INA TARE DA ITA BANSAN ITA BACE 71-80
INA
TARE DA ITA!
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
story & written by mmn fareesa
NOT EDITED
🅿71&72
Yah Suleiman kuwa ta na ihun da kokarin kwacewa dg
hannunsa
"ahakan yabude dakinsa yyi wurgi da ita kan 3seeter yasawa dakin key
zuciyar na k'una..baby na ganin haka tsoro da furgici suka sake shigarta tana
tunanin ko kasheta zaiyi!tuni jikinta yafara rawa ta fara wasu hawayen .Shikuwa belt din dke d'aure a k'ugunsa yake kokarin cire wa domin jikinta ya gaya mata....tuni ta lura da shi ihu tasa had'e da cewa wlh na dena yaya kayi hkuri dan ALLAH wlh shima yah Abbas din banasonsa kuma bazan sake maganarsa dan ALLAH kada kamun komai indai kanason IFTIHAL da gske! cak yaja yatsaya jin ta ambaci ruhinsa, bugun zuciyarsa!
Sakin belt din yyi jikin sa na kirma ya runtse idanunsa had'e da dafe saitin zuciyarsa" k'uri tayi masa da ido hakanan taji tausayinsa kuma batasan meyasa bataji haushin sa ba akan abinda yyiwa Abbas ba".cikin sanyin murya tace pls yaya dan ALLAH kamun komai kuma insha ALLAH zaaga IFTIHAL da tadawo gareka nikuma zan fita arayuwarku.....shiru tayi ganin yatsareta da sexy eyes dinsa masu kwarjini,sunkuyadda da kanta tayi ,doguwar tsuka yaja had'e da wucewa bed room d'in sa .
Yaje yasakarwa kansa shower yafi 15 minit sannan yafito yashirya cikin farar jallabiyya "agogo yakalla yaga 3:00pm tayi tsaki yyi daya tuna ko break fast beyiba yau balle lunch ,parlourn yakoma yasameta zaune atakure da hawaye busassu afuskarta tayi tagumi bacci na janta saidai da alamar baccin beyi nisaba...wani irin tausayi tabasa musammun daya tuna maganar ta ,ta d'azun akan angel insa ya lura bata kishi da ita kuma tana tausayinta kuma yagane ita mutum ce dabatason shiga hakkin wani shiyasa hartake tunanin in ALLAH yasa yaga ANGEL insa su rabu...
" motsawarta tasashi dawowa tunaninsa "gun dining d'in
sa yyi yaje yahad'a coffee tsintar kansa yyi da hada mata tea mai kauri yadawo
kan kujerar dke fuskantar tata yazauna sai dai me?"yana zama ta far ka da
ihu tana cewa wlh bazan koma ba na dena!
Lumshe idonsa yyi ganin yarinyar ta tsorata da shi" murya ahankali yace ke meye haka? ki nutsu bbu abinda zanmiki !
Tsit tayi cup din tea d'in yamik'a mata had'e da tsareta da ido ,bbu musu ta karba,batashaba tana kallon sa "shikuwa coffee d'in sa yafara kurb'a yana lumshe ido" ahankali yadubeta ganin bata sha tayi shiru tana hawaye "
Azuciyar sa yace oh baby bata gajiya da kuka!afili yace baby kisha mana!

Make kafad'arta tayi tace um um ni naka nakeso"
Girgiza kai yyi yace wato kema rigimammiyya ce ko?
To ai coffee ne Wannan nasan k'ila ma baki taba shansaba ,kisha
tea ko kuma yanxun namiki abinda kikayi mafarki namiki yanxun.
Batace komai ba tafara shan tea d'in tana turo baki harta shanye
,shikuwa yatsareta da idanunsa yana kallon dan sak da angel insa tamasa
kama"kallonsa tayi tace ni kadena kallonsa kuma kabudemun kofa na
fita....fuska daure yace innakifa?"
Turo baki tayi tace hmmm wlh rowane dakai'kallon cup d'in hannunsa yyi yakai bakinta bbu musu ta ida kurbe sauran coffee din da yarage had'e da mikewa tsayetana dire dire ita yabude su fita.
Kallonta yyi yace wai baby yaushe nafara wasa dke?" kin cikamun kunne da ihu wlh zakija ki kwana anan na cewa Ummi bangankiba!
Zaro ido tayi cikin shagwaba tace to yaya else muje pls kajiiiiiii!

Lumshe ido yyi afili yace shekararki nawa ?"
"Tace 15"
Gabansa yaji yafadi jin shekarunsu daya da iftihal.
Tashi tsaye yyi yace oya muje kirakani gun Ummi nayi lunch
aidama nasan ke y'ar jinjirace ba wata babba bace wai 15 years.
Murgud'a baki tayi tace eh d'in.... da sauri yace mekikace? Tace
nifa badakai nikeba murmushi yasubuce masa ganin ta iya rainin hankali.
Gun kofar ya nufa yabude,da sauri hartana turesa tasakai dan
ficewa cikin zafin nama yadamkota har tafad'o kan kirjinsa!
Daga ita har shi wanu mugun shock sukaji ,ita kuwa lumshe ido
tayi tana shakar turaren sa.dan tureta yyi dg jikin sa yace hmmm baby wai
miyasa bakyaji ?"guduwa zakiyi ko me?"
Murya a kasale tace ah ah dan ALLAH bazan koma ba .
Saketa yyi ta jirashi yarufe dakin suka tafi part din Ummi.
Sai fira take masa yyi mata banza !
Har suka iso parlourn ,Ummi ce dasu hbba da Fatima a parlourn
suna kallo,murmushi Ummi ta yi byn sun gama gaisawa da shi takalli baby tace
har bakonkin yatafi?"
Satar kallon yah Suleiman tayi aiko taga yana aiko mata da
harara....cikin inda inda tace um ..eh yatafi....tsaki yyi yace ke malama oya
jekiyi serving dina yafada had'e da zama ,bbu musu baby ta nufi dinning area.
Ummi ta hararesa hade da cewa oh babana halinka na nan ko?"
Ahankali yace gsky Ummi nifa banason raini ,in ina sake mata
fuska saita rainani,yafada had'e da kallon su Fatima yace dallah Ku kuma
kuntashi kubani guri....mitts yaja tsaki.
