Breaking News

NI DA KE 24

 


♣️♥️♣️

        *_NI DA KE...!!!_*

                  ♣️♥️♣️



```♥️Dole muyi rayuwa........♥️```





_By 😘😘feebyrh😘✍️_





page 2️⃣4️⃣

    "Dakata malam me kake nufi ne da waccen village girl illiterate....!!!???" murmushi yayi wanda yafi kuka ciwo yana k'ara kutsa kanshi cikin haddadden kayataccen parlourn yace "Khalil kenan ai shi so ba ruwanshi da gidanci koh rashin wayewa da kuma ilimi haka xalika ba ruwanshi da kyau da dukiya koh akasin haka and wannan yarinyar da kake gani she is my everything I can't live without her tun lokacinda na daura idona akanta naji a duniyar nan ba wacce nakeso bayan ita kuma koh da xan rasa komai dana mallaka ne a rayuwata na dau alkwarin *DOLE MUYI RAYUWA NIDA ITA*"

    yafada yana xama tareda crossing kafar  shi daya kan daya,da karfin tsiya khal ya dake glass center table dake tsakiyar parlourn yana cewa "wallahi faruk baka isa ba inhar ina numfashi a doron duniya nan baxaka taba mallakar firdausi ba koh da kuwa hakan xeyi karshen nunfashina a doron duniyar nan baxaku taba yin rayuwa tare....ba....."

     "hahhahah khal kenan Indai akan firdausi ne koh komai xan iya yi don in mallaketa...."

    "faruok kana wasa dani meka dauki kanki ne....??"

   "Hmmm Khalil nasan halinka ciki da waje meka isa kayi mun wanda Allah beyi mun ba kai a irin wannan mugun halin naka kake kokarin neman wannan yarinyar ai maxinaci sai irin sa maxinaciya kuma kai ba'a xina kadai ka tsaya ba ga shaye shaye ga bata yaran bayin Allah wa'inda Basu san komai ba kuma a haka kake tunanin samun wannan baiwar Allah nasan ba kaunarta kake ba tsantsar sha'awar ta kawai kake kuma ka rubuta ka ajiye baxaka taba samun biyan bukatarka ba akanta....kuma idan kayi kokarin aikata hakan wallahi xan iya nakkasa rayuwarka fasik'ki kawai......."

    wani irin huci khal yayi coz ba kadan kalaman faruk suka girgixa shi ba har cikin kwanyar shi yakeji wa'innan maganganun wani irin fincika yayi mishi tareda kai mishi xaxxafan mari yana cewa "wallahi saina nakkasa maka rayuwa kuma a gaban ka xanci ta kuma kai da kanka xaka bud'e mun kafarta bakayi karya ba bala'in sha'awarta nake kuwa kuma wallahi saina ci don khal baya jin kwadayin Abu kuma yarasa cin shi....."

    yana gama maganar faruk ya dauke shi da wani marin nan fad'a ya kece tsakaninsu dad ne ya fada ya iske su a hakan da sauri yayi Kansu saida ya raba su kafin yayi tsaye tareda yin tagumi ya furxarda xaxxafan iska daga bakinshi yace " "Khalil anya kuwa kanada hankali meye haka....?kasan kana son yarinyar nan meyasa tun farko bakayi maganar ba...."

    "nooo nifa dad kwata kwata banason yarinyar nan in fact gaba daya ma na tsaneta koh me sonta bana kauna"

   murmushi takaici dad yayi yana cewa "shine kuma kake fada a kanta dan bakada kunya bakada hankali wai kai wanne irin mugun hali ne kakeson daurawa kanka toh wallahi kasani duk ka koma saka bakinka akan lamarin auren nan ban yafe maka ba..."

yana fadar hakan yaja hannun faruk suka bar wajen bayan sun fita ne yake bawa faruk hakuri a ranar faruk yabar gidan dan yaso ya kwana a gidan sai yaga abun baxeyi ba hakan yabar gidan yaje wajen wani friend d'inshi ya kwana da safe yabar garin  gabadaya  B'angaren khal kuwa jinin ranar da bakin ciki ya jini haka ya kwana yanaji yana gani bayan sati daya aka kawo sadaki yayi matukar bakin ciki don ji yake kamar yayi hauka B'angaren Firdausi kuwa hakan suketa waya da faruk har taji ya kwanta mata a rai soyayyah suke bugawa naji da fada






An saka date d'in aure nan da 1 month shirye shirye suke sosai duk B'angaren biyu Firdausi ce xaune ta tafka uban tagumi kawarta saudat na facing d'inta cikeda kulawa ta kalle Firdausi tana cewa "be kamata kina sa damuwa aranki ba..."

    dago da dara daran sexy eyes d'inta tayi tareda matsar hawaye me xafi tace "saudat rayuwata batada amfani ina cikin mugun rud'ani wallahi bansan da wanne fuska xan kalle faruk ba idan ya riskeni hakan"

     ajiyar xuciya saudat ta sauke tana cewa "mexe hana ki sanarda shi gaskiyar lamarin keba budurwa bace...."

     "saudat ina son faruk fiyeda tunanin duk wani bawa sarai nasan halin sa idan na kuskura na sanarda shi wallahi baxe aure ni ba kuma kinsan ba shiri a tsakinshi da ya Khalil..."

    tayi maganar kuka na kufce mata "ki kwantarda hankalin ki Firdausi insha Allah komai xexo miki a cikin sauki kinji"

    "yaxanyi saudat bayan wannan macuci ya rabani da budurcina ya cuci rayuwata wallahi Allah xe saka mun"

    knocking da sukaji ne yasa su yin shiru momyn khal ce ta shigo dakin hannunta dauke da wani bottle na magani mikawa Firdausi tayi ta tsay tana cewa "maxa ki shanye maganin nan yanxu"

tabe baki tayi tana cewa "mom gaskiya ni nafara gajiya da shan wannan maganin" cikeda shagwaba tayi maganar "nidai saikin shanye shi lokacinda xe fara miki amfani banada labari"

  tafada tareda gyara tsayinta.....



B'angaren khal kuwa tsaye yake bottle din giya dayawa a gabanshi.......









Managed please

No comments