Breaking News

NI DA KE 25


 ♣️♥️♣️

        *_NI DA KE...!!!_*

                  ♣️♥️♣️



```♥️Dole muyi rayuwa........♥️```





_*Wattpad@ feebyr️h*_





page2️⃣5️⃣

Tsaye yake daidai wani tafkeken glass table me kyan gaske dauke yake da giyoyi da sauran kayan maye ya dauki lokaci a wajen yana tsaye Jim yayi yana furxarda iska mexafin gaske daga bakin shi a hankali ya daura hannunshi saman heart d'inshi yana jin yanda yake beating da sauri sauri kamar xe fasa fatar jikinshi ya fita numfashi ya sauke tareda daukar bottle daya na giya bud'ewa yayi xe kafa a baki nan kuma ya tsaya "my khairy baxan iya rayuwa ban kusance wannan jakar yarinya ba and baxan iya xama inyi biyu babu ba please ki yafe mun baxan iya cika miki wannan alkwarin dana dauka ba am sorry my khairy...." voice d'inshi na cracking sosai yayi maganar kafa bottle d'in yayi a baki saida yayi rabi Kafin ya ajiye bottle d'in kwalbar cordine ya dauka yasha saida yasha 5 bottle kafin ya dauko wani gari fari ya shaka ya dauki kusan awa biyu yana shaye shayen shi xama yayi tareda crossing kafarshi daya kan daya yana shan wiwi "yana xa'ayi ace baxan ci wannan yarinyar ba yanxu duk kwadayinta da make ake ace one time wani yaxo ya keta ta no wallahi baxe yuba.....dole ne in mayarda kwadayinta da nake" eyes d'inshi a lumshe yayi magana bud'e dara daran idanunshi yayi ya sauke su akan TV xumut ya mike yana cewa "wallahi sai naga bayanka faruk"

haka yayita surutai 



Ana gobe daurin aure

 xaune yake ya hada kai da gwiwa sai uban gumi yake xubawa duk da akwai masifar sanyi a dakin da yake na'urar dake sanyaya dakin tana a kunne wani axababben sha'awa yakeji wanda tunda yake a rayuwarshi be taba Jin irinta ba an kawo mishi mata sunfi hamsin amma ba wacce yakejin xe iya sex da ita ba abunda yake gani a sexy bold eyes d'inshi sai beauty face d'in Firdausi tareda hadadden shape na Jikinta ba abunda yafi tayar mashi da hankali kamar nonuwanta xuciyarshi kuwa ji yake kamar xe fita don bugawarda yake duk yabi ya lalace ya koma kamar bashi ba don tsawon kwana kin nan daya dauka ba abunda yake sai shaye shayen fitar hankali koh abinci baya kaunar gani gaba daya yabar gidan nasu ya koma guest house d'inshi duk xubin shi ya cenxa ya koma kamar mahaukaci bayan masifar feeling na Firdausi dake addabarshi ba abunda yakeji duk motsinda xeyi ita yake gani a idonshi hannunshi ya dago da yana kallon agogon dake makale a santalelen hannunshi me dauke da xaratan farata masu kyau time ya duba karfe 12:00 daidai na dare gabanshi ne yayi mummunar fadiwa wani irin masifar bugawa yake jin xuciyar shi nayi da sauri ya daura hannunshi akan xuciyarshi da danna da karfi a wannan lokacin ne yaji joystick d'inshi ya tsananta bugawa da sauri yamayarda hannunshi a kai yana jin jikin shi na rawa "na shiga uku yaxanyi ne da wannan masifar dake addabana anya kuwa xan iya rayuwa batareda nayi amfani da wannan yarinyar na Ina alkwarinda na dauka na sai naci wannan yarinyar kai wallahi baxan barta ba....." yana fadar hakan ya tashi da sauri da sauri ya fito parlour ya dauko key d'in motarshi direct gidansu ya nufa inda gidan a cike yake fallll da mutane sauran mutane sunyi bacci sauran kuwa aiki suke duk da dare yayi xama yayi cikin motar ba tareda ya fito ba ganin duk mutanen sun watse yasa ta fito ya nufo parlour tsiiittt parlourn yake ba kowa direct dakinta ya  nufa a rufe dakin yake wani irin haushi ne yakamashi yana jin kamar yaga kanshi kawai cikin dakin ya Dade a wajen tsaye karfin hali yayi na knocking d'in dakin Firdausi wacce ke kwance tana waya ne taji knocking a hankali ta taso taxo daidai door din "waye....?" wani irin yarrr yaji daga cikin kanshi har xuwa tafin kafan shi suman tsaye yayi jin ta koma tambayar yasa ya gyara voice d'inshi ya kashe kamar na mace "nice..." yafada a hankali ta bud'e kofar da sauri ya saka hannunshi a cikin aljihun wandon shi ya dauko wani karamin bottle ya fesa mata aiba shiri ta fadi k'asa kamar gawa da sauri ya dauko ta ya daura a shoulder d'inshi cikin tsanda yabar part d'in direct parking space ya nufa da sauri ya bud'e mota ya cillata nan yabar gidan be dauki lokaci ba ya isa dayake gudu kawai yake xubawa a hanya

     Bud'e mishi gate me gadi yayi ya shiga bayan ya bud'e murfin motar ya fito nan guards d'inshi sukayi kanshi yana bud'e murfin bayan xe dauki Firdausi wani yaxo xe dauketa dakatarda shi yayi nan ya finciketa a bedroom ya direta da sauri ya fada toilet yayi wanka daga nan ya fito daure da towel a waist d'inshi goge ruwan jikin shi yayi nan ya dauko wani bottle fesa mata shi yayi a face d'inta aiba shiri ta bud'e ido dan murmushin mugunta yayi yana cewa "amaryar faruk karki ji tsoro fa karki damarda kanki baxan hana aurenku na kawai nidai matsalata daya ne a bani in dana...."