Sum sum sukabar parlourn, Ummi ta girgiza kai kafin tyi mgn baby
ta dawo da plate din alkubus da miyar taushe taji kaji da man shanu dauke
ahannunta.
Agabansa ta aje had'e da nufar frige ta dakko masa ruwa da lemo
had'e da cup,tazo ta kawo masa,Ummi dketa kallon su cike da sha'awa had'e da
jin dad'in yadda baby ke kula da shi ta mike tsaye had'e da cewa sannu kinji
ALLAH yyumiki albarka!
Murmushi tayi kai duke ,shikuwa gogan har cikin ransa yaji
dad'in addu ar Ummi kuma ya amsa da ameen dan ya tabbata da alamar baby zatayi
saykin kai kuma da biyayya tun yanxun ma yaga tana masa biyayya... Ummi ta
katsesa da cewa kayi kaci abincin ankusa la'asar ,dazunma bakayi break ba da
safe haka yarinyar nan duk tadamu... ta fad'a had'e da ficewa a parlourn.
Bissimillah yyi yafara cin abincin yana mamakin wai tadamu akan
beyi break ba cin itace tabata masa rai .
Tashi tayi tana niyar Barin parlourn da sauri yace ke!"
Waigowa tayi fuska daure yace ban amince kije ko inaba kibarni
,nidaya zanci abincinne ko mne?"yanxun inzansha ruwa wazai xubamin inkin
tafi?"
Bbu musu ta dawo ganin fuskarsa bbu wasa.
Matsawa tayi ta zuba masa ruwa had'e da cewa yaya eleeenah kasha
kada yashak'eka kasan wannan abun dole saita ruwa ,tafada hade da mik'a
masa,wani dadi yaji jin yadda take kula da shi dakuma sunan data kirashi da
shi.
Bayan ya idar yakalleta had'e da cewa MY ANGEL bara naje
masallacin kuma nadawo nasameki anan inkinyi taki sallar.
Murmushi tayi dan ta ji dad'in sunan dayakirata da shi ,sunan
dayake kiran iftinsa da shi .
Cikin shagwaba ta ce to yaya eleenah amma kamun alk'awarin
zakabani wayarka nayi game.
Kallonta yyi yace kema haka kike da son game to gama wayar matso
na nunamiki security d'in, bbu musu ta matsala dab da shi yanuna mata ,sannan
yaja hancinta had'e da cewa sainadawo ,turo baki tayi tace nima sauna rama
ALLAH inkadawo ,fita yyi bece komai ba,ita kuma tayi part d'in su Fatima da
wayarsa a hannunta.
*****
Bayan 15mini baby ce zaune a parlourn ta nata game da wayar yah
Suleiman tanata murmushi azuciyar ta tana cewa hmmm mutumin Nada saurin hawa da
saurin sauka dubemu dazun ,amma har mun shirya...Fatima ce ta katseta da CE ahhhhhh
lallai baby yah Suleiman naji dake wlh dan duk gidan nan bbu Wanda yaraba
daukar wayarsa amma ke yabaki....kafin baby tyi mgn yah Suleiman yashigo
parlourn da sauri baby ta tashi tanufi gunsa tana cewa yaya koyamun wannan ban
iyataba .
Girgiza kai yyi yazauna ,tuni ta matso dab da shi ga mugunta ga
nashi ta matso da manta gab da nashi yafara koya mata ,tuni Fatima ta kunna TV
ta fara kallo.
Baby kuwa da yah Suleiman sun shagala da yin game har abbu da
Abba suka shigo basu saniba,
Shikuwa Abba yasha mamakin ganinsu hankalinsu kwance baccin
dazun baby sai kuka take shikuma yahau dokin zuciya.
Abbune yace SULEIMAN!
da sauri yadago kansa yagansu tuni yaduka yana gaidasu ,sai dai
gabansa yafadi dan yasan doie Abba yafadawa abbu abinda yafaru dazun, kuma dole
atambayesa kuma me zece ?
Murya baby yaji tana gaidasu ,had'e da kokarin tashi dan basu
guri tuni yyi saurin aza lallausar kafarsa me cike da gargasar gashi kan tata
k'afar yatake,,,,,
Zama su abbu sukayi abbu yace ah ah baby naga alamar zaki tashi
to kiyi zamanki tambayarku zanyi,batare data dagoba tace to.
Dan wata irin kasala takeji sbd jin kafarsa kan tata k'ofar.
Cike da jin kunya taran matsala dg kusa da shi amma still
kafarsa nakan tata k'afar.
Muryar abbu taji yace meye tsakanunka da yaron dazun harka
fitarmasa da jini?
D'agowa yyi had'e da jifar baby da kallon gargad'i sannan yace
rashin kunya yamun abbu dan na ga be dace su tsaya tareba tunda anmata mini dan
namusu mgn ta koma ciki shine yafara gayamun mgn da ,
rashin kunya nikuma na nuns masa kalata!
Cikin tsawa abbu yace gidanku nace sbd hakan kake yunkurin
kashesa ?bazaka dena wannan zuciyar takaba ko ?"wlh ka kiyayeni kuma duk
ranar Dana sake kamaka da laifi irin wannan gida Kaine shasha.
Rusunawa yyi yana bada hkri dan besan batawa iyayensa rai.
Baby kuwa mamakin wannan karyar da yashararo take....muryar abbu
tabi yace ke baby hakane?kifada mun gsky.....sake Mirza kafarsa yyi kan tata.
Da sauri ta ce eh hakane !
Tashi abbu yyi yace To ALLAH ya kyauta ,adedenan wayar yah
Suleiman tayi ring in baby Tamika masa gurin karbarma said a ya mintsineta a
hannu ,kamar tayi ihu tadai daure.sbd su abbu .
Tashi sukayi Abba da yah Suleiman suka fice dg parlourn,abbu yyi
part d'in sa.
Baby jiki bbu kwaritabi Fatima dakinsu.
******
da misalin karfe 8:00pm Mm zulai ce zaune ta yi tagumi tana
hawaye tabbas tasan batayi da kyauba gashi tafara gani duk abinda kunya ya wuce
ace kamarta sbd 20k ankaita anrufe inda tanada halin kirki wlh ko million ne
tasan mutane gidan zasu bada dan kada atafi da ita.
Yanxun gashi tunda tazo ko kare baizo yace gunta yazoba.
