na kyaleka,sannan Kuma
Wai ka kirani baby,dubeka fa babba dakai kake cemin Wai baby!
Caraf taji
ya cafe bakinta,inda ta shiga mutsu mutsun kwacewa,sosai yake kissing
dinta,Wanda Saida yaji tsayuwa na neman gagarar su sannan ya saketa da zummar
daukarta zuwa cikin dakin, kasancewar a falo suke,Yana shirin daukarta ta zille
sai gani yayi ta fita da gudu,kafin yayi yunkurin rukota harta fita,dakinta ta
shiga da gudu ta fada saman gado,ta jima kwance,sai Kuma ta mike ta Isa gaban
madubin dakin,bakinta ta hau kallo tana shafa shi tana dariya ita kadai,ta jima
a haka kafin ta shiga toilet,ta jima tana kallon toilet din da haduwarsa,sannan
ta kunna showar,ta Dade tana wasa da ruwan sannan tayi wankanta jika'jika ta
fito.
Shikuwa
Alhaji sani ya fito yabiyota Amma sai yaji karar ruwa a toilet,Nan ya tabbatar
da tana wanka,sai Kuma yaji Dadi a ranshi,Dan Yana son tsafta,Dan haka ya fice.
Itako Koda
ta fito, wardrobe ta bude,aikuwa Kaya ta gani shirye,sai dai tayi mamaki,ganin
duk English wears ne,Sam Bata damu ba,ta zabi wasu daga ciki tasa,Riga da wando
ne tasa,tanata murna Dan tana son ta koma bakin aikinta,wato sililu,tana ko
Gama sawa ta nufo wajen,kafar benen take shirin hawa,caraf idonta ya sauka kan
ahlin gidan,duk sun hallara da niyyar yin breakfast,itama karasawa tayi taja
kujera ta zauna,kallon kallo aka Fara yi tsakanin su Ameera,Dan Basu San wacece
ita dinba,Sam Mami Bata kula kowa ba ta shiga sarving dinsu har ita Nihila,suna
Shirin Fara ci,suka ji alamun sakkowarshi,sanye cikin wani lallausan yadi ruwan
Madara sai zuba kamshi yakeyi,domin yayi kyau sosai,babu Mai cewa zai iya
haihuwar wadan Nan yaran.yana karasowa yaja kujerar dake kusa da Hajiya Hafsa
ya zauna,yayin da yaran nashi suketa kokarin gaishe sa,suna son su tambayi
amarya suna Kuma Jin tsoro,amsawa yayi cikin rashin fara'a kamar ko yaushe,suma
hakan be damesu ba,Dan sun Saba da halin mahaifinsu.abincin suke ci cikin
nutsuwa,yayin da kowa yayi shuru,sai ji sukayi Nihila tace,
"Jar
uba"
Kowa dagowa
yayi ya kalleta,sai ji sukayi tace, mama dama baba Dan Indiya ne?
Cike da
mamakin tambayar Hajiya Hafsa tace me Kika gani?
"To ba
shine ba ya rikomin Nan kawai Saiya Fara yimin....wata muguwar kwarewa
yayi,yayin da kowa ya maida kallonsa gareshi Yana mishi sannu.
"Sorry
Daddy "cewar Ramla,aikuwa itama caraf Nihila ta cafe da fadin,
"Sorry
daddy,this is no my life ko your this 'yammatan,you hear Abincin is Dadi sosai
that is why you do bigi Loma ba dole you kwarewa ba, sorry fa kun San nifa
muguwar kwararriya ce a harkar turanci,ta fada tana kallon su Ameera da suka
tsaya suna Jin boko iya boko.
Shikuwa
tsabar bakin cikin turancin da tayi yasashi mantawz da wata kwarewa da yayi
ya....
Dare yayi
Kuma 'yar mama ta cikin ciki ta gaji
Alkalamin
khady ✍
No comments