    "Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un wai kai wanne irin Mara imani ne don Allah karka cutarda ni...."

   "baxan cutarda ke ba amma fa wallahi saina ciki ko da kuwa dad ne a nan wajen sai nayi abunda nayi niya..." yana fadar hakan ya hade bakinsu waje daya yana kissing d'inta cikin kwarewa ya dauki lokaci yana romancing d'inta kafin ya fara kokarin shigarta ganin har yanxu akwai sauran fatarda suka tare wajen yasa ya tashi da sauri ya nufi drawer bud'ewa yayi ya dauko first aid box budewa yayi nan ya xaro wani almakashi da sauri ya iso wajenta ya bud'e kafarta ba imani ya saka ya yanke duk fatarda ke wajen ita kuwa bayan masifar ihu take tana kuka tana neman hanyar guduwa amma ina ba hanya bayan kuka mecin rai ba abunda take da sauri ya ajiye almakashin ya hayo gadon nan yafara shigarta yasha wuya sosai kafin ya shigeta ita kuwa tuni ta suma B'angaren khal kuwa ihu kawai yake yana sambatu don duk matan da yake tarayyah dasu ba wacce yaji dadinta kamar ita ranar a kanta ya kwana saida asuba ya sauka wanka ya shiga yayi ya fito yayi sallah nan ya fita yabar gidan






gidansu ya nufa inda kowa ke cikin rudews cuz tunda aka tashi sallar asuba aketa faman Neman amarya har xuwa yanxu babu inda ba'a duba ba amma ba'a ganta ba....

       Hankalin kowa ya tashi musamman da mutane suka fara hallara ana shirye-shiryen d'aurin aure, ango ya sha kwalliya cikin shadda gizna sai bada kamshi yake yi inda har dad d'inshi da sauran Yan uwa da abokan arxiki sun hallara a wajen kowa cike yake da fara'a musamman ango faruq

       Alhaji Muhammad sai sassarfa yake yi ya kasa xaune ya kasa tsaye.........dungule hannun shi yayi cikin takaici ya kaima iska duka yana wuci.........., Me yasa Firdausi take nema ta basu kunya? Da wani ido zasu kalla mutane suce amarya ta b'ata? wani B'angaren xuciyarshi kuwa yana xargin khal gameda bacewarta Cikeda takaici ya dubi khal ya dauki lokaci yana mishi kallon rashin yarda "Khalil kaje ka dauko yarinyar nan inda ka ajiyeta......!!!!" kamar daga sama khal ya tsinci wannan maganar wani irin mummunar fadiwar gaba yaji karfin halin saita kanshi yayi tareda marairaice handsome face d'inshi lumshe sexy bold eyes d'inshi yayi ya bud'e a hankali yana cewa "subhanallah dad bana tunanin xa'ayi xargeni a wannan lamarin mexe sa in dauke kanwata and dad duk abunda kuke ganin inayi nasan halin faruq ne ciki da waje shiyasa kaji ina magana akai kuma tunda kayi mun magana ban koma saka bakina a lamarin ba ai farin cikina nane inga mun aurar da ita lafiya...."

       Ajiyar xuciya dad ya sauke ya rasa inda xe saka kanshi.




      Waliyin ango ne ya shigo yake shaida musu cewa su fito a fara d'aurin aure mutane sun fara gajiya dan jira Alhaji Muhammad ya ja shi gefe shi baban Faruq ya hau kora mishi baya ni.

      Ran Baban faruq ya baci sosai ya hau masifa ta inda yake shiga ba ta nan yake fita ba ya za'a yi sai bayan an gama shirya komai suce amarya ta gudu? wannan ai zancen banza ne. Dama can y'ar su karuwa ce Allah ya taimaka ma da basu lik'a ma d'an shi ita ba.

         Mahaifin khal dai shiru yari yayin da katutun bakin ciki ya tok'are mishi zuciya......,

       Alhaji Muhammad ne yayi gyaran murya ya daura hannun shi a kafadar lukma wato baban faruq cikin tattausan lafaxi ya soma magana 

         "Haba lukman kayi hakuri wannan ba magana bace sarai kasan wannan yarinyar baxata bata ba tareda wani kwakwaran dalili ba don Allah ka fahimceni....."

