Breaking News

NI DA KE 14

 


♣️♥️♣️

        *_NI DA KE...!!!_*

                  ♣️♥️♣️



```♥️Dole muyi rayuwa........♥️```





_By 😘😘feebyrh😘✍️_





page 14

      

     "Saif kanwar.....ka bilkisu nakeso ka.....kawo...mun..yanxun nan cuz matse nake ina matukar kwadayinta...." a raxane saif ya dago dara daran eyes d'inshi yana kallon boss d'inshi cikeda mamakin kalamansa da jin tsoro ya dauki lokaci kafin ya saita hankalinsa waje daya voice d'inshi na cracking yace……"boss wacce bilki……??"

    kallon rainin hankali khal ya watsa masa tareda daukar cup dake gaban shi me dauke da giya ya sha ajiye cup din yayi yana daukar wiwi ya kunna lighter saida yaja sau biyu kafin yace "saif karkiyi wasa dani......kanwarka nake bukata yau kuma dole sai ka kawota yanxun nan.......and kasan halina banason ana mun musu....kuma duk naji kwadayin mace dole ne sai nayi amfani da ita kuma kasani ......koh uwarka nake bukata yau dole ne ka kawo mun ita na......ci...."

   yayi maganar batareda ya dago ya kalle saif ba dogon ajiyar xuciya saif ya sauke yana furxarda xaxxafan iska daga bakin shi take xufa yafara karyo masa jikin shi kuwa sai mugun rawa yake yau ya tabbatar da khal babban mara imani ne kuma yasan halin shi from a to z yasan ba abunda xe hanashi aiwatarda abunda yayi niya a kanta ajiyar xuciya ya koma saukewa yace "boss....bilkisu fa....kara...mar yarinya ce...duka duka....fa shekaranta....20...dan allah kayi hakuri....."

        mugun dariya khal ya fashe dashi yana cewa 

         "yanxu ne kasan karamar yarinya ce su wa'inda kake kawo mun manya ne…??sau nawa kake kawo mun yan 12 years…?? dan yanxu nace kanwarka shine xaka karanta mun nonsense...kasani wallahi *_dole muyi rayuwar jin dadi_* nida kanwarka dole ne inji nata dadin......yafada yana sakin murmushin mugunta bud'e baki saif yayi tsoron allah ya masa yawa jikin shi sai rawa yake voice d'inshi na cracking yace "ranka ya dade....na yarda...xan kawo maka....ita amma idan aurenta...xakayi wallahi xamu dauke kaddara mu aura maka ita....kayi hakuri karka batawa baiwar allah rayuwa kayi tunani kunci da bakin ciki da xata shiga idan ka rabata da budurcinta dan allah boss ka tausayawa rayuwata.....wallahi baxan iya aikata wannan....mugun...abun ba....."

yayi maganar xaxxafan hawaye a rolling a face d'in shi 

      "hhhhhhh saif kenan sai yanxu kasan allah lokacinda kake kawo mun yaran mutane inaci....baka yimun wa'axi ba sai yanxu.....toh kasani wallahi sai naci kanwarka....kuma...kai da kanka xaka kawo mun ita....ka bud'e mun kafarta inci me isa na saika mayarda ita.....

   yafada yana cigaba da shan wiwi dake hannun shi "kayi mun rai wallahi idan iyayena suka ji wannan abun xasu iya tsine mun....."

    voice d'inshi na cracking sosai yayi maganar jim khal yayi yana naxari furxarda iska yayi daga bakin shi ya dauki kwalbar cordine ya shanye gaba daya kafin ya juya ya kalle saif ya dauki lokaci bece komai ba kafin ya bud'e baki in cool voice d'inshi me dadin gaske yace 

      "xan iya daga maka kafa tunda ka saka iyaye a ciki banason b'atawa iyaye na kuma banaso wani ya b'atawa iyayen shi iyaye nada makutar daraja allah ya albarka ce rayuwar iyayenmu yasa su gama da duniya lafiya ya saka musu da gidan aljannah......"

       "ameen...."

saif yace yana goge hawaye daya wanke masa fuska murmushi khal yayi yana cewa 

      "amma fa karka yi tunanin na janye kudiri na akan kanwarka dole ne sai na cita......yanxun nan xan saka loko ya kawo mun ita dan haka xaka iya tafiya kuma banason inji an tafi bata nan......."

    yana fadar hakan yacigaba da lamuran shi wayarshi yaji yana ringing saida yakai hannun shi kan joystick d'inshi ya murxa yana cewa

        "sorry man....yanxu xaka ci....yafada yana lumshe ido kafin ya mayarda sexy bold eyes d'inshi kan wayar ganin me kiran shi ne yasa ya xaro ido yana daukar wayar da sauri......





khairat kuwa kuka take tana sake sake a ranta sallama taji hakan yabata damar daga kanta ganin me sallamar momyn khal ta gani tsaye tana binta da kallon mamaki kanta tayi ta dafa ta 

      "yata lafiya.....na ganki haka....waya yayi miki irin wannan....mugun shakar a wuya....haka…??...."