Gashi har dare zata kwana kasa cikin kazanta ga ciwon jiki sbd dukan da y'ar cikinta ta mata ,dan tasan ta isa haihuwar wannan karuwar .
Wata zuciyar tace kigodewa ALLAH shin ita iftihal da kika saka aka jefar da ita dani ,kinsan hannun wa ta fada?".kika tadawa jamaa hankali sbd son zuciyarki dg karshe iyayenta suka bar gari. Ke kuwa bansan inda kike ..
Nadama ce fal da Dana Sani aranta ga sauro da zafi haka ta kwanta tana kuyi har baccin wahala yyi gaba da ita.

Washe gari tun karfe 7am zubaidace cikin damuwa har y'ar rama
tayi ta nufi dakin yah Yusuf gabanta na dukan Tara Tara.
Ta murd'a k'ofar....
Share..
📚📚 mmn
fareesa ce✍✍
AWESOME
WRITER'S ASSO..🏮
(palace of
excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA
ITA!
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story
Written by mmn fareesa
Ina mika
godiya ta ga dunbin masoya wannan novel dabazan iya lissafo su ba sbd yawa ngd
sosae da kaunarku ga INA TARE DA ITA, sannan nasami korafe korafenku akan cewa
wai dan ALLAH wasunku nason shiga grps d'ina amma banasasu,kusani yan xun grp2
gareni kuma gsky banason rashin comments dan kona bude rufewa zanyi ngd..
🅿73&74
Ta murd'a
k'ofar had'e da tura kai cikin parlourn "waige waige ta fara taga bbu kowa
aciki ,bed room d'in ta nufa had'e da yin sallama....tuni tayo baya sbd takunsa
dataji,jikinta na bari,tarabe gefe"
Dg shi sai jallabiyya yafito..... Yasha mamakin ganinta amma be nunaba fuska had'e cikin tsawa yace keeeeeeee!lfy?"
Cikin muryar tausayi tace yaya dan ALLAH kasaurareni na rokeka!mugun kallo yyi mata had'e da Jan doguwar tsuka afusace yace mezakicemun zubaida?"tunda ni ban isa da ke ba,dan haka na cire hannuna akanki"sbd kin rainani inganki da wani ,wai saiki gudo cikin gd !azatonki biyoki zanyi?"
NEVER wlh nafi karfin hakan ,sannan kifita tun kafin jikinki yyi tsami nabaki 3minit.
Tuni tafashe da kuka cikin shashshekar kuka tace pls katai makeni wlh nacanza ba zubaidar daka Sani da bace!Dan ALLAH yaya mama na hannun police tun jiya narokeka kaje kabiyasu ka karbota dan.....wani mari biyu masu masu rai da lfy yawankomata ..ihu tasaki had'e da dafe gurin tuni hannunsa yakwanta akuncinta
Batace komai ba ta fice adakin cikin kunar rai...
Shikuwa yah Yusuf ji yake kamar yaje yadawo da ita yarungumeta ya rarrasheta ,yasan cewa shidai kawai yatsintsi kansa da tsananin sonta da kaunarta ,inyace ga lokacin da yafara sonta yyi karya.
Lokacin da yaganta tare da saurayinta saiada yyi jinyar zuciyarsa.
Saidai abu 2 yatsaya masa arai na 1kukanta na2 datace wai mama na gun police yabiya su yakarbota to meke faruwa ne?
Ajiyar zuciya yyi can kuma yyi tsani sbd mugun halin mm zulai daya tuna.

Ciki yakoma
yashirya da kayan NYSC ajikinsa yanufi skul din dayake dauka ganin 7:45am yasan
yyi latti ko gun Ummi bejeba ,sai da zubaida na makale aransa...
***********
Karfe 8:30am yah Suleiman ne yafito cikin kakinsa yanufi part din Ummi dan yin break fast ya wuce office.
"Sallama yyi bbu kowa parlourn sai ihun baby dayakeji be ankaraba tafito da gudu dg dakin yaran tana kwala masa kira.....tana ganinsa ta fad'a jikinsa had'e da sakin kukan shagwaba...
Lumshe ido yyi ganin atsorace take ga ko d'an kwali bbu akanta" ahankali yace ke ni cikani!menene haka yatsorataki?"
Turesa ta yi yyi baya kamar xai fadi sbd jikinsa asake yake....dariya ta tuntsure da ita ganin yyi saurin dafe bango,fuska daure yace wakikewa dariya?"
Cikin shagwaba ta ce gsky yaya nidai gidanmu zankoma kaga Fatima kullum sai ta tsorata ni da mage....bata ida maganar ba Fatima ta fito da magen ahannunta tana dariya...

Tuni tasha
jinin jikinta ganin kallonsa da yah Suleiman ke jifarta da shi.
Cikin tsawa
yace bakida hankaline?da kike tsorata ta da mage ,kinsan nima bason mage nukeba
sbd ina k'yamarta,amma dg yau zatabar hannunki ,kuma kije kikaiwa mai gadi ita
yanxun taje tayarda ita dg nan kinshare compound din gidan nan duka ki
maimaita....tuni Fatima ta duka dan basa hkri tana nuna masa yunifoam dan harta
makara skul .
"Kallonta
kawai yyi da gudu ta fice ,yaja tsaki had'e da nufar dining area baby ta
bisa."
Zama tayi
tace yah ileeeeeeeeeeee nah ina kwana ?"hararar ta yyi yace bazan amsa
gaisuwar matsoraciyaba.dukar da kanta ta yi ,te a yahada bebi ta kantaba yyi
serving da kansa dan gudun makara..
Ahankali
yace baby kinyi break din?"dakai ta amsa ,sannan tace pls yaya karabu da Fatima
kada ta yi latti a skul,kajiiii?
To kawai
yace "
Break fast
insa ya idar ya mike itama ta mike tana turo baki idanunta cike da hawaye, ta
biyosa ....tsayawa yyi cikin kulawa yace to kuma menene?zakimun fushi
koninamiki wani abu?"da sauri ta ce ah ah ,tsareta yyi da ido can yace
baby me kukeso?konatafi dkene?"da sauri tace eh"
Kallonta yyi
yace waiba nahanaki yawo bbu Dan kwaliba jeki canxa kaya muje dg nan nasa amiki
saloon ko?"ihun murna ta yi ta fice d gudu.
