INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 81-90
INA TARE DA
ITA!
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story &
written by
Mmn fareesa
Mmn fareesa
wannan
shafin nakine maman feenat kiyi yadda kikeso dashi sbd ke akayisa ina mugun
jidake over😻😻
🅿 81&82
Yah Suleiman
ne acikin mota shida baby "ahankali yace baby yau
zanyi tfiya zuwa Lagos.....katsesa tayi da cewa amma tare da ni zakaje ko?"murmushi yyi ganin kuruciya ce atare da ita, yace ah ah nima yau da safe akasanar da ni sbd tafiyar gaggawace ,kuma kinga koda akwai aure atsakanunmu bazanje dakeba duk da kwana5zanyi acan, to balle bbu sbd had'arin gurin kiyi hkri kinji baby nah" batace komai ba ta sharesa"
Shiru sukayi har yagaji yyimata mgn wai baby meye haka? "Yakikeso nayi da raina ne wai?" kanta tad'ago saiga hawaye sharr afuskarta a time din kuma yyi parking.
Kallon ta yyi "ahankali yace pls kidena kukan kinji?"
kishare hawayenki nida nikeso kik'aramin karfin gwiwa saiki kuma Sani acikin tunani"yafada had'e da Ciro hand chief mai kamshi yafara share mata hawayen.
Saiso yake su hada ido amma taki yarda"ahankali yace baby bazakimun mgn ba kenan?"
Ahankali tace ah ah yaya ALLAH yatsare yabada SAA kuma insha ALLAH ko byn katafi zan dunga maka addua ai,murmushi yyi had'e da Jan hancinta yace yauwa wana kama? "kingama yimun gwalon " marairaicewa tayi had'e da shagwabewa wai yyi hkri kadaa yyi latti anajiransa,girgiza kai yyi yace hmmmm aizandawo zankamaki ai ,yanxun bara mufita asamu Yaro yamun mgn da meyin lallen sai insanar da ita tamiki bazan jimaba zan dawo"
Fitowa sukayi dg cikin motar adedenan wasu yara zasu wuce nan yaturasu sukira meyin lallen dan dama acan ne akema angel insa lalle kafin ta bata!
Kallon ta yyi byn yatura yaran yace mekikeso na siyamki?"murmushi tayi tace bakomai yaya nagode sosae da yadda kake kulawa dani....katseta yyi da cewa nikuwa da waya zansiyamiki domin inkiraki inji yaya yan gd da abinda gidan yake ciki kinsan su mommy wato mahaifiyar my angel d'ina sun kusa dawowa wlh amma sai sundawo da kwana1 zandawo insha ALLAH..
Wani fad'uwar gaba taji hakan jin yace sunkusa dawowa,amma afili sai tayi y'ar dariya tace to masha ALLAH gsky ina tayaka murna ALLAH yadawo dasu lfy"cikin jin dadi yace ameen "sannan yace to amma tunda kince bbu komai nafasa siyan wayar....be ida karasawaba tasaki ihu..har saida yatoshe kunnensa ,tana dire dire... Anan kuma me lalle tayi musu sallama dan ita azatonta anga ifti sbd kamarsu datagani d baby"
Byn sun gaisa tace oh ranka yadade' rabonka da gidan nan tun kafin abin nan yafaru ,amma natayaka murna Ashe anganta?"sai asannan yah Suleiman yafahimci Rana zaton angantane ,girgiza kai yyi atakaice yace ah ah ba ita bace...
Sannan yace pls kimata lalle yyi kyau nanda awa1da Rabi zandawo,amma ki kula da ita kada ta fito ko ina,matar tace to ai kasan itama waccen ina kulawa da ita alokacin, bece komai ba yafito da kudi yabata had'e da duban baby dke turo baki gaba yace oya kuje amiki yanxun kinaso Kisa nayi latti zaki tsiro da wata rigima taki..
Itadai mai lalle gaba tayi dan azatonta matarsace,"ahankali baby tace pls yaya wayar....katseta yyi da kinasone?"tace eh" to shikenan naji oya shige kuje...
Bai bar gurinba said a ta shiga gidan..

Kai tsaye
barrack dinsu ya wuce yaje suka gudanar da meeting akan tafiyar tasu ,sannan
yawuce office din cpt salim (babban amininsa)
Samunsa yyi
yana harhada papers yazauna sukayi musabiha ,yah Suleiman yace to mayen sumayya
harda kai zaa naga bakaje meeting bako?"
Murmushi salim yyi yace hmmm naji koma meye zakace kasan kuwa sbd ita nak'i zuwa meeting sbd kawai naga wucewarta..tsaki yah Suleiman yyi yace wlh kai anyi dan iska!kana bada maza wlh ....murmushi cpt salim yyi yace eh naji tunda nibakai bane mata nacewa suna sonsa amma yanak'i,Ima ni nasamu damarka,yanzun yarinyar nan sumayya Dana kwallafa raina akanta tuni Nagano kai takeso kana tozartata amma ta na nunamaka k'auna,nikuwa ko ganina tayi saita canza hanya sbd tsana da kiyayyar datakemun,amma kullum sonta k'aruwa yake araina,WHY.....yafada had'e da dafe saitin zuciyarsa.

dariya cpt
Suleiman yafashe da ita daya tuna baby tacewa Sumy basamudiyya!shikuwa salim
yakule da haushin yah Suleiman "ahankali yah Suleiman yashe wlh shawarar
dazanbaka kadena wahalar da kanka gun basamudiyyar yarin yar nan wlh ka kama
kanka mlm kaja ajinka , gaka da kyawunka da komai amma kana bada maza...akule
cpt salim yace mlm ya isa haka sbd rashin k'auna har suna kama rad'a mata !
Dariya yah Suleiman yyi yace ah ah banina saka mata ba ,watace tasamata!tsaki yyi yace hmmmm dasanta Dana fasa mata baki....Harar da yah Suleiman ya aikomasa dashi yasa yyi shiru.
Dariya yah Suleiman yyi yace ah ah banina saka mata ba ,watace tasamata!tsaki yyi yace hmmmm dasanta Dana fasa mata baki....Harar da yah Suleiman ya aikomasa dashi yasa yyi shiru.
Rage kafad'a
yah Suleiman yyi yace inkaji shawara ta fine k'ila ma hakan yasa tasoka ,inzaka
tafi muje karakani nasiyawa my baby waya nakuma Dakota gdn meyin lalle..
