Breaking News

YAR AMANA (NUSAIBA YAR AMANA) 50-51

 


*NUSAIBA*

       *'YAR AMANA*☘️☘️


Karimatu Abdulhamid

( *MUMMYN MINAL*)



*🌹 SUBBAHANALAHI WABI HAMDIHI SUBBAHANALAHIL AZIM🌹*


⚖️

*HAMDALA WRITIN'S ASSOCIATION💪*

        _*{{RUBUTU DOMIN CIGABAN AL'UMMA📚}}*_

https://www.facebook.com/111403834371046

          *✨✨{{H.W.A}}✨✨*



        *PAGE 50-51*



....... Anti Amarya"

"Kamar yaya IKIRAM Bangane ba"?

"Itace Yaya! Itace de NUSAIBAR da Anti Amarya tawayarwa kai tazama kamar bawanda aka kawo daga qauye ba"

"You are very stupid IKIRAM! Na tambayeki wanan?"

"A'a Yaya kayi haquri"

"To naji inma menene inaso yanzunan kije ki shigo da ita 'bangaren nan inganta ina jiranki a d'akin nan"

"Amma Yaya"

"Amma me ? banfa son musu"

"Shikenan Yaya zan gwada dan kuwa da wuya ta biyoni shashinan, sbd tsanar da su Mum sukayi mata shi yasa bata shigowa"

"To naji ina jiran ki a lambun gidan nan maza inganku tare"

"To Ya ABUDULJABBAR" sanan IKIRAM tajuya tabar d'akin cikin tsoro.



******           *******      *******



'YAR AMANA kuwa sam akwana biyun nan tinda aka kori JALALULDEEN a gidan tarasa walwalarta ta dena ci dasha sai de aikin kuka,  to yau nema tafita parlour kawai sai taga wayar Anti Amarya a ajiye akan hanun kujera kuma ba kowa a parlour d'in, d'auka tayi sad'af-sad'af tashige d'akinta, Number JALALULDEEN ta qira bugu biyu yadaga yace " Assalamu Alaikum Anti na yakike miye labari"?

Kuka NUSAIBA tasa

Cikin tashin hankali JALALULDEEN yace "My love kece? Dan Allah kidena kuka kiyimin magana ko so kike zuciyata ta tarwatse?"

Girgiza kai tayi kamar tana gabansa, shima kamar yana kallon ta yace " to kiyi shiru fad'amin wa ya ta'baki? Inzo insameshi ko shi waye"

Cikin shesheqar kuka 'YAR AMANA tace " rashinka ne my heart"

Wani irin dad'i JALALULDEEN yaji azuciyarsa shikam Shikenan yagama yin dace a cikin samari, ace yarinya mai aji da kyau da usuli kamar NUSAIBA taringa furtamar kalamai haka ai shikan ya more.

'YAR AMANA kuwa cigaba tayi dacewa rashinka babban illace agareni My heart please kadawo gareni idanuwa na baza sujure rashin kaba, gangar jikina baza ta jure rashinka akusa dani ba, haka zuciyata baza ta jure rashin taka zuciyar akusa da ita ba, hancina bazai jure rashin jin qamshin kaba please JALALULDEEN kai ne rayuwata"


"Qarya kike NUSAIBA!!!!!!!!!!!!!!!!

IKIRAM tafad'a yayin da take shigowa d'akin tana hawaye domin tagama jin komai tana daga bakin qofa.

'YAR AMANA kuwa da sauri ta katse kiran ta 'boye wayar abayanta.

Shiko JALALULDEEN a nasa 'bangaren Muryar IKIRAM yaji wani ihu yasa sanan ya dunqule hanunsa ya naushi iska, sbd da takaicin yankewar wayar a zuciyarsa kuwa yana cewa " tabbas sai ya nunawa IKIRAM bata da wayo ya zama dole yayiwa tumkar hanci tunda wuri, haka de yaci gaba da juyi akan katifarsa.


IKIRAM kuwa cikin kuka tace " kina yaudarar kanki NUSAIBA domin kuwa JALALULDEEN bai dace da keba, ke koma ya dace dake ki tina kefa matar aure ce kuma kinsan hakan amma kina soyayya da wani shin kuwa kinsan haqqin aure NUSAIBA?"


"Tayaya zansanshi IKIRAM tinda kawai samin shi akayi akaina ba tare da antambayi za'bina ba, dan haka ni bansan wanan auren ba babu shi Akaina"

"Au haka ma zakice NUSAIBA? Ke kuma taki salon soyayar kenan tamanta alheri? To bara kiji kibiyoni zan nuna miki wani"

IKIRAM bata jira taji me zata ce ba tayi gaba abunta.