cikeda damuwa tayi mata tambayar khairat kuwa kara karfin kukan tayi tana tunanin yanda xatayi ta lauyeshi sosai wajen mom d'in shi ta dauki lokaci kafin ta saita kukanta tafara magana voice d'inta na cracking 

      "wallahi ni gidan mu xani wallahi khalil kasheni xeyi tunda aka daura mana aure kullum sai yayi mun mugun duka.....ya dinga xagin iyaye na.....yanxu ma haka kafin ya fita yace idan ya dawo ya iske ni a gidan nan sai ya kashe ni kuma wallahi nasan xe iya dan allah kitaimaka mun.....kar ya kashe....ni...."

   nunfashi mom taja ta sauke take ta dauki wayarta ta kira shi "saif ina gidanka yanxun nan nakeson ganin ka......."

ba'a dauki lokaci ba sai gashi ya iso xaune ya tarda su a parlour harara ya aikawa khairat nan yasamu waje ya xauna yana gaida mom d'inshi katse shi tayi da cewa 

     "rik'e gaisuwarka bana bukata wai kai wanne irin macuci ne me kake nufi da matar ka ashe bakada imani....toh wallahi koh kallon banxa ka sake yiwa khairat ban yafe maka ba balle kayi mata maganar banxa koh kayi tunanin xaka daura mata hannu....." 

ido ya xaro yana kokarin bud'e baki yayi magana ta katse "banason jin bakinka kuma karka kuskura na dawo gidan nan wata rana ban ganka ba dan nasan ba office kake xuwa yanxu ba...."

    "mom please kiyi hakuri......"

      "karka kira ni momyn ka kuma idan baka cenxa mugayen halayenka ba.... kar inga kafarka a gida na inba ka daidaita da matarka ba.....

tana fadar hakan ta fice tana fita khairat ta tashi tsaye taxo daffffffff dashi tayi kneeling down hawaye ne masu xafin gaske suka bin beauty face d'inta  kura wa sajen dake kwance luffff a fuskar shi ido tayi tana shar kwallah"dan girman allah khalil ka so ni wallahi ina matukar kaunar ka.....please ka tausayawa rayuwata ka soni nayi alkawarin xanyi maka biyayyah yanda yadace kuma duk abunda kake bukata idan har xe fatanta maka rai wallahi nayi alkawarin xanyi maka please ka tausaya mun wallahi ina sonka fiyeda yanda nakeson kaina....."

tafada tana kuka  haushi ne ya cikashi nan ya tashi yabar gidan direct gidan su ya nufa yana shiga ya wuce wajen dad dinshi a kwance ya same shi gaida shi yayi "dad ku taimakawa rayuwata....."

cikeda mamaki dad ya kalle shi 

     "lafiya....??"

          "dad wallahi nasamu wacce nakeso wallahi banason khairat....."

   ajiyar xuciya ya sauke yana cewa

    "khalil baxan hanaka auren duk wacce kakeso ba amma anyi sauri ace xaka koma aure duka duka satinka nawa da aure da har xakayi tunanin kara aure....."

   "dad wallahi idan ban aure salma ba baxan iya rayuwa ba....."

    lumshe ido dad yayi yace 

      "toh naji sai aje neman auren......"

murmushi khal yayi yana yiwa dad dinshi godiya daga nan ya tashi yana fita ya kirata ya sanarda ita yana nan xuwa gidansu nan tayi mishi kwatance around 6:00pm ya shirya cikin gixnah sky blue sai kamshi yake xubawa nan ya nufi gidansu be sha wuya ba dayake a bakin titi gidan yake basu dade suna hira ba yayi mata sallah ya wuce nan ta koma cikin gidan tana shiga taci karo da mahaifiyarta murmushi tayi tana cewa "salma ina kuma kika samu wannan me babbar motar....." murmushi salma tayi tace ladi kenan kice har kin leek'a kin gani "eh mana ai nasan ke ba'a iske ki saidai ki iske......"

    "toh ai dole in xauna wannan ya iske ni dan shine wanda xan aure....."

xaro ido ladi tayi tana rike baki "aure fa kika ce salma yanxu har kin gama cin duniyar ne da xakiyi aure yanxu....."

      "ladi kinsan kuwa waye shi yaron alhaji muhammad saraki ne fa kinsan kuwa yana daya daga cikin manyan mutanen da suka amsa sunan su masu kudi a nigeria......kuma shine kadai dansa kinga xan kwashi dukiya yanda nakeso....."

   shewa ladi tayi tana bud'a tace "yauwa yar lelena kinga kuwa ai dole mu sake komawa wajen boka dan ya rike mana shi da kyau....."

   "sosai ma kuwa yanxu haka ya sanarda ni cewar gobe iyayen shi xasu xo tambayar aure......."

     yafada tana fari da ido 

      "hhhhh koh ba komai mun huta da masifar mallam ni xuwa ma xanyi na daura masa ruwan masifa sai ya sake ni dan mu samu muci dukiyar man da kyau....."

     "gaskiya ne ladi hakan yakamata kiyi dan wallahi abba baxe barmu mu baje muci dukiyar nan yanda ya dace ba....."

    "amma salma gudu ba hanxari ba yaxamuyi da mahaifin shi dan nafison a kashe shi kafin kuyi auren in yaso sai duk dukiyar ya dawo hannun shi sai ayi auren....."