Da mamaki
cpt salim yace oh abokina ka kamu kenan?" Tunda gashi kana fadin my
baby....katsesa yyi da cewa look mlm dan nace my baby shine yake nufin sonta
nike?"
Baka fahimci
soba ,nidai nasan nashaku da ita ,sannan maganar so kuwa IFTIHAL nake yiwa SO
d'aya aduniya,yanafadin hakan yamike had'e da cewa inxaka muje inbazakajeba
kaga tafiya.
Murmushi cpt
salim yyi yace hmmm intayi wari maji kada kamanta anan kake cemun kagaji same
tabin hankalin nan gashi harta warke,to kadaiyi rainonta in anyi auren dukda
bansan taba nasan tama karanta bazata iya daukar kaba.....tsaki yah Suleiman
yyi yace aidayake aka cemaka ni Kaine mayen mata,inma kayi Wannan tunanin
kacanza dan ANGEl dina natanadarwa kaina insha ALLAH...
Yana fadin
hakan yafice ,cpt salim yabisa yana murmushi dan yasan halin aminin nashi inya
botsare...
********
Gurin siyar da waya yatsaya yazaba had'e da darjewa me tsadar gske yasiyawa baby da sabon sim card da memory, shidai cpt salim na kallonsa yanaso yyi mgn ganin yasiya mata wayar dubu dari da sittin, kuma natafi 15 years ba yana ganin tamata tsada ,ganin yadda yahad'e girar sama da k'asa yasa yashare kawai..

Sai da
yasiya mata ice cream tukum suka nufi gidan kunshin.
Sunayin
parking tana fitowa dg gidan Dan hartagaji, da jiransa,aita na ganin motarsa da
sauri ta nufo gun motar.
Shikuwa cpt
salim tasbihi yake sbd ganin baiwar kyawu nata ,aransa yace wlh abokina yakamu
da son yarinyar nan be auneba yaga cpt Suleiman yafito...
Lamar zata
fada jikinsa ta je gunsa tana shagwaba r tagaji da jiransa harta fito,girgiza
kai yyi yace oh baby wlh yau kinason samun ciwon kai sbd rigimarki ,yanxun
banadawoba,shine kika fito salon ki koma guduwa ko?"yafada had'e da
tsareta da idanunsa masu kashe mata jiki yana kallon lallen da aka mata
,tsintar kansa yyi da jin haushin cpt salim yasan kilama yafito yana
kallonta....
Da sauri ya
waigo aiko yaganshi jingine da mota yana kallon su kamal TV ,shikuwa cpt salim
da ma soyake yagano wani abu kuma yagano sbd kishin daya gani k'arara a icon
cpt Suleiman..
Juyawa yyi
dan komawa cikin motar ,yah Suleiman yace baby ga aminina nan kugayyasa cpt
salim,cikin sakin fuska had'e da jin kunya tace ina wuni!"dan Batman tare
sukeba said a yyi mgn tukum .
"Ahankali
yace lfy lau amaryarmu toga amanar abokina nan ki kula....yah Suleiman
yakatsesa da cewa mitts dallah mlmya isa !ke kuma muje yafada fuska daure..
Murya
kasak'asa tace yaya kaga lallen kuma bakace yyi kyauba. "
Banza yyi da
ita yabude mata gidan baya ,tashige ,itama ai sai yan Jan ajin suka motsa.
Ta daure
fuska duk yana dubanta a madubi .....wayarsa ce tayi ringing yana dubawa yyi
murmushi had'e da d'agawa yyi sallama yans cewa my mommy kin manta da danki..
Ah ah mommy ina kula da ita ,yanxunma muna tare,ok abata Ku kaisa..
Ah ah mommy ina kula da ita ,yanxunma muna tare,ok abata Ku kaisa..
Share..
📚📚. Mmn fareesa ce✍✍
AWESOME
WRITER'S ASSO..🏮
(palace of
excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA
ITA!
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story
&
written
by
Mmn fareesa
&
written
by
Mmn fareesa
Kuyi hkuri
my fans da yadda kuke samun posting d'ina ba kamar daba ,abubuwa sai ahankali,
amma innaga comments kujini xuwa dare nagode...🤝🏼🤝🏼
NOT EDITED
🅿83&84
""
yanxun ma muna tare abata Ku gaisa ne?"juyowa yyi yaga yadda taketa shan
k'amshi ,beyi mgn ba"yamik'a mata wayar,kasancewar yasan tasan koda wa
yake mgn..
Tsintar kanta tayi da jin fad'uwar gaba"cikin dauriya tace salamu alaikum!d'if mommy ta yi sbd sak muryar IFTIHAL taji!muryar baby ce ta katseta gun cewa ina uwuni?"
"Ahankali tace lfy lau y'ata amma yasunanki?
Cikin inda inda tace baby.... amma...hello net work yyi halinsa wayar ta tsinke" mik'a masa kawai tayi tak'i mgn ,shikuma yaki karba har sai da cpt salim yace ana miko maka wayarka abokina,yafad'a cikin sigar tsokana"
Banza yyi dashi yacigaba da driving d'in sa.
Yyinda baby kejin muryar mommy kamar suntaba mgn da ita ko kuma tasanta ,hakanan taji k'aunar matar tun kafin ta ganta.
"Parking yyi had'e da kallon cpt salim yace to mlm zaka iya fita zuwa 3:00pm muhadu a barrack " murmushi yyi had'e da kallon baby ya ce amaryarmu to asauka lfy !
"Murmushi tayi had'e da cewa ALLAH yasa "

Byn yafice
yah Suleiman batare da yajuyoba yace zaki iya dawowa gaba tunda
yafita"yatsina fuska ta yi "ahankali tace ah ah barshi namma yayi!
Afusace yace
what?"
Kina nufin
driver dinki zanzama?"
Cikin dakiya
tace inbazaka maidani gd ba nafito natari adaidaita...katseta yyi da cewa bara
nafito nasaki ta karfin tsiya naga zaki iya hanawa"
Fitowa yyi
yana nad'e hannun rugarsa....da sauri ta yi wuf kafin yabude tawuntsula takoma
gidan gaba batare da ta fito dg motarba..koda yabude yahangota ,murmushi yyi
yace hmmm haba yarinyar nan wlh zankamaki ,naga kwanan nan kin maidani abokin
wasanki"da ki tsaya mana namiki maganin rashin
kunya..""""