Itako NUSAIBA kamar baza ta bita ba sai kuma tatashi tabi bayan ta har cikin lambun gidan.

Sai da sukaje tsakiyar lambun Sanan IKIRAM tace " ki tsaya na zakiga wanda Yadace dake NUSAIBA zaki ga wanda zai kasance rayuwar ki ba wanan sakaranba tabbas kuma inka ka yiwa kanki sakiyar da ba ruwa kin tafka asara babba NUSAIBA"

IKIRAM bata jira mai zata ceba kawai tayi tafiyarta.

Itako 'YAR AMANA tsayawa tayi tana jujuya maganganun IKIRAM.

Can sai tahango wani kyakyawan gaye yana nufota wanda yaji kyau iya kyau ga hutu ga alamun Naira ga kuma mazantaka domin duk yanda ake neman jarumin namiji yakai, nufuta taga yanayi yana qara kyau amma duk da haka be kai JALALULDEEN d'inta kyau ba dan kuwa JALALULDEEN yafi shi yarinta.

Sai da yakusa isota sai taga kammaninsa ya rikid'e ya koma na JALALULDEEN har yaqara so inda take, ita kuwa tini tasume atsaye, shikuwa ya qureta da ido yana kallon ta, nan ABUDULJABBAR ya gano tabbas wanan 'YAR AMANAR sa girma da wayewa kawai tayi ga kuma hutu da yara tsata ga tsantsar kyau zalla. 

Tini yaji wani abu ya motsamar yaji wani magana d'isu yana fusgarsa tini yaji zuciyarsa ta nutse akan qaunar yarinyar amma da yatuno ta rungume a qirjin wani kawai sai yaji annurinsa ya d'auke.


Itako NUSAIBA farfad'owa tayi takawo numfashi cikin mamaki tace " JALALULDEEN yaushe kazo nan gurin dama nasani zaka zo gareni kuma nafad'awa IKIRAM kaine wanda kadace dani ashe itama tagano hakan"

Hanunta takai zata shafi sajen fuskarsa


"You are very stupid NUSAIBA"

Sunanta ya qwacemar abakin sa

Sanan yaci gaba da cewa da aurane akanki kike min zancen wani qato wawa tabbas kika sake sai na koyar dake hankali"

Tini jikin NUSAIBA yafara rawa domin taga JALALULDEEN ya rikide mata yakoma kama da mijin Anti FINAH wanda tata'ba gani a shashin Anti Amarya.

Cikin rawar murya tace " please waye kai bansanka ba ni ba auren kowa akaina JALALULDEEN kawai nakeso yazama mijina"

Azafafe ya cakumota ya mata wata zazafar runguma wanda sai da qirjinta ya kusa fasgewa kama bakinta yayi yashiga aika mata wani zazafan kiss mai tatare da mugunta, gashi ba yanda zatayi takwace sai da yagaji dakansa sanan yacika ta yatureta gefe tafad'i.

Cikin huci yace " qazama ai mantawa nayi nata'ba ganinki anan kin hada jiki da wani qazami wawa,  karkad'e jikinsa ya shigayi sanan yace "naji kinmantani qaramar marar kunya amma baki manta Hard'on rigarku ba ko? Sbd haka lokaci yayi da zanmayar dake rugar su hard'o su sunce auren in yaso suyi miki duk hukunci da yadace"

Haba nan 'YAR AMANA tashiga kuka da ihu tsakanin ta da Allah tana qiran sunan baffanta shiko ABUDULJABBAR ficewa yayi yabar ta agurin.



       *BAYAN KWANA BIYU*


FINAH kuwa tun ranar da MUM tarokata d'akin ABUDULJABBAR basu sameshi ba, ba takuma samun lafiya ba domin   kullum cikin   ciwon mara take,  yini dan haka FINAH yanzu takantama takeyi batasan ma abunda ke faruwa agidan ba, kuma tun ranar bata kuma waiwayar d'akin ABUDULJABBAR ba,  sai de fa tabbas bata haqura dashi ba domin baza ta ta'ba barin ABUDULJABBAR ba sai inda aqarfinta yatsaya.