Girgiza kai
yyi had'e da nufar bedroom d'in ummi yasameta tana d'aura dan kwali,dukawa yyi
yagaisheta byn sun gama yace mata da baby zai fita ,murmushi ta yi tace to dan
ta lura dg babin hatshi sun fada tarkon kaunar junansu,anan yasanar da ita
laifin Fatima da hukuncin da yyi mata.
Ummi tace kayi
daidai ko jiya namata mgn akan tadena ,dg nan ta sanar da shi halin da mm zulai
ta ke dan abbu yasanar da ita jiya,cikin ko in kula yace ita ta shafa ai dama
nagansu lokacin da zasu Shiga b'angarenta.
Nan kuma
Ummi tamasa nasiha da fada akan abinda yyiwa Abbas ,hkri yabata yafice .
Baby kuwa
cikin murna taje ta canxa Shiga zuwa jallabiyya baka ta yi rolling kanta da
mayafin ta feshe jikinta da turaren ,sak ta fito kamar balarabiyya ko shuwa
Arab,saidai kuma tanad'anjin tsoron saloon din dan Fatima ta kai ta sau 1 haka
ta fito, tasamesa parking space nan ta nufi guns a.
Kafeta yyi
da ido yana ta kallonta ,azuciyar sa yace masha ALLAH kamar aljana wannan kyau
haka.
Saidai besan
miyasa da yakalleta take tuna masa da angel d'in sa ba.
Kamshinta
daya shak'a yasashi dawowa tunanin daya tafi.
Bude mata
muffin yyi yace muje ko baby "murmushi ta yi tashiga had'e da yin addua
,sai kallonta yake yaaji ta Burgess sosai dan yalura tanada ilimin addini
sosai.
Motar yatada
yabata wuta ,had'e da cewa baby y'ar kauye me kashin kwance..... Yafada cikin
tsokana"""
Turo baki ta
yi cikin shagwaba tace ALLAH nikadai na Jana !kuma ni bani wani kashin kwance
,sannan nima saina rama mintsinina da kayi jiya...katseta yyi da cewa hmmmmm
yarinyar nan kina wasa daniko?da Rabon nasake miki mintsinin dayafi na
jiyan.yafada had'e da kallonta Zara zatan yatsunta ,ahankali yace anjima maje
amiki lalle ko? "
Murmushi ta
yi tace to yaya amma dan ALLAH ko murmushi ne karuka mun na lura kaiko dariya
ma baka cika yiba sai shan k'amshi.
Murya kasa
kasa yace kinason inruka miki ne?"
Da sauri
tace eh
Adedenan
sukayi parking, suka fito sai yan kalle kalle take yi ganin sodoji burjik maza
da mata,jitayi yaja hannun ta suka cigaba da tafiya.
Sai gaisawa
da jamaa yakeyi fuskar nan atamke musammun in mata sun masa mgn ,itada batace
komai ba,
Da yawan
matan dke nuns suna sonsa koda suka gaisa tare da wannan bala rabiyyar sun
raina Kansu lolx..
Office in sa
yabude had'e da Jan ta suka shiga.
********
Bangaren
Abbas kuwa be iso gd ba sa7:46pm straight gidan mlm ya wuce ,bayan yyi sallama
yasamu mlm zaune kan buxu yana lazimi alamar yagama sallah, d'agowa yyi dan jin
muryar Abbas ,daidai da sauri yace subhanallahi Abbas lfy?"naganka da baki
kunbure.
Zama yyi
yazayyane ma mlm abinda yafaru duka dg karshe yace mlm dan ALLAH wanene shi
kuma meye matsayinsa agunta?
Salati kawai
mlm keyi sannan take kayi kuskuren Abbas saida naga yamaka kada kaje sbd gudun
irin wannan matsalar!
Gashi kaje
"to maganar gsky shine mijin dazata aura!
Azabure
Abbas yace what's?"
Mlm yace sbd
yacancantane dan yyi dawainiyya da ita shida iyayensa alokacin datake a larura
,kume besan ita waceceba ?sai da ALLAH yasa ni mahaifinta na bayyana har yasan
ita wace dan haka kada kaga laifinmu.
Abbas yyi
murmushi me ciwo yace bbu damuwa haka ALLAH yatsare matar mutum kabarinsa .
Mlm yyimasa
nasiha had'e da basa hkri sukayi sallama Abbas najin zafin rabuwarsa da
masoyiyarsa.
Byn
tafiyarsa mlm yakira inna klw da bb atine yamusu bayani ,suma sunji bbu dadi dg
karshe sukace haka ALLAH yatsara.
Suna shiga office
din....
Share
📚📚 mmn fareesa ce✍✍
AWESOME
WRITER'S ASSO..🏮
(palace of
excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA
ITA!
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story &
written
By
Mmn fareesa
By
Mmn fareesa
🅿75&76
Suna shiga
office d'in "yamata nuni da kujerar dayake zama had'e da cewa to kizauna
zuwa anjima sai muje amiki gyaran gashin ko?" Ahankali tace to sannan ta
zauna kan kujerar tana yan kalle kalle"zama yyi gaban table din kan
kujerar da baki ke zama yafito da wasu chacoolat 2da biscuit,yamik'a mata had'e
da wayarsa batare da yyi mgn ba.
Karba tayi tace lah yaya na gode sosai barama nayi game,dg nan tacigaba da yin games had'e da yan ciyee ciyenta.
Shikuwa loptop yajawo yashiga danne danne abinsa, haka shiru yadan ratsa tsakanunsu bbu mai mgn har zuwa minti30,batare daya kalletaba yace y'ar k'auyeeee!
Sarai taji sa saitai banza dashi dan ta lura mgn yake nema .
"Ahankali yadago kansa yyi mata kuri da ido " besan miyasa daya ganta yake ganin tana kama da ANGEL dinsa?"wata zuciyar tace dan ka kwallafa ranka ne ga iftihal din...
d'agowa tayi itama sukayi 4eyes harararsa tayi had'e da masa gwalo,murmushi yasubuce masa afili yace oh lallai baby nikike harara ko?"
Nayarda kin waye tunda kinzo binni,shiyasa har kikemun haka amma yarinyar zankamaki,dg nanma saidoki zanyi yafada fuskarsa daure....
Tabbas ta tsorata amma da ta yi wani tunani sai tayi murmushi tace eh minene danka siyar dani?"