Batayi mgn
ba tasharesa da haka yabude motar yajasu ,ko parking be gamaba ta bude murfin
motar ta fice yana kiranta tayi banza dashi..
Direct part
d'in Ummi ta wuce,tasamesu a parlour zama tayi tanama Ummi sannu da gd su
Fatima nata santin kunshinta,dining ta wuce danyin lunch.,,,,,,
Yah Suleiman
kuwa part d'in sa yanufa yaje yyi wanka yacanxa kakinsa yanufo sashen Ummi da
kwalin wayar baby ahannunsa da ice cream dinta daya fara narkewa"
Ummi ce
kawai a parlourn nan yazauna yasanar da ita batun tafiyarsa Lagos yanxun,tamasa
fatan alkhairi da samun nasara ,sannan yaje yaci abinci,yana jiyo surutunsu
Fatima amma beji alamar mgnar baby ba har ya idar da cin abincin..
Kallon Ummi
yyi yace ina yarin yar nan?"
Girgiza kai
tayi tace tana bed room d'ina tana jeramun kaya a wardrobe "tasameni
inashiryawa shine ta karba,murmushi yakuccemasa sbd yaji dad'in yadda take
kyautatama mahaifiyarsa.
"
ahankali yace dama sallama zan mata ,nabata sakonta gashi kibata....katsesa
Ummi tayi tace ah ah shiga kuyi ban kwana halin rai!
Tashi yyi
yanufi bed room d'in, tun bakin k'ofar yaji tana ta yan wakokinta ,sallama yyi
yahangeta tana gyara bed"sarai taji muryarsa aciki ta amsa had'e da juyawa
ta kalli Wadrop.
Cikin husky
voice yace baby nikike juyawa baya?"waimiyasa kikeson batamun rai
ne?"amma yyi kyau dan kinga nadamu dakene ko kuwa...katsesa tayi ashagwabe
gurin cewa haba yaya yanxun adalcine ka kaini amun lalle amma kaki yabawa dan
ALLAH sannan kuma kayita dauremun fuska agaban abokinka ,dan yasan basona
kakeba dukda dama nasan din basona kakeba am....maganar ta mak'ale sbd kukan
dayaci k'arfin ta...
Dafe kansa
yyi yanajin wani tausayinta"ahankali yace yah salam!pls baby kiyi shiru
haka ,indai kunshine aiyyi kyau ko yanxun ma shinazo nagani nakuma yi miki pics
innatafi narunga kalla gakuma wayarki ko...
Saurin
kallon sa tayi yad'aga mata kai had'e da zaro hanunsa merike da kwalin wayar
dake bayansa yamik'a mata, batasan sadda tasaki murmushi ba tana zuba godiya da
ihun murna gakuma hawaye afuskarta ...hannunta guda yarik'e "ahankali yace
to ya isa haka ihun yanxun aikin huce ko?" Munshirya !
cikin damuwa
tace eh yaya nah amma banason inga na wuni bangankaba ai"
Cikin
rarrashi yace aiga waya ko ?yanxun muje kishiryamun kayana na wuce ,kada ayita
jirana bbu dadi...
To tace
had'e da bin bayansa,suka fito parlour, cikin xumudi taba Ummi wayar ,sannan
suka nufi sashensa..
Zama yyi kan
bed yanuna mata trolley d'in sa yace tashirya masa Kananun kaya set2 yunifoam
set5.
Wardrop d'in
ta bude "saida tayi tasbihi ganin yawan suturarsa ,nantafara shiryama sa
harda na ciki ,tsab duk abinda yake bukata saida tashiryamasa.
Byn ta idar
tarik'e trolley d'in had'e da cewa yaya muje ko?"
Tashi yyi
yace to na gode sosai baby sim card dinki yana cikin wayar amma sai zuwa gobe
zaifa aiki amma inmun sauka zankira Ummi tabaki muyi mgn "
Cikin
shagwaba ta ce to shikenan amma ina key din dakinka?"zarosa yyi dg aljihu
yace gashi aringa ygaramun kullum kinji my baby?"
Ahankali
tace to yaya ALLAH yatsare yabada SAA "
Lumshe ido
yyi yace ameen,,adedenan driver yabude masa gdn baya dan yashiga,su Ummi
yahango da su Yusuf d Fatima tsayawa yyi suka iso suka masa ban kwana da fatan
alkhairi.
Baby kuwa
taki tafiya haryashiga motar"ahankali yamiko mata hannu ganin zatayi masa
kuka,bbu musu ta miko masa nata yajawota tashigo ciki ta zauna kusa
dashi.,fuska bbu walwala yacewa driver din muje ka kaini kadawo da
ita""
Da sauri
driver din yace to y'allab'ai "
Bbu Wanda
yyi mgn sunata tafiya ,can murya k'asa k'asa yace baby pls banason kina damuwa
haka ,nima hankali na bazai kwantaba harnayi abinda nazoyi tunda kema kina
cikin damuwa!
"Ahankali
tace to yaya " amma kada ka kula wannan Sumyn...murmushi yyi yace hmmm
baby kenan haryanxun bakison koni waneneba "aibatakai matsayin dazan
kulataba ma " amma miyasa bakison na kulata?"
Da sauri ta
ce bbu komai...
Parking
driver yyi ,yah Suleiman Yakama hannun baby "ahankali yana murzawa sannan
yafito da wayarsa yyimusu pics 2suna murmushi, sannan yyimata rad'a akunne
yafice dg motar.
Murmushi
kawai naga tanayi dan banji meyace mata"
Cike da
kewar yah Suleiman baby ta koma gd ta karbe wayarta tana latsa..
************
Washe gari
gurin karfe 8am mm zulai ce tsaye a dining area itada su zubaida sunajera break
fast.
Fuska bbu
walwala mm zulai ta kalli zubaida tace, anya yaron nan lfy tun dg jiya da na
dawo har yau babushi bbu alamarsa ,yana qlau?"
Tabe baki
zubaida tayi tace ohon masa mudai rabonmu dashi tun shekaran jiya,mm zulai ta
ce kwana2 fa gsky abincika...Rukayya tace hmmmm wai mama meye naki na damuwa da
d'an da besan darajarkiba?"
Girgiza kai
mm zulai ta yi tace hakane ,amma ai Nina azasa akan gurbatacciyar tarbiyya
ko?"