    "eh kinyi tunani luba amma xeyi wuya ace mu kashe shi ynxu mu bari sai anyi auren yanda har mahaifiyarshi xan hada in kashe yanda baxamu samu wani tangarda ba....."

tafada suna dariya



khal kuwa daga gidan nasu direct guest house dinshi ya nufa loko be dauki lokaci ba ya dawo da bilkisu kanwar saif sun dade sosai kafin khal yaxo saida yayi shaye shayen shi kafin yajata xuwa bedroom kayan jikin shi ya rage nan ya jefata kan bed din ya shiga cire mata kaya saida yayi mata xindir nan yashiga romancing dinta yanata faman lumshe ido abunda ya matukar tsorata shi a lamarinta koh alamar tsoro bata nuna ba tasakar masa jiki kawai sai nishi take tana mayar  masa da martani dan ba kadan yake tayar mata da hankali ba hakan dai ya daure dan cikin tsananin feelings d'inta yake yacigaba da romance dinta tana kasa shi kuwa yana sama juyarda shi tayi ta hau kanshi tafara masa wasa tana aika mashi sako ta koh wanne part kama bananar shi tayi tana saita shi xuwa gabanta da sauri ya tureta tashi kawai yayi ya saka kayan shi ya fita kudi masu dinbin yawa yabawa bodyguard d'inshi su bata daga nan kuma yasanarda su tabar gidan cikeda takaici da mamaki yabar gidan tsaki kawai yake yana cewa "mtsww dama ashe ba virgin bace daga gani an gama da ita.....









daga nan kuwa yana komawa ya sanarda dad yanda sukayi da safe su dad da sauran yan uwa da abokan arxiki a ciki harda sheikh alhassan akaje neman aure mahaifinta yayi murna sosai inda ya amince da auren nan aka sama auren wata daya daman mahaifin nata ya gashi da halinta dan kapppp unguwar ba wanda besan halinta ba mahaifiyartsa kuwa allah yasa mata son abun duniya a tareda ita.......



bangaren khairat kuwa tayi bakin ciki sosai taci kuka harta gashi hakan dai tayi hakuri......



salma ce xaune tareda abokanta yan bariki sai hira suke suna planning yanda bikin xe kasance tareda kawo mata maganin mata masu matukar yawa da wa'inda xatayi matsi yanda baxe gane an taba amfani da ita ba 

bayan sati biyu salma ce xaune luba na kusa da ita wani leda ta bud'e ta dauko wani ledar magani ta mika mata tana cewa 

    "wannan xaki hada shi da jinin alade sai kiyi matsi dashi idan har khalil ya kusance ki toh baxe taba ganin kowa da daraja ba a duniya sai ke....kuma kin gama mallakar shi.....wannan kuma randa aka kaiki xaki turara shi a dakin ki baxe koma shiga dakin matar shi ba har abada sai naki  wannan kuma kiyi kokari ki saka mata shi a...abinci idan taci duk kayan cikinta xasu rub'e daga nan sai ta fara wari....gobe xani karbo gubarda xaki sakawa iyayen shi da wanda kema xaki ci......."

     dariya salma tayi tana cewa "kai nagode ladi shiyasa nake k'ara sonki toh amma meyasa ni xanci gubar.....koh so kike na mutu ya aure ki....." tayi maganar tana dan tab'e baki murmushi ladi tayi tana cewa "wai meyasa bakyada tunani gubar guda biyu ne xaki saka masu me karfin wanda sunaci sai lahira sai kuma ki sakawa kanki wanda xakici ya dan wahalar da ke kadan yanda baxa'a gane ba....."

      murmushi tayi tana cewa "yanxu naji batu dan nasan halinki luba bakyada kyau a kudi......"




bangaren khal kuwa sai xumudi yake shirye shirye kawai yake mom dinshi kuwa sam bataji dadin wannan auren da khal xe komayi ba hakan dai ta hakuri tunda y nuna yanaso....



safiyar ranar juma'a aka daura auren khalil muhammad saraki da salmat lawan shagalin biki akayi sosai inda aka dauki amarya xuwa gidanta gida ne babba dan yaci uwar wanda khairat ke ciki duk kayan dake gidan duk khal ne ya xuba su dan yace koh tsintsiya kar a kawota dashi inda suka yi mata akwati 50 na lefe wanda yaci kudi sosai khairat ma haka akayi mata aka kai mata duk da itama ba'a dade dayin nata ba bayan yan kawo amarya sun watse nan abokan ango suka rako shi basu dauki lokaci ba suka wuce aka bar amarya da ango alwala sukayi suka gabatarda sallah nan salma ta tashi ta shiga toilet shi kuwa ya tashi xuwa part d'inshi dan ya sauya kayan jikin shi xuwa na bacci salma kuwa bayan ta fito daga wanka ta shirya cikin wasu kayan bacci nasu masifar kyau da daukar hankali turare masu kamshin gaske ta feshe jikinta dasu nan ta kwanta tana jiran dawowar shi...........

No comments