Kafin yyi mgn anyi knock, yabada izinin ashigo.
Wata macece soja tashigo da sallama sai faraa take ,atake cpt Suleiman yadaure fuska ,had'e da cewa lfy sumayya?"

Murmushi
tayi had'e da juya idanuwa tace nazo mugaisa ne tunda baka daga wayata"
Adedenan
baby ta dago kanta had'e da watsowa Sumy mugun kallo atake taji wani kishinta
yataso mata...itama Sumy ta tsorata da kyawun yarinyar dan dama batasan sun zo
tareba ,zuwanta kenan taga office nasa abud'e tashigo.
Fuska daure
ta nuna baby had'e da cewa cpt my dear wacece wannan? "
Wani mugun
tsaki had'e da harara baby ta aiko mata dashi sannan tace NI MATAR sace!
Tana fadar
hakan da sauri ta fice dg office d'in ....yah Suleiman nadakatar da ita amma
bata sauraresa ta fice.
Wani mugun
kallon tsana yyiwa Sumy ,atake tasha jinin jikinta dan tasansa bbu kyau in
ransa yabaci afusace yamike dan binta ,cikin bacin rai yace bazan gaji da cewa
bana sonkiba ! Muddin kika sake shigomun office hmmmm yana kainan yafice da
mugun sauri dan kiran Baby.
Ita kuwa
baby da gudu ta fice had'e da buya byn wasu bishiyoyi tana ganinsa yazo yanata
tambayar mutane ko sun ganta ? Sai ace ah ah.
gaba daya
yarude motarsa yadauka ya fice ,dg barrack d'in yyi waje ,befi minti5da tafiya
ba ta fito had'e da ficewa cikin barrack din ta tsaida mai adaidaita yakaita
gun saloon, kasancewar tasan gari dakuma 2k ajakarta.
Byn angama
salon d'in sannan ta hau adaidaita ta nufo gd gab da zasu shiga layin ta hango
abbu da Abba had'e da mai gadi zasu masjid kasancewar azahar tayi ,amma fuskar
abbu da damuwa.
Suna wucewa
tacewa mai a daidai tar yasauketa ,byn ta sauka ta biyashi ta shige gida
,straight can byn gidan inda baa cika zuwaba ta nufa ta yi zamanta,ranta na
zafi dan wani mugun haushinsa takeji ,gani take kamar yanason sumyn"sannan
ita bata San meyasa batajin haushin iftihal akan sondayake mataba?"amma
wannan sojan wani mugun zafinta takeji atake tafara kuka da hawaye.
********
Mm zulai ce
zaune byn sun gama sallar azuba basu koma bacciba sunyi jigum jigum ga ciwon
kai da zazzabi basu dena damuntaba duk tayi rama acikin kwana1,wani kunu da
kosai ne aka kamusu,tana hawaye tana kurba bbu dad'in yau balle na gobe ,ko
krba ukku batayiba taga kafar kyankyaso aciki tuni tashiga kwara amai kamar
ranta zai fita bbu me ce mata sannu har ta idar ,bbu tausayi masu gyara gurin
sukace ta kwashe aman tana ganin jiri haka ta gyara gurin kuma baa sake bata
wani abu dan taciba,haka ta kwanta kasa kuda nabinta ga zafin ciwo hawaye sai
zuba suke afuskarta ta yi nadamar sanin Laure arayuwarta dan itace duk ta azata
akan mugun halayenta ,gashi bbu Wanda yazo da cewa gunta yazo...
_________________
Bangaren yah
Suleiman kuwa tun a get yakema masu tsaron get din masifa wai basu kula da
aikinsugashi y'ar mutane ta gudu basu bantaba.
Koda yafito
yyita kalle kalle gabansa na fad'uwa afili yace oh kadafa y'ar mutane ta bata!
Wani mugun
tsanar Sumy yaji afili yace zanmiki hukunci sumayya"dan ke kika
jawo,narasa iftihal ga baby dke amana aguna itama tana shirin salwanta,tuni
yabawa motar wuta yanufi gd dan yatuna tasan anguwarsu k'ila gd taje,ikon ALLAH
yakasa lfy tun awaje yyi parking yakutsa kai ciki.
Me gadi yatambaya ko tazo yace ah ah be ganta amma yatambaya ciki dan yashiga bayi k'ila tashigo be ganiba.
Da mugun
sauri yyi part din Ummi ,akicin yasameta ko sallama bbu yace Ummi ina baby?
Ummi da
mamaki tace banganeba?"yobatare kuka fitaba!
Cikin damuwa
yace eh wlh na nemeta a office da cikin barrack din bangantaba!
Harararsa
Ummi ta yi tace hmmmm nasan halinka fa da zuciya Kodak wani abu kamata tayi
fushi ne ta tafiyarta ,gashi ita bakuwa ba y'ar gariba kada taje ta bata wlh...
Rasa me
zaice yyi kawai yafito cikin tashin hankali kaf yaduba ko ina agdn bata ,hankalinsa
yakai kololuwa gun tashi ,yasake komawa barrack din akace anga fitarta da
jallabiyya baka yasake kuma fitowa yana ta aikin nemanta amma bbu ita .
Gd yasake
komawa yasamu Ummi har ta sanar da abbu sunata jajan abun dan Ummi hankalinta
yatashi musammun data tuna dg haka fa aka rasa iftihal.
Fada sosai
abbu yyi masa akan cewa shine yamata wani abu ta gudu ,cikin jin nauyi yyi musu
bayanin dalilin dayasa ta gudu.
Ajiyar
zuciya Ummi ta yi tace oh ALLAH Sarki wlh kishine yasa ta gudu Dan haka kaga
yanzun axahar tayi saikaje kayi sallah kazo ka nemota aduk inda take inbahaka
wlh nida Kaine agidan nan, dan yarinyar nan amanace agunmu ,mekakeso mucewa
iyayenta?"
Jiki
asanyaye yawuce masjeed abbu yafito suka hadu da Abba yasanar dashi batan baby
,shima ya jajanta had'e da cewa suje masjeed .
Bayan sun
taso dg masjeed yah Suleiman yawuce part din Ummi dan ne Neman shawara...
Zubaida ce
tafe cikin damuwa dan tafison kadaicewa sbd damuwar datake ciki,ta ido byn
gidan kawai tahango baby zaune tana hawaye .