Kafin
Rukayya tayi mgn wasu mutane sunyi sallama ,a parlourn suna cewa me gidan na
nan?
Mm zulai ta
nufi part d'in Abba,bbu jimawa suka fito atare,adede k'ofar parlourn Abba
yatsaya ganin yan C I D ,hannu yabasu suka gaisa ,byn sun gama gaisa daya yace
Sunana mahamood Ahmed da abokin aikina Mustapha lawal dg hukumar binkice ankama
danka yaseer acikin yara3da ake zargin sunyiwa yar deputy Governor fyad'e sun
kuma kasheta gudun to non asirinsu agurin wani bath day party da akayi a shekaran
jiya da misalin karfe10:00 pm.
Dan haka
yana hannunmu zamu cigaba da binkice harzuwa karshen wata dg nan amik'a case
din zuwa kotu...
Zaka iya
zuwa office dinmu sbd wasu tambayoyi daza miyimaka zuwa anjima.....
Salati kawai
da anbaton ALLAH abbu kawai yakeyi had'e da zufa ,nan sukayi sallama suka wuce
Yakoma ciki cikin bakin ciki dan yana ganin yaseer yagama bata musu suna ga
icon jama'a ,sannan ya yarda tabbas yyiwa yarinyar fyade sbd tunawar da yyi
lokacin da yyi kokarin yiwa baby fyade....
Su mm zulai
yasamu suna salati itada yaranta ,alamar sunji komai.
Tsaki yyi
had'e da barin parlourn, azuciyar sa yana ganin duk laifin mm zulai ne itace ta
bata yaronta...
Da misalin
karfe 9:30am baby ce apart din yah Suleiman tanata gyara masa dakin,harta idar.
Wasu
kayansane dke shanye a toilet ta fito dasu ta bude wadrop ta Jere su har zata
rufe taga album dan karami me hotuna ,tsintar kanta tayi da daukar album din.
Budewa
tayi....zaro ido tayi waje sakamakon ganinta datayi tana yarinya, zaune
atsakkiyar cinyoyin yah Suleiman suna murmushi anmusu hota ahaka.
Sake ware
idonta tayi dan tabbatarwa.....
😳😳😱😱
📚📚. mmn fareesa ce✍✍
AWESOME
WRITER'S ASSO..🏮
(Palace of
excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA ITA!
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story &
written
by
mmn
fareesa
by
mmn
fareesa
Wannan page
nakune shukra novels&ina tare da ita fans club kuyi yadda kukeso da shi
comments dinku yafi na kowa"ku nada banne azuciyar mmn fareesa ina mugun
yinku irin totally d'in nan❤💓😻😻
Inajin
dad'in comment naku..
Aysha aliyu
Mmn Bilkisu
Samira yahaya
Fatima
Habeeba Muhamma
Aishatou
Fatimatou
Rims
Mmn Bilkisu
Samira yahaya
Fatima
Habeeba Muhamma
Aishatou
Fatimatou
Rims
🅿85&86
"Sake
ware idonta tayi dan tabbatarwa kanta " mafarkine ko gaske?"
Cigaba tayi da kallon pics d'in Wanda dukan su ita da shine wasu kuma ita d'aya.
Zuciyar ta ce taitamata sak'e sake had'e da jero mata tambayoyi "
Itadai tasan photon ta Wanda take yarinya yar 6 years abbanta yabata suna kasan akwatunta ak'auye Wanda tana yawan kallon su a time din datake ak'auye to kuma yanxun taganta da ita da yah Suleiman kuma tabbas itace! ba kama bace to dama yasantane tuni ko kuwa?"wata zuciyar tace hmmm keda yatsinta yataimaka "
shiru tayi had'e da Ciro photo guda Wanda suke tare ita dashi,tasaka acikin rigarta had'e da rufe sashen ta nufi part d'in Ummi dan tanason duba wayarta taga in sim card din yahau takira abbanta wato(mlm) danyimasa wasu tambayoyi.""""

******
Abbune da Abba ke tafe cikin mota ,dukkansu fuskarsu cikin damuwa take suna tafe suna jajanta abin.
"Can Abba yace gsky yaya na yarda da fyaden da akace hardashi aka yima yarinyar amma ina zaton gsky bbu hannunsa a kisan"
Abbu yace ah ah abdullahi kada kayi saurin zatonsa k'ila ma bbushi aduka laifukan.....katsesa yyi da cewa hmmmm ko kamanta halinsa na bata y'ayan jama'a?"bacin har yarinyarnan baby yaso yiwa fyad'e ,dan haka halinsane...
Shiru abbu yyi yana nazari har suka iso police station din.

Byn sun
gabatar da Kansu ,suka nemi ganin yaseer d'in, nan bbu jimawa aka fito dashi
Wanda ko tafiya bayayi saidai kamosa akayi....
Inhar ba
farin Sani kayiwa yaseer ba to wlh baza ka ganesaba sbd dukan dasuka masa na
fitar hankali akan ya amsa laifinsa "fuskarsa akumbure take da bakinsa da
har hakora 2akafitar masa dasu ,idonsa guda akumbure,muryarsa adashe sbd kuka
.atake idanun abbu suka cika d kwallah sbd ganin halin da yaseer din yajefa
kansa aciki...
" abban
ma yatausaya masa amma be nunaba hasalima harararsa yyita yi da aiko masa d
mugun kallon ,amma azuciyarsa tausayinsane fal aransa..
Abbune ya
matsa ganin yaseer din na kuka da hawaye "ahankali yace yaseer miyasa ka
aikata abinda ake zarginka dashi?"
Murya adashe
yace wlhy! wlhy!! abbu ban aikata duka laifikan nan 2 da akamun azaba sbd na
amsa su.nadai taka sawun barawone kawai "amma nasan kaida Abba kun yarda
sbd abinda nayi yunkurin yiwa baby"
dan ALLAH abbu da Abba kuyafemun kuyimun addua nasan alhakin kune wlh natuba nabiku zan kasance da nagari insha ALLAH inna kubuta dan ALLAH abbu kafito da mama kace itama ta yafemun tamun addua nayi nadama....
Yafada had'e da sake fashewa da kuka!