        "kaga Alhaji Muhammad ba'a shaidar yaro tun dama faruq ya sanarda ni cewar Khalil baya son wannan auren kuma meyasa tun farko Baku sanarda mu batan ta ba sai yanxu xaku gaya mana maganar banxa.....???"

       dafe kai dad yayi yana jin yanda kanshi ke sarawa kamar xe bar kanshi Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un yaketa furtawa a hankali 

        Alhaji lukman ne ya kira danshi faruq yaxo ya zauna a kasa, idan nine na haifeka ina son ka fasa auren nan domin baza ka aure ballagaza yar iska ba......da sauri ya d'ago yana kallon mahaifin shi lokaci guda zufa ya fara k'aryo mishi.

         "Dad me yasa ka kira Firdausi da sunan karuwa? Ka tab'a jin labarin cewa ta aikata zina ne?

          Banji ba amma abakin iyayen ta naji labarin cewa ta gudu, babbu mace mai kamala da zata gudu daga gidan iyayen sai dai idan dama can yar dandi ce"









B'angaren lukii da Salma kuwa bayan ya fitarda ita gidan satin ta biyu a hannunshi baci ba sha haka tayita rayuwa cikin kunci da masifa wahala kuwa ba irin wanda be nuna mata ba daga karshe kuma ya dauki kaddara suka cigaba da xamanda suke na alfasha amma bame dadi ba kamar na da mahaifiyarta ladi tayi bakin cikin wannan lamarin kamar ba gobe amma hakan ta hakura...





Sumayya kuwa da john har an samu ciki bayan sun dawo daga garin su john nan taje ta nunawa iyayenta shi sunyi matukar bakin ciki ganin ta nace sai shi yasa suka hakura sukayi magana dashi ya amince xe musulunta yanxu haihuwa kawai ake jiran tayi a daura musu aure.









Ba kad'an faruk ya raxana ba dajin kalaman dad d'in nashi ba tsamm ya tuna da kalaman khal xaxxafan iska ya furxarda daga bakinshi 

         "dad baka taba Neman abu a waje na ka rasa ba amma ina neman alfarma a wajen ka don Allah ka tausayawa rayuwata wallahi Ina matukar kaunarta baxan iya rayuwar ba ita ba............

yafada voice d'inshi na cracking

     "faruq idan har ni na haifeka baxan yarda ka aure wannan karuwar ba wacce batada tarbiya wacce batasan darajar aure ba ai mun gode Allah da tun yanxu ta nuna mana halinta ba bayan auren naku ba........,

       "Dad wllh wannan ba halinta bane..."

        "Faruq idan ka yarda ni na haifeka ka janje wannan maganar inba haka ba bani ba kai.....!!!!"

       da sauri ya dago kanshi yana kallon mahaifin nashi abunda kunnensu ya ji musu ne yasa shi kara raxana na an daura auren 

  *Firdausi Yusuf da Khalil Muhammad*

wani irin jiri faruq yaji yana Neman dauke shi Alhaji lukman ne yayi dariyar takaici yana cewa 

        "Ai gara a daura auren dashi don mukam baxa'a hada muda bun kunya ba....."

           nan ya tasa kan yaran shi suka bar gidan 

      Bayan Yan daurin auren sun watse dadyn khal ya koma dakinshi kwanciya yayi yana jin kamar nunfashin shi xe dauke gupppppp yaji an bugi dakin shi a raxane ya dago khal ya gani yana huci kamar wani xaki sai nunfashi yake fitarwa da gaggautawa

dad wallahi baxan iya rayuwa da itaa ba type d'ina bace ba xan iya rayuwar da ita ba wallahi bana kaunarta na tsaneta , ya fad'a da wani irin murya har ranshi yake jin ba zai yarda da  wacce ya riga da ya latsa xumar ta ba.

           Ran sh ya matukar baci sosai a kufule yace" ba shawara nake baka ba umurni ne kuma dole ka bi muddin kana son zaman lafiya.

          "Idan ina numfashi a doron kasa baka da wata macen da zakayi xama aure idan ba Firdausi ba ita ce zabina".

      Sosai hantar cikin shi ya kad'a zuciyar shi na mishi turiri" dad ba zai fahimci halin da yake ciki ba.....ta yaya yake tunanin xai aure yarinyar da ya ci ta kuma ya rigada ya gama da tarihin ta a jerin matan da yake sha'awa..........ajiyar xuciya ya sauke yana kokarin fita dakin ya tsaya cakkkk 

        "basai na wahalarda kaina ba sakinta kawai xanyi..."

     "Khalil ka barni da bakin cikin da ke Neman dauke rayuwata idan ka kuskura wallahi bani ba kai har abada.........






*🤔🤔🤔tirkashi to ya wannan abun xe kasance*




Please Kuyi mun share

No comments