Tausayinta
taji amma yanajin nauyinta sbd zalinta dataci sadda bata lfy.
Komawa tayi
part din su tasami Rukayya na kuka zama tayi itama suka cigaba da kukan.
******
Yah yusf ne tafe a motarsa yashigo gidan byn yyi parking yafito yanufi part din Ummi ,yasamesu suna shawarar ko akai cigiyarta gdn TV da redio.
Yah yusf ne tafe a motarsa yashigo gidan byn yyi parking yafito yanufi part din Ummi ,yasamesu suna shawarar ko akai cigiyarta gdn TV da redio.
Yah Suleiman
na gefe kallo 1 zaka masa kasan yana cikin damuwa Habiba d Fatima nata hawaye
,byn sun gaisa yatambayesu meke faruwa aka sanar dashi. Komai cikin tausayawa
yace subhanallahi dama naji ance ksmar mm zulai na gun police tun jiya
ko?"
Ummi tace eh
kudin mutane taci 20k shine sukazo aka tafi da ita.
Bece komaiba
yafice dg part din dan yasan bawai kudin amsotane bbu ba,ah ah sun barta ta
horu kuma yasan yanxun abbu yadaina bata ko bicikarsa dg ita har yayanta!
Shiyasa daa
zubaida tazo dan yataimaka mata yaki sauraronta,shiru yyi yanajin wani mugun
tausayinta,aikawai sai ya nufi part d'in mm zulai d'in dan yaga zubaidar ya
rarrasheta.
Yana zuwa
yyi sallama awaiting parlour.....
Share...
📚📚mmn fareesa ce ✍✍
AWESOME
WRITER'S ASSO..🏮
(palace of
excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA
ITA!
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
Story &
written
by
Mmn fareesa
by
Mmn fareesa
NOT EDITED
🅿77&78
Yana zuwa
yyi sallama a waiting parlour... Zubaida da kanta ke duke tana kuka,da sauri ta
dago kanta jin muryarsa...tsaye yyi had'e da hard'e hannayensa a kirji yana
mata kallon tausayi da gudu ta nufi gunsa tana shashshekar kuka,bbu musu yabude
mata hannayensa ta fad'a jikinsa tana kuka mai zuma zuciyar mutum..
"Ahankali yace ya isa pls kidena kukan kinji ?" gobe insha ALLAH da safe zanje na karbota zan amso wasu kudine da yauma zan karbota..da sauri ta d'ago dg jikin sa tana murmushi had'e da dariyar farinciki... Murmushin shima. Yyi had'e da saka yatsansa yashare mata hawaye...muryar Rukayya sukaji abayansu tana zubawa yah Yusuf godiya "kallonta yyi yace kada kidamu "
Juyawa yyi dan ficewa dg parlourn da sauri zubaida tace yayaaaaaaa!
Cak yatsaya had'e da tsareta da ido ,
"Ahankali tace to ai banso katafi ko"
Murya kasa k'asa yace sorry kinga baby ta b'ata zamuje nemanta nida yah Suleiman.... katsesa tayi da cewa wacce babyn yaya?"
Yace wacce yah Suleiman zai aura...da sauri zubaida tace yo ai wlh yanxun naganta can byn gidan nan tana kuka! zaro ido yyi had'e da cewa pls da gske kike?"
"Tace wlh"
Hannunta kawai yaja suka nufi part d'in Ummi da mugun sauri"
Suna shiga suka tsintsi muryar yah Suleiman yana cewa wlh sumayya gara ki fito da ita inba hakaba saina k'arar da danginku baki d'ayansu....da sauri yah Yusuf yace wlh yaya zubaida tasan inda take....da sauri jamaar dke parlourn suka juyo suna kallon Yusuf dake rik'e da hannun zubaida.
Yah Suleiman kuwa sai dai sukagansa gabansu yana cewa dan ALLAH zubaida muje ki kaini gunta plsssss!mamaki zubaida yabata dan betaba yimata mgn hakaba....Jan hannunta Yusuf yyi suka fice yah Suleiman na biye dasu ,yyinda Ummi ,Fatima ,Habiba,yah Habib da yah Usman sai abbu suka rufa musu baya..

byn taci kukanta me isarta tayi shiru tana tunanin gd.
Tun dg nesa
gogan yahangota tayi tagumi,aituni yyi ajiyar zuciya atake yan miskilancin suka
motsa dan haka sai yyi tsaki afili yace oh dama tana nan tun dazu,shine ta keta
wahalar da mutane ?"
Ummi afusace
tace yimun shiru ,aikayi ta barka da ace baa gantaba kayita wahalar nemanta kenan....girgiza
kai abbu yyi ,adedenan baby ta hangosu tuni tsoro yaka mata jitake kamar ta
zura aguje..
Tashi tsaye
tayi ganin zubaida dasu Fatima sun nufota hakan yasa da sauri ta zura aguje
had'e da fadawa jikin su tana kuka.
Hannunta
suka ja ,kasancewar su ummi sun tsaya agefe suka kaita gun ummin.kama hannunta
Ummi ta yi tace muje kinji y'ata amma dan ALLAH kada kisake yunkurun
guduwa....da sauri yah Suleiman yace yo tama sake mana" d'agowa baby ta yi
cikin SAA suka hada ido da shi wata uwar harara ta gallamasa,mamaki sosai
tabasa baki sake yake kallonta har suka fara tafiya itada Ummi jamaa na binsu
,yyinda ko wanne saurayi da partner d'in sa, yaseer ne kawai baya ciki ...
Kwafa yyi afili yace wlh zan kamakine yarinya....
Kwafa yyi afili yace wlh zan kamakine yarinya....
Bayan sun
dawo Ummi da abbu suka bata hakuri akan kada tasake irin hakan tace to had'e da
basu hkri itama.
Shikuwa
gogan lunch yadiba yanufi part d'in sa, yyinda Yusuf zubaida ta manne masa har
Ummi na mamakinsu dan tasan basa shiru ,amma data tuna ikon ALLAH saitadaina
mamaki..
********
da misalin karfe 7:40 pm ummice tare da abbu zaune awaiting parlou byn yagama cin abin dare .
Kallonta yyi had'e da cewa dazunfa munyi waya da mutanenki!tace kai dan ALLAH "yace eh saura 7days sudawo Nigeria dan haka kinga da jibi abdullahi zasuie garinsu yarinyar nan nemawa Suleiman auren ta ko?" Tace eh"
Yace to na fasa sai dadynsa yadawo suje da shi atare,shima kuma haka yace dan kansa zai nemawa dan lelen nasa aure..