Abbu yadago
kai idanunsa sunyi jawur har cikin zuciyarsa ya yarda da yaseer ,sbd tun
alokacin dayaso yiwa baby fyade yasaka ido akansa dasawa ayi bibiyarsa ko awaje
yana Neman mata yagano bashi aikata hakan ..."ahankali yace kayi hkuri
insha ALLAH zaka fito muddin kanada gsky kuma kadage da addua muma zamu
tayaka..cikin kuka yace abbu nagode sai dai ko yankan naman jikina zasuyi sbd
azaba bazan amsa laifin dabanyiba sbd ni......dan sandan dake tsaye yace to
time d'in da aka Baku yyi ....
Abbu yadubi
Abba dake kallon waye yace muje ....muryar yaseer yaji yana cewa abbu dan ALLAH
ka cewa Habiba ta yafemun tamun addua kuma inasonta....iya nan sukaji suka fice
zuciyarsu fal da tausayinsa...
__________________
bayan sun koma gd kowa da kowa yasan halin da yaseer yake ciki ,mm zulai hankalinta ba k'aramin tashi yyiba danma Ummi na tausarta ,sannan gefe guda koda abbu yagayama Habiba sakon yaseer bata wani ji tausayinsa ba dan ita ta yarda da abinda yyi in aka cire kinsan,hakan yasa tasakejin sabuwar tsanarsa azuciyarta.

Abbu da Abba
da mm zulai sundage da addua dg karshe abbu sukayi shawara akan zasuje gun
shugaban yan C I D sbd abokin abbune kozai taimaka musu sbd ansanar dasu nanda
7days zaa Shiga kotu...koda akwai taimakon dazaimusu dan bbu maganar nuns
duniya a wannan tannin sbd yarinyar y'ar deputy governor ce..,,,,,,,
Bangaren baby kuwa kanta yyi zafi dan takira Fatima asiyasance kasancewarta me ilimin addini,ta tambayeta dan ALLAH ta nuns mata photon IFTIHAL, bbu musu ta nuna mata saidai me ?itadai ce din a pic din ,bata nunama Fatima kobai ba tace oh ALLAH yabayyanata,tace ameen..
Bayan Fatima
ta fice ,tunani ta fada dan duk pics din ba a k'auyeneba a birnine akayisu to
bama wannan ba ance wai IFTIHAL ce !to wai meke faruwa ne?"sannan gashi
yah Suleiman baya gd balle ta tambayesa wani abu"wata zuciyar tace kidai
kira mlm kawai ko kije k'auyen sbd ki fita aduhu...
Wayarta ta duba taga sim card din yahau ,ajiyar zuciya tayi ta tahi ta nufi parlour gun Ummi dan karbo number mlm da tasaka awayar ummin..
Wayarta ta duba taga sim card din yahau ,ajiyar zuciya tayi ta tahi ta nufi parlour gun Ummi dan karbo number mlm da tasaka awayar ummin..
"Koda
taje byn tasaka number din sai da Ummi tace mata aiko baby dazun babana yakira
da Ku gaisa bakya kusa ,sannan hankulama ba a kwanceba sbd halin da Dan gidan
nan yake ciki wato yaseer" sauna kashe wayarma yanxun na budeta..
nan ta sanar da ita lbrin".
nan ta sanar da ita lbrin".
Salati tayi
had'e da jajanta mata da adduar nemar masa kubuta.
Sannan tace
ai dama sim card dina ne dabe hauba amma zankirasa yanzun ,ta fad'a had'e da
sunne kai" cikin jin kunya. murmushi Ummi ta yi dan tanajin dad'in yadda
baby keda kawaici.;;;
dakin yara
ta koma taduba contact kawai taga ansa yaya nah!murmushi tayi dan tanazaton
number dinsace.
Seving
number din mlm tayi takira amma akashe tsaki tayi ta saka kira a number din yah
Suleiman...
Harta tsinke
be d'agaba "kafintasake kira ,kiransa yashigo.
Sai gab da
zata tsinke ta da'aga cikin shagwaba tace yaya gsky bakayi missing d'ina
ba"
"Ahankali
yace oh baby sarkin korafi " wayace banyi missing nakiba?"
To ai baka
kiraniba nice na kiraka ko"yer dariya yyi yace to ai nakira Ummi dazun
baki kusa!
"Ahankali
tace to ya aikin yanzun ?"
Yace hmm
baby yanxunfa muna daji, d'azunma sauka kiris aharbeni akafad'a wlh dannayi
saurin kaucewa....zaro idanu tayi cikin masifa tace wanne marar imanin ne ze
harbemunkai yaya?"
Mamaki yake
dama baby ta iya masifa haka....muryarta yaji tana cewa wlh dama inagun amma to
miyasama yake son yaharbeka?"
Cikin jin
dad'in yadda tadamu dashi yace ai kinsan yan fashine basaso Muka masu to
yanxundai cikin mu 20ankashe mutum5"
Zaro ido
tayi had'e da cewa ankashe mutum fa 5kace pls yaya dan ALLAH,ka dawo wlh banaso
nida iftihal murasaka !ta fad'a hade da sakamarmasa kuka.....
Gaba daya
yarude musamman data anbacci itfi dakuma yadda tadamu tsoronsa kada ta d'agawa
Ummi hankali ta sanar da ita gashi dama hankulansu ba akwanceba sbd yaseer dan
dazun abbu yasanardashi..
"Cikin
rarrashi yace my baby kada muyi haka dake dan ALLAH ki kwantar mun da
hankalinki kimun addua kefa malama ce ko addini yamana nuni da muceci ran
musulmi wlh ko ankasheni muddin mun kamasu munkashe nakashewa alhmdllh Burina
yacika ,sannan inbanida Rabon mutuwa a can xandawo pls kimun addua kinji
Tawan?"
""
sannan dan ALLAH kiyi shiru kada kisanar da Ummi kinjiko?"ahankali tayi
ajiyar zuciya dan ta gamsu da bayaninsa tace to yaya dan ALLAH ka kulamun da
kanka ,kuma insha ALLAH zandage da maka addua..
Murmushi yyi
yace yauwa ko kefa ,kinga inharmunci nassara har girma zaa karamin..
"Ahankali tace to ALLAH yataimaka nan sukayi sallama dukda taso tamasa tambaya game da pics din data gani,amma dataga ayanayin aikinsa sai ta bari har yadawo..
"Ahankali tace to ALLAH yataimaka nan sukayi sallama dukda taso tamasa tambaya game da pics din data gani,amma dataga ayanayin aikinsa sai ta bari har yadawo..