IKIRAM kuwa   tinda suka rabu da ABUDULJABBAR  a lambu bata da aiki sai kuka sbd abunda yamata domin kuwa har yau  bakinta bai sa'be ba sbd zazafan kiss d'in da yamata har sai da bakinta ya kumbura,  gashi yanzu Anti Amarya bata barin wayarta asarari balle ta d'auka, dan kullum sai taleqa parlour ko zataga wayar Anti Amarya, amma bata gani dan haka hankalinta yatashi sosai dan a kullum burinta bai wuce taga ABUDULJABBAR ko taji muryarsa.

Yauma tana zaune d'akin ta duk abun duniya ya isheta burinta kawai bai wuce taga JALALULDEEN ba,   dan haka tashi tayi tanufi parlour taga bakowa duk suntafi makaranta, d'akin Anti Amarya ta leqa nan taga Anti Amarya tana bacci akan gadon ta wayarta na gabanta, sid'ak-sid'ak talala'ba gaban ta nafad'uwa ta d'auki wayar.

Tana d'aukar wayar Anti Amarya tayi juyi, jitayi gaban ta yafad'i ras, amma sai taga Anti Amarya taci gaba da bacinta, dan haka dafe qirjinta tayi tana ajiyar zuciya.

Da sauri tafice a d'akin tanufi d'akin ta .


Number JALALULDEEN takira ringing daya ya d'aga wayar fashe mar tayi da kuka, cikin firgici JALALULDEEN yace " haba love kinfa san banson kukanki yana dakarmin zuciya please sanar dani me kikeso.

Nan NUSAIBA ta kwashe komai da yafaru tsakanin ta da ABUDULJABBAR ta fad'ama sa, wani uban zagi ya kunduma sanan yace " amma wanan gayen anyi d'an isa, sai yayi dana sanin ta'baki da yayi, harma da sha miki baki dayayi tabbas yayi kuskuren shan sweet mouth d'inki da yarigani yi, ba dai taqamarsa da auren ki akan sa ba, to ni kuma zan nuna masa kalar tawa barikancin sbd haka ki shirya yanzunan zanzo in d'aukeki muje wani guri, tabbas yau zan kawo qarshen lamarin, ina kinanan acikakiyar budurwarki bai riga da ya keta miki daddi ba?"

"Eh ina da budurcina my heart domin nakane kai d'aya alqawari ne nayi sai namijin da nakeso shine zai samu budurcina sbd haka I keep for you"

Wani malalacin murmushi JALALULDEEN yayi tare da sake rungume wayar akunensa, yasake miqewa a katifarsa sanan yace " oh Love Nagode da irin wanan babbar ajiyar sbd haka ki shirya kiyimin kwalliya mai kyau ta fitina inan zuwa"

"Okay my heart wani irin kaya kakeso insaka?"

"Qananan kaya zaki saka amma ki d'aura after dress akai tinda wani gu mai muhimmanci zamuje"



Kashe wayar 'YAR AMANA tayi tafad'a bathroom tana jin dad'i yau zataga zuciyarta.



_______________________


Shiko ABUDULJABBAR akwana biyun Nan sam baya samun zama yama dena bin takan kowa agidan, sbd abunda yakeyi mai muhimmanci burinsa kafin su tare asabon gidan sa yayi maganin su Alhaji Halliru dan haka ya shiga binkicensu sosai tare da samun shedu akan su da kuma tarko da yake d'ana musu iri-iri domin ya rifta dasu.

Kuma yayi duk yanda zaiyi dan kud'aden da gwamnati zata sake yabiyo ta hanunsu dan yaji qarfin yin ram dasu, dan haka kwata-kwata baya samun time, kullum cikin aiki yakeyi amma duk abunda yakeyi NUSAIBA tananan manne azuciyarsa daram, yarinyar tayi masa mungun kamu dan kuwa tun ranar da ya had'a jikinsa da nata tasake shiga ransa domin kullum da ita yake kwana yake tashi duk harbawar da zuciyarsa zatayi da ita maqale azuciyarsa.

Takaicin sa JALALULDEEN.