Murmushi Ummi ta yi tace oh ikon ALLAH to ALLAH yamaidosu lfy yasa kuma alkhairi "
Abbu yace ameen yah rabbi, kinga nima da angama maganar auren yaran nan nima zan angwance😂
Harara Ummi ta masa had'e da cewa kai mijin mace dayane rak....da sauri yace maida wukar Rabin ran ina ni ina wani aure haka natsufa...sallamar yah Suleiman ce ta sa abbu yyi shiru ,gaidasu yyi had'e da cewa Ummi baby fah?"

Harara ta
bankomasa tace kafini sanin inda take dg nan tabi abbu part din sa tabar yah
Suleiman zaune shi daya..
Motsinsu
yaji adakin yara ,tashi yyi had'e da tamke fuska yanufi k'ofar dakin...baby nagaban
mirror tana cire yan kunne kanta bbu Dan kwali gyaran gashinta yyi kyau gwanin
sha'awa gashi bak'i kirin tayi parking dinsa..yyinda su Fatima da Habiba sai
santin gashin suke .....tsaya wa yyi dg bakin k'ofar yakafeta da firgitattun
idanunsa yana ta kallon gyaran kan da aka mata yana tunanin yaushe taje aka
mata shi...
""
kamshin turaren sa dataji ,yasa tagane ko zaishigo dakin ne ko kuma yana
ciki,da sauri ta juyo sukayi 4eyes da shi,ashagwabe tanufi gunsa ...
Yyinda su
Fatima suka bar dakin byn sun gaidashi..
Ayadda yaso
yyimata masifa ,amme me besan meyasaba sai yakasace mata komai yanadai ta
kallonta....cikin dire dire had'e da shagwaba ta ce ni yanxun ice cream zansha
da fura,kaji yayaaaaa?"
Ta fad'a
had'e da kukan shagwaba, aigaba daya jinsa yake wani daban ga kasala da mutuwar
jiki sun tasanmasa be shiryaba.
Ahankali
yace naji iya dama abinda kikema rigimar kenan?"
Da sauri ta
ce to sai kuma irin biscuit d'ina nadazun Dana bari a office naka shima
kabiyani abuna....ta fad'a had'e da murguda baki.
Murmushi yyi
yace ah ah bazan cigaba sai kin fadamun miyasa kika gudo dg office dina nayita
nemanki kika d'agamun hankali,yanxun baby kin kyauta nama lura kinfison kirik'a
batan rai ko?"
Cikin sanyin
murya tace to yaya dan ALLAH ka yi hkri bazan komaba ,amma gsky bazan koma zuwa
office nakaba"
"Da
sauri yace meyasa?"
"Tace
sbd wannan me kirar samudawan tasaka kazamar k'afarta aciki"
Murmushi yyi
wai Sumy ce me kirar samudawa,Ahankali yace ban yardaba to nida gobema tare
zamuje nakaiki amiki lalle ma dg nan .
Turo baki
tayi tace um um Fatima zata kaini,had'e rai yyi yace to goben innace muje kice
baki zuwa manah..
Batayi mgn
ba ta nufi k'ofar fita.... da sauri yarik'e hannunta had'e da cewa wai miyasa
kike son batamun rai ne?"bacin yanxun kikaban hkri amma gashi kin koma..
*cikin
sanyin murya tace nadena muje kaci abinci tukum"ahankali yace to kokefa
amma bbu kodan murmushin nan,kallon sa tayi suka hada ido state sukayi murmushi
..
Zama yyi kan carpet tayi serving dinsa da ruwan semonvita miyar kubewa busassa.
Zama yyi kan carpet tayi serving dinsa da ruwan semonvita miyar kubewa busassa.
Ta aje masa
hade da zama kusa da shi yyi bissimilla yafara ci..
Ahankali
yace baby bara nakira k'asim(yaronsa ne) yakarbomiki ice cream dinko?" Ko
nikeso nasiyo miki?"
Cikin sanyin
murya tace bazanso Yayana yawahalaba katurasa yakarbomin.
Cikin jin
dad'in maganarta yakira kasim yasanardashi abinda zai karbi,kafin ya idar da
cin abincin yakawo ,nan tasha komai awadace ,anan take ta basa labarin taje
saloon da kanta,Wanda yyi mamaki sosai, harda dungure mata kai yyi wai aita
wahalardashi gun nemanta.
Cikin wayo
itama ta kai hannunta kan karan hancinsa taja da gudu tabar parlourn bbu shiri
tana masa gwalo....dan yyi kokarin kamata ta gudu..
Wayarsa
yadauka yana murmushi had'e da cewa hmmm baby mejan fada zan kamaki gobe..
Washe gari
tun karfe 7:00amm yah Yusuf ya had'a kudin hannunsa 30k yanufi station din.
Byn yaje
yasanar dasu gun wacce yazo ,anan Wanda case din ke hannunsa ,yabukaci akawo
dubu 20 din na ba shin sannan yyi signing bbu musu Yusuf yyi ,dg karshe akace
sai yabiya dubu goma na ciyarda ita da bata magani dasukayi,bbu musu yabiya
dama 30 k ne yazo dasu..
Anan akaje
aka cewa mm zulai ta fito ansallameta,wani farin ciki ta ji da murna tasan
yaseer ne yazo yyi beling nata.
Fitowa tayi
jiki asanyaye duk tayi baki ta rame acikin kwana biyun.
Tana fitowa
dg cel sukayi 4eyes da yah Yusuf....
Bana bukatar
tanx ko stickers dawasu surutai comments kawai nake bukata inna ga ruwan
comments acigaba inkunji shiru to kadama kuyi jaje ..
📚📚. Mmn fareesa ce✍✍
AWESOME
WRITER'S ASSO..🏮
(palace of
excitation and pleasant writer's)
INA TARE DA
ITA!
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
(bansan ita bace)
🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾🐾
story &
written by
Mmn fareesa
Mmn fareesa
Inajin
dad'in comments naku sosai da sosai kamarsu...