Number din
mlm tasaka calling atake tashiga ringing 3 tayi mlm yad'aga hade dayin
sallama."
Cikin murna
ta amsa...
share..
📚📚 mmn fareesa ce✍✍
AWESOME
WRITER'S ASSO..🏮
(palace of
excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA
ITA!
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
story &
written by
mmn
Fareesa
mmn
Fareesa
Wannan page
din nakune halak malak MMN FAREESA FANS PAGE kuyi yadda kukeso da shi naji
dad'in comments naku sosai..😻😻
NOT EDITED
🅿87&88
""
Cikin murna ta amsa sallamar sa"
bayan sun gama gaisawa had'e da tambayarta mutanan gd tace duk suna lfy..
"Ahankali tace am dan ALLAH Abba zanmaka wata tambaya,kabani dama?" haka kawai yaji gabansa yafadi amma sai yace to inajinki!"ahankali tace"
agaskiyya Abba nashiga rudanine agidan nan sbd wani photo dana gani.....labarta masa komai tayi harda yadda sukayi da Fatima.....shiru mlm yyi yana wani nazari..katsesa tayi da cewa miyasa naga photo na amatsayin IFTIHAL? "mlm yyi ajiyar zuciya yace jibi zamuxo gdn insha ALLAH akwai bayanin da zan miki amma kada kisanar da kowa cewa kece a photon dukda ni bantabbata kecenba amma in munxo da photonki nakina yar shekara 6na gwada dashi duk kece to tabbas zatona gsky ne....da sauri ta ce mekake zato Abba?"
cikin muryar rarrashi yace banison tambaya ki nutsu ,ALLAH yakaimu jibin kinji?"
Ahankali tace to Abba Ameen nan sukayi sallama akan jibi shida zuri'arsa suna a hanya..

Mlm kuwa
suna gama waya da baby yasanar dasu inna kuluwa komai game da tambayar sa
datayi.
"Kallon
su yyi yace to Ku yanxun me kuka fahimta?"
Kuluwa tayi
ajiyar zuciya tace to mlm nidai ga tunanina anya yarinyarnan bata kusa gane
iyayantaba ,sannan inbaka mantaba sadda Muka tsintseta bata kiran kowa sai yah
eleeee !kotace yah Suleiman sai da kamata rubutu tukum ta mantashi...
Gyaran murya
mlm yyi yace hakane nima tunanina kenan amma insha ALLAH jibin zamuje da duk
wata shaidarmu akanta inhar ALLAH yasa itace din, kinga ALLAH yakaita har gd
amma suna TARE DA ITA basu San ita bace!
Atine tace
hakane"amma meye shaidarka yaya?"
Mlm yace eh
atine inada shaidar kamar kayanta dake jikinta harda takalmi duk suna nan
dakuma hotunan danasaka amata sbd irin wannan ranar..
Nan sukayita
fatan alkhairi akan ALLAH yasa iyayenta ne na gsky..
************
byn kwana2 yah Suleiman ne zaune kan wasu duwatsu gefensa cpt salim Wanda yyi tagumi .
Kafadarsa yah Suleiman yadafa had'e da cewa yayadai mutumin?" Fuska bbu walwala yace gsky abokina kaduba abin nan !ace mu 20mukazo saura11 ankashe 9 amma mu mutum 3muka kashe mun kama biyu maimakon ace mudawo sai aturo atafi da wadanda Muka kama mumuna nan...

Murmushi yah
Suleiman yyi yace hmmm hakane damuwar?"yace eh "
Girgiza kai
yyi yace to wlh kabani mamaki haba kamar ba jarumiba!
Tsaki slim
yyi yace to gsky nidai gd za koma innabiye ta mutanan nan zanmutu ban aury my
Sumy ba......doguwar tsukar da yah Suleiman yyi ce tasashi kin k'arasawa.
Cikin jin
haushin kalamansa yah Suleiman yace dama sbd mace kake son yin abun kunya ka
gudo ?"bacin kai bata sonka kaike haukanka akanta..
Hmmmm to
bari kaji wlh ko iftihal danikewa son dabanawa kaina ko?"tadawo yanxun ta
furtamun bata sons wlh zan hakura da ita sai sonta yyi ajalina ,amma nafi
karfin inyiwa mace dole sbd tasoni NEVER...
Cpt salim
yace abokina banda cika baki bafa"harararsa yah Suleiman yyi had'e da cewa
nibani guri nayi waya da my baby ko jiya bamuyi mgn ba sbd bbu lokaci..
Kiranta yyi
alokacin da cpt salim kecewa bbu Inda zani sai dai kai katashi.
sai da yyi 2
miscall sannan ta d'aga had'e da cewa sorry Yayana wlh nuns aikine acikin!
Ahankali yace baby aikin me kuke ne haka?"kona tarban su mommy ne?"
Cikin xumud'i tace eh kuma abbana dsu ummana zasuxo duk ayau ta fada cikin murna harda y'ar dariyar ta"
Ahankali yace baby aikin me kuke ne haka?"kona tarban su mommy ne?"
Cikin xumud'i tace eh kuma abbana dsu ummana zasuxo duk ayau ta fada cikin murna harda y'ar dariyar ta"
Ajiyar
zuciya yyi yace oh nikuma kinmanta dani ko?"
Cikin
shagwaba ta ce ALLAH ah ah yaya!
"Yace
to miyasa jiya da bankiraba kebaki kiraniba?"
Turo baki
tayi tace tobana kiraba najita akashe,sannan kuma kaki dawowa ai gd ko kanacan
Lagos ,ni mun ma bata dakai....dit ta katse kiran ...
Murmushi yyi
a fili yace oh baby sarkin korafi da rigima nima ainakusa dawowa ,konaga su
mommy da daddy na yafada fuska bbu walwala sbd tuna ifti da yyi....
Gaba daya
gidan shire shire ake na tarban baki2wato mlm dasu mommy, gefe guda kuma mm
zulai gabanta na dukan Tara Tara sbd ita tuna su mommy sbd batan ifti sukabar
gdn ,tsoron guda shine duk ranar da aka gano cewa da saka hannunta abatan
iftihal, shiyasa duk Tarame tayi baki sbd zulumi,akan hakan dakuma halin da
yaseer ke ciki.