Yauma ABUDULJABBAR harya fita sai yamanta wasu takardunsa da yayi record d'in komai nasu Abban FINAH dan haka yadawo gida dan ya d'auka, awajema yayi parking d'in motar sa sbd saurin da yakeyi, yana fita amotar sa sai yalura da wata mota da take parke a qofar gidan nasu daga gefe kallon cikin motar yayi, mutimin da bazai ta'ba munta fuskarsa yagani ba, wanda yarungume masa mata, wato ABUDULJABBAR,  da har zai nufeshi ya koyamar hankali sai kuma yaga yana waya yana murmushi yana lumshe ido tamkar kwarto, dan haka sai jikin ABUDULJABBAR yabashi wani abu, da sauri ya shiga cikin gidan tacan gefen boos quarter ya tsaya, can kuwa ya hango 'YAR AMANA tana tafe cikin yauqi tana waya sai murmushi takeyi sai da tazo ta saitin gurin da yake kawai yafita a ma'boyarsa yad'agata sama cak yarufe mata baki, tana tangal-tangal wayar tafad'i, kuma ba kowa aharabar gidan dan megadi ma ya shiga d'akinsa.


ABUDULJABBAR kuwa koda ya d'auki 'YAR AMANA shashin su yashige da ita, mai maimakon ya nufi d'akinsa da ita duk ya rud'e kawai sai yanufi d'akin MUM da ita, yasa key,  gashi MUM tana can dakin FINAH domin FINAH ba lafiya, IKIRAM kuwa tana makaranta,  itako dama NUSAIBA tunda daddy ya kori ABUDULJABBAR tadena zuwa makarantar, kai tsaye kan gadon Mum ya wullata yabita ya danneta yasakar mata nauyinsa,   yadube ta ido cikin ido yace " ina zaki NUSAIBA?

cikin tsiwa tace " bansani ba ni kadaga ni domin ni ba 'yar iskaba ce"

"Au Allah ko? Ina can naga wawan saurayin naki awaje wato binsa zakiyi ko NUSAIBA kinmanta da igiyoyin da suke kanki tsawon shekaru 4 kinyiwa kanki adalci kenan?"

Murgud'a baki tayi sanan tace " kai kasansu amma nikam bansansu ba JALALULDEEN kawai nasani"

Had'e bakinsa yayi da nata yashiga kissing d'inta ba kaukautawa,  tin NUSAIBA na qoqarin qwacewa har takasa jikinta yayi sanyi shiko ABUDULJABBAR tini yazauce yama manta a ina yake nan yafige after dress din jikinta ya jefar, haba nan yasake birkicewa da yaga irin kayan dake jikinta, tini yashiga sarrafata yana cewa " NUSAIBA ina zaki da wanan shigar taki, ni daya ya halalta naga irin wanan shigartaki NUSAIBA please NUSAIBA kisoni nine wanda yadace dake ba wancan wawan ma marar abunyi, Nan fa ABUDULJABBAR yashi surutai iri iri baima san me yake fad'ama, itako 'YAR AMANA kuka takeyi tana tureshi tana cewa " please Yayan IKIRAM dan Allah karka ketamin haddi please nayiwa JALALULDEEN alqawarin kaina, domin shi nakeso kuma shima yana sona"

Shiko ABUDULJABBAR buge bakinta yayi sanan yace " please NUSAIBA karkice haka nine asalin wanda nakesonki NUSAIBA nifa mijinki ne nine Kad'd'onki NUSAIBA please kituna fa "

"Nasani yayan IKIRAM amma dan Allah kayi haquri ni bana sonka JALALULDEEN shine za'bin zuciyata.


Shiko ABUDULJABBAR wani takaicine ya ziryarceshi wai matarsa keson wani dan haka yashiga sarafata da zafi da zafi harya yarabata da komai na jikinta, gashi badamar tayi ihu domin kuwa bakinsa nacikin nata, sosai ABUDULJABBAR ya sarafa NUSAIBA son ransa hot romance iri iri yaringa yi mata wanda har sai da yakusan sumewa, shi kanshi ABUDULJABBAR baisan ya iya wani abunba sai da yadamqi NUSAIBA.

Tini shima yafice a haiyacinsa yamanta wayene shi yama manta me yakawo shi gida, yama manta a ina yake, cire bakinsa abakin NUSAIBA yafara karanto Addu'ar saduwa da iyali kamar haka

( *ALLAHUMMA JANABNAR SHAI'DANA WA JANABNAR SHA'DAINA MA RAZAQANA*)

sanan yafara neman hanyarsa inda NUSAIBA da take qoqarin tatashi tagudu taji wani abu mai bala'in zafi yana ratsata.


Ai batasan lokacin da takwaye bakiba ta kurma wani uban ihu da dukka gidan sai da ya'amsa.................



Hmmmm muje zuwa my pans

Domin da sauran kallo.



Dan Allah inkunkaranta kuyi min shere asauran groups.





*ASSTAGAFIRILLAH WA A TUBU ILAIKA*🤲👏

No comments