Salma l y
,Maryam
Musa ,mmn
samha,
Miss
fatisah,mmn
Ibrahim,
meenal mohd,
Ibrahim,
meenal mohd,
Fatimatou,khadeejart,
Aysha aliyu,ummu
Amra,
Aysha aliyu,ummu
Amra,
Maimuna,mmn
mashkur,
Haima mmn Abdul,
Haima mmn Abdul,
Aishatou,
hjy faty
Khady,mmn zannur.
Khady,mmn zannur.
Ummi
dentiest,
Mom iman&h...
Zainab s Usman
Amina ay.....
Mom iman&h...
Zainab s Usman
Amina ay.....
Da duk wacce
bataji sunanta ba ngd sosae😻😻
🅿79&80
NOT EDITED
Tana fitowa
dg cel sukayi 4 eyes da yah Yusuf! "
Sake ware idonta tayi dan tagane shin shida wani yazone ko kuwa gizone idonta ke mata?"
Amma me ?shidai din ne yana mata kallon tausayi..
Mamakine kwance afuskarta had'e da tambayoyi aranta!
Koda yalura da yanayinta matsawa yyi gunta yana cewa mama sannu!mutafi ko"ahankali tace Yusuf wayazo beling nawa?"dukar da kai yyi yace NINE!
Da sauri ta d'ago kai had'e da cewa Kaine Yusuf?" Yace eh mama muje gd ki huta ko"jiki bbu lakka tabisa yabude mata mota ta shiga, shima yashige had'e da Barin gurin.
Tafiya suke bbu mai mgn ,can mm zulai dketa mamakin waye yasanar da Yusuf har yatausaya mata yazo dubata yyi belling nata Wanda ko y'ayan cikinta basuzo dubata ba!ahankali tace dan ALLAH Yusuf waye yasanar dakai halin danike ciki?
Kallon gefenta yyi yace ZUBAIDA ce!
Yaciga da cewa wlh mama suntayar da hankalinsu sosai itada Rukayya ,Nina bansaniba sai jiya da marece tasanar dani...mamaki ne aran mm zulai, shin sun manta abinda ta musu?wata zuciyar tace hmmm danma basu San cewa kece silar batan iftihal ba.
Jitayi gabanta ya fad'i.... Amma har cikin zuciyar ta ta ji dad'in yadda su zubaida suka damu da ita, saidai tayi mamakin rashin zuwan yaseer yyi belling nata,kuma bataji yace yaseer din yadamuba.

"Ahankali
tace YUSUF !
Be kalletaba
yace na'am tace nagode sosae ALLAH yyimaka albarka yasa kagama da duniya lfy ..
Cikin jin dad'in addu ar ta yace ameen yah Allah.
Cikin jin dad'in addu ar ta yace ameen yah Allah.
Cikin kuka
tace dan ALLAH kuyafemin kuskeren danayi abaya sbd son zuciya da zugar muguwar
k'awa nayi nadama dan ALLAH Yusuf kaso zubaida ka kulamun da ita ,duk da nasan
kana kokari gurin tarbiyyarta.
Ajiyar
zuciya yyi yace bbu komai mama indai dan nine kuma insha ALLAH zancigaba da
kulawa da ita..
Ahaka yyi
parking kasancewar sun shigo gd.
Tana fitowa
dg mota saiga zubaida da gudu itada Rukayya suna kuka suka rungumeta,itama
kukan take ,yyinda Yusuf ke tsaye yana kallon su cike da kula wa hade da
tausayi.
Sakinsu tayi
had'e da cewa su koma ciki ita gurin Ummi zataje.
Zubaida gun
yah Yusuf ta nufa, Rukayya tayi part din su,yyinda mm zulai ta wuce part din
Ummi..
Zazzaune
suke kan dinning suna break Ummi da abbu na k'asa bisa carpet suna break fast.
Sallama ta
yi jikinta asanyaye koda tagansu ,itama sai ta tuna dafa haka suke zama itada
abba! Ummi ta amsa sallamar fuska asake sbd tabata tausayi ganin yadda ta koma
akwana2.
"
sannan taga alamar nadama afuskarta"
Dukawa tayi
tagaishe da abbu sannan suka gaisa da Ummi,nan suka mata jaje, su Fatima ma sun
gaida ita sukabar parlourn.
Suna fita
tafashe da kuka had'e da rike hannun Ummi ta na Neman yafiyarsu had'e da
abbu,nan suka ce sun yafemata,atake tanemi alfarmar yakira Abba yazo sutayata
bashi hkuri.
Haka kuwa
akayi ,byn yazo yana ganinta yadaure fuska ya jiya dan komawa ,abbu yadakatar
dashi yazo yazauna.
Nan cikin
kuka mm zulai ta nemi gafararsa had'e da yimasa alk'awarin gyara halinta kuma
tarabu da Laure..
Bbu yabo bbu
fallasa yace ya yafe mata ,yafice dg sashen.
Ummi ta hada
mata tea mai kauri had'e da sinasir da niyar taushe tace taci,bbu musu ta hau
ci sbd tsohowar yunwar datakeji.
Byn ta idar
tayi godiya had'e da komawa sashensu.
Wanka ta yi
had'e da brush ta shirya tasake yin wani break din nan take tambayar wai ina
yaseer.?
Nan su
zubaida suka sanar da ita yadda sukayi dashi aranar da aka kaita ceel.
Salati tayi
had'e da cewa lallai yaseer abinda zai zakamun dashi kenan.
Hmmmm aidama
abin ALLAH haka yake wadanda nak'i su suka fito dani....ALLAH ya isa tsakanina
da Laure! Itace tasami hanyar banza amma kibarni da yaseer wlh zai Sani zaigane
uwa tanada mahimmanci ga d'an ta..
Zubaida tace
wlh mama yah Yusuf yagama mun komai arayuwa da ALLAH yasa yafito da ke dan gsky
bazan iya rayuwaba inbbu shi ina mugun k'aunarsa..
Mm zulai ta
ce wlh har abada bazan mance hallaccin yaron nanba wlh ,tunda yamun abinda d'an
cikina yakasa yimun.
Hakafa
sukayi ta jajen abun had'e dayima Kansu alk'awarin zama da kowa lfy agdn,sai
dai mm zulai data tuna itace tabayar da iftihal hankankalinta na mugun tashi..
Yah sulaiman
ne acikin mota shida baby...
Kuyi hkuri
da Wannan bnida caji...
📚📚mmn fareesa ce✍✍
No comments