Da misalin
karfe 1:40pm abbane da abbu da Ummi sa mm zulai ,zaune a parlourn ummin.
Abbu yace
insha ALLAH yau komai zai warware zuwa gobe ko jibi zaidawo gd sbd munje gun
wani abokina munyi shawara Atake yamana wata dubara wadda muke ganin inhar
hakane yaseer indai da gskyarsa to zai fito...
Ummi ta ce
to Alhmdllh, amma abbu yimana bayani"
Abbu yace eh
yau da dare cikin yan CID d'in mutum 2 zaishiga cell din daabin yin recoding
yabugi cikinsu yji gsky akan lamarin ,amma suma zasuje amatsayin masu laifi
kamasu akayi..
Ummi ta ce
nafahimta gsky Wanda yyi tunanin nan yabada shawara me kyau sbd ta hakane zaa
gano gsky.
Nan mm zulai
taita godiya tana hawaye....
Karfe 3:00pm
su mommy suka dira agdn ,Wanda duk yaran gidan na waiting parlour suna sallama
da gudu su Fatima ,Habiba ,Rukayya da zubaida suka zo suka rungume mommy yyinda
mazan suka rungume daddy..
Su Ummi na
tsaye sunanta murmushi itada abbu yyinda baby ke zaune tanajin wani mugun fad'uwar
gaba...
Idanuwan
daddy suka haskomasa ita !kureta yyi da ido da sauri yakalli abbu yace yaya
wacece wannan? "
Kafin abbu
yyi mgn yaji muryar mommy tana cewa wacece wannan me kama da IFTIHAL kodai
nikadai ke ganin kamarsu? Daddy yyi saurin cewa nima abinda nagani
kenan..d'agowa baby tayi sukayi ido2 da mommy da sauri Ummi ta ce oh baby ce fa
surukarku...cikin wani yanayi mommy ta ce wa baby xonan y'ata...yayinda daddy
yyi mata kuri da ido suna tsaye shida mommy sun kasa zama ,yyinda Muhammad da
yan uwansa ke murnar ganinsa basuma San me akeba akan mamakin baby da su mommy
keyi...
Lokacin da
baby ta tashi da niyar nufarsu mommy adedenan mlm da inna kuluwa,atine da Jidda
sukayi sallama acikin parlourn.........
Share
📚📚 mmn fareesa ce ✍✍
AWESOME
WRITER'S ASSO..🏮
(palace of
excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA
ITA!
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
story &
written by
Mmn fareesa
Mmn fareesa
Dedicate to
all my fans 😻😻
Hakik'a naji
dad'in comments naku na last posting d'ina wasuma sbd yawansu banmusu reply ba
da yan PC kuyi hkri, sannan rashin jina da kukayi banida cajine nagode sosae🤝🏼🤝🏼
NOT EDITED
🅿89&90
""
Cak! baby ta tsaya sbd ganinsu inna kuluwa"aituni suka rungume juna da
Jidda, yyinda Ummi keta musu sannu da hanya ,mlm kuma suna gaisawa dasu abbu
Wanda daddy hankalinsa nagun baby..
Mommy dke tsaye tuni ta matsa kusada baby sbd lokacin da suka rungume juna da Jidda taga wani tabo ga hannun babin"dasauri ta kama hannun tana dubawa"zaro ido tayi tasake dukawa tayi sama da siket din baby atake gwiwarta ta fito nanma saiga t abo....d'ago fuskar ta mommy ta yi tana kallon daddy dke kallon su murya akarye tace wlh ITACE! ITACE! wannan y'atace IFTIHAL... ta fad'a tana hawaye had'e da kokarin rungume baby,hakan ya jawo hankalin mutane akansu."
Ita kuwa baby jikinta sai kirma yake ganin mommy da daddy sunrungumeta tuni ta kalli gefensu mlm taga su yake kallo "
Kallon tambaya ta masa",abbu kuwa kallon su daddy yyi had'e da cewa wai meke shirin faruwane?"kafin yyi mgn mm zulai ta yi sallama a parlourn sbd zubaida taje d gudu ta sanar da ita anga IFTIHAL kuma Ashe baby ce iftin".
Mlm yyi gyaran murya had'e da salati yace masha ALLAH godiya ta tabbata ga ALLAH madaukakin Sarki ,inaso kuyi hkuri kubani hankalinku anan zanmuku wasu muhimman bayanai akan IFTIHAL dan tabbas y'arkuce!
Yafada yana nuna su daddy,Wanda suke ruk'e GAM da hannuwan baby kamar wani ne ze kwaceta....
Cikin mm zulai yyi k'uuuuuuuuu! Gabanta na dukan Tara Tara sbd fargaba..

Mlm yafara
fito da pics na ifti da yamata lokacin da suka tsintseta ,sannan yafito da
kayan dke jikinta alokacin da suka ganta yashe ahanya...atake jamar parlourn
sukayi kabbarah yyinda mommy keta hawayen farinciki da tausayin autar ta
ta."""'
byn su abbu
da daddy sun gama gani kowa yace tabbas itace!abbu yace to dan ALLAH mlm a ina
kuka tsintseta?"
Mlm
yalabarta musu komai tundaga sadda sukaji ihunta acikin ciyayi zuwa sadda aka
daukota da sunan yah elee da tayita kira har mlm yyimata rubutu ta manta dashi,
da kuma lbrin baffa habu da mai gari da labarin Abbas duka mlm yazaoyane musu..
Ifti kuwa
shiru tayi tana tunanin yah Suleiman d'in da tausayinsa dake damunta ,Ashe wai
itace IFTIHAL ikon ALLAH kenan "wai Ashe yah Suleiman dinma natane! ta
tuna yadda yake bata labarin angel dinsa da shagwaba rta Ashe itace amma besan
ita bace" wani sonsane takeji had'e da k'aunar familynta wani sashen
xuciyarta kuma tana kara kaunarsu mlm dan baza taba mantawa da suba arayuwarta
sun cika iyaye na gari ,Ashe dama basu suka haifetaba jiddace yarsu,amma basu
taba nuna mataba ,lallai samun irinsu mlm sai antona a wannan zamanin....amma
kuma meye dalilin b'atanta?ko saceta akayine?"
Muryar daddy
taji yana cewa tabbas yau muna cikin farin ciki dabazamu taba. Mantawa da shiba
arayuwarmu, munbar gd sbd mu manta da abun hankalinmu yakwanta ,saigashi
mundawo munsami IFTIHAL agdn.alhmdllh ALLAH yakarawa annabi daraja ameen, nan
abbu yalabarta ma su mommy ayyada yah Suleiman yatsinto ifti ,sannan yasanar
dasu mlm cewar wayuwar gari akayi basugantaba!
Mm zulai
wacce ke zaune tayi shiru jitake kamar ta tona ma kanta asiri amma tana
tsoron.abinda zai biyo baya "
Itama
zubaida duk jikinta yyi sanyi kuma tasan mm zulai ce ta salwantarda iftin.,,,
Daddy yace
to gsky Mlm mu bamuda bakin yimaka godiya ko biyanka da wani abu saidai ALLAH
yabiyaka dan sbd shi kayi sannan mun kulla zumunci dakai tun anan har gobe
jiyama ALLAH yabamu dacewa mungode ubangiji yabaka ladar ....jaar parlourn
sukace ameen.,,_,
Nanfa kowa
da kowa kallon sa takoma kan ifti sunata mamakin wai itace amma basu ganetaba
sai surutu suke yyinda ifti ke like da iyayenta ....Ummi ce ta kallo mommy ta
ce nikaina wlh tunda naganta naji kamar nasan ta "ikon ALLAH iyaye baa bin
wasaba juna zuwa kuka ganeta!mommy tace kedaibari inama ace my son yana nan
naso inga murnar da zaiyi...
Ummi ta ce
aikodai wlh amma ckin kwana2 nan zaidawo banaso asanardashi nafiso ayimasa
surprise.... yah Yusuf yace eh wlh Ummi yadda zaifi mamaki...dariya sukayi ga
ba daya,wasu suka fara ficewa a parlourn sbd abawa baki guri su sake .
Jidda ma
namak'ale da iftihal tana mamakin wai Ashe ba mlm ne babantaba.
Bayan anci
ansha abbu yace wa mlm sufa yadawo nan kenan da zama akwai part su zauna tare
da iyalansa ,bbu musu mlm yyi godiya yace jibi zasu koma gd yyi shawara da
yayansa habu dan yanxun yashiryu,sukace bbu damuwa.
********
Su mommy
kuwa suna gamayin lunch suka nufi part d'in su dan dama ashirye yake itasu ifti
da Jidda.
Zama sukayi
aka fara firar yau she gamo,sannan kuma mommy ta fara bawa ifti labarin yadda
yah Suleiman keji da ita bayaso n bacin ranta duk abinda ta keso yana mata . dg
karshe kuma tace dan ALLAH auta ki kulamun da my son kimasa biyayya ,yanada
saukin kai amma kuma akwai zuciya ni nasan Suleiman yanamiki son dabayawa kansa
....nan talabarta mata halin dayashiga sadda ta b'ata....sai kuka ifti keyi
tanajin shaukin k'aunar ruhinta jinin jikinta yah eleee dinta tana hasko ma
kanta irin murnar dazaiyi inyagano wai itace angel insa....
Share mata
hawaye mommy ta yi ,tasaka tayi wanka da kanta mommy ta shirya autar tata yah
Muhammad na tsokanarta iron abin mabiyi da mabuyi duk akwai tazara atsakanunsu
dan yabata shekara4 sa I turo baki take tana cewa saita had'ashi da yah
Suleiman inyadawo...shidai murmushi yyi had'e da kallon Jidda yace ke yar
Fulani bakya mgn ?"
Murmushi
tayi batace komai ba ,ifti race hmmm yaya wlh ko agd haka take surutu
bedametaba ,kinga zo muje gunsu Abba nah mugaisa dazun ban samu time ba.
Tashi tsaye
Jidda tayi ta bita sukabar mommy da yah Muhammad a parlourn...
bayan kwana2
acikin kwana 2 kacal baby tadawo iftihal sbd gata da shagwabarta datake na autanci sannan mommy ta sake Nuna mata yadda ake dressing da iya tafiya da kwarkwasa hade da kamun kai irin na yan bokon asali,sannan ga kayan gyaran jiki tasata tana amfani dasu da turaruka masu fitinan k'amshi itada Jidda tuni suka canxa ga sabbin d'inkuna ammata ..

Tuni daddy
yaje wata tsadaddiyar skul yakaisu itada jidaa ,ita ifti ss3 Jidda js2amma ifti
na mata lesson yanxun haka gobe Monday zasu fara zuwa akuma yau mlm yatafi
k'auye dan Neman shawara agun baffa habu....
Yah Suleiman
kuwa bawan ALLA lH yanacan jeji da saurin yan uwansa sojoji suna artabu da yan
fashion besan wainar da ake toyawaba agd sai dai yau yake son jiran baby dan
tun randa ta katse kiran bekoma kirantaba sbd tabasa haushi,ko su mommy da
daddy sau guda yyi waya dasu sbd beda time..
To masha
ALLAH komai yazo karshe sunkama yan fashin duka summa wasu rauni sunkashe wasu
sannan sunyi maganin matsalar gun nunawa gwamnati dole ta kula da tsaro again
had'e da saka ido .
To acikin su
20saura 9 ankashe 11 .
Ayau da dare
yaci alwashin kiranta ya rarrasheta su shirya...
**********
Mm zulai ce
zaune itadasu zubaida zaune suna tattaunawa akan maganar dawowar yasser amma
haryanxun shiru bbu labari.
Suna nan sai
ga Abba nan mm zulai ta ke masa maganar fuska adaure yace yanxun police station
d'in zamu nida yaya zaki wani dameni mitttts yaja tsaki ya fice dg parlourn.
Shiru mm
zulai ta yi dan tunda abubuwan da suka faru baya sakarmata fuska ko kadan saima
ta kama yake mata mgn...
Da misalin
karfe 9:12pm yah Suleiman ne kwance kan mattress yayiwa wayarsa kuri da sexy
eyes d'in sa yana kallon pic nasu shida baby dasukayi amota ranar da zaitafi
Lagos sai murmushi yake yana tambayar kansa miyasa yau tamasa masifar kama da
angel d'in? "
Tsaki yyi
had'e da saurin fita a folder din ,yyi calling din baby....
Share..
📚📚 mmn fareesa ce✍✍
AWESOME
WRITER'S ASSO.🏮
(palace of
excitation and pleasant writer's